Sashe 61
Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
had'a Ido"Atare suka saki murmushi saita rufe Idanunta "kin san Allah ki bud'e idon"ya fad'a yana matso da fuskarsa saitin tata har tana jin hucin numfashinsa "da sauri ta bud'e idon"yayi saurin had'e bakinsa da nata yana tsotsa kamar zai cinye bakin....duk yadda taso ta janye Dr darma kin bata damar hakan yayi"saima janta saman bed d'in yayi suka kwanta yafara lalubarta"gaba d'aya ya shanye jam bakin dake saman lips nata tas"ganin zai zuge mata zif d'in riga ya saka ta rik'e masa hannuwa tana girgiza kanta murya Amarairaice tace"Khairiyyah fa nanan dan Allah,hakama Asma'u,kuma su khaleel zasu zo...Ina ruwana da suna nan habibty?"chakulkuli ta kama yimasa,ya cikata ta sauka da sauri tana dariya ta fice"ya lumshe Ido yana yin matashin kai da hannayensa"gaba d'aya kasala da mutuwar jiki sun dirar masa"ya kalli gefensa yaga duk saman bed d'in ya yamutse"gaskiya habibty dole ki daure ki zama jaruma"ya fad'a yana tashi yanufi gaban ward rope nata ya bud'e ya d'auki towel d'inta dake ninke Ajiye"Anutse yafara rage kayan jikinsa ,sannan ya d'aura towel d'in yashiga bath room....da murmushi A saman fuskarta ta sakko k'asan,Khairiyyah ta bita da kallo ta kama y'ar dariya sbd ganin babu jam bakin saman lips nata ya goge"Anty Ahyaan Ina wuni?"cewar su khaleel da Isma'il da suke zaune a tsakkiyar carpet suna cin Abinci ga snacks da drinks da Asma'u ta kamasu"zama tayi suka gaisa sannan ta wuce kitchen ta had'o ma Khairiyyah kaya masu yawa na dangin su dubulan,cincin,nak'iya da Alkaki da snacks.bayan ta fito ta sameta tsaye gefen k'ofar fita tana waya da hajiyarsu"k'awata gashi ki kaima hajiyarmu sai munyi waya ko?saida ta kashe wayar kafin tace"to shikenan godiya muke"nidai keda ganina sai bayan wata 3 "harara ta ballah mata"Allah kuwa sbd ba'a zarya gidan sabbin Aure "kedai kika sani idan yaran can suka jiki ba ruwana"tana dariya ta bud'e k'ofar ta fita"Ahyaan kuwa upstairs d'in ta wuce "kai tsaye bed room d'inta ta nufa ta samu yana wanka ...shine broth zaka mun wanka Adak'i bayan ga naka d'akin ni bana gayya"ta fad'a tana murmushi ta fita.bata jumaba ta dawo rik'e da wani gogaggyan yadi navy blue da farar vest da boxer data feshe da turaruka ta Ajiye masa gefen bed "ta nufi gaban mirror kenan shi kuma ya fito"ta juyo suka had'a Ido "da sauri ta sunkuyar dakai k'asa"ya girgiza kansa tare da cewa har yanzun kunyar?"nidai baga d'akin kaba?"to Anan nakeso in kuma zaki koreni zo mugani"zan iya mana"to shikenan zoki fiddani ni kuma na miki Alk'awarin har goyaki zanyi"Ahyaan ta saki murmushi me sauti har hakoranta na bayyanah tace"to Ai k'arfi zaka nuna min ko?"ai dama bakida wani k'arfi "shiru tayi tajawo stool tace"zoka zauna na maka shafa"ba musu yazo ya zauna ta d'auki body cream nata da Ayauma ta fara using dashi"Anutse ta fara shafa masa daga bayansa zuwa k'irji da wuya"ya lumshe Ido sbd shine kawai yasan me yakeji Ajikinsa "ganin idan ya bari tana masa wannan shafar komai zai iya faruwa sai ya mik'e tsaye yace"bara na zare towel d'in Ashafa ko Ina"nidai Allah bazan iyaba ka shafa nan mana da kanka"kinma Isa yarinya kece zaki shafamun"yafad'a yana sakin towel d'in k'asa "da gudu Ahyaan ta fad'a saman bed ta b'oye fuskarta cikin pillows tana dariya"be kulataba ya Ida shafa Abinsa ya d'auki boxer da dogon wondon ya saka "kafin murya can k'asa yace"idan kin gama gudun ganin nawa ki taso ki samun rigar"ta d'ago kanta tana turo baki ta wani tsuke fuska"shi dariyama ta bashi saiya zauna gefen bed d'in ya juya mata baya"saita matso ta rufe masa Ido tana fad'in baka jin mgn ko?"rashin jin maganar me nayi bestie?"da rabon daga ni har ke mu canza sabon wanka yanzun nan"da sauri ta janye hannuwan nata daga saman fuskarsa "ya dinga dariya yana tsokanarta da wai tacika tsoro"itadai bata kula shiba ta d'auki rigar ta tayashi yasaka"bayan ya gama ta zauna saman cinyoyinsa ta rungumesa ta saki kukan shagwab'a"menene bestie?"ba yunwa nakeji ba"kuma sbd kai baka ciba shine nima nak'i ci ko?"to Ai hakan Adalci ne A soyayya"saidai banso ki zauna da yunwa baby love"yanzun ki tashi muje kar Abar Autah ita d'aya"Ai su khaleel suna nan"zata iya yuyuwa sun tafi"yafad'a yana tashi da ita Ajikinsa ya rungumota suka fita"Asma'u ce zaune kan kujerah tana kallo ta yafa mayafinta tana rik'e da hand bag nata"motsinsu da taji ya saka ta kallesu ta kauda kanta tana tuna gayan da mama ta mata "Akan cewa banda saka musu Ido idan yadawo ta taho gida"Anty Ahyaan zan wuce gida yamma ta fara"ki bari sai Anjima mana Autah "wlh yaya nurah mama tace karna wuce haka"k'ilanma k'arya takeyi bestie "ni kima huta rantsuwa bana gayya kin gane ko?"ni dama Ai ba wajenki nazo ba "hakane Autah rabu da ita"ta gama cin moriyarki shine zata miki haka ko? Allah bestie ka dena goyon bayanta waya zatayi da Abdallah shine take wannan zame zamen "na bani yaushe nace haka Anty?"duk sukayi dariya "Dr darma ya wuce saman yana fad'in Ina zuwa"Ahyaan ta gallah mata harara ta wuce dining area tafara serving d'in su"Ahaka ya fito rik'e da kud'i y'an 1k ya mik'a mata tare da cewa kiyi transport"zan Amshi 1k yaya nurah"harara ya wurgo mata da sauri ta Amsa ta masa godiya zata wuce Ahyaan tace "kice Ina gaida su mamy "to zasuji"ta fad'a tana fita"shi kuma ya iso yaja kujerah ya zauna ya janyota tana tsaye ya zaunar da ita saman cinyoyinsa"bestie Abinci fa zaka ci haka zan takuraka ko?"Ayadda dai ke kike gani ko?"yafad'a yana jan plate d'in Abincin ya d'auki spoon yafara d'iba yakai baki saiya lumshe Ido ya d'an kalleta yamata Alamar jinjina"ta saki murmushi"tana Amsar wanda yake mik'o mata "suna gab da kammalawa sukaji knocking"sai kuma wayarsa tahau ruri"ya tab'e baki tare da cewa su mu'az ne"habibty tashi ki koma d'aki idan sun kammala zan kiraki kizo ku gaisa"Amma ki sako hijab"bbu shegen dazai kallemun Adonki "kona ranar dinner nine kawai nasan mena ji Azuciyata...nifa bestie gani nakeyi kamar na fika kishi"uhmm kowa nashi yasani"yafad'a yana Ajiye spoon d'in "ita kuma ta sauka daga saman cinyarsa ta d'auki goron ruwa tayi gaba"yabita da kallo yana lumshe Ido "gaba d'aya jinsa yakeyi wani iri"musammun yadda yaga mazaunanta na juyawa"beso ya matsa mata Ayanzun yafiso tad'an huta wajen ya dena zafi"yana wannan tunanin ya tashi yaje yabud'e k'ofar yana fad'in k'attin banza kuyi k'asa da murya karku tsoratamun mata.duk suka kece da dariya....da kansa yazuba musu duk Abinda zasu buk'ata yaka musu"suka zauna su shidda sukayi shagali yadda ya kamata"mu'az da Jameel harda guzuri sukayi"sai gab da magrib suka yi haramin tafiya gida"Dr darma yanufi d'akin sbd ya fito da ita su gaisa"tana zaune gefen bed d'in tana chats"bestie taso ku gaisa dasu"kuma bada irin muryar da kikemun mgn zaki musu ba"Ahyaan na saka hijab ta kama dariya ta matso ta rungumesa "ya rik'e hannunta yace"da gaskiyata habibty ko?"hakane baby nah"Allah da gaske?"Eh mana "yadda nakeji dakai Ai kafima baby ko?"ta fad'a suna fitowa daga cikin d'akin"yana rik'e da hannunta ta musu sallama da gaidasu "suka Amsa da kulawa suna mata godiya da santin Abincin nata"yayinda mu'az ke tsokanarta"tayi dai murmushi batace komai ba"Dr darma ya kalleta yace bestie zan taka musu daga nan naje nayi sallah"k'in mgn tayi ta juya zata koma d'akin ya ruk'ota"sai suka fita suna dariya"suna rufe k'ofar tace"nidai tsoro nakeji da an idar da sallar pls kadawo kaji baby?"bayan ma Ina son samun ladar da Anan gida zanyita bestie"Amma da An idar zan dawo"to shikenan Allah yatsare"murya can k'asa yace"idan nadawo meye zaki bani?"tayi shiru "kinji?"Abinda kakeso"komai?"uhmm Amma banda w.....sai kuma tayi shiru "banda me?"nidai kaje suna jiranka"idan bazaki fad'amun ba suyita jira mana"pls baby kaje mana kaji?"ta fad'a cikin shagwab'a,ya saki murmushi ya sumbaci lips nata ya cikata ya fita cikin farin ciki..... Bayan sallar magrib Ahyaan na zaune kan kujerah Dr darma yayi matashin kai da cinyarta tana shafa gashin kansa sai fira sukeyi irinta ta masoya"can Ahyaan tace"broth yaushe zan koma wajen Aiki dan Allah?"yayi shiru"kaji dan Allah?"zaki koma Amma ba inda kike ba"Akanme?"sbd zuciyata bazata jure AA nacan ba kema kina can?"ban ganeba?"pls habibty karki b'atamun rai bayan muna cikin farin cikin mu"taya zan Amince ki cigaba da Aiki Acan bayan kun tab'a son juna Abaya dashi?? "ba Ina miki wani zato ko zargi ba ah ah kawai nidai bazan sami nutsuwar zuciya idan kina can ba"zan bincika Amiki transfer kawai"dukda nasan yanzun Asma'u yakeso bazai miki wani kallo ba Amma Ina kishinki kin sani ko?"shikenan Allah yazab'a Mafi Alkhairi "ya Amsa da Ameen ,saidai ya fahimci bata ji dad'i ba tadai b'oye masa ne"shi kuma baya jin zai iya yadda ta cigaba da Aikin "to nima gaskiya bazaka dinga zuwa wajen wa'azi ba"in kuma dole zakaje saidai Allah nim na bika"bah damuwa zaki saka dogon hijab da face mask sai kibini muje miye Aciki?"ko Abaya kin sani idan ma dake naje bana kula mata saida dalili"to nidai ko tambayar kadena Amsawa ko?"duk za'a yi hakan uztazah"tayi murmushi tana jan karan hancinsa tace"bakai bane uztazah?"k'warai kamar yadda kika saka mun ko?"na lura rigima kikeji ko bestie?"tayi shiru saima ture masa kansa takeyi yayi murmushi yak'i janyewa "Allah zan kira mamy na sanar mata cutata kakeyi"yakama dariya yana d'aukar wayarsa ya dannawa mamy kirah"Ahyaan ta zaro Ido tana fad'in na shiga ukku ! ta fad'a tana fisge wayar Adaidai lokacin mamy ta d'auka tayi sallama "Ahyaan ta Amsa tana gaida ita"ta Amsa da kulawa tana fad'in meya sami wayar taki ne da kika kira da tasa??"sai yaji duk firan mu"Ahyaan na k'ok'arin mgn Dr darma ya fisge wayar yana fad'in dama mamy nine fa na kiraki shine ta amshemun waya wai yanzun tace zata had'ani dak....dariya ya kamayi sbd chakulkulin data fara yimasa har wayar ta sub'uce masa"mamy na jinsu tayi murmushi ta yanke wayar"dan Allah kiyi hakuri nadena"yafad'a yanata k'yalky'ala dariya"sassauta masa tayi ta d'auki hularsa ta matso ta saka masa tana fad'in tashi kaje masjeed "korata Akeyi habibty?"haba baby taya zan kuma kori me gidana?"to nidai ki jira nadawo muyi wankan ko?"dato ta Amsa suka tashi tsaye"saida ta rakashi yafita sannan ta wuce d'aki tayi tata sallar"bayan ta idar ta cire kayanta ta d'aura towel ta dawo parlourn ta zaunah ta kunnah kallo.batayi zaman cikakken minti 10 ba Dr darma