← Book details Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 69

Sashe 52

Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

be tab'a cimun zarafi ko Aibatani ba"ko danginsa muka samu matsala dasu koda nice ke banida gaskiya bayana yake goyo"mijinah yana mun k'ok'ari da daidai iya k'arfinsa Amma na rasa meyasa bakya gani Amma?"koda yaushe kina yin Abinda zaki zubar da girmanki Awajensa"shin so kikeyi sai hakurinsa ya k'are ya gaya miki mgn me zafi?"bazan bari haka yafaru ba me miji"ta kare maganar tana gyara mayafinta ta kalli matar Uncle mustapha dake bin mamah da kallon tausayawa tace"ke tashi muje"nifa Ammah ba yanzun mukayi da Abban hanif zan tafi ba saima gobe zamu wuce"in kun tashi ku bari sai mahadi ya bayyanah sannan ku yafi"ta kare maganar tana fita daga cikin parlourn .Anty d'ahara ta dawo gefen mamah tana bata baki"Ahankali mama tace "Abinda Ahyaan ta fad'a shine daidai"har Abada banida kamar Maryam"tamun Abinda wasu y'an uwan nawa basu min ba"Akan me zank'i jininta yakance tare da jinina"shi kansa yaron wlh in kikaga yadda yake kyautata mun zakiyi mamaki tamkar uwa haka ya maidani"ita kanta Maryam wani Abun baya shawarah da ita saini"yanzun haka ya kusan gama ginin gidansa ko uwarsa bata saniba nice yasanar mawa yace sai Angama zai sanar ma da kowa.baya banban tani da Maryam komai zai bata zai bani"ita kanta Ahyaan d'in bakiga irin hidimar da yakeyi da itaba"Amma Ammah Ahaka nurah be mataba"tana masa kallon beda kud'i"wanda itace dai ke bata sani ba"yaro nada rufin Asirinsa. na tabbatar taga motarsa da gidan dayake gini zatayi mamaki"Ai Anty zainab koba'a fad'a ba kasan dai wanda ke matakin babban likitah ya wuce Akirashi da talaka"hakane Allah ya kyauta.... Ahyaan na fitowa tsakar gidan ta d'an daidaita nutsuwarta ta fita ta nufi sashen su mamy"tana k'ok'arin shiga shi kuma yana k'ok'arin fitowa sbd mamy daya shigo ya tambayeta ita, tace masa tana shashen su mamah"sai yabar da sallahun idan ta dawo ta kamasa break fast nasa.....kusan fad'awa jikinsa tayi da sauri tayi baya "shi kuwa idanu ya tsura mata yana matsowa ya rik'e hannunta guda ya had'a da nashi ya rintse yana lumshe Ido sbd k'amshin turarukan jikinta da suka daki hancinsa. saidai sam ita tak'i yadda ta kallesa saima ta sunkuyyar dakai k'asa.... Amarya bakya laifi! shine koki jirani nazo nayi rakkiya?kuma d'azun kika gudu ko?ba kunya naji ba"kuma d'azun nace fa Ina gaisheka ko?nidai ka matsa na wuce da mutane fa"Ina ruwan mu dasu mutanan?"wlh zakija na rungumeki"ta d'an zaro Ido "ya k'yalky'ale da dariya" pls *Mai martaba* nika gyaramun na wuce....wow ! da gaske nike da wannan sunan?"ya fad'a murya can k'asa yana matsowa dab da ita"kanta kawai ta gyad'a masa tana d'an murmushi"thank you habibty! Amma waye yayi sanadin fushinki?"da mamaki ta d'ago kanta suka had'a Ido karon farko"ya d'age mata gira d'aya"sosai taji kunya saidai yamata kyau matuk'a "oya ke nake saurare"ni mai bama wani labarin bestie nane badai Abani ba"tun muna yara nasan halinki balle kuma yanzun da na zama me martaba sunkutukum! ba wannan Ammah d'in bace"kuma yanzun dana ganka na dena fushin"kuma ka dena kallonah.habibty kenan"naji dad'i daya kasance idan kin gani kike jin farin ciki kamar yadda Nima idan naganki ko natuna dake na kanji farin ciki "Ayima Ammah Afuwan dukda bansan laifin taba.yanzun muje ciki na rakaki mu d'auki Abin break fast d'in muje d'akina mu k'arya"parlourn mamy da mutane kar Ace banida kunya"nasan kedai Mai kunya ce"tunda yanzun harni kina jin kunya"Abaya kuwa nasha harara da tura baki ko?"nidai kaje zanzo yanzun"sbd baki son yawo dani?bafa haka bane"to naji muje kuma Allah saikin had'a Ido dani mun gaisa idan muka tafi d'akina.sak'on gaisuwarki na d'azun be karb'uba.kin mgn tayi illah murmushi kawai da takeyi ga hannunta dake cikin nasa yana murzawa"gaba d'aya k'amshin turarukan jikinta sun tafi da imaninsa"ga yanzun yadda yaji taushin hannun nata yaji shi wani iri"sai kawai suka juya suka wuce ciki tana ganin zasu shiga cikin parlourn tafara turjewa"bece komai ba ya cikata suka shiga Atare "mamy ta kallesu da murmushi saman fuskarta tace kin dawo Ahyaan?"Eh mamy "to kizo kiyi break fast mana"batace komai ba ta sunkuyyar dakai"shi kuwa uban gayyar wajen dining table ya wuce ya d'auki basket d'in ko Ajikinsa yace" mamy tare zamuyi break fast da ita fa"k'in tankasa mamy tayi sai harara data wurgo masa"yakama y'ar dariya yanufi k'ofa "saida yafita mamy tace kije mana Ahyaan"batace komai simi simi ta fito yana tsaye yana jiranta..kinsan Allah da kin bari na shigo saina baki kunya.itadai batayi mgn ba suka jera Anutse suna tafiya"Ahaka wayarsa tayi ringing"yad'an yamutsa fuska tare da cewa" sarkin gulma ne! murmushi ya sub'uce mata "Allah da gaske nakeyi bestie"bara kuma kiji"yak'are maganar yana d'aga wayar yakara Akunne bayan ya saka handsfree"Ango Ango!! Abokina Antashi lafiya?"cewar Dr darma"Alhamdulillah ya babynka?"nasan dai jiya bazaka kyaletaba saika samu y'ar mutane ka mam....na shiga ukku!! dan Allah nidai ka kashe ba ruwana"Dr darma yakama dariya yacire handsfree d'in yace d'an isk "duk Abinda kake cewa habibty najinka"sbd haka Anjima zanyi time naka"daga haka ya yanke wayar"ya zaro key ya bud'e k'ofar d'akin suka shiga ciki..... wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000 Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251 dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba #Mommyn fareesa #Dr Nura Darma #Ahyaan #mr Mahuta #AA mashi #mu'az #Khairiyyah #Ammah #Ummah #ikkhee 7/21/24, 11:01 - Buhainat: *AGE MATES* *61&62* *Littafin kud'i ne!* ........... d'akin Ahyaan tabi da kallo sbd ganin komai is very clear"wato broth ya gyara d'akin nan?"ta fad'a Aranta tana cire takalmin k'afarta kamar yadda taga shima yacire nasa"ta d'an lumshe Ido ta kuma koma bud'ewa suna zama a tsakkiyar carpet...tunanin me kikeyi? yak'are maganar yana zaro warmers d'in dake cikin basket d'in yabud'e ta farko.... yad'an lumshe Ido yana had'iye yawu"sbd k'amshin pepper chicken daya daki hancinsa"warmer ta biyu kuma"wainar dankalin turawa ce dataji kayan had'i sai k'amshi ke tashi"yayinda kuma kunun gyad'a ke cikin flast.habibty ko ban fara cin komai ba nasan komai yayi you are the best! Allah yasama Acan babban Abin zaki iya jura"banganeba?"nan gaba kad'an zaki gane"shiru tayi sbd bata fahimci inda zancen nasa ya dosa ba"saita d'auki cups guda biyu ta zuba musu kunun gyad'a d'in"shidai beyi mgn ba illah wani irin mayen kallo dayake bin duk illahir jikinta dashi"Ahankali tace shine ka gyara d'akin ko?"dama nasan sai An mun k'orafin hakan habibty.ko break fast d'in nan dana san zaki had'a bazan barki ba"kina Amarya kuma matar me martaba"sannan sauraniya inake ina yin wani girki yanzun?"balle kuma jiya na gajiyar dake gashi yanzun ma inaso ki dubani"ya k'are maganar k'asa k'asa"itadai kalmar k'arshe ta sakata jin fargaba"fatanta Allah yasa ba murza zata sha hannunsaba"har yanzun breath nata zafi sukeyi....Bakice komai ba habibty?to meye zance?cewa zakiyi ka kyauta me martaba na"murmushi kawai ta saki ta d'auki cup guda ta matso ta kama hannunsa ta saka masa ciki"saita Aza kanta gefen kafad'arsa "ke bazaki shaba habibty?"zansha Amma nafiso ka fara sha"hannunsa guda ya sak'alo gefen cikinta ya matsota sosai jikinsa yana shak'o k'amshin turarukan jikinta"Ahankali ya d'ago kanta ya manna mata cup d'in abaki"ba musu ta kurb'a ,kafin shima ya kurb'a"da haka suka shanye nasa da nata"kafin su cigaba dacin sauran Abincin"har sukaci suka gama ya goge mata bakinta Ahyaan tak'i yadda ta had'a Ido dashi"shi har mamakin ta yakeyi"musammun idan ya tuna Abaya yadda take tsokanarsa da masifesa.tashi muje kiyi bacci kafin Azahar "kinga ni nayi bacci d'azun ke kuma baki yiba ko?"banafa jin bacci pls"kuma mamy zata nemeni fa"kina tare dani d'in zata nemeki?"idan Ada ta nuna bata son kad'aicewar mu to yanzun da muka zama mallakin juna fa?"kima cire ran tafiya kina nan"yak'are maganar bbu wasa saman fuskarsa "tayi shiru kanta ak'asa"ya matso ya Amshe mayafinta"gabanta yafad'i batayi dai mgn ba"taso muje bacci zakiyi"banaso kice komai sbd bana son musu"ni sai naga kamar ma baki wani sona bestie.tunda gashi kina son guduwa daga wajena...Toba Abin jiya zakamun ba?"tayi maganar kamar wata y'ar yarinya"yabita da kallo yana kamo hannayenta in a low voice yace"meyasa bakya so ?kinga ni kuma inaso sbd dan haka akeyin Auren "wancan ma sbd ba gidanmu muke ba shiyasa na hak'ura dashi "in kuma kina ganin ba matsala a shirye nake?"da sauri ta d'ago kanta tana fad'in nidai dan Allah karka fassarani broth ka cikani naje"shareta yayi yaja hannunta suka mike tsaye ya nufi gefen bed d'in da ita ya kwanta ya rungumeta Ajikinsa"tad'an lumshe Ido yana jin yadda zuciyarta ke bugawa ya girgiza kansa shi yama d'auka yadda ta jima batayi Aure ba zata so kasancewa da namiji"Amma sai yaga Akasin hakan "yatsun hannunta ya kallah sai kuma yad'agota suka tashi zaune tayi k'asa da kanta"Ahankali yakamo k'afarta guda ya k'urama ido"sai yasaki murmushi yana furta Alhamdulillah! me hakan ke nufi broth?"idan na sanar miki baza kiji kunya ba?"tayi shiru ta ture masa fuska had'e da murd'e masa kunne"yakama murmushi ya rungumuta jikinsa yana fad'in kina gudu na ko bestie?"bafa haka bane"to kunya kikeji ne?"uhmm"dan Allah ki dena jin kunyata zata cutar damu"yafad'a yana d'ago kanta,tayi saurin lumshe Ido"karan hancinsa da nata ya had'a yana gogawa had'e da sakar mata hucin numfashinsa yana tura duka hannayensa cikin rigarta yana sakin wani irin nishi.....wani irin yanayi me girgiza bawa Ahyaan ta tsintsi kanta Aciki "da sauri ta k'ank'amesa tana shafa gashin kansa zuwa zagayayyen k'asumbarsa suna maida numfashi"daga k'arshe kwanciya tayi yabiyo ta kanta suka fara kissing d'in juna cikin wani yanayi....gaba d'aya ita kanta Ahyaan d'in ta burkice masa "ta sake masa sunata yamutsar juna"Awannan lokaci in bacin gudun yabata kunya da tuni yayi me gaba d'aya"ya tabbatar ya kwanta da ita sai Angane tunda na farko ne.dan komai na jikinsu Dr darma yayi fatali dasu"yayinda Ahyaan bata fargaba tama manta inda suke"sai nishinsu da gurnaninsa ke tashi cikin d'akin"Ahyaan ta zage tana masa Abubuwa masu wuyar fad'a duk ya rikice mata "saida ta samu nutsuwa tukum ta Ankara da yadda suke kwance bbu kaya Ajikinsu"duk kayan nasu da inner wears nasu sun watso su k'asa kan carpet "sauk'i ma sun rufe jikinsu da bed sheet"daga cikinsu Abinda yayi sama kawai ke waje.....washhhhhhhhhh! pls broth zafi kayi hak'uri"uhmmm kawai
Chapter 52 · 0% Book details