Sashe 13
Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
so kuma shima yana son bin dokar Allah da Abinda Addini yace Ayi"yana nan kiran bilkisu ya shigo cikin wayarsa wacce tuni yama haddace number nata"saidai harta tsinke be d'aga ba"sai tsaki yaja sbd ganin ko Awa guda basuyiba da rabuwa yanzun ba"taje chemist nashi wai tana zazzab'i yamata Allura"shine yace"saidai ya mata ga hannu"ta Amince ya mata yabata magani"zata biya 1500 Amma saita bada 50k "harara ya wurgo mata"ya zari y'an 500 guda ukku yace"ta d'auki sauran kud'inta taje ta bashi waje"yana jin k'awarta na cewa haba *Ikkhee* ! ba girmanki bane ki tsaya namiji na miki irin wannan cin fuskar.....yaja tsaki yana tunanin meyasa mutane ke nuna zasu iya mallakar komai idan sunada kud'i? dama tunda yafara ganin yarinyar ya fahimci y'ar gidan masu dashi ce"kuma sangartacciya ce.....ka matsa na wuce"siririyar muryar Ahyaan ta katse masa tunani"saida ya d'an lumshe Ido yakoma bud'ewa kafin yad'an gyara ta wuce rik'e da robar"saiya biyo bayanta zuwa tsakar gidan"ganin zata wucesa ya sakashi shan gabanta"oh yah rabbih! pot& knife zan je na d'auka a kitchen" wlh matarka ta shiga ukku da fitinarka haba"ta fad'a tana wucesa"shi kuwa Akaron farko ya saki k'ayataccen murmushi yaje ya zauna kan kujerah d'in data tashi"yana nan zaune ta iso gefensa ta Ajiye tukunyar ta jawo ledar naman"kaji ne manya guda biyu "Amma yayyankasu daga can inda ya siyo su"kawo na kama miki"to baka zauna mun kar kujerar ba"ta fad'a tana zuwa ta zubo ruwa cikin tukunyar"beyi mgn ba ya tashi ya tsugunnah"tana dawowa ta zauna"ta fara wanke naman yanata kallon yatsun hannunta dana k'afarta"can kuma ya fara kama mata tana ragema masu girma yawa"daga k'arshe suka wanke naman atare, ita ta yanka Albasa"bayan takai tukunyar kitchen ta fito da morning fresh sbd su wanke hannuwansu"dukda ba wata fira sukeyi ba"Amma tayi mamakin tayata Aikin da yayi"jefi jefi idan sun had'a Ido dashi harara take sakar masa "shima yana kallonta ta k'asan Ido"yak'i ya tankata"zoki zubamin na wanke hannuna"ya fad'a yana tsayawa gefen tape d'in yad'an duk'a"batace komai ba ta matso ta zuba masa ya fara sab'e duka hannayen nasa"ita kuma ta kunnah tape d'in ya fara wankewa"koda ya idar sbd Jan mgn saiya watso mata ruwan hannunsa saman fuska yana fad'in" *Amun dago* kema zoki wanke saina zuba miki ko?"ba k'aramin haushi tajiba ,ta rasa mesa be iya kiranta da Ahyaan ?Amma saita sharesa"tak'i bashi yazuba mata saita zuba da kanta"koda yaga haka saiya wuce kitchen ya d'akko wata robar da wuk'a yadawo yasamu ta gama wanke hannun "tashi muje parlour"batayi mgn ba ta d'auki ledar fruits d'in tabishi"kashe kayan kallon yayi sbd ganin hamzan yayi bacci"Akanme zaka wani kashe bayan kuma Ina kallo?"Akan naga dama ne"hmmm! sbd kaga mamy bata nan ko kake wannan Abin?"Allah saina maka mugun gami da ita idan ta dawo"to shikenan y'ar jaridah karki damu.....Ina yasan meta karanta?"ta tambayi kanta tana kallonsa"ya d'age kafad'a had'e da tab'e baki ya zauna gefenta"sai batace komai ba tafara zaro fruits d'in tana yankawa shi kuma yana dannah waya"parlourn ya d'auki kusan mintina 15 babu me mgn Acikinsu....dan Allah nidai na gama sai Ashafamun lafiya ko?"sauran kayan kuma yanzun danayi sallar la'asar zan Aza girkin"ta fad'a tana d'aukar robar ta shiga kitchen"bata jimaba ta dawo ta samu yana waya da mu'az"ta tab'e baki sbd jin yace"gata nan lafiya qlau indai wannan magulmaciyar ce"tokai kuma miye za'a kiraka dashi?"ta fad'a cikin masifa tana gallah masa harara"yanke wayar yayi ya kalleta ya saki murmushi "ke wai baki gajiya da masifa ne?"Eh d'in kayi maganina mana in zaka iya! ni kuwa keda hanyar yin maganinki"dan Allah idan kika shiga hannu zaki san ni yaro ne da hujjah"uhmm !saidai fa ni kasan ban cika gane magana Abaibaice nakeba" garama kiyita zahiri"ta fad'a tana kok'arin zama "karki zauna wuce muje muyi Alwallah lokacin sallar yayi"yadda yayi maganar cikin tsare gida yasaka ta kasa yi masa musu"saidai ta tab'e baki ta fito yabiyota suka nufi wajen tape d'in...ka fara mana"mudai fara"to wai dole sai tare dakai zanyi ne?"Eh mana keda baki gane ba sai yanzun?"in kuma Alluran kika fi buk'ata fine"ya k'arasa zancen yana d'age kafad'a"saida ta gallah masa harara ta murgud'a masa d'an bakinta sannan ta d'ebi ruwan ta watso masa daga fuska har zuwa jiki"ta d'auka zaiyi mgn saiya k'yaleta yafara Alwallah d'insa cikin nutsuwa"yayinda itama takeyi"bayan sun gama yasha gabanta yace"oya yi Addu'ar gama Alwallah malama"baza'a yiba....ganin ya matso gab da ita ya saka tafara karantowa"saidai yana lura bata son suna had'a Ido dashi ,saiya tab'e baki ya deb'o ruwan abazata ya watso mata.....shine ka jik'ani?"ke meyesa ni kika jik'ani?"ba kaine ka fara mun ba saina rama"shine nima na rama ai"baka isaba Allah nima saina rama"ta fad'a tana deb'o ruwan cikin tafin hannuwanta zata nufesa ya matsa Aguje yana murmushi "biyosa tayi da gudu Adaidai lokacin daddy ya kawo zai shigo cikin gidan....... Sharhi kawai wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000 Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251 dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba bana son kira a what's app kawai zakimun mgn Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba #Mommyn fareesa #Dr Nura Darma #Ahyaan #mr Mahuta #AA mashi #mu'az #Khairiyyah #Ammah #Ummah #ikkhee 7/21/24, 11:01 - Buhainat: *AGE MATE'S* *13&14* *Littafin kud'i ne!* .......turus sukayi gaba d'aya daga shi har ita suna yin k'asa da kawunan su"dan shi Dr darma ma sosa k'eya yayi Ahankali yace daddy sannu da dawowa"kafin ya Amsa Ahyaan tayi saurin cewa"daddy ka gani ya jik'amun jikina da ruwa ko?...ta fad'a kamar zatayi kuka tana kallon kanta...ita cefa ta fara jik'ani daddy"Allah ya gyara mun ku gaba d'aya"ke mama nah wuce ciki kiyi sallah zan had'u dashi"daga haka daddy ya wuce yana murmushi"darma kuwa kallonta yayi ya mata gwalo yayi tafiyarsa"ta raka bayansa da harara kafin ta juya ta koma cikin gidan"saida ta fara tashin hamza daga bacci da nufin yayi sallah sannan ta wuce d'aki tayi tata sallar"koda ta idar kitchen ta wuce ta kunnah gas guda biyu....cikin mintina 45 ta kammala farfesun kajine da kunun gyad'a"kasancewar dama sunyi girkinsu tun d'azun "bayan ta kwashe komai ta jera cikin basket,sai ta fito parlourn da robar fruid salad d'in zata zuba k'ank'ara "tana zama Khairiyyah babbar k'awarta na shigowa cikin parlourn"Tasha gayunta cikin Dubai Abaya"ah ah "k'awata! Uhmm naga Ai bakida niyar zuwa inda nake nace ni bara nazo muga juna Agaisa"wlh ba haka bane ko d'azun nacema mamy zanje gidanku tace sai gobe"ta k'are maganar Khairiyyah na zama gefenta tace"ohni k'awata kinga yadda kikayi kyau da gogewa kamar 20yrs??"dariya sukayi gaba d'aya"bayan sun gaisa ta kamata ruwa da farfesun...ta kalleta tace ga wannan kici k'awata " okay thanks"daga haka fara shan farfesun "uhmm gaskiya yayi dad'i sosai"wlh broth ne ke Azumi shine na had'a masa Abin bud'a baki harda farfesun"wai dama har yanzun beyi Aure ba?"tab'e baki tayi tana yamutsa fuska tace"duka duka guda nawa ne shi da zakiyi mamakin beyi Aure ba?"in ma bacin yanada girman jiki Aida ba wani babba bane"hmmm ! k'awata bakiji wlh "Nina jima rabon da na gansa ma"ba kwanaki da kikace yana inaba ? nace miki yana London karatun likitah?"Eh hakane"yama dawo be jimaba Ai"Masha Allah ! kice kunada doctor Agida"tab'e baki tayi sbd tunawa datayi d'azun ya fiddo Allura wai zaiyi mata"kinga dan Allah Adena zancen mugun yaron nan"lallai ma *beauty*(sunanta na skul) .dukda bansan yaya yakoma yanxun ba,Amma ko Abaya duk kallon yayanki muke masa balle yanzun da kikace ya gir...."mitsssssuww! kinga idan zancensa zakiyi bara natura Akirashi sai yazo kuyi fira"rufan Asiri sarkin masifa me yayi zafi?"canza topic d'in Ahyaan tayi da cewa Ina imaan?"tana wajen daddynta daya zo ya d'auketa week end"okay tace daga nan suka cigaba da wata firan.... Ab'angaren darma sai k'arfe biyar saura ya baro masjeed sbd ya tsaya yayi Azkhar da karatun Alkur'ani me girma "cikin gidan ya nufo ,saidai sashen su mamah ya dosa....zanci ubanki ko ki bani wayar nan wlh"kome zaka mun saidai kayi Amma bazan bayarba" saika fitomun da kud'ina dubu d'aya daka dauk'amun Ajaka"darma daya shigo ya tsintsi muryar su yaja tsaki yana yin sallama beko kalli gefen da Mubarak da Khadija ke tsaye suna sa'insaba"directly parlourn mamah ya dosa"Adaidai lokacin kuma ummah ta fito daga cikin d'akinta tabi bayan darma da mugun kallo kafin ta harari Mubarak da Khadija tace"shegu y'an banza! kuna jamun Abin fad'a bayan muna cikin sa'idnawa"zaka wuce ka fita ko saina mareka"yana gunguni ya fita"yayinda Khadija ta wuce d'aki "ita kuma taja kujerah ta zauna tana zaman jiran fitowar darma taga bazai gaisheta ba....mama na zaune tana Azkhar Atsakkiyar parlourn"sai Asma'u dake zaune tana Assignment"itace ta Amsa sallamarsa tana fad'in yaya nurah Ina wuni?"lafiya qlau Autar mamah"tayi murmushi tace"kaga Anty Ahyaan haushi takeji in Akace mun Autah....ke sarkin mgn wuce ciki "nurah sannu da zuwa cewar mamah bayan ta shafa Addu'a"yauwa mama Ina wuni?"lafiya qlau "mamy ta dawo ne?"ah ah gaskiya "naso muje wajen sunan to ciwon kai nake fama dashi"subahanallahi! bara naje yanzun naka maki magani"Ai nasha yama sauka"baka gajiya Nura da hidima Allah yasaka da Alkhairi yayi zab'in Aiki na k'warai "Ameen yah Allah mamah" dama wata mgn zamuyi"Amma dan Allah karki tashi hankalinki ko wani Abu"to shikenan Ina jinka"bayanin ganin da yayima Mubarak ya fara yimata....saidai kafin yakoma cewa wani abu mamah na murmushi tace"uwarsa ce ta saka yayi hakan"dama kuma raina ya bani zatayi makaman cin hakan sbd Abinda yafaru shekaran jiya "luba ta jima tana bina da sharri tuni na sani"kawai dai na barta itada Allah "Ina k'ok'arin yin Addu'ar neman tsari nida zuri'ata shiyasa ko tayi mugun Abin baya tasiri "ko wannan gudun Auren dak'in son maza da Ahyaan keyi sarai nasan itace tayi wannan Asirin"saidai nasan komai lokaci ne"da lokacin Auren nata yayi sai tayi.... Ajiyar zuciya ya sauke yana jin matuk'ar zafin luba Aransa "Anutse yace"dama na kaima wani malamin mu na islamiya duka layun ya duba"ya sanar mun sihirine gaskiya daya danganci haka"saidai tunda Antona Angano ba matsala"ya bani shawarwarin Abinda za'a yi"sbd gujewa duk wani mugun nufinta "dukda dai ga yadda na fahimta Ahyaan na sakaki da Azkhar"Amma rubutun dayace na dinga yimata da tofin Ayoyin karya sihiri cikin ganyan magaryar "zanyi in