Sashe 42
Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gefensa ta zauna "Ahankali ta shafi gaban goshinsa"ya lumshe Ido yana jin tsikar jikinsa na tashi..... kad'an watsa ruwa sannan saika kwanta ko?"ta fad'a tana janye hannunta ta b'allo maganin ,sannan ta tsiyayo ruwan cikin cup ta mik'a masa"bakinsa ya nuna mata"kai broth! zaka fa iya sha da kanka"idan bazaki baniba nafasa sha"tayi mamakin kalamansa saita daure tace haaa! bud'e bakin yayi ta saka masa maganin ta bashi ruwan"saida ya janye bakinsa ta barsa"saita rufi bakinta da ragowar ruwan ta shanye.Ya lumshe Ido yana jin tsananin k'aunarta da soyayyarta na fusgarsa"fatansa ta wuce ta tafi idan yana ganinta haka zaune kusa dashi wlh ji yakeyi kamar yaka mata ya rungume....sannu! ta katse masa tunani"ya d'an bud'e idanunsa yana kallonta"broth ka tashi kaje kayi wankan ni bara naje na kwanta kaji?"kinsan me nake so?"ah ah"karki sake kiyi waya da kowa ki kwanta kiyi bacci"to kaima bana so kayi waya da kowa"ni Ai Ahyaan banida wanda zanyi waya dashi Ayanzun saidai ko in daga Asibiti ne"to nidai ko daga can ne broth"shikenan bestie Abinda kikeso shi za'a yi ko?"kanta ta gyad'a masa tana d'an murmushi ta mik'e tsaye"inzo in rakaki ?"Ai baka lafiya broth"Ai da sauk'i ko?"to tashi muje"bece komai ba ya mik'e tsaye ya nufi gaban bed side drower ya jawo Loka ya fiddo wasu chacoolates da biscuits cikin leda ya matso yace gashi"wai broth kai baka gajiya ne dayi mun kyauta?"bana fatan ranar dazan gaji dake bestie "Nima haka"ta fad'a tana Amsa tana d'an murmushi tace"to goben ka shirya da wuri kar muyi latti irin na jiya"idanma bacin office Dana bika munje Asibitin ko? "ranar week end sai muje kowa yaga bestie nah"nifa broth Ina mamakin ka wlh"wajen me kuma?"daka dena cin zalin nawa saima jida ni da kakeyi"bakya gajiya bestie"ko Abaya Ai laifin kine dakike Jan fad'an da yafi k'arfin ki ko?"ya fad'a suna fitowa daga cikin d'akin"ta canza topic d'in da cewa goben zakayi Azumin?zanyi ko kema zakiyi ne muyi ?"ta sunkuyyar dakai tak'i mgn"sorry na manta period kikeyi Ashe "zuwa Monday dai nasan jinin Ai ya d'auke ko?"k'in mgn tayi har suka iso bakin k'ofar shiga side d'in su mamy"bestie tunda kink'i mun mgn bara na wuce"na d'auka koda zakiji kunyar wani namiji ni banda ni ko?"nidai saida safe "to Allah yakaimu d'iyar mamynta"kai kuma d'an mamanshi"suka saki murmushi Atare "ko wannan su ya wuce cikin farin ciki da walwala"dan Ahyaan tama manta da batun wani Abdallah tayi kwanciyarta hankali kwance......washe gari Dr darma ya rigata fita sbd kiran gaggawa daya samu a Asibiti"dukda ma yau bata ganshiba sbd da Asuba ya shigo tana bacci"koda taje wajen Aiki sau ukku yana kiranta suna firansu tamkar wasu masoya"wani lokacin batama sanin sadda take masa shagwab'a"Anan ma yasanar mata Abinda zata had'a masa na bud'a baki....koda ta dawo dg office d'akinsa taso tafara gyarawa idan tayi la'asar saita had'a masa Abin bud'a baki "saidai bataga key d'in ba data tambayi mamy tace shine yazo da k'arfe 12 ya Amshi key d'in"bata ce komai ba ta wuce d'aki ta kirashi"kashewa yayi yabiyo kiran"tayi d'an murmushi ta d'auka "saidai batayi mgn ba"bestie! niba wani bestie shine ka Amshe key d'in d'akinka ko?"kinga bafa sbd wani Abuba na Amsa ki fahimceni pls"d'akin naje na gyara bana so ki wahala kin dawo daga wajen Aiki ga kitchen zaki shiga kuma"toni broth indai Akan kane zan iya jure koma miye"kuma ni Allah ka koma yimun haka zamu b'ata dakai mu dena mgn"haba my bestie idan kika koma gaba dani ya zanyi da raina uhmm?Toba kaine kajaba"naji Amma sai a Amshi uzurinah"yanzun kana Ina?"Asibiti mana"haba broth kadawo gida mana duk yau ban gankaba fa?"kinyi kewata ne?"yafad'a cikin wani yanayi yana kwantar da murya"tayi shiru "kinji?"tokai me maganar kayi kewan tawa?"Eh mana"shine kuma kak'i dawowa gida ka ganni?"nafa dawo da k'arfe 12 bayan na gyara d'akin na kwanta nayi bacci"d'aya da rabi natafi masallaci"Ina dawowa kuma Aka kirani Asibiti"yanzun haka k'arfe 4 zamu shiga theater room"waye zakuyima Aiki?"wata me ciki ce?"yamutsa fuska tayi ta yanke wayar....bayan sallar la'asar ta shiga kitchen ta fara k'ok'arin had'a masa Abin bud'a baki na musammun"wanda saida ta b'ata almost 2 hours tana Aiki"wani abunma idan babu Agidan da kud'inta zata bayar Asiyo mata"ita dai mamy na gani batace komai ba"sai gab da sallar magrib Ahyaan tayi wankanta na musammun tanata zuba wani irin fitinan nan k'amshi"riga da siket ne na kanti Ajikinta"siket d'in be kamataba Amma rigar tad'an kamata"kasancewar ba sallah takeyi ba sai kawai ta kwanta saman 3 seeter tana tunani"wai kamarta namiji zai nemi yataka"Anya kuwa zata yadda ta Auri mutumin nan?(AA Mashi)"k'iri k'iri ta gaidashi d'azun yayi kamar be jiba sai wani d'aure fuska yakeyi daya ganta"ita damuwarta karma Abokan Aikinsu su fahimci Akwai matsala tsakaninsu shiyasa take dojewa ta nuna normal"Ajiyar zuciya ta saki tana kallon Agogon dake jikin bango"k'arfe 7:11 pm Amma Dr darma be shigo ba"oh wai broth lafiyarsa kuwa?"kobe dawo sbd ya hutaba zai dawo sbd yayi bud'a baki ko?"duk tana maganar ita kad'ai tana kallon basket d'in dake saman center table data shirya masa duk Abinda zai buk'ata Aciki."Ahaka khaleel ya shigo shida Isma'il da Alama daga masallaci suke"kunga broth kuwa?"ah ah gaskiya"batace komai ba ta d'auki wayarta tayi dealing number nasa"harta tsinke ba'a d'auka ba"gabanta yafad'i tafara tunanin kodai ba lafiya ne?"sai kuma ta koma kira"sai gab da zata tsinke Aka d'aga ba'a yi mgn ba"broth! kana qlau kuwa?" bashi bane! taji muryar wata mace"k'irjinta yayi wani mahaukacin bugu "cikin jin haushi da masifa tace"ked'in wacece da zaki d'aga wayar daba taki ba?"kema wacece ?"bansani ba! in bacin lusaranci irin naki Akan me.... d'it Aka yanke wayar "Ahyaan na huci tayi wulli da wayar"wani irin zafi da b'acin rai ta dinga ji Azuciyarta"wato ita tana nan tana zaman jiransa Ashe shi yana can tare da wata banza"shine har zata d'aga mata kira kuma ta kashe mata waya?"Ahaka mamy ta fito daga cikin parlourn rik'e da tasbaha tana lazimi ta dubeta taga batada walwala"kuma duk tana jin wayar tasu"saidai tama rasa meye zatace mata.....bayan shud'ewar mintinah goma sha bakwai Dr darma ya shigo cikin parlourn, lokacin harma Anfara sallar isha'i"mamy na ciki Ahyaan ce kawai a parlourn "yana sanye da k'ananun kaya fuskarsa tayi fiyau"ramar da yayi ta k'ara masa kyau sosai"yana rik'e da wata Leda bak'a Ahannunsa "tunda ya shigo idanunsa sukayi tozali da ita ,hancinsa ya shak'o masa k'amshinta ya lumshe Ido yana fad'in bestie kin gaji da jirana ko? shiyasa ko sallamata baki Amsaba"k'in tankashi tayi saima ta mik'e tsaye da nufin ta fita daga cikin parlourn"yasha gabanta da sauri pls Ahyaan karkiyi fushi...."rai Ab'ace cikin masifa tace mlm matsamun na wuce"idan da kanaso ka burgeni ita wajen marar mutuncin zaka koma ka zauna karka dawo"Akanme zan kiraka wata y'ar iska ta d'auka hartana neman gayan mgn ta kuma kashen waya??...... zazzafan sharhi wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000 Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251 dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba #Mommyn fareesa #Dr Nura Darma #Ahyaan #mr Mahuta #AA mashi #mu'az #Khairiyyah #Ammah #Ummah #ikkhee 7/21/24, 11:01 - Buhainat: ? *AGE MATES* *49&50* *Littafin kud'i ne!* .......tunda ta fara masifarta harta gama tsaye yake ya zuba mata mayatattun idanuwansa yanata kallonta har tayi shiru "be furta mata komai ba"saidai ganin da gaske zata wuce ta gabansa ya saka badan yasoba ya rik'e hannunta guda "ta kallesa ta zabga masa harara.ya girgiza kansa ya nufi gefen kujerah da ita suka zaunah"ta fisge hannunta fuska Ad'aure, ta barsa ne ya rik'e hannun sbd tasan data d'aga murya mamy dake d'aki zata jisu"saidai ta riga ta makara dan taji kalamanta..... Ahyaan! yakirata cikin macewar murya da kwantar da ita"dan Allah kiyi hakuri ki fahimceni! wlh kina Raina shiyasa koda na dawo nan kawai nayo ban wuce d'aki ba dukda Agajiye nake"Amma nadawo babu sannu da zuwa da tarba me kyau, balle ki bani Abu naci sai masifa kawai za'a tarbeni da ita?"dakin san yadda nake gudun Abinda zai b'ata miki rai da baki ce hakaba"ni Ayanzun da ranki ya b'aci gara nawa yab'aci "yarinyar da kikace ta d'aga wayar banma santaba!"iya Abinda na sani idan har zaki yarda dani" na bar wayar tana chargy a office d'in da nafi zama na duba patient"saina tafi masjeed"Ina zaton wani Abu Aka turota ta kawo ko tazo ta d'auka cikin office d'in shine ta gani ta d'auka "Amma idan na koma gobe zan bincika naji wacece?"nasan kin kira sbd kinji shiru bandawo ko?"tayi shiru"yaci gaba da cewa" matar da mukayima CS ce bata farko da wuri ba shiyasa Amma yanzun Alhamdulillah "daga haka yaja bakinsa yayi shiru yana jiran jin meye zata ce?"ita dai ta sunkuyyar dakai tama kasa mgn sbd ganin bata kyautaba "tasan Idan Abaya ne batama Isa ta masa wannan masifar ba kuma har yazo yana rarrashinta da bata hak'uri.... bestie! ta d'ago kanta tana tsuke lips nata"baki hak'ura bane?"nafa hak'ura"kuma ni kadena saka chargy a Asibiti ko?"koda yakama da lalura bestie?"uhmmm! to shikenan tashi ki kamun ruwa nasha"ba musu ta Amsa dato ta mik'e tsaye yabita da kallo harta b'acewa ganinsa "ya sauke Ajiyar zuciya ya sauka k'asa saman carpet ya zauna"Ahaka mamy ta fito daga cikin d'akin tana fad'in sai yanzun kadawo?"Eh mamy ya gidan?"Alhamdulillah"bata rufe bakiba Ahyaan ta dawo parlourn rik'e da goran ruwa da gwangwanin maltinah ta Ajiye gabansa "ya d'auka yafara sha"mamy dai na zaune tana binsu da kallon tausayi "sbd kalaman Ahyaan na yanzun data saurara ta fahimci itama Ahyaan d'in na sonsa tunda gashi ta fara nuna kishinsa.....broth! fara shan Lipton d'in ko?"muryar Ahyaan ta katse ma mamy tunani "ta koma kallonsu"Ahyaan d'in na zaune gefensa"gabansu basket d'in ne ga cup d'in shayi da take mik'a masa"kauda kanta mamyn tayi "ita idan tana ganinsu Ahaka tamkar mata da miji haka take ganin sun mata...cikin raha mamy tace"Ahyaan Abani kunun Ayar ko rabin cup ne nabama Autah nah "gaya can d'aki na barosa yana sallah"kuma ransa yabiya shifa kikayita Aike d'azun.kai mamy saida na basa ya maida miyonsa fa"Dr darma daya Ajiye cup d'in