← Book details Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 69

Sashe 45

Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

na murmushi yace Abokinah Allah yasa ba gulmarmu za'ayi ba.uhmm ! kundai tsargune shiyasa"cewar Fatima suna shigewa cikin d'aki.....sai yamma lik'is suka baro gidan mu'az "Dr darma na janta da fira yana driving,sai wani shan k'amshi take masa"shi saidai yayi murmushi kawai "can yace"su mu'az basu burgeki ba bestie? Eh"Allah ko?"to wai bestie miye na wani kawo zancen su kuma?"sun burgeni ne shiyasa nayi zancen nasu"sbd soyayya Abin koyi ce ga kowa indai me kyau ce "kuma yinta da matarka koyine da manzon Allah S A W "sbd yana soyayya da matansa musammun nana Aisha Allah ya yarda da ita.yana wasa da dariya dasu,yana wanka dasu,yana tayasu Aikace Aikace"kema kina so kiyi koyi dasu?"tayi shiru Aranta tana cewa mike damun mutumin nan?banida Amsa ne?"nidai broth ka k'yaleni da tambayar nan taka"shikenan tunda bazaki fad'amun ba "toni na fad'a miki?"ah ah dan Allah "yakama murmushi sbd ya fahimci kunyar zancen takeji"sai yaji ta burgesa"da wannan rahar suka iso gida"shi yatafi masallaci ita ta shigo ciki..... ************ Ahaka rayuwar taci gaba da wakana Dr darma na hidimar Ayyukan gabansa cikin samun nassara shida Ahyaan "Ayanzun haka Aikin gidansa ya kusan kammalawa"babu kuma wanda yasan da gidan sai khaleel da Abdul Aziz da mu'az"sune kawai suka sani"ko Ahyaan be sanar mata ba ya bari saiya Ida saiya kaita ta gani"kullum soyayyar su da juna k'aruwa takeyi"tun Ahyaan bata fahimci sonta yakeyi ba harta fahimta"ita kuwa tuni yajima da sanin ta fara sonsa"saidai basu sanarwa juna ba har yanzun"mamy dai ta zubama sarautar Allah Ido"gaba d'aya daga shi har ita suna cikin fargaban Auren da zatayi"ummah kuwa bata zaunaba taci gaba da biye biyen malamai sun kuma tabbatar mata da cewa" Ahyaan bazata Auri Abdallah Mashi ba.Awajen Aiki idan sun had'u ta dena gaidashi sbd baya Amsawa sai mugun kallo dayake watso mata"gashi tun zuwan da yayi sukayi baran baran be koma zuwa ba"hakama baya kiranta ta waya"tun Abin baya damunta harta fara shiga damuwa"sau tari mamy na tambayarta meyasa yadena zuwa? zatace baya gari,waya kuma ta nuna sunayi"hakan yasa mamyn bata tsaurara bincike ba"Ahaka Al'amarin yaci gaba da tafiya har lokacin biki yafara karatowa "tun saura sati biyu Abdallah Mashi yaturo mata text message bak'i maza zasuzo su kawo lefe ta sanar a gida"tayi shiru tak'i fad'ama kowa sbd Aganinta ya rainata over"ita yanzun wani irin haushinsa da k'insa takeji"gaba d'aya yanzun batada Aiki saina tunani"Aranar saidai kawai su Mamy sukaga bak'i sun musu zuwan bazata"saidai Alhamdulillah Am musu tarban mutunci"sun kawo Akwati 12 da kaya na Alfarma Aciki "ko kallon kayan Ahyaan bata yiba"hakama Dr darma "dan Aranar kasa gane yanayinsa mutanan gidan sukayi.washe gari kuma Ammah ta Aikoma Ahyaan da kaya sabbi kala 6 d'in kakku na fitar biki"lace kala 2, Atamfa kala2, shadda ma kala2"kowanan su da gyalensu"manyane masu tsadar gaske "Acewar Ammah idan Ahyaan ta shiga gidanta tayi Amfani da kayan lefenta Amma wa'annan sun isheta ta saka Ayi hidimar biki a gama.ga million 5 kakanta ya Aikoma mamah dasu Asiya mata kayan d'aki"ta kuma damk'asu ga hannun Abba ya had'a da million 2 dake wajensa zasuyi mata kaya masu tsada irin na y'an gayu "mamy kuwa itada daddy sun tara kayan kitchen na gani na fad'a masu tsadar gaske"wasuma da kad'an kad'an tafara tarawa "wasu kuma Aka k'ara Ayanzun"sun bari sai ranar jere su bayar"mamy kuma ta sanar ma mamah Abarta da kayan kitchen sbd itace uwar d'iya"dukda kayan da suka siya saida daddy ya siyama Ahyaan fridge LG da washing machine "mamy kuwa duk idan tayiwa Dr darma mgn meye zai siyawa Ahyaan yabata kyauta sbd Auren da zatayi? be cewa komai sai dai taga yayima gidan yaji na kwana 2. Ayau yakama Friday wanda yayi daidai da biki saura 12 days ya rage"gyaran Amarya An barsa sai zuwa jibi za'a fara yimata"misalin k'arfe 4:39 pm"Ahyaan na zaune a parlourn mamy tayi tagumi Abin duniya ya isheta"ta rasa mafitah"tana tsoron sanarwa iyayen nasu matsalarta da Abdallah musammun dataga yadda Aketa shire shir."ga wata iriyar soyayyar Dr darma dake dawainiya da ita"rabonta dashi tun safe"shima bata gansaba muryansa kawai taji"ta fahimci fushi yakeyi da ita sbd yakirata sau 3 jiya bata d'auka ba.Ajiya tasha kuka da tsayuwar dare Akan Allah ya kamata mafitah yazab'a mata Mafi Alkhairi.tana Anan zaune Khairiyyah ta shigo cikin parlourn da sallama tana fad'in Amarya bakya laifi"hmmm ! kece da yamma nan?"wlh kuwa ba dole nazo ba"biki ya rage saura 12 days ba'a bugo invitation card ba da zamu rabama friends d'inmu"kuma yaka mata nayi mgn da Abokinsa "muji dame dame zamuyi na biki?"shiru Ahyaan tayi ta wuce kitchen ta kamata ruwa da lemo...byn kusan shud'ewar mintina 10 Ahyaan batace komai ba har mamy ta fito suka gaisa da Khairiyyah ta fita ta basu wuri.wai ni kuwa k'awata lafiya ne baki ce komai ba na miki mgn game da Abdallah?? me kiceso nace miki Khairiyyah?"mutumin da rabonsa da yazo wajena wata biyu kenan,rabon daya kirani Awaya yafi wata biyu"idan mun had'u office na gaidashi baya Amsawa hakan yasa na dena gaidashi"sai mugun kallo kawai zakiga yana jifata dashi"Ahaka zan Auresa nayi zaman bak'in ciki? Innalillahi wa inna ilaihir raju'un! kodai kin masa wani abun ne?"nifa tun ranar da mahuta da k'anwarsa suka saceni daga ranar na rasa gane kansa.ta shiga labarta mata komai harda zuwansa na k'arshe da yadda sukayi"ta d'ora da fad'in zan iya rabuwa da kowa sbd broth"Aciki harda shi"bazan b'oye miki ba Khairiyyah wlh broth nakeso bana son Abdallah"zuciya wata irin Abace"ko a mafarki banyi zaton zan so Age mate d'ina ba Khairiyyah "gashi wuri ya k'ure mana"inda Abdallah be canza mun ba dana hak'ura na rungumi k'addara na zauna dashi Amma kash! sai ta saki kuka"wlh k'awata tuni na fahimci doctor sonki yakeyi"ban yarda yana sonki ba saida aka saceki yaje "gashi kema da kike masa tutsun kin kamu"saidai gaskiya wannan ba matsalar da za'a yi shiru bace"dole Asasan taku ko kuma idan be sonki ba dole ya Amshi kayansa Allah ya had'a kowa da rabonsa"bani wayarki na kirashi"wlh bazaki kirashi da waya taba yayi zaton ko nice zanyi mgn dashi"shikenan samun number nasa Awayata"ta fad'a tana mik'a mata tata wayar"ita kuma ta Amsa ta saka number ta mik'a mata "Atake Khairiyyah ta kirashi"sai gab da zata tsinke ya d'auka yayi sallama ta Amsa ta gaidashi"kafin tace"Khairiyyah ce k'awar Ahyaan "saida ya yamutsa fuska kafin yace"to sai Akayi me?"ikon Allah!"to dama ba wani abu bane yasaka na kiraka, nazo wajen Ahyaan muyi mgn game da batun cards na gayyah "sai tace baka bugo ba"shine nace bara na kiraka naji,kuma yaka mata muyi mgn da friends naka sbd wuri yafara k'urewa"sai mgn ta k'arshe na fahimci kaida Ahyaan kun d'an sami matsala"idan har ba damuwa kazo gidan yanzun Ina can zamuyi mgn "numfashi ya sauke murya bbu Alamar wasa yace"batun event's na biki na sokeshi ba'a yin wata bidia "sannan ni yanzun inada Abinda nakeyi Agabana sbd ku bazan Ajiyesa nazo ba"idan ita wacce ta sanar miki da matsalar ta damu saita ce ta fasa taga zan dena rayuwa sbd babu ita ne.....kai Abdallah ka iya bakinka! Khairiyyah ta katsesa Afusace "kafin taci gaba da cewa"k'awata ta wuce wulak'anci wlh"kai muka fi buk'ata kace ka fasa kaga bazata samu wanda yafika ba"iyayenmu ba k'ananun mutane bane sbd haka kasan me kake fad'a"mitsssssuww Aikin banza kawai"in sha Allah sai kayi dana sanin Abinda kayi"ta fad'a Ahassale tana yanke wayar.... wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000 Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251 dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba #Mommyn fareesa #Dr Nura Darma #Ahyaan #mr Mahuta #AA mashi #mu'az #Khairiyyah #Ammah #Ummah #ikkhee 7/21/24, 11:01 - Buhainat: *AGE MATES* *53&54* *Littafin kud'i ne!* ........ Ahyaan ta bita da kallo tana furzan da wani zazzafan huci daga bakinta ta girgiza kanta cikin k'unar rai tace"kin gani kin kuma ji ko?"sbd haka Ina Mai tabbatar miki da cewa koda ya Aureni wlh bazan bari yataka niba....ah ah Ahyaan bana miki fatan kiyi Auren da zaki fito kamar yadda nayi ba"gara kiyi Auren da mak'iya zasuji haushi ba dad'i ba"ni Aganina ki kira mamy na sanar mata mana"idan daddy zata yima mgn saita masa mgn" Akirashi Aji idan bazai Aureki ba yafad'a shikenan"da dai Azo Ayi Abinda za'a yi dana sani"Ahyaan ta girgiza kanta tana fad'in gaskiya bazan iyaba Khairiyyah"dadai tun Abaya yaka mata nayi hakan banyi ba"zan cigaba da Addu'ar zab'in Alkhairi kawai"bbu wanda zai koma kiransa har ranar bikin yazo"uhmm !Ahyaan kenan" karki manta na rigaki yin Aure nasan Abinda baki sani ba"ni bana so kizo kiyi Aure daga baya ki fito"Amma kiyi nazari na baki kwana 2"sannan ki dage da Addu'ar neman zab'in Alkhairi "k'ilan ma dakin yarda da shawarata Anyi mgn idan yafasa Aurenki sai kucigaba da soyayyar ku da Dr Nura ko?"harara ta ballah mata tana fad'in kinga ki dena mun zancensa ,shima bbu ruwana dashi"bazan biyema son zuciya sbd wani burinah ba"tabbas Ina son broth Amma banaso sbd Ina sonsa na dakushe wannan Auren ta dalilin son nashi"nafiso koda za'a fasa to afasa sbd gazawar Abdallah badan sbd tawa gazawar ba.shiru na wani lokaci Khairiyyah tayi tana jin matuk'ar tausayin Aminiyar tata"tasan Ahyaan yarinya ce me hankali da hangen nesa tun suna secondary school"saidai wasu suna fassara halayenta dame girman kai da izzah da sauransu"saidai sun kasa gane raini ke bata d'auka...ta kalleta tace "in sha Allah komai zai wuce k'awata"Allah yana tare dake yasan zuciyarki da niyarki"na tabbatar idan watace kodan sbd Dr Nura zaki lalata maganar Auren Amma gashi bakiyi ba"ki dage da Addu'a nima zan tayaki.bara na wuce gida yamma tayi kar Hjy tamun fad'a "jiki Asanyaye Ahyaan tace to shikenan bara na sako hijab na rakaki"hijab ko mayafi?"kayan sun kamani fa"yanzun nan idan na fita da mayafi broth yagani zaita fushi yana b'ata rai "murmushi kawai Khairiyyah tayi batace komai ba, yayinda Ahyaan ta wuce ciki ta sako hijab ta fito tana cewa bakima duba kayan lefen bako? ki barshi kawai tunda wanda ya kawo ba mutumin kirki bane"ni kaina ban dubaba har yanzun nama
Chapter 45 · 0% Book details