← Book details Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 69

Sashe 55

Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

voice tace nidai na k'arya Alk'awarin ka cikani muje yana jira....bakinta da nashi daya had'e yana sumba yasaka Ahyaan yin shiru tana so ta zame jikinta daga nasa Amma yak'i bata damar yin hakan....ganin idan ta k'yalesa zai iya cire mata riga gashi Ad'akin mamy ne suke, yasaka ta fara yimasa chakulkuli "yayi saurin janye bakinsa daga cikin nata yana murmushi ta matsa ya cafkota yana fad'in bakima isaba sai kin bani nayi kissing naki yadda nakeso...pls d'akin mamy fa muke dan Allah ka cikani"yana murmushi yacikata"tayi wuf ta sakko daga saman bed d'in ta nufi gaban mirror rik'e da d'an kwalinta tafara gyarawa sbd ya kwance d'aurin d'azun"shi kuwa mik'ewa tsaye yayi ya gyara t shirt tasa data fara tattarewa yanufi gaban ward rope ya bud'e ta tsakkiya inda Anan ya lura da kayanta suke"hijab k'arama milk ya d'akko sbd ya lura mayafan nata k'ananu ne matar Aure bazata iya sakasuba"bestie wand'annan veils d'in naki saidai ki bama Autar mamah su ko?"gaskiya broth ka gama dani da kake had'ani da yarinyar nan"Ina son Abuna ko cikin gida na saka itama tanada nata"Amma k'ari Ai bai k'in dad'i ko madam?yak'are maganar yana isowa bayanta ya warware hijab d'in"ni Allah banaso sai mayafi.... matseta Ajikinsa yayi yace"kinsan Allah idan kinamun haka zamu fasa zuwa wajen nasa mu kama wata jihar"mayafanki k'ananu ne bazan yadda ki yafasu ki fitaba ,yana kuma daga wajen get"in sha Allah zamuje ki zab'i manya irin colours d'in dakike so"yafad'a yana juyowa da ita gaban sa ya fara saka mata hijab d'in "saidai tak'i yadda ta kallesa....sallamar mamy sukaji sau biyu"Ahyaan ta Amsa tana matsawa daga gabansa"Adaidai lokacin ta shigo tana cewa" wai ba mutum kabari Awaje ba harya Aiko kazo zai wuce?na tsaya ta saka hijab ne"bestie muje"ya fad'a yana yin gaba Ahyaan tace" saina dawo mamy"dato ta Amsa tana kallon saman bed d'in ta girgiza kanta "ko bata gani ba dama tasan Nura bazai rasa fitinah ba"fatanta Allah yasa Ahyaan d'in zata iya ma fitinar tasa. suna fitowa tsakar gidan ya rik'e hannunta guda ya d'alli lips nata"Nima Allah saina rama"kinsan wani Abu bestie?"um um"idan Abdallah d'in yatafi sai muje d'akina ko?"tayi shiru "kinji?"to broth bakai bane sai ka....sai kuma tayi shiru "Ina jinki ki Ida mana"jiyafa nayi kewarki Ahyaan "kuma yau da safe baki zo kika gaisheniba saidai aturo mun text kawai? nidai bazan bika ba dan Allah ka fahimcini Ina jin kunya kuma adinga lura"bece komai ba sbd fitowarsu k'ofar gidan "nutsuwarta ta daidaita ta masa sallama yana tsaye yabasu baya"juyowa yayi ya kallesu ya saki d'an murmushi me ciwo sbd yasan yayi rashi babba"ba k'aramin kyau da dacewa da juna yaga sunyi masa ba"Ahankali ya Amsa sallamarta "ba tare data kallesaba tace Ina wuni?"lafiya qlau"Ina Mai baki hak'uri da Abinda yafaru Ahyaan bayin kaina bane"Ina kuma yi muku fatan Alkhairi Allah yabaku zaman lafiya da zuri'a d'ayyiba"suka Amsa da Ameen"Atak'aice yakoma yimata bayanin da yayima Dr darma d'azun.kafin yaci gaba da cewa" batun lefe idan har kun Amince wlh na bar miki har Abada "sannan Ina neman wata Alfarma gareku"d'an daure fuska Dr darma yayi yace" saidai kayi hak'uri Amma gaskiya bazata Amshi lefen kaba"Alfarma kuma muna jinka"yak'are maganar Adaidai lokacin da Ahyaan ke mitsininsa"sbd har yanzun yana rik'e da hannunta"kamar zata shige jikinsa haka suke tsaye.....idan ba damuwa inaso kuyi min hanya Abani *ASMA'U*! zan cigaba da zuwa wajenta sannu Ahankali har zuwa wani lokaci idan tana sona za'a iya bani ita"idan bata so kuma zan hak'ura"hak'ik'a Ahyaan iyayenku na k'warai ne duk mutum na k'warai zaiso had'a zuri'arsa daku"Dr darma na murmushi yace" karka damu kabar komai hannuna zuwa jibi in sha Allah yadda mukayi dasu Abba zan nemeka"saidai fa Asma'u yarinya ce ko 16 yrs bata Ida cikawa ba"yanzun tana last term SS2.karka damu gadai contact nawa doctor "ba musu ya bashi wayarsa yasaka number nasa"ya musu sallama ya tafi"su kuma suka wuce ciki"suna shigowa cikin gidan Ahyaan tace nidai broth ban goyi bayan Abashi Asma'u ba tayi k'aranta kuma yamata girma"uhmm bestie kenan"shi Al'amarin Aure bbu ruwansa da wannan"zakama iya Auren wacce ka haifi kamarta"kuma koda za'a yi Auren sai tayi SSCE kinga time d'in kusan 17 yrs gareta"kuma tanada girman jiki ba irin jikinku guda da itaba"nan gaba k'ilan yayarki za'a dinga....shiru yayi yana dariya sbd bige masa baki datayi ta murd'e masa kunne"ya rik'eta gefen flowers suna dariya"Adaidai lokacin motar daddy ta shigo cikin get d'in gidan"da sauri Ahyaan ta cikasa ta wuce cikin gidan tana masa gwalo. Da yamma suna zaune su ukku Abba da daddy da Dr darma yana musu bayanin komai dake tafe da Abdallah d'azun "sun tausaya masa sosai"saidai Abba yace gaskiya bazai yi saurin Amincewa yafara zuwa wajen Asma'u ba Azo Amaimaita y'ar gidan jiya ba fata Ake ba"saidai zasu cigaba da Addu'ar zab'in Alkhairi"kuma idan da gaske yakeyi mahaifinsa zaizo sai suyi mgn.dato Dr darma ya Amsa sbd yasan gaskiya iyayen nasu suka fad'a "daddy yace"maganar k'arshe shine yazo ya Amshi kayansa ko kuma mu da kanmu mu maida musu"karka damu daddy komai Abishi Ahankali, ya soma yabar mata kayan nine nace bazata Amsaba"hakan shine daidai. suna Ahaka Asma'u ta shigo cikin parlourn da sallama ta gaida daddy da Dr darma"kafin ta sanar ma Abba ga Alh (mahaifin mama)nan parlourn mamah yana son mgn dashi. dato ya Amsa Atare ma da daddy suka je bayan sun gaisa daddy ya fito ya basu waje"dattijon da zaiyi kusan 78yrs Aduniya ya gyara zamansa kan kujerah yace iliyasu "naji irin Abinda Amina (Ammah) ta maka"banji dad'i ba dabaka tab'a sanar mun ba"itama zainab d'in na d'aki naci mutuncinta"Ai Maryam da kabeer kuda su kun zama y'an uwa"hakane babah babu komai Ai "kayi hak'uri in sha Allah hakan bazai k'ara faruwa ba"Ina shi Abokin nawa likitan yake?da ita ja'irar Amaryar tasa?"Abba na murmushi yace"tana can wajen Maryam d'in dayake Ai tuni take wajenta"Masha Allah Abu yayi kyau"muje mu gaisa na wuce driver na jirana"zainab !zainab!! cewar baba yana mik'ewa tsaye"mamah ta fito daga cikin d'akin "nizan wuce idan mun gaisa da Maryam da yaran nan"kin daiji me nace miki ko?"Eh babah naji"to madallah ! Allah yayi muku Albarka,yabada zaman lafiya baki d'aya "ga wannan keda Maryam d'in da Abokiyar zaman naki"yafad'a yana zaro rafar y'an 1k guda ukku daga cikin babbar rigar jikinsa ya bata"mamah ta Amsa da hannu biyu tana masa godiya Abba na ta yata"bayan sunyi sallama yafito shida Abba suka nufi sashen mamy....Mamy ce da Dr darma kawai zaune Acikin parlourn "yayinda Ahyaan na kitchen tana yanka masa fruit salad"mamy tayi fad'an da korar tasa Amma yak'i yayi zuciya ya tafi yana dai manne"Abba ne yafara yin sallama sau biyu mamy ta wuce d'aki da sauri ta sako hijab ta fito cikin parlourn ta samesu Dr darma na gaisawa da baba ya rik'e hannunsa"har k'asa ta duk'a ta gaida babah ya Amsa cike da kulawa"kafin yamata fatan Alkhairi ga Auren yaran nata"daga bisani ta wuce kitchen ta kira Ahyaan, kusan ma Atare suka fito da ita"ta Ajiye musu ruwa tana murmushi"Ahyaan ta turo baki tace"gaskiya tsohon nan yaka mata ka mutu haka nan"saidai idan ko Maryam da zainab cikinsu wani zai mutu ja'irar banza"duk sukayi dariya gaba d'aya"tazo gefensa ta zauna ta rik'e hannunsa guda kamar yadda taga Dr darma yayi"Abba yabasu waje da nufin yajira baban daga waje"itama mamy tsakar gidan ta fito"Anutse baba ya fara yi musu nasihar zaman Aure me shiga jiki.ya nuna ma Ahyaan tayi biyayya ga mijinta idan tana son ta rabauta duniya da lahira"shi kuma ya zama miji na gari me aldalci kuma jajirtacce Agidan sa"suyi zaman hak'uri da juna banda saurin fushi....yafi mintina 30 yana zaune dasu yana musu nasiha"daga k'arshe yasha ruwan da mamy ta kamasa sannan suka fito Atare"mamy ta dinga godiya da masa Addu'ar Allah ya tsare hanya"bayan fitarsu mamah ta shigo tana cewa" Ina uwar Amarya?"mamy na dariya tace gani nan uwar Ango "sukayi murmushi gaba d'aya ,kafin ta zauna ta mik'a mata kud'in tana cewa gashi inji babah"sbd karbkice ba zaki Amsaba shiyasa yace saiya tafi na baki"wlh babah baya gajiya da hidima"Allah yasaka masa da mafificin Alkhairi yak'ara lafiya "Ameen yah Allah"ita Ai luba dana bata tace ah ah Abarsu bata buk'ata "ikon Allah! wlh kuwa kuma ko gaidashi bata shigo tayiba ban kuma damuba sbd bana buk'atar ta gaida mahaifinah"na sanarwa mijinta yadda tace" yace babu komai sun k'ara Abki shi ya Amshi kud'in ya saka Aljihu"matsalarta ce sun k'ara Abki Ai"kullum fatan mu bak'in nufinta ya koma kanta"in sha Allah"daga haka suka cigaba da wata firan"saida Ahyaan ta dawo sannan mamah ta tafi. **************** tun bayan zuwan Abdallah Mashi da kwana 2 Dr darma ya kirashi ya shaida masa kalaman su Abba. beji haushi ba"bayan kwana 2 kuma da kiran nasa uncle nasa yazo ya sanar musu yana so Abashi dama yad'an fara zuwa wajen yarinyar suna gaisawa sannu Ahankali harta fara sabawa dashi sukaga zata iya sonshi"kayan lefe kuma yabarma Asma'un 'Awannan karon su Abba basu k'i Amsaba sbd sunsan idan suka k'i Amsa sunci fuska kuma babu dad'i "sai Abban yanuna ba komai"da kansa ya nasarwa Asma'u Abdallah yayanta ne duk idan yazo taje su dinga gaisawa tana kuma girmamashi"be sanar mata wai sonta yakeyi ba"wannanan kenan.... tun bayan kwana 3 da d'aurin Auren nasu daddy da Abba suka damk'a Millon guda Ahannun Dr darma acewarsu ya Ida Aikin inda be idaba"kuma daddy yace dole saifa yayima Ahyaan kayan lefe"be damuba ya Amsa yayi godiya yaci gaba da shirye shirye"be sanarwa kowaba yaci gaba da had'a ma sahibar tasa kayan lefe tsawon sati biyu"har fitama sunyi ta zab'o takalmi da gyaluluwa...tun bayan ta kwana d'akinsa sau guda bata koma kwanaba sbd mamy ta hanata zuwa wajensa da dare"idan ya samu gararar zuwa da ita d'akinsa haka zai sameta ya mammatsa"hakama idanya rutsa da ita d'akin mamy"saman bed d'in kawai mamy zata kallah tasan Dr darma ya shigo cikin d'akin.to Ahaka aka cigaba da tafiya, yayinda Ahyaan bata koma wajen Aiki ba,idan mamy tayi mgn zaice sai bayan tarewarsu"yayinda gyaran jiki har yanzun ba'a fasa yi mata shiba"yanzun haka friends nashi sun shirya musu dinner ranar friday"A washe gari da yamma sat day Amarya zata tare gidan mijinta.da kansa kwana 5 da suka wuce ya damk'a lefen Ahannun Ahyaan Akwati6 "komai na ciki me kyau
Chapter 55 · 0% Book details