Sashe 90
Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
A side din amira she was totally a different person, ramarta ya mugun baci, she was totally home sick and was missing her husband, she really thank Allah data hadu da latifat at the right time don she wouldn't have made it alone, dukda tun ranar da sukazo sai da latifat tayi kwana biyu sannan ta dawo but her mother was one of a kind, ita da kanta ke tabbatar da taci abinci dukda she can't take more than spoon uku sai dai if tasa aka kai mata tea tana tsayawa kanta ta tabbatar ta shanye all, wato if Allah bai kaddara zaka mutu ba he will send you a helper, kullum idanuwanta kumbure, tunda tazo gidan ta shjga dakin latifat bata sake fita ba, she's always inside, her brothers suna shigowa dubata sosai, it's like sun koyawa yaransu mutunta bakuwa dukda duk sun girmeta they're so nice, they always tell her she have a lot of life ahead of her don haka Kar ta damu, har mai gidan yana da kirki sosai, tunda tazo gidan bata sake bude wayarta ba, tana zaune kan carpet tana karatun alqur'ani while latifat was dressing to go out to her kawa bummi,
Latifat bata taba zaman gidan sosai ba and it's because kawarta tayi loosing mamarta so kullum tana kan hanyar chan, amira tana gama Karanta suratul mulk ta daga kai ta kalli latifat, daman she have decided to thank her,
"Zaki fita kou?.." amira ta fada ahankali cikin voice da bai fita sosai
"Eh...kou zakije..." Ta amsa mata
"Aa...daman inason in gode maki ne...kinyi min abinda ban taba sanin anayiwa mutum ba...nasan in da ban hadu dake ba da ban san yanda rayuwa zai kasance min ba...I wouldn't have be able to go through this alone...Allah yayi maku fiye da yanda kukayi min...yanda kukayi min hallaci nima in Allah ya yarda I will learn from it.. " ta fada kanta kasa, latifat matsawa tayi kusa daita before tace
"It's totally nothing...ban taba hawan mota on a long journey ba so nasan Allah made me go through long journey for your sake ..ki godewa Allah...bamu ba..." Ta amsa mata
"Alhamdulillah..pls sister...If babu damuwa kiyi magana da agent da kikace...ya samomin gidan... just a single room...da bathroom da kitchen..." Ta fada sounding very sure, latifat bata face tayi wato she's not giving up, she have tried to carry her phone Amma hakan bai yuwu ba, especially ita kanta amira bata using wayarta balle kuma ta ajiyeshi, her phone have always been in her bag, offed, bata san kou da akwai password ba, she can easily take the phone Amma zata iya kunnawa taga da akwai password,kou kuma amira ta kamata tana daukan wayar tunda kou cikin dare ba baccin kirki take ba, she always prayed duk cikin dare,
"Wai har yanzun baki sauya raayi ba...baki bukatar ganin mijinki da family dinki?...why are you doing this pls.." latifat ta tambayeta sounding a bit angry at her
"I miss them...am home sick...Amma tunda har kings nace ban komawa ni kadai nasan how far...duk yanda zan fada maki ba lallai ki gane you ba. ...I have attempted suicide....and going back again is killing myself..." Amira ta fada mata, kaman ta fada mata she have money for business sai tayi shuru,
"Ok...I understand you're fed up... it's ok...a gane sosai don daman wasu ma ba korarsu ake daga gida ba iyayen su suke basu daman su shigo cikin garin nan su nemi greener pastures...Amma what can you do to survive here ..su zaki gansu agbero Amma ke you look so fragile...kallo daya zaayi maki a gane ke ajebo ce... sannan above all you're very beautiful...my brothers keep talking about your beauty... wallahi Inda ba don sun san halin da kike ciki ha da tuni sun fara kawo maki hari.... you look to decent to he in Lagos...in na zuba maki ido Kika shiga wani hali God won't forgive me because nasan he have chosen me to help you..." Ta fada tana durkusawa gaban amira yayinda amira ta rike hannunta,
"Am stronger than I look... besides ba aiki zan nema ba .. business zanyi...I was my husband's assistant in a very large company...nasan Allah ya kawoki rayuwata at the right time because ban da kawa...tunda kaddara ya fado min ban sake samun kawa ba...I have never had a girl talk in a very long time...so you're such a blessing...pls taimakon da Zakiyi min shine ki taimaka ki samon gida nan kusa daku...koy bq din wasu ne that are ready to give it out for rent inaso..."
"Getting a house here is very expensive...a bq can cost you 500k plus if it's clean..." Vata karasa ba amira tace
"Inaso...I want it ..I am not comfortable crashing like this...pls..." Amira ta fada tana rike daita
"Ok...in na samo maki gida...then what next.. how much do you have to start a business.. aamun shop is difficult.." ganin amira tana girgiza mata kai yasa tayi shuru sai amira ta fara cewa
"Ba shago zan amsa ba...am into online business...I know with God it's going to be ok...all I want is in dinga shjga kasuwa ina daukan pictures din kayan that's are available...I have lot's of contact... people will view my status...if possible zan buds instagram account...zan dinga dora kayana....I will be ok.. Allah will not let me be stranded by his grace...I want to be happy..." Ta fada tana maida hawayen dake neman zubo mata, latifat kura mata idanuwa tayi she just love her courage, she's really smart, she's very familiar with someone she knows Amma vata san ina ta santa ba, she never knew itace wacce ta taba ganin a billboard ba, da akwai manyan billboard guda kusan hudu a Lagos kuma she's the one a jikinshi, she's a celebrity in her own way
"It's alright...if you have hope haka ai ni bazan ce komai ba...I give up...Amma I want to ask you one favor..." Ta fada mata
"Ask me if har zan iya I will do it..."
"Kawai ki Kira mum dinki... Dad dinki . Sai kuma mijinki...ki fada masu you have decided to start a new life...suyi maki adua..." Da sauri amira ta girgiza mata kai cikin tsoro
"I can't..." Ta fada idanuwanta waje saboda tasan it's something she can never do, ba don komai ba sai don she knows her dad will command her to come back and she can't say no
Alhamdulliah
39
.. zuwairat Ummumaryam