← Book details Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 69

Sashe 57

Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wani Abu"Abaya sbd kawai kimun masifa koki rirrik'eni kina mun shagwab'a yasaka dana d'aukeki da mashin nake sharara gudu"Amma kuma shine kace Ina maka shagwab'a ina yin sanadin....sai kuma tayi shiru"sanadin me?"Afad'amun mana"tak'i yin mgn saima k'ok'arin bud'e side d'in datake zaune takeyi sbd sun iso gida harma mu'az yayi parking"Abokinah bani mintina 10 na fito ka saukeni gidan matata"dariyar shakkiyanci mu'az yayi yace"nidai dan Allah karka shanyani sbd nima y'ar rigimar tawa nacan na jirana Allah yasa dai tayi bacci"ya kafad'a Adaidai lokacin da suke Ida fita"Ahyaan ta wani langab'e kamar da gaske ciwon kan takeyi"bayan nan sarai lafiyanta qlau "kawai tana so ta zame daga wajensa ne shiyasa tayi pretending. yana rik'e da hannunta yace"muje ciki kisha magani ko?"inada magani fa bestie "okay muje na ganshi saiki sha sannan na tafi"inani Ina tafiya matar doctor ba lafiya"tayi murmushi suna k'arasowa cikin tsakar gidan...babu kowa a parlourn sai mamy dake kwance saman 3 seeter harma gyangyad'i yafara d'aukarta"Ahaka suka shigo Ahyaan ta zame hannunta daga cikin nashi"mamy ta kallesu tace"har kun dawo?"Eh mamy sannu da gida"kune keda sannu Ahyaan "maza kije ciki ki canza kaya kid'an watsa ruwa"dato ta Amsa ta saci kallonsa taga yanama k'ok'arin binta....kai! Ina zakaje?"kanta fa ke ciwo mamy zan bata magani ne"Akwai magani ciki zata sha kaje saida safe"insha Allah gobe iwar haka kuna gidanku kona huta da wannan y'ar zaryar da'a kemun"bece komai ba yanata cin magani yafita"Ahyaan naji tayi murmushi kawai"bayan ta cire kayanta ta shiga wanka.....sai bayan ta gama shirin kwanciya bacci sannan ta kirashi"kamar yana jiran kiran nata ya d'auka yak'i yin mgn"bestie! uhmm"aina d'auka koma kiran nawa mamyn zata hana kiyi?wai meyasa kake fushi ne idan mamy tace kaje?"yaka mata ka fahimceta ko?"yanzun kinsha maganin?"Eh "me kikeyi?"na kwanta ne"kaifa?"nima haka"shine koka kirani ?"Toba kunmin laifi ba keda mamynki"tayi y'ar dariya tana rungume pillow tace"to yanzun ka huce ko?"Eh na huce nasan idan nayi hak'uri gobe in sha Allah k'arfe 6 gidana zata miki"su bestie An zama ta Dr darma"ta girgiza kanta tana dariya tace"nidai bacci nakeji da safe katasheni sallar Asuba"ni kuma ba bacci zanyiba tunaninki zanyi"Allah yasa kizo mun a mafarki kamar jiya"kinga dana farka da safe saima danayi wanka sbd jikina duk yab'aci da....da sauri ta yanke wayar tana fad'in Allah ya shiryamun kai bestie.... washe garin ranar misalin k'arfe 5:45 pm Aka fito da Ahyaan daga side d'in su mamy "taci uban kuka Idanunta sun kumbura"ita kanta mamyn saida tayi hawaye sbd Ance sabo turken wawa"yadda Ahyaan ta shak'u da ita ko mama basuyi irin wannan shak'uwar ba."tana sanye da riga da zani na Atamfa super me tsananin tsadar gaske "ta rufe jikinta da lifaya irin kalar zanan Atamfar"su innah Asabe da Inna harirah dasu Anty d'ahara da inna habiba sune ke rik'e da ita ,bayan tayi sallama da iyayen nasu da matan da mazan"duk Ahyaan ta basu tausayi"sai rarrashinta Anty d'ahara keyi"ga Dr darma yadameta da zafin waya yaji sun taho"idan yakira Anty d'aharan bata d'auka ba saiya kira mu'az"gaba d'aya ya kagara.....sai wajen k'arfe 6 na yamma Amarya ta iso katafaren gidanta dake *modoji*! sabuwar unguwa ce irinta wayayyun y'an boko"gashi ba hayaniya"tunda suka shigo cikin get d'in gidan har suka nufi babban parlourn gidan Ahyaan Addu'o I na neman sa'a take karantowa Abakinta....da yawan mutane sunyi mamakin ganin wannan tamfatsetsen gida "harta da Khairiyyah tayi mamaki"su ummah y'an bak'in ciki kuwa Aranta tace "na haya ne ko kuma Aro Aka bashi"gida ne Abinda ke gida"yanada girma sosai"ko haraban gidan zai iya cin motoci guda 8"lambun gidan ne da sashen yara da wajen wasan ninsu ke har yanzun ba'a gama ba"Amma haraban gidan zuwa babban parlourn gidan da shashen me gidan Dana matar gidan komai Angama tsarashi da k'awata shi"harta upstairs suna da d'akunan bacci"da wajen motsa jiki"parlourn yawadatu da kayan more rayuwa"wasu sunyi murna wasu sunyi bak'in ciki,wasu na cewa" iyayen Ahyaan sunyi k'arya"k'arfinsu bekai suyi mata irin wannan kayan ba"ko furnitures biyu ne dana gida Nigeria dana waje"ga kayan kitchen masu kyau da tsada da inganci"Abin saidai san barka"kai tsaye upstairs aka wuce da ita"bayan kowa ya watse su Anty d'ahara da Khairiyyah suka turare ko Ina "suka shimfid'a mata bed sheets sannan sukayi sallar magrib "Alokacin kuma Ahyaan ta fara jin damuwa da fargaba"saidai ta d'aure sosai bata nuna komai ba"tama sake sunata fira da Anty d'ahara wacce Rabi firan nasihane Akan ta kula da tsabtar jiki data gida da kuma kwalliya"kodan sbd tasan waye mijinta kar wata ta mata k'wace "itadai Khairiyyah na murmushi tana jinsu"sbd tana d'an jin nauyin Anty d'ahara dake matar Aminin masoyinta.saida sukayi sallar isha'i Ahyaan ta k'ara yin wanka ta turare jikinta da wani turare na jiki me k'amshi"ta shirya cikin wani embroidery material d'inkin riga da siket"sosai tayi kyau da Annuri "Khairiyyah ta watsa mata d'aurin d'an kwali"Atake ta k'ara wani fitinannan kyau "sai fad'uwar gaba takeji jefi jefi.khairiyya tace" inaga Anty wucewa zamuyi ko?"ni gida zan wuce ke kuma wajen su mamy ko?"Eh Nima gobe zamu koma gida"kafin Ahyaan tayi mgn Dr darma yakira wayar Anty d'ahara "ta kallesu tana murmushi tace" ga Ango nan ya iso"batama d'auka ba suka yima Ahyaan sallama"ta wani b'ata rai tak'i yin mgn"Khairiyyah tace" Amarya sai munzo gobe yin gashi"ta fad'a k'asa k'asa"harara ta watso mata "ta kama dariya suka fita.... wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000 Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251 dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba 7/21/24, 11:01 - Buhainat: ? *AGE MATES* *67&68* *Littafin kud'i ne!* .......tunda su Khairiyyah suka fice daga cikin d'akin k'irjin Ahyaan keta dukan Tara Tara.gaba d'aya yau sai taji wata iriyar fargaban kasancewarta dashi"dukda tayi kewarsa sbd rabon data gansa tun jiya da dare bayan sun dawo daga wajen dinner"da Asuba kuma yakirata bata d'auka ba.cikin sanyin jiki ta warware sabon mayafinta dake ajiye gefenta ta yafa saman kanta har zuwa fuskarta"Atake k'amshi dake jikin mayafin ya k'ara cika d'akin"ta d'auki wayarta ta duba time k'arfe 8:26 pm....bugawar zuciyarta yayi daidai da turo k'ofar d'akin da Akayi "ta rintse Ido daddad'an k'amshin turarensa na kawo mata ziyara"....sanye yake da wata dakakkiyar shadda sky blue "taji Ankin hannu"ya Aza hula saman kansa ,yayinda dogayen k'afafuwansa ke sanye da takalmi sawu ciki "fuskarsa k'awace da tattausan murmushin da yayi masifar yi masa kyau"ba k'aramin karbansa kayan sukayiba"maik'on shaddar kawai ya Isa me kallo yayi hasashen kud'inta.sau biyu yana yin sallama cikin k'asaitacciyar muryarsa yana jingina bayansa Ajikin k'ofar "hannunsa guda rik'e da wasu fararen ledoji"manyan idanuwansa Alumshe yana shak'ar k'amshin turarukan wuta da'aka turare d'akin ,ga kuma k'amshin da tauraruwar tasa keyi"duk wanda ya kallesa yasan yau ranace ta musammun Agaresa kodan sbd walwalarsa da murmushin sa da sukayi yawa"dukda yakasance shiba ma'abocin yawaita murmushin bane Amma dai yau ya yawaitashi....*sarauniyar zuciyar nuraddeen Ataso Atarbesa mana*! yafad'a cikin taushin muryansa yana tsareta da Ido be k'araso ba"Ahyaan kuwa tana jinsa da kallonsa ta cikin mayafinta"cike da nutsuwa ya janye daga bakin k'ofar ya k'araso gefenta ya zauna yana fad'in nafa manta su Amare sarakaine musammun ma irin wannan ranar"da fatan bazaki wahalar daniba zakiyi mun mgn habibty pls! yafad'a yana janye mayafin nata"ya lumshe Ido tare da fad'in Masha Allah !yana koma bud'e idon"yabita da kallo "itama nata idanuwan a lumshe.... kissing d'in tafin hannunta da yayi ya sakata saurin bud'e Ido cikin sa'a suka had'a Ido dashi"ya sakar mata tattausan murmushi"ta kawar dakai....Amincin Allah da rahama da falalarsa su tabbata Agareki yake farin cikin mijinta"Ina miki barka da shigowa cikin sabuwar rayuwa Mrs nurah darma! yafad'a Ahankali yana binta da wani irin kallo na zallar k'auna ,yana kuma tuna tun k'uruciyarsu zuwa girmansu.murmushi yasub'uce mata"oh nafa manta bestie kin kashe wannan sunan ko?"tak'i yin mgn illah dai tayi k'asa da kai tana d'an murmushi kawai" na lura k'ilan saina sayi baki tukum zakimun mgn ko? *bafa haka bane mutumin kirki managarki*! na bari ne ka kai Aya Azancen naka kafin nima na dasa da nawa.ya lumshe Ido sbd yadda sautin zazzak'ar muryarta ya haifar masa dajin kasala"in low voice yace"bestie duk Ina kika koyi iya tsara lafuzza masu dad'i haka?"na yadda ked'in farin ciki nace"Alhamdulillah da Allah yabani ke Aminatu"yanzun ki tashi muyi Alwallah sbd zamuyi sallar nafila ta nuna godiyar mu ga Allah daya nuna mana zuwan wannan rana me Albarka da daraja"inada Alwallah dai"to zaki rakani nayi tawa?"uhmm"yauwa habibty inaso ki kasance marar musu kinjiko?"kanta ta gyad'a masa ya kama hannunta suka mike tsaye saidai tak'i yadda ta kallesa"Anutse yanufi bakin k'ofar bath room d'in rik'e da hannunta yayi Addu'a suka shiga"Ahankali ta mik'a hannunta daya dan duk'a ta zare masa hularsa ta rik'e masa"ya saki guntun murmushi ya kalleta saita matso ta rik'e hannunsa ta zare masa Agogonsa shi kuma yayi bissimillah ya fara Alwallah d'in"bayan ya idar ya yarfo mata ruwan saman fuskarta "ta masa murmushi bata rama ba. Bayan sun fito yajasu sallah raka'a biyu,bayan sun sallame ya dafa kanta yana jero Addu'ar da manzon Allah S A W yakoyar Ayi Adaren farko.harda ma wasu Addu'oin duk yaci gaba da jerowa cikin sautin sanyayyar muryarsa "Ahyaan ta lumshe Ido tana jin kamar karya dena .karan hancinta daya ja yasaka ta bud'e idonta suka shafa Addu'ar"shine ya fara tashi ,saita ninke prayer mate d'in ta zare hijab d'in jikinta ta mayar inda yadace shi kuma yafita"data lura da baya nan ta sauke Ajiyar zuciya ta zauna k'asa kan carpet tana tunanin agado d'aya fa zasu kwana yau"ko last time data kwana d'akinsa taji Ajikinta ta hanyar romance da sukayi ,to inaga yau bata san iya Adadin Abinda zai mata ba....tana wannan tunanin taji motsin shigowarsa da sallamarsa"ta Amsa Ahankali tana mik'ewa tsaye tazo ta Amshi plate da cups d'in hannunsa Ahankali tace" basai kace naje na d'akko maka ba?"Aiba laifi bane habibty danna d'auka da kaina ko?"bama wannan ba har Aiki zan dinga tayaki muna yi"idan kuwa kin fara laulayi shikenan zan koma kukun ki"to Aikin fa?"sai suyi hak'uri farin cikin iyalina yafi mun komai mahinman ci"ya k'are maganar yana d'aukar ledar ya zauna
Chapter 57 · 0% Book details