← Book details Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 69

Sashe 2

Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

deep voice yace"ni Ai Anjima da badani tuni"yak'are maganar suna shigowa cikin tashar yana tunanin shi zaima iya gane Ahyaan kuwa"? Shifa rabonsa da ita 8yrs kenan da wasu watanni"dukda dai shima yasan da wuya marar mutuncin ta ganesa"sai yaja kwafa daya tuna fad'an su Ana gobe zai tafi London harta cijesa ga babban d'an yatsa"time d'in sunada 20yrs......kamar fa gata can fa Abokinah "cewar mu'az sbd hango wata had'ad'd'iyar yarinya da yayi"tana tsaye rik'e da troley nata"madaidaicin jikinta na sanye da suit na mata bak'ak'e riga da siket "ta k'awata fuskarta da wani faskeken eye glass bak'i irin na mata y'an gayu wayayyu"ta kuma yane kanta da mayafi fari"irin kalar rigarta ta ciki"sai takalmi masu masifar tsini da jaka suma farare datake sanye dasu "fuskarta bbu make up"Amma tayi masifar kyau, babu namijin dazai Aza idanunsa akanta ya d'auke "kallo d'aya zaka mata Adole zaka kirata da sunan classic lady"tayi jik'akk'en kyau, idan nace muku kyau ina nufin kyau mak'urar k'urewa a cikin k'arshen k'ure....*Ahyaan* kenan"yarinya me yanga da Aji"tun daga k'afarta zuwa kanta komai me kyau ne"tanada kiran tsayayyen jiki me kyau da d'aukar hankalin mazaje"fatar jikinta chacoolate colour ce irin me wahalar samu"Haka ma zagayayyar fuskarta mai d'auke da hanci da yayi dai-dai da ita ,ga manyan idanu farare masha ALLAH! dukda kyakykyawar fuskarta Ad'aure take sbd zafin ba'a zo d'aukarta ba tanata tsayuwa cikin ranah "ta kuma fahimci wannan gadararren ne (Dr Nura) aka turo ya d'auketa shine dan wulak'anci yak'i zuwa kan lokaci"dama ta sami labarin dawowarsa Nigeria Awajen mama(mahaifiyarta) sati biyu da suka wuce"gaba d'aya zuciyarta iya wuya take"Abinka da masifaffa dama"saidai ta k'udurta nafef zata hau idan tadawo gidan ta had'a masa bom wajen Mamy"da wannan tunanin ta gyara tsayuwarta tana k'ok'arin tsayar da nafef......muk'ut ! *Mr mahuta* dake gaban motarsa zaune yana Aikin kallon Ahyaan kamar TV ya had'iye wani busasshen yawu yana jan motar ya iso gefenta yatsaya yafito"lokacin ita kuma harta tsayar da nafef yanama k'ok'arin isowa wajenta"hakan yafaru kan idon Nura Darma da tunda mu'az yace gata can yamata kallo d'aya ya d'auke kansa "kan idonsa Mr mahuta yafito daga cikin motarsa..... Abokinah inaga fita fa zakayi ka mata mgn ta shigo mu wuce"kaga ga wani can zai mata mgn daga ganinsa sai a hankali da irin kallon dayake mata "banza Darma yamasa yak'i tankasa.....ranki yadad'e barkanki da rana! taji muryar Mr mahuta Abayanta da kuma k'amshin turarensa"yamutsa fuska tayi tana hura hanci ta nufi wajen me nafef d'in batare databi ta kan mutumin ba sbd Atake taji wani irin tsanarsa "kasancewar dama haka take duk wanda zaice yana sonta Tofa shine babban mak'iyinta"shiyasa gata nan har takai 28 yrs batayi Aure ba"badan kuma sbd ba masoyan ba saidai dan bataso da kuma lokaci beyi ba"farar d'aya idan ka kalleta zaka d'auka bata wuce 23 yrs ko 20yrs sbd jiki me kyau da Allah yabata.....Mr mahuta yasaki d'an murmushi sbd ba k'aramin tafiya da imaninsa yarinyar tayi ba"yakafe k'ungunta da Ido yana masa kallon k'urullah tare da ayyanah wasu Abubuwa mararsa kyau Azuciyarsa"yayi k'asa da murya yana fad'in haba baby"kamarki ya wuce ace kina tsaye cikin Rana zaki hau Adaidai"Ai hakan ba ajinki bane sbd za.....kasa cigaba da mgn yayi sbd juyowar datayi taja tsaki had'e da ballo masa harara ta cikin glass nata "sai kuma ta maida hankalinta wajen me nafef tana fad'in G R A baya jidda road zamuje"ta fad'a shima tana gallah masa harara sbd ganin yadda yaketa kallonta yana lumshe Ido sbd jin dad'in muryarta me kama da busar sarewa...lolx"yana k'ok'arin mgn taji tsayuwar mutum bayanta da wani had'ad'd'en sanyayyan k'amshi daya Fi nata k'amshin dana kuma mr mahuta"bugawar zuciyarta tayi daidai da jin k'asaitacciyar muryarsa me d'an kauri da sirantaka yana furta `K`! wuce ki shiga mota muje "ya fad'a bbu Alamar wasa saman fuskarsa"ya wani mugun had'e girar sama data k'asa.....koda bata juyo ba tasan muryarsa ce"saita juyo cikin isarta tana sakin wani shegen murmushin d'aya kusan kashe mahuta dake tsaye yana kallon su shida me nafef"saida gabanta ya fad'i dataga yadda Darma ya koma tamkar wani babban matashin da zaiyi 35yrs"komai na halittar in garman namiji ya bayya nah Ajikinsa "ga wani uban kwarjini da cika waje daya mata, musammun daya had'e rai "dukda ko Abaya tasan yanada kyau Amma kyawunnasa na yanzun ya zarce na baya nesa ba kusa ba"kallon second 2 ta masa ta zabga masa wata uwar harara ta d'auke kanta ayatsine kafin tace"mlm lafiya?zakazo kamun tsaye waye kai ,me kake nufi dani ???"ta fad'a cikin ya mutsa fuska tana k'ok'arin tura troley d'in kayanta cikin nafef d'in........ Jama'a wannan karon da zafinah na fito"karki yadda wannan book d'in ya wuceki maza hartar biyan naki halal d'in ta wannan hanyar domin kiji tayaya za'a yi rikicin masoyan?? wannan book d'in na kudine ! Regular grp 500 Vip grp 1000 Special grp 2k wato 3pages in a day zaku biya kud'in ku ta wannan acc number 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251 500 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kira Y'an nijar kutuntub'i wannan n +227 88 01 90 50 Regular 300f Vip 1000f Special grp 2000f dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya ba #Mommyn fareesa #Dr Nura Darma #Ahyaan #mr Mahuta #AA mashi #mu'az #Khairiyyah #Ammah #Ummah #ikkhee 7/21/24, 11:01 - Buhainat:
Chapter 2 · 0% Book details