← Book details Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 69

Sashe 11

Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

jiransaba tayi gaba Anutse kamar bata son taka k'asa "darma ya d'age kafad'a irin ko Ajikinsa d'in nan ya biyo bayanta yana Amsa waya"saidai har ya taddota ya wuceta tana tafiyar tata ta k'asaita "Amamakinsa yaga zata fita daga cikin get d'in makarantar"be tanka taba yaja mashin d'in ya iso gefenta suka jera,Ahankali ta yadda bazai wuce taba yace"wai meyasa kinfi son mu dinga raba hali ko Ina muna rigima ne? yanxun ma sai nace ki hau?"ko kuwa wajen mlm tasi'un zakije ya mai daki gida ne?kallon ban ganeba ta juyo ta masa ?"saiya tab'e baki ya sha gabanta cikin shan mur yana fad'in wlh! muddin baki hau muka tafiba bazan bayar da wayar ba"ya fad'a in a serious tone"batayi mgn ba ranta a jagule ta hau mashin d'in batace komai ba.....mlm nurah pls idan ba damuwa samun contact naka"yaji muryar mlm tasi'u gefensu....ya d'auki kusan second 5 kafin yace"inada contact naka zan kiraka"daga haka yaja mashin d'in yana jin yana ce musu Allah ya tsare Amma ya masa banza"itadai Ahyaan tsaki taja Azuciyarta sbd haka nan taji haushin mutumin"in harma cewa zaiyi yana sonta wlh ya gama da ita"babban mutum haka harda furfura"ta tabbatar koda su Abba sun girmesa bada wani Abuba...tana wannan tunanin ta lura da me Aya da chuku gefen titi"kasancewar yar age gudun ba sosai yakeyiba"broth ! kaga me Aya can ka tsaya na baka kud'in ka siyamun"banza yamata kamarma ba dashi take mgn ba "saidai batace komai ba Amma ranta yab'aci matuk'a"ita ba shine zai siya mata ba ita zata siya balle ya mata wani gadara ,tafi k'arfin rok'ar d'a namiji...."da wannan tunanin suka iso gida"be shiga ciki ba daga bakin get yaja yatsaya beyi mgn ba "itama ba tace masa komai ba ta sauka ta wuce cikin gidan.....bayan sallar magrib tana zaune d'akin mamy ta gama salla " ranta babu dad'i sbd har lokacin be kamata wayar taba"saidai tasha Alwashin kome runtsi baza tace yaka mata ba zata zuba masa idontaga iya gudun ruwansa"tana wannan tunanin taji Anturo k'ofar d'akin"kanta ta d'ago ta kalli k'ofar suka had'a Ido dashi "k'irjinta ya buga! ta wani had'e rai kallo be ishetaba ta d'auke kanta" sbd ta lura shima sai wani cika da batsewa yakeyi"tashi ki Amshi wayarki"ya fad'a yana mik'o mata had'e da ledar hannunsa.....kamar tana jira tafara masa masifa da cewa"bana so! kaje ka salwantar da ita kamar yadda kace d'in"na rasa meyasa idan baka k'untatama rayuwata ka b'ata mun raiba baka jin dad'i?? "beyi mgn ba yamatsi ya Ajiye mata gefen inda take zaune"bana so nace! ta fad'a tana tura ledar ta d'auki wayarta "sai lokacin ta lura da ledar ta zame tana iya hango Aya da dabino da chuku dake ciki"cikin daka tsawa yace"zaki d'auka kiyi Amfani dashi ko kuwa sai ranki yab'aci"saime idan ran nawa yab'aci?"sadda nace ka tsaya na baka kud'i kasiyamun ba banza dani kayiba?"sai yanzun data fita Araina zaka kamun"to banaso ka d'auki Abinka mana"sai kuma ta fashe da kuka"sharri zaki mun mamy tazo taga kina kuka ko?"tayi masa banza"sai yaja tsaki ya fita daga cikin d'akin "Adaidai lokacin babbar wayarsa tayi ringing"tsaki yaja sbd ganin mlm tasi'u ne, besan gidan ubanwa ya sami number nasaba"dukda shima beda contact nashi, to d'azun yaturo masa sak'o da cewa dan Allah zai kirashi ya d'auka "shiyasa ya gane shine"harta tsinke be d'aga ba"saida wani kiran yakoma shigowa sannan ya d'aga bayan ya iso bakin get" lokacin Anata kiraye kirayen sallar isha'i"Adak'ile ya Amsa sallamarsa"daga d'ayan b'angaren mlm tasi'u yace" dan Allah mlm Nura zan d'an tambayeka in ba damuwa?"Ina jinka"ya fad'a da k'yar "pls yarinyar nan da kukaje d'azun da ita k'anwarka ce?" Eh wani Abu yafaru?"ah ah ba wani abu bane, saidai inaso nasan ko tanada Aure ne?" Ah ah" Amma dai tana hanyar yi sbd Ammata baiko"okay to shikenan nagode"daga haka ya yanke wayar yana jan tsaki yamayar da ita Aljihu"d'ago kansa da zaiyi ya hango Mubarak gaban flowers bayan windows yana rufe wani Abu ,ko kuma ginace yakeyi oho d'ai!sosai yayi mamaki sbd ya fahimci beson Agansa" sai y'an waige waige da y'an kalle kalle yakeyi na ranuna Alamar rashin gaskiya "kawai saiya d'auke kansa yayi kamar be gan saba"saidai ya Ayyah nah Aransa idan yadawo masjeed zaije ya tone koma miye ya gani"fitowa k'ofar gidan yayi da nufin yaje yayi sallar isha'i"yana fitowa yaga wasu maza tsaye su biyu"kasancewar ba nefa! cikin gidan nasu kuma da inbata"haka nan yaji fad'uwa gaba"saiya dake ya bisu da kallo yana yamutsa fuska yace"lafiya dai?"guda yace"lapiya qlau muna son mgn da Alh iliyasu ne"okay baya nan....be rufe bakiba guda yayi saurin matsowa gabansa ya sai tashi da k'aramar bindiga gefen cikinsa yace"kana mgn zan harbeka, maza muje ga nafef can"ya k'are maganar gudan na y'an kalle kalle sbd layin ba kowa duk Ana masallaci"da farko Dr darma yaso ya musu musu"saidai yana son yasan miye dalili ko hujjarsu nason tafiya dashi,idanma sun tafi dashi d'in meye zasuyi masa??? saidai bashida Amsar wa'annan tambayoyin"hakan yasa yanaji yana gani suka shige dashi cikin nafef"wani na zaune gidan gaba yaja motar Atsiyace suka bar layin.....saidai sunyi mamakin gadararsa d'aya nuna rashin tsoro" yana dai kallonsu kawai, ya wani tamke fuska shi damuwarsa jam'in daya rasa"yayi Imani basu Isa suyi masa Abinda Allah be masaba"ba suyi cikakken mintina biyar ba da shiga cikin nafef d'in suka watso masa wata powder gefen fuska"yafara tari da dare kansa ,daga nan be koma sanin inda kansa yake ba...... Anan k'arshen Free page yazo domin samun naki halal d'in hanzarta biya sbd adama dake Acikin wannan tsabtataccen labari me cike da zazzafar soyayya da ban tausayi had'e da saka zuciya nishad'i,har yanzun bamu shiga cikin gundarin labarin ba Akwai kura,kun dai san Alk'alamina siyen nagari maida kud'i gida ne sai mun had'e paid grps guys wannan book d'in na kudine ! Regular grp 500 Vip grp 1000 Special grp 2k wato 3pages in a day zaku biya kud'in ku ta wannan acc number 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251 500 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kira Y'an nijar kutuntub'i wannan n +227 88 01 90 50 Regular 300f Vip 700f Special grp 1500f dan girman Allah da darajan iyayenki karki mun mgn idan baki shirya biyaba #Mommyn fareesa #Dr Nura Darma #Ahyaan #mr Mahuta #AA mashi #mu'az #Khairiyyah #Ammah #Ummah #ikkhee 7/21/24, 11:01 - Buhainat: *AGE MATE'S* *11&12* *Littafin kud'i ne!* .......sunyi tafiya me d'an nisa ta kusan mintina 30 "kafn daga isanisu parking Adaidai wani had'ad'd'en get house"mutum biyu suka d'auki Dr darma dabai san inda kansa yake ba da k'yar sbd nauyinsa suka wuce dashi ciki"Mr mahuta dake zaune A haraban gidan kan wasu kujeru suna mgn da wani Amininsa ya bisu da kallo yana sakin murmushi "bayan wucewar su ciki honorable rabiu yace"Abokinah me hakan ke nufi?"Atak'aice ya bashi labarin had'uwarsa da Ahyaan da irin bak'ak'en magan ganunda Dr darma ya cab'a masa, da yadda yasaka Aka masa bincike kansa ya gano waye shi "kafin yaci gaba da cewa" tunda naga yarinyar har yanzun zuciyata tak'i nutsuwa"Ina son kasancewa da ita,kunnu wana nason jin sautin zazzak'ar muryanta da tsiwarta"bana jin zan iya k'yale yarinyar"rabona da nayi sex tun kafin na ganta"gaba d'aya bana jin sha'awar ko wace mace sai ita"inaso kota Aure ko bata Aure ba na mallaketa......yo Ai wannan Aganina ba wani Abin damuwa bane"kasan ma koita d'in y'ar hannu ce?"ah ah gaskiya " ga yadda nayi bincike Akanta ba y'ar bariki bace ba"uhmm Abokinah baka ji"kayi dai k'ok'arin yi mata b'arin kud'i ta Amince ta Aureka"idan ta k'iya kuma sannu sannu kuna soyayya har ta d'an fara sakin jiki dakai "sai ka jata zuwa shan ice cream "kawai saika saka Asanya mata desire table Aciki daga nan ka biya buk'atar ka ba shikenan ba?? gaskiya ka kawo shawara me kyau Abokinah......wata iriyar dariya suka kece da ita.....Ahankali Dr darma ya bud'e sexy eyes d'insa yana dafe da kansa dake sara masa"Addu'o in neman tsari ya fara jerowa Abayyane cikin taushin muryansa me cike da nutsuwa da haiba"yana k'arema kansa da inga yake kwance kallo"kai tsaye idanunsa kan Agogon dake d'aure A damtsan hannunsa suka sauka"k'arfe 10:11 pm"k'irjinsa ya buga! sbd tunawa da beyi sallar isha'i ba da yayi"ya san kuma daddy zai nemesa idan yaga k'arfe goma na dare ta wuce, sbd be wuce 9:pm a shagonsa yake dawowa gida.....tashi yayi zaune yana kallon had'ad'd'en parlourn da yake ciki na Alfarma k'anyar da haske kamar da rana"yamutsa fuska yayi yana y'an dube dube yaga shika d'ai ne ciki"yaja tsaki me k'arfi yana hard'e dogayen kyawawan k'afafuwansa waje guda yana wani girgiza su"babu wata damuwa ko Alamar razana atattare dashi.... motsin da yaji yasakashi jin k'irjinsa ya buga! saidai tsabar jin kai irin nasa bema kalli gefen daya kejin Alamar tafiyarba....banyi mamakin izzar kaba Ayanzun "sbd Abinciken da nayi game dakai na samu labarin halayyarka fiye da Abinda na gani Ayanzun"saidai matsalar izzar taka da d'agawar ta banzace tunda kai talaka ne! cewar Mr mahuta dake k'ok'arin zama kan kujera yana sanye da manyan kaya"sai lokacin darma ya d'ago kansa yamasa kallon second 5 yana sakin wani irin shed'anin murmushi "sai kuma ya had'e rai yana janye idanunsa ya mayar kan Agogon dake d'aure Ahannunsa.... Akallah Mr mahuta zaiyi 38yrs da haihuwa"yasan shida shi ba sa'annin juna bane"saidai zai nuna masa iyakarsa"duk yadda Mr mahuta yayi zaton yaron ya wuce tunaninsa sbd yak'i mgn yayi shiru kawai"ganin zasu iya kwana Anan bayan ba haka ya tsaraba ya sakashi cewa"naga Ahyaan Ina kuma *sonta da Aure*! na saka Akamun kai nan sbd Akwai Aikin da nake so na baka game da hakan"da farko na d'auka kaida ita ko masoyane "I mean Ina nufin bata sonka kaine ke haukan ka ,saida nayi bincike nagane ba haka bane"domin da tana sonka kana sonta da tuni kunyi Aure sbd zumuncin iyayenku "inaso ka janyo mun hankalinta, ka nuna mata mahinmancin Amincewa da soyayya ta har zuwa ta Aure ni"ni kuma namaka Alk'awarin ban kwana da talauci"nasan dai duk wanda ya kwana garin nan yasan wanene *Alh Abubakar mahuta* ? babban d'an siyasa,kuma tsohon deputy governor"kuma babban
Chapter 11 · 0% Book details