← Book details Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 69

Sashe 41

Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ko?"okay yafad'a yana fara shan ice cream d'in "sai kuma ya lura bata fara shan na gabanta ba"saiya deb'o nasa ya nufi bakinta dashi"ta kallesa suka had'a Ido"gyad'a mata kansa yayi yana binta da wani kallon daya kashe mata jiki"da k'yar ta Amsa ta had'iye tad'an lumshe Ido ta kuma bud'e.......wani mahaukacin bugu k'irjinta yayi ?sakamon hango Abdallah Mashi datayi zaune gaban wani tablet shida wani friend d'insa "gaba d'aya ya maido duka Attention nasa Akansu..... wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000 Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251 dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba #Mommyn fareesa #Dr Nura Darma #Ahyaan #mr Mahuta #AA mashi #mu'az #Khairiyyah #Ammah #Ummah #ikkhee 7/21/24, 11:01 - Buhainat: ? *AGE MATES* *47&48* *Littafin kud'i ne!* ........da matuk'ar hanzari Ahyaan ta janye idanuwanta daga barin kallonsu ta kauda kanta"bayan fad'uwa babu Abinda gabanta keyi"gaba d'aya tsintar kanta tayi dak'in jin dad'in ganinsu da yayi tare, musammun data fahimci Ayanzun chanjin da take samu daga garesa na rashin kulawa duk ta dalilin Dr darma ne....kauda kanta tayi tak'i Amsar wanda yakoma d'iba da nufin yak'ara bata".idan bakyaso na baki Abaki to kisha da kanki mana"nidai na k'oshi broth! ka tashi muje gida pls yammah tayi,kasan kuma mamy bata so Ina kai magrib Awaje ko?" k'in kulata yayi yaci gaba dashan ice cream nasa yana danne danne Awaya "ita kuma tayi shiru tana satar kallon gefen dasu AA Mashi suke zaune tana kuma tunani"wanda shi Dr darma bema lura dasuba hidimar gabansa yakeyi....broth! yayi shiru "bestie"nanma yayi shiru "doctor kanafa jina? nan ma shiru yayi"my k'ani..... murmushi me sauti ya sub'uce masa yabita da kallo har fararen kyawawan jerarrun hak'oransa suka bayyanah "kina so ki komo da takun sak'ar mu na baya ko bestie?"dama Ai ni ban sareba kece dai kika sare muka dena fad'a "yak'are maganar yana d'age kafad'a"uhmm ! Ai fin k'arfi kake nuna mun shiyasa"ta fad'a tana ballo masa harara ta mik'e tsaye rik'e da hand bag nata da wayarta"bece komai ba shima ya mik'e tsaye ya wuce wajen ma'aikatan ya sanar musu Amusu take always...kusanma Atare yadawo da wani ma'aikaci guda ya kwashe komai yaje can Aka musu take Aways"ice cream d'in kuma Aka saka musu a leda"bayan An gama yasamesu gaban table d'in yabasu"itadai tana tsaye can ta kalli gefen dasu AA mashi suke ta wutsiyar Ido taga wayam babu su"haka nan taji dad'in barinsu wajen....kince muje kin kuma tsaya tunani why??"taji tattausan muryansa Abayanta "d'an murmushi tayi tace"ba komai muje "idan tayi tsami maji"bama zatayi tsamin ba balle har kuji"ta k'are maganar tana yin gaba ya biyota Abaya cike da shan k'amshi"kafinma ya iso harta bud'e k'ofa ta shiga "shima zaga yowa yayi ya shigo"kasancewar ciwon nasa dake tsakkiyar hannun nasa da sauk'i yasaka yanzun yake iya driving....meye haka kake sharara gudu broth?ni Allah kadena "sassautawa yayi ,dama sbd ta tanka ne yayi ta kuma tankan "zan tambayeki "uhmm ! idan har na sani zan baka Amsa"ta fad'a cikin ko in kula tana danna waya "idan kinje office harki tashi kuna tare da bak'in saurayinki??"shiru tayi na kusan second 5 "shi kuma yaci burin bazai koma maimaita mata tambayar ba tunda taji"sai yaji tace"meyasa kake son kasani?"idan dole sai kinji dalilinah kina iya rik'e ita Amsar tambayar taki"yafad'a yana wani d'aure fuska"ta bishi da kallo saita kama d'an murmushi "ta rasa meyasa yanzun gaba d'aya bata so suna samun matsala dashi?"zamanta ta gyara tana kallonsa Ahankali tace"wai sbd bazan baka Amsar da bazata Amfaneka da komai ba shine kake fushi? dama waye keja nayi fushin inba keba?"kayi hak'uri"shikenan oya fad'amun "bafa any time muke tare dashi ba sai idan zamu jagoranci wani shiri muke zama tare"damun gama shikenan kuma"okay kawai yafad'a yana jin sanyi Aransa"kinsan da baki fad'amun ba Allura zan miki me zafin tsiya"haba broth basai idan na tsaya ba"to ai rik'eki zanyi na miki "dan Allah da gaske kakeyi?"uhmm bestie kenan! yak'are maganar yana yin parking, Adaidai lokacin kira ya shigo cikin wayarsa"ta kallesa taga yana kallon fuskar wayar yana yamutsa fuska"tab'e baki tayi ta bud'e k'ofar.bestie ! ta juyo suka had'a Ido dashi"tsintar kanta tayi dajin fad'uwar gaba "zanje nayi sallah"saida ta fito daga cikin motar kafin ta yamutsa fuska tace na d'auka Ai fasa zuwa kayi sallar zakayi sbd wata na kiranka"bata jira cewar saba ta wuce Abinta"shi kuwa yaso su wuce ciki tare sbd yayi Alwallah Amma saiya barta"bayan yayi lock d'in motar ya fito ya wuce ciki dan yayi Alwallah "yana jiyo sautin zazzak'ar muryarta tana mgn itada mamy"ya girgiza kansa ransa na bashi k'ilan period takeyi shiyasa bata fito tayi Alwallah d'in ba"yana idarwa ya nufi cikin parlourn"daga bakin k'ofar yaja ya tsaya ba tare daya shigo ba"Ahyaan kuwa tana ganinsa tayi shiru"zaman me kikeyi da bazaki tashi kiyi sallah ba?"jin kalamansa ya saka mamy tashi ta wuce d'aki"kinji?"oh my God ! gaskiya matarka zata sha fama bestie"ni Allah ka k'yaleni kayi tafiyarka"baran tafiba saikin fito kinyi Alwallah"matata kuma da kike mgn tamkar sauraniya haka zan dinga jida ita"pls mlm kaje masallaci ni Ina fashin sallah"daga haka ta mik'e tsaye ta ballo masa harara,ya saki murmushi yana fad'in dama nasan period kikeyi nafiso ki fad'amun da bakinki shiyasa na tambaya "karki manta ni doctor ne"yana fad'in hakan ya wuce Abinsa.... da dare wajen k'arfe 8:32 pm suna zaune cikin parlourn "shida ita da khaleel da hamza"ita tana chats"shi yana shan coffee data kamasa yanzun"yana so yajata da fira Amma ganin ga khaleel sai yayi shiru "saidai jefi jefi yana saka k'afarsa ya shiru tata k'afar"saidai taja kwafa ta sharesa"Ahaka wani yaro ya shigo cikin parlourn da sallama yace"Ance Ahyaan tazo inji Abdallah! gabanta ya yanke yafad'i "Atake duk wata farar dake saman fuskar gogan naku ta dushe"yana yamutsa fuska yace"kai kace An hanata fita dare yayi yabari gobe yazo....kai jeka ce tana zuwa! cewar mamy data fito daga cikin bed room d'inta"fuska Ad'aure tace"Akanme zakace bazata jeba bayan shine wanda zata Aurah?"haba mamy! darefa ya fara"har takwas da rabi ta wuce"be kamata mace me tarbiya ta fita irin wannan lokacin ba"Allah ko?"to saita fita"koda kuwa k'arfe tara ne yaturo"ke kuma inda banyi mgn ba umarninsa zaki bi kenan sbd ga ubanki ko?"bafa haka bane mamy broth yanada gaskiya "yasan zezo yakai har wannan lokacin mamy"Nima Abinda nagani kenan"yafad'a fuska bbu walwala"pls mamy kiyi hak'uri na kirashi yaje gobe yadawo....zaki tashi kije ko saina b'ata miki rai "ta fad'a cikin tsawa fuska Ad'aure"Ahyaan ta kallesa taga bbu sassauci saman fuskarsa sai huci yakeyi"saita mik'e tsaye ta shige d'aki ta sako hijab tazo ta fita"mamy ta zauna da nufin tayi masa fad'a"shima saiya tashi yafita"ta gabansu ya wuce suna tsaye daga gefen flowers d'in gidan suna mgn"ko kallo Abdallah be isheshiba ya wuce Agadarance ta gabansu"can kuma bayan mintinah 5 ya fito ya shigo cikin gidan"sosai mamy ta tsorata da yanayinsa"idanunsa sunyi jajir yanata huci"ya had'e gabas da yamma ya tamke fuska "beyi zaman mintina 5 ba cikin parlourn yakoma fita ya wuce su ya shiga d'akinsa.....tunda Ahyaan ta fito gabanta ke fad'uwa harta fara doso inda yake tsaye"saidai kallo d'aya ta masa ta fahimci beda walwala "sbd ba haka yasaba yimataba idan yazo tad'i"da wasa da dariya yake tarbanta"ko sallamarta da k'yar ya Amsa tah"itama sai tayi kicin kicin da fuska saida ta gama shan k'amshinta sannan ta gaidashi....ba gaisuwarki ta kani na Amsaba Ahyaan! nazo naji shin wane matsayi nake dashi Azuciyarki....shiru yayi sbd ganin wucewar Dr darma "sai kuma ya tab'e baki kafin yace"Abu na k'arshe inaso naji shin soyayya kukeyi da wannan yaron bayan da Akwai saka ranata Akanki kome??"cikinsu wacce zan Amsa?"duka kuma dole ki Amsa mun"naga Abin naki na wuce gona da iri"idan bakya sonah be zama dole ba saiki fad'amun.kaga pls kayi hak'uri"idan har bana sonka bazan fitar dakai ba Amatsayin wanda nakeso"muma Ajiye wannan maganar"broth kuma na rasa meya kashe maka Arayuwa?"idan har soyayya mukeyi dashi kai bazaka samu wani gurbiba Azuciyata"infact ma baza kaga fuskar da har zakazo kace kana sona ba"sbd haka mu Ajiye wannan maganar ko Aure mukayi bakada hurumin hanani mgn dashi,saidai kanada hurumin hanashi shiga gidanka...sai tayi shiru sbd wucewar Dr darma ....sbd mutumin daba muharramin ba kike gayan mgn haka Ahyaan?"tayi shiru "yaja tsaki had'e da cewa zan nuna masa ruwa basa'an kwando bane"haba Abdallah! wai meyasa kake son muyi fitinah dakai ne?"sbd broth wlh zan iya rabuwa dakai kaji na rantse maka"ta k'are maganar tana huci"Adaidai lokacin kuma Dr darma yakoma fitowa daga sashen su mamy zai wuce"cikin sa'a suka had'a Ido "ya wurgo mata harara yayi gaba...okay tunda kince sbd wani zaki iya rabuwa dani fine kije to"yana fad'in hakan ya wuce gaba ransa Ab'ace yana jin tsananin zafinta Aransa "ga wani irin tsanarta da tuntuni yaji ya fara ji.... Ahyaan kuwa da sauri ta nufi d'akin Dr darma"ko knocking batayi ba ta kutsa kanta cikin d'akin....... yana zaune saman sofa dafe da kansa dake sara masa"yayinda lallausan bak'in gashin kansa ya baje yayi wani iri sbd tsabar yamutsar daya masa.sam beji motsin shigowarta ba saidai yaji sautin siririyar muryarta tace broth! da sauri ya d'ago kansa idanunsa na sark'ewa da nata"pls Ahyaan zoki zauna wajena! ya kirayi sunanta cikin wani irin salon taushin murya mai Amo da ratsa zuciyar mai saurare. wani irin yanayi marar misaltuwa Ahyaan ta tsintsi kanta Aciki "jiki Amace ta zauna gefensa ya matso dab da ita cikin cool voice d'insa yace"ya tafi?"uhmm! meyasa kika zo nan?"bayan kinsan mamy bata son kina yawan zuwa?"bafa sbd wani Abuba ke bata so Ina zuwa broth"kawai na fahimci kad'aicewar tamune bata so"kuma naga d'azun ka wuce kamar baka jin dad'i" shine na sallamesa sbd nazo wajenka ko?"Amma harda hararata tome na maka ?sosai yaji sanyin kalamanta "Ahankali yace "baki mun komaiba,kaina ne ke ciwo bestie"toka sha magani?"yanata kallonta ya girgiza kansa"nidai Allah saika sha magani ko kuma bbu ruwana dakai"shikenan ki bani zan sha "dato ta Amsa ta tashi ta wuce gaban fridge ta duba wani basket k'arami ta d'akko *Panadol*,sannan ta d'akko ruwa da cup,kafin ta dawo
Chapter 41 · 0% Book details