Sashe 46
Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tsani kayan"shima broth be gani ba"ta k'are maganar suna fita Atare....sai gab da sallar magrib mutumin naku ya shigo cikin gidan Agajiye"saidai duk irin gajiyar daya kwaso idanunsa nason tozali da ita"koda bazasu yiwa juna mgn ba"yaso ya dake ya sabama kansa da rage shak'uwa da ita kodan sbd zata tafi tabarsa Amma yakasa"gaba d'aya zuciyarsa Akarye take indai Akan Ahyaan ne.murya can ciki yayi sallama ya shigo"tsaye yayi ya toge daga bakin k'ofar parlourn yana binta da kallo"tana zaune tayi tagumi! kallo d'aya ya mata ya fahimci tanada damuwa"yasan kuma be wuce shima irin damuwar dake damunsa bace ke damunta"wato Auren da zatayi"Ahankali yanufi gabanta ya duk'a ya cire mata tagumin"ta sauke Ajiyar zuciya tad'an kallesa "ya sakar mata murmushi"ta shagwab'e fuska ta sunkuyyar dakai k'asa.menene ke damunki bestie?"Idanunta cike da k'wallah tace ba fushi kakeyi dani ba?"Aina huce dukda baki bani hak'uri ba"tayi shiru"ya cire hular saman kansa wacce tayi shige da zaren da Akayi Aikin yadin jikinsa ya Aza mata saman kanta yana fad'in baki son d'aura d'an kwali "ta d'ago kanta ta turo baki sai kuma murmushi ya sub'uce mata"yanata kallonta yace ta miki kyau"nidai broth ka ciremun kar mamy ta fito"nidai gaskiya bazan cire miki ba"tukunnah ma miye ke damunki kikayi irin wannan tagumi kinsan kuma bana so ko bestie?"tayi shiru Idanunta na kawo k'wallah "bestie kuka da gaske?"saiya saka yatsansa manuniya ya fara goge mata hawayen nata yana kallonta yana jin kamar ya rungumeta Atsakkiyar k'irjinsa ko yaji sauk'in rad'ad'in da zuciyarsa keyi."cikin sanyayyan muryanshi yace"tashi muje daga waje"ya k'are maganar yana kama hannunta ya mik'ar da ita tsaye"da kansa yacire mata hular Ahankali ya maida saman kansa ,kafin ya d'auki hijab nata dake Ajiye saman kujerah ya mik'a mata "ba musu ta Amsa ta saka"koma kama hannun nata yayi suka fito daga cikin parlourn "daga ita har shi yanzun idan jikinsu ya had'u wani irin yanayi suke tsintar kansu Aciki"sab'anin Abaya basa jin hakan....daga gefen tape suka tsaya ita ta jingina Ajikin bango shi kuma yana tsaye daga gabanta"ya zuba hannunsa guda cikin Aljihun wondonsa yana Aikin kallonta"bestie! yakirata murya can ciki"uhmm! fad'amun meke damun ki da zakiyi kuka?tayi shiru "kinaso nima na shiga damuwa?"da sauri ta d'ago kanta suka had'a Ido ta girgiza masa kanta"sai kuma ta saki kuka mecin rai ta rungumesa.....rintse Ido yayi da k'arfi yana jin wani irin mugun shock A duk illahirin sassan jikinsa"ya lumshe Ido ba shiri"ya tabbatar suka k'ara mintinah 2 Ahaka shida ita zai iya yin Abinda zaiyi dana sani"saiya d'ago kanta murya a sark'e ya furta ya Isa haka Ahyaan "cikin dubara yad'an janyeta daga jikin nasa murya can k'asa tace"broth ni bana son wannan Auren"meyasa bestie?"dukda laifinki ne dakika zab'esa A matsayin miji ,Amma sam baku dace da bak'in mutumin nan ba"wani Abu ya miki ne?"ah ah kawai bana son Auren ne"meyasa to?"to zanyi kewarku ko?"ya girgiza kansa yana sakin murmushi me ciwo yace"nafiki damuwa da Auren *sarauniya* "zaki tafi kibar *sarki* ko? shiru tayi"kiyi hak'uri ki manta da batun Auren ki cigaba da walwalar ki"ki kuma dage da Addu'a zan tayaki"kanta ta gyad'a masa cikin jin gamsuwa.zo muyi Alwallah kar mamy ta fahimci kinyi kuka"kinga zata tambayeki ko?"kanta ta gyad'a masa "ya zare hularsa ya kama hannunta yace"to rik'emun nayi Alwallah "to idan Aka idar da sallar gida zaka dawo ko?"chemist zanje bestie "tayi shiru"ko bakyaso naje ne?"uhmm"to shikenan da an idar da isha'i zan dawo gidan"ya fad'a yana zare Agogonsa duk ya mik'a mata yana fad'in zonan kiyi gadinah na gama"kai broth ! sai kace wanda za'a sace ko kuma wanda kejin tsoro bayan nasan kai d'in jarumi ne.uhmm bestie irin wannan yabo haka"ya fad'a yana yin bissimillah ta bud'e masa tape d'in yafara Alwallah d'in"yanayi jefi jefi yana kallonta yana watso mata ruwa"itadai tana satar kallonsa tana murmushi"sai yabon kyawun halittar sa takeyi Aranta"saida ya idar ya matso dab da ita yace"to zoki d'auramun Agogon ko?tayi shiru tana turo baki"yayi murmushi yace"kinsan Allah saikin d'auramun"ya fad'a yana mik'a mata hannunsa yad'an ja hannun rigar"Atake damtsan hannunsa me gargasan gashi jajir ya bayyanah"saida taji k'irjinta ya buga ! da k'yar hannu na kirma ta d'aura masa"thank you! *Allah yasa wata ran ki d'auramun ki samu lada* "da mamaki ta kallesa ya d'age mata gira....wai Ahyaan kina Ina ne?"sukaji muryar mamy"da sauri ta matsa daga kusa dashi"gata nan zatayi Alwallah mamy"Nina tafi masallaci"ya fad'a yana gyara takalminsa ya kalli Ahyaan data fara Alwallah yace"bestie saina dawo "kanta ta gyad'a masa"ba Addu'a?"Allah ya tsare"shine zaka ja tana Alwallah tayi mgn?"cewar mamy tana komawa cikin parlourn"Ahyaan ta d'ebi ruwa ta yarfo masa"haba yarinya zan dawo Ai"yak'are maganar yana fita sbd beson yatsaya karma Alwallah d'insa ta k'arye.....bayan sallar isha'i tana zaune a tsakkiyar parlourn gabanta plate ne rufe da jug Agefe da cups"tana sanye da k'ananun kaya da mini hijab sai k'amshi takeyi fuskartar tayi haske da shek'i"hankalinta nakan waya "hamza na gabanta yana k'ananun kuka"ta d'ago kanta ta ballo masa harara tana fad'in koka fi k'uda k'wak'wa baza kaci wainar fulawar nan ba"nida broth keda ita"haba Ahyaan ! yanzun kin kyauta yaron na gani ki hanashi ki bama nurah k'ato dashi.dr darma daya shigo cikin parlourn ya karb'e zancen da cewa" haba mamy nine d'in k'ato "kai dallah tashi kabama mutane waje kona mareka"jikin hamza na b'ari ya nufi kusa da mamy ya rak'ub'e"yi hak'uri Autah kabar ni dasu"da safe tunda week end ne zan maka kafin katafi islamiya "Ahyaan na murmushi ta kallesa ta masa Alamar ya zauna"saiya nok'e kafad'arsa yamata Alamar shine babu sannu da zuwa?"da Ido ta nuna masa wai ga mamy na zaune"saiya zauna gefenta ta bud'e plate d'in wainar "da yake da fripan ta soyata saita d'auki guda ta saka cikin plate tace zodai badan halin kaba ka Amsa"mamy tace shikenan da Ina cewa shi zai miki zaman d'aki "na yafe gaskiya mamy"sukayi murmushi Atare "ta d'auki cup ta zuba masa sob'o me sanyi dake cikin jug d'in"wanda yaji kayan had'i yanata k'amshin plabo"saida ya mintsineta A hannu data mik'o masa zai k'arba"sai tayi kamar bata ganiba....wow !yayi dad'i bestie Ak'ara mun pls"ya fad'a yana tsotsar red lips nasa" sai kaci wannan zan baka"kin san fa bana shan yaji ko? shiru tayi tak'i yin mgn taci gaba da cin wainar da taji yanke yanke ga yaji gefe"lura da idan beciba bazata kula shiba sai ya saki d'an murmushi ya d'iba yafara ci Amma banda yaji"shi rabonsa da yacima wannan Abin yama manta.... bestie ki rage cin yaji ! yafad'a k'asa k'asa "miye Aibunsa ?"itama tayi maganar k'asa k'asa "zan sanar miki idan baza kiji kunya ba"to na fasa basai ka fad'a ba"wannan ne kuma baki isaba saina fad'a"sharesa tayi,shi kuma yazuba sob'on da kansa ya fara sha yana lumshe Ido "Aransa yana yaba baiwar iya girki da Allah ya bata"har suka gama mamy na zaune bata tashi daga cikin parlourn ba"daga k'arshe yatura mata text wai ta hau on-line sannan ya fita.... shirye shiryen biki Aka cigaba dayi babu kama hannun yaro"ita dai Ahyaan ta nama y'ar kallo kamar ba ita bace Amaryar "tun sauran kwana 10 Aka fara yimata gyaran jiki"zuwa sati d'aya tayi mugun canzawa "k'amshi ya zauna Ajikinta"fatarta tayi laushi da sulb'i tana d'aukar Ido "saidai tayi y'ar rama sbd fargaba da zulumi"kusan kullum suna waya da Khairiyyah sbd taji ko Abdallah yazo"saidai zatace mata ah ah"gefe guda kuma mamy ta fara zaton tsakanin Ahyaan da Abdallah Akwai matsala "sbd ta tambayeta game da events na biki tace ba'a yin komai sai wa'azi "hakan yasa mamy da kanta ta saka Aka bugo invitation card"wa'azi da yinin biki kawai Aka saka"ta kuma sanarwa da daddy tana zaton Akwai matsala tsakanin Ahyaan da Abdallah"sai yace Abarshi sai ranar Tuesday da safe zai kirashi yazo suyi mgn dama Aranar za'a yi jere washe gari Friday Ad'aura Aure... Agefen Dr darma kuwa ba k'aramin tursasa zuciyarsa da kansa yakeyiba wajen jure rashin Ahyaan "kullum Addu'a yakeyi Allah yabashi ikon hak'uri da juriya da kuma dangana game da ita"baya so bayan Aurenta yaci gaba dason matar wani "sbd yasan illar hakan da zunubin dake Akwai.... Ayau Alhamis Aka gudanar da wa'azi wanda ya girgiza zuciyar Ahyaan"har kuka saida tayi"Ayanzun tayi dana sanin k'in bin shawaran Khairiyyah ga biki saura kwana 1"sai bayan sallar magrib gidan yad'an rage hayaniya"kasancewar daga sashen su mamah har zuwa nasu mamy cike yake da jama'a"gashi Anyi gyare gyare na biki harda fenti Akayi.gefen ummah kuwa tanata murmushi da farin ciki Abinta musammun data fahimci ba'a je wajen jere ba"gashi gab da magrib taga Abba ya shigo cikin damuwa"hakan ya k'arama zuciyarta k'warin gwiwar An fasa bikin"sai walwala takeyi da yada yadan mgn"duk mamah na lura da ita"wacce itama tanaso Abban yanutsu taje suyi mgn taji dalilin da ba'a je wajen yin jere ba?....wajen k'arfe 7:18 pm Dr darma na zaune cikin parlourn shida Ahyaan da mamy "ba wata fira sukeyi ba"ita tana danna waya "shi yana binta da kallon k'asan Ido,mamy kuma tana kallon TV"wani irin rauni zuciyarsa tayi musammun da yaga irin gyaran da Ake yiwa Ahyaan ya canza ta.kamar daga sama Abba ya shigo cikin parlourn babu ko sallama yana fad'in Maryam ! Alh kabeer d'in be shigo bane?gaban mamy ya fad'i "sbd tasan tun saninta dashi be tab'a shigowa kai tsaye irin haka ba sai yau"sbd Abaya in zai shigo sai yayi sallama sau biyu daga waje"kuma saita Amsa yake shigowa"hakan ya tabbatar mata da cewa babu lafiya...be shigo ba Alh inaga sai bayan sallar isha'i koka kirashi ta waya ne"yana k'ok'arin yin mgn sukaga ya fad'i rikicah daga bakin k'ofar parlourn "gaba d'aya suka saki salati"Dr darma yayi hanzarin tashi ya nufesa ya d'ago sa yatab'a saitin zuciyarsa "yaji yana motsi"ya sauke Ajiyar zuciya yana fad'in karku damu suma ce zai farka "kafin yayi mgn sukaji sallamar daddy"sai kuma yasaki salati yana fad'in lafiya ?"mamy ta sanar masa,yayinda Ahyaan ke kuka"daddy yace"nurah kamashi muje parlou nah kamasa dubarunku na likitoci koya farka"dato ya Amsa suka kamashi suka wuce dashi ciki "saman 3 seeter Aka Azashi Dr darma yaje d'akinsa be jimaba yadawo da Abinda yake dashi dazai iya Aikinsa.cikin k'ank'anin lokaci Abba ya sauke Ajiyar zuciya "numfashinsa na dawowa"Dr darma yamasa wasu Allurai gefen kafad'a "daga nan yasamu bacci"ya dubi daddy Ahankali yace"karka damu daddy zuciyarsa ce ta buga! Allah ya