Sashe 9
Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
ya shigo yanufi gefen Mubarak yad'ago sa ya mik'e tsaye "gidan ubanwa zaka dashi?"uffan bece mataba yaja Mubarak suka fita"domin yakaisa chemist"Akan umarnin mamah......tunda suka fito take kuka har suka iso sashen Mamy"saida suka shigo cikin parlourn ya zaunar da ita gefen kujera,shima ya zauna dab da ita"har lokacin hannunta guda na cikin nasa"Ahankali ya zaro handcheef me k'amshi ya fara share mata hawayenta yanata kallonta murya can k'asa yace "ya Isa haka"daga yanzun kome Mubarak zaiyi kibar hukunci hannuna da hannun Abba "sannan karki yadda kiyiwa ummah rashin kunya"yana fad'in hakan ya zaro fararta daga cikin Aljihun sa yasaka mata cikin hannunta"itadai tana jinsa da kallonsa Amma batayi mgn ba sai Ajiyar zuciya datake saukewa ajajjere"kusan mintina 5 suna haka zaune bbu me mgn....can yace"tashi kije ki kwanta kiyi Addu'a "Nima bara naje na rufe gidan"Anan d'in ma shiru tayi tak'i mgn "k'yaleta yayi sbd yasan zuciyarta ba dad'i shiyasa ma yabata faran"be koma mgn ba ya k'yaleta ya mik'e tsaye yana d'aukar babbar wayarsa da yaga Ankirashi da bak'uwar number "beyi mgn ba yaji sautin muryar bilkisu na masa sallamah"wake mgn?"daga d'ayan bangaren saida ta lumshe Ido kafin tace" doctor nice bilkisu dana so d'azun na tsaida.... d'it ya yanke wayar yana jan tsaki ya fita"Ahyaan kuwa ranta yabata wata budurwa ce ta kirashi yamata wannan yarfin"ta tab'e baki tana tunanin tafi k'arfin zubar da Ajinta ta kira wani gardi"da wannan tunanin ta kashe kayan kallon ta wuce d'aki ta Ajiye faran saman mirror ta wuce bath room....washe gari da Asuba"Ahyaan na kwance atsakkiyar bed d'in mamy hankali kwance tana baccinta saidai kawai taji sanyin ruwa an yarfo mata saman fuska"Amasife ta bud'e manyan idanuwanta suka sark'e Dana Dr darma dake tsaye gefen mirror yana kallonta da Alama masjeed zaije sbd jikinsa da leman ruwan da yayi Alwallah "harara ta zabga masa taja tsaki tana fad'in Akanme zaka zo ka tasheni Ina bacci na?"me makon yabata Amsa sai cewa yayi, wlh wlh!! duk ranar dakika koma yimun tsaki sai kinsani"ki bari nadawo daga masjeed d'in baki tashi kinyi sallar ba"tana k'ok'arin mgn Mamy ta fito daga toilet shi kuma yafita"Ahyaan tashi maza kiyi sallah"mamy ba wannan broth d'in bane ya yarfamun ruwa a fuska"yi hak'uri yadawo zan masa tas"murmushi tayi ta sauka daga saman bed d'in ta wuce bath room..... misalin k'arfe 8:21 am"Ahyaan na zaune kan carpet da roba me ruwa gabanta tana fera dankali"mamy na zaune tana kallon sunnah TV suna d'an fira"kan Ahyaan ba d'an kwali"rigar dake jikinta ta kamata sosai"da yake robber ce rigar doguwa"suna Ahaka uban gayyar ya shigo da jallabiyar d'azun Ajikinsa yana rik'e da wasu ledoji guda biyu"sam fuskarsa bbu fara'a danma kar isasshiyar ta masa musu"mamy ce ta Amsa sallamarsa ya duk'a ya gaisheta "broth Ina kwana?"lafiya qlau yafad'a cikin shan k'amshi yana jin kansa na fasuwa"ita kuwa ta gaida shine sbd ganin idon mahaifiyarsa"ledar farko ya mik'a mata tamkar wani yayanta da take bin umarninsa yace"ungo nan"bata kalle saba ta Amsa"karki koma zama ba hula ko d'an kwali"keko tsoron shed'anu bakiyi?"banza ta masa tana duba cikin ledar"hijabai ne da hulunah"murmushin renin wayo ta saki batayi mgn ba "duk yana lura da ita"sai kuma yamik'a mata gudar ledar yace"ki had'amun chips kafin na shirya zan fita ne"yana fad'in hakan ya mik'e tsaye ya fita"mamy ta girgiza kanta tana mamakinsa Aranta saidai batace komai ba "Ahyaan kuwa yabata haushi kodan Allah Ai yace tayi masa Abu kaza bawai yadinga mgn da bata order cikin jin kaiba"saidai yadda take ganin k'imar mamy bataza k'i yimasa ba"tunda tasan Idan batayiba mamyn bazata damuba"ledar ta duba taga,bama,waken gwangwani da planten "kasancewar tasan Akwai su cavage dasu carrots"ledar hijaban ta Ajiye gefe taci gaba da Aikinta "kasancewar mamy tun d'azun ta had'a break fast nasu itada daddy da hamza"bayan sunyi hamzan ya tafi skul"Ahyaan kuwa kusan Awa guda ta b'ata sannan ta gama had'a break fast d'in su itada samarin"komai na mutumin nata ta fidda masa ta d'ora saman tray ta fito da nufin ta Aza masa saman center table shi kuma yana shigowa cikin parlourn"yana sanye da wani yadi me kyau da taushi navy blue ,kansa ba hula"sumar kansa da sajensa sunji gyara, sunyi wani irin shar suna d'aukar idon me kallo"sau d'aya ta kallesa ta d'auke kanta ta Ajiye tray d'in tabar parlourn "kitchen d'in ta koma itama ta d'akko cup d'in tea data had'a da plate d'in chips nata da ledar bread d'in"ko kallon gefen da yake bata kallaba ta zauna k'asa kan carpet.....kina nufin tea d'in ma nine zan had'a?"da mamaki ta kallesa saidai miskilar k'in tankashi tayi"ya tab'e baki yana fad'in k'azama dake ko wanka bakiyi ba zaki yi break fast "nanma sharesa tayi"ta fahimci mgn yake nema ita kuma bazata biye masa ba"sai taci gaba da break fast d'inta "Ahaka khaleel da Isma'il suka shigo cikin parlourn suma duk sun shirya da Alama skul zasu tafi"Anty Ahyaan barka da safiya"suka fad'a suna zama kasancewar sun gaisa da Nura d'azun barka da hutawa kawai suka masa"my brothers Ina kwananku?"suka Amsa mata da nuna jin dad'in rashin girman kai da batashi"bara na tashi naka muku Abin break fast naku....kai Isma'il zaman meye kakeyi ? ka shiga ciki ka d'auka muku"cewar darma cikin gimtse fuska"dato ya Amsa ya mik'e tsaye ya wuce kitchen"bayan Ahyaan ta gama break fast nata ta d'auke kayan ta wuce kitchen ta fara tattara kayan wanke wanke sbd ganin me Aikin mamyn shiru bata zoba....ki shirya Anjima da k'arfe 4 zamuje Anguwa"bance ki sakamu mayafi ba"ki saka hijab"banza ta masa"dan ita wlh tsoroma ya bata ko motsinsa bata jiba saidai maganarsa kawai taji"bakiji ne wai?"bazan jeba"ta fad'a Atak'aice! beyi mgn ba sai k'ok'arin nufar wajenta yayi"saidai shigowar baba laure cikin kitchen d'in,me yiwa mamy Aiki ya saka ya dakata,saiya gaisheta yafita Abinsa.... Ahyaan ta tab'e baki taraka bayansa da harara"uwar d'akina kin dawo?"Eh nadawo baba laure Ina kwana?"lafiya qlau"daga haka Ahyaan ta fita"d'aki ta koma ta duba hijaban kala ukku ne da hulunah suma kala ukku masu kyau irin na zamani"hararar su tayi ta d'auka ta saka cikin ward rope ta shige wanka"da nufin idan ta fito ta gyara d'akin sai taje ta gaisheda mamah.... bayan sallar la'asar Ahyaan na zaune a parlourn ,mamy na bed room"hankalinta na wajen waya tana chats"sai kawai taji An fusge wayar "ta d'ago da sauri gabanta na fad'uwa"tayi tozali da kyakykyawar fuskarsa daya d'aure "yaci wankan k'ananun kaya ya aza p cap"yanata wani irin fitinannan k'amshi ya rufe k'wayar idanunsa da eye glass bak'i....ita shaf tama manta yace zasuje Anguwa"dan rabonta data gansa tun d'azun da safe"itama d'aure fuska tayi ta dena kallonsa tana fad'in bani wayata"baza'a bayarba"ki tashi ki saka hijab muje kina b'atamun time"wai Ina kenan?"idan munje zaki gani"bazan jeba"Akanme zaka dinga wani iko dani kamar wata k'anwarka?"okay haka kikace?"Eh haka nace"to shikenan kinyi ban kwana da wayarki"in kuma kinaso ki sako hijab ki sameni Awaje"koda kin gayawa mamy bazan damuba"kafin tazo na fita"may be daga baya saina canza miki wata wayar"Amma wannan wlh ta haramceki muddin baki bini ba"Abinda ke cikin wayar me Amfani gareki zaki duba"yana fad'in hakan yafice cike da rainin wayo yana sakin wani malalacin murmushi..... Free page yak'are wannan book d'in na kudine ! Regular grp 500 Vip grp 1000 Special grp 2k wato 3pages in a day zaku biya kud'in ku ta wannan acc number 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251 500 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kira Y'an nijar kutuntub'i wannan n +227 88 01 90 50 Regular 300f Vip 700f Special grp 1500f dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya ba #Mommyn fareesa #Dr Nura Darma #Ahyaan #mr Mahuta #AA mashi #mu'az #Khairiyyah #Ammah #Ummah #ikkhee 7/21/24, 11:01 - Buhainat: