← Book details Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 69

Sashe 29

Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

biyu tana cewa saiya biyata"Hamza na zaune ya kunnah kallo yana cin Abinci "mamy kuma na dama furar da daddy ya sakata"miye ne ka Amsar mata?kaida baka gajiya"kin mgn yayi ya zauna kan kujerah "Ahyaan itama saita zaunah gefensa tace"ki barni dashi mamy zan rama"ta fad'a tana cigaba da cin Ayabar"wai kina nufin bazaki k'aramin ba?"yafad'a k'asa k'asa"ta ballo masa harara "tana d'aukar tsiren yanka ukku ta mik'a ma hamza dake zaune...yanzun nida na siyo baza'ace nafara ciba saima kyauta zaki fara bayarwa?"tsoka ukku kaima shine kasonka"mik'ewa tsaye mamy tayi tana murmushi ta fita rik'e da kwanon furan "Dr darma ya gyara zamansa ya wani tsuke fuska cikin shan mur yace"kema zan iya hanaki ki ciki Ai"murmushin rainin hankali ta saki tana fad'in tatsuniya kakeyi broth"dukda bance ka bani ba kaine ka kawo mun har inda nake"kaga kuwa wajibi naci"ta k'are maganar tana d'aukar yanka guda takai bakinta tafara ci"har wani lumshe Ido takeyi"shi kuwa uban gayyar tuni yafara ci yana binta da kallon k'asan Ido "daga shi har ita naman ya musu dad'i"daya kusan zuwa k'arshe sai cewa tayi ita za'a barmawa"okay jeki kamun maltinah nasha"batace komai ba ta mik'e tsaye ta wuce kitchen "tana tafiya ya saki murmushin mugunta ya kwashe sauran tsoka biyun da suka rage"sannan ya d'auki Ayaba guda biyu ya fice da sauri.... sam Ahyaan bata kawoma ranta zai tsokaneta harya gudu ba"tana shigowa cikin parlourn taga wayam bbu me kama dashi"ta kalli plates d'in taga Abinda ya d'auka "me makon taji haushi saima d'an murmushi ta saki tare da cewa zamu had'u dakai Allah kuwa"zamanta ta gyara ta balle maltinah d'in ta shanye"kafin ta cinye sauran Ayabar taci gaba da kallonta hankali kwance"sai wajen goma saura ta kashe kayan kallon suka bar parlourn itada hamza..... Afannin Ikkhee tun lokacin da taji sanyayyar muryarsa yana yiwa wata mgn ranta yabata gadararriyar yarinyar nan ce da suke zaune *Agida biyu* "saidai kuma bata gama wannan tunanin ba taji muryan Ahyaan d'in,sai kuma yakashe wayar "data kira daga baya Aka sanar mata yayi blocking nata"gaba d'aya sai taji har shi Ayanzun ta tsana"sbd in bacin wulak'anci ko yaya kaso me sonka koda bada soyayya ba"saidai taci burin daga shi har ita sai ta musu sanadin shiga k'unci kamar yadda sukayi sanadin sakata Adamuwa"Ayinin ranar taje club tayi shaye shaye son ranta"musammun da taga yayanta dake kulawa da duk wani Al'amarin yaran gidan nasu baya k'asar..... washe gari misalin k'arfe 4:11 pm "Ahyaan na zaune kan kujerah a parlourn mamy tana chats da Khairiyyah sai murmushi take saki"tasha gayunta cikin sabuwar doguwar riga ta wani had'ad'd'en embroidery material "wanda ta fito lady in copy brown"ga wani sanyayyan k'amshi jikinta na fitarwa"ba make up saman fuskarta Amma tayi masifar kyau"mayafin na saman kafad'arta"yayinda take sanye da takalmi have cover masu ma d'auri,kuma masu tsini copy brown "sai y'an hannu da Agogo da zobba dake mak'ale a hannayenta"tunda ta zauna tana jiran shigowarsa su wuce wajen friends d'in Fatima mamy dake zaune take ta kallonta. har cikin zuciyarta da ranta tana yiwa Nura fatan mallakar Ahyaan Amatsayin matarsa in har ita dashi Alkhairi ne ga juna"to fad'an su yasaka ta dena wannan tunanin"Amma yanzun Al'amarin yaran tsoro yake bata"ta kuma kasa fassara meke tsakaninsu?"dukda dai k'asan zuciyarta na mata zargin Nura fa yafara kamuwa da soyayyar Ahyaan yadai b'oye ne.... Assalamu Alaikum! nutsatstsiyar muryansa ta katse ma mamy tunani"Atake ni'imtaccen k'amshin turarensa ya cika parlourn"Ahyaan ta d'ago kanta suka k'urama juna Ido"itace ta fara janye Idanunta"Azuciyarta tace kamar shine Angon" yana sanye da sky blue d'in shadda wacce taji Aikin hannu da navy blue d'in zare"hula, Agogo,takalmi sawu ciki,duk navy blue yasaka"fuskarsa kadaran kadahan be saketa ba be kuma daure taba "wanda yayi hakane sbd d'azun da safe ya shigo da nufin suyi break fast sai wani sharesa takeyi,ko mgn ma da k'yar tace masa ya jiki"kuma tak'i gaidashi"shiyasa har break fast d'in yak'iyi ya fita"sai kuma d'azun daya shigo ta kamasa Abinci daga nan take tambayarsa yaushe zasu fita ?yace 4:00pm"daga nan ta sharesa shima haka"ko yanzun d'in kin tankata yayi sai mamy kawai yayima sannu da gida"ga wani irin zafin kishinta daya taso masa "wanda yakasa fassara hakan da kishi ne kome?"to itama da yake y'an izzar sun motsa sai taci gaba da danna waya tunda suka had'a Ido bata koma kallon gefen dayake ba"mamy dai na lura dasu kowa ne na dannah waya"dan shi uban gayyar yana tsaye ne bakin k'ofar parlourn "yayi wani irin shegen kyau kamar bad'an k'asar Nigeria ba....wai ba fita kikace mun zakuyi ba?"cewar mamy tana kallonta"Eh Mamy"to zaman jiran meye kukeyi?"ita za'a tambaya" tunda tafi k'arfin tace muje ko?"ya fad'a yana fita"Ahyaan batace komai ba ta mik'e tsaye ta yafa mayafi ta rik'e hand bag d'in ta kalli mamy tace"sai mun dawo"Allah ya tsare ki kula da kanki"kar kuma ki bari kiyi magrib Awaje kina jina?"Eh Mamy"ta fad'a tana fita"lokacin data iso bakin get harma yafita da motar yanata danno mata horn"ta fito tana yamutsa fuska had'e da gallama motar harara sannan ta iso gefen me zaman banza ta bud'e ta shigo"sai lokacin ya d'auke idanunsa daga kanta yana cije baki had'e da tunanin wace irin zuciya ce da ita?"idan ta gadama Ayi raha idan ta gadama ta dinga shan k'amshi kenan"Aransa yace "hakanne y'a macen"very slowly yake jan motar Anutse wak'ar music na tashi"basufi mintina 5 saman titi ba mu'az harya girtse yakirashi"dama kuma sunyi Appointment dashi can zasu had'u "tab'e baki yayi yak'i d'aukar wayar"broth kanafa ji Ana kiranka?kamar yana jira yafara fad'a da cewa"na d'auka Ai jin kan naki bazai barki kiyi mgn ba"idan na koma cewa ki rakani wani wajen sai kimun yadda kika gadama"na lura Akwanan duniya in har baki b'atamun rai ba baki jin dad'i"Amma laifina ne da nake shiga sabgarki....tunda ya fara fad'an nasa bata ce masa komai ba har yayi shiru "sbd Aganinta ita bataga Abinda zaima kumfar baki ba"tasan kuma idan ta biye masa rayukan nasu b'aci zasuyi sai kawai tayi shiru"shi kuwa ba k'aramin shak'a da shirun nata yayi ba....har suka iso bakin get d'in gidansu Fatima babu me mgn cikinsu"bayan yayi parking ya hango mu'az zaune saman mota "Fatima na tsaye gefensa suna mgn" kusan Atare suka fito daga cikin motar shida ita suka nufosu "mu'az ya saki murmushi sbd yana ganin matuk'ar dacewar Dr darma da Ahyaan"saidai da yake yasan halinsu Atake ya fahimci sunyi halin nasu a mota. sbd yadda yaga fuskar Abokin nasa ya d'aure sosai"y'an uwan juna barkanku da zuwa! cewar Fatima tana d'an murmushi"itama Ahyaan murmushin tayi tare da cewa Amarya kinsha k'amshi"kema haka"Ina yininku?"mu'az ya Amsa yana dirowa daga saman motar ya kalli.dr darma ya kama dariya"shi kuma ya tab'e baki yana Amsa gaisuwar Fatima kafin yace"kin mun laifi Amarya "ta d'an zaro Ido tace kaina bisa wuya babban Amininmu"sai yasaki wani Miskilin murmushi har fararen hakoransa suka bayyanah"yana d'an jingina Ajikin motar mu'az "ya saci kallon Ahyaan yaga shima take kallo"saiya d'auke kai yana fad'in yanxun kin kyauta nazo naka miki invitation card Amma baki je har gida kin kaima bestie nah ba?"Ada tacema bazata zo bikin da ba'a gayyaceta ba"Amma yanzun dai gata nan saiki kare kanki....daga Ahyaan har Fatima sunyi mamakin kalamansa"saidai mu'az beyiba sbd sarai yasan halin Dr darma "idan yaga dama zai iya yarfa mutum duk shirin sa dashi.haka idan yaso kuma zai iya nuna duk duniya kunfi kowa yin shiri dashi"fatima dai hak'uri ta bama Ahyaan"tare da cewa jibi zasu zoma har gida ta kawo"okay ba damuwa Ina k'awayen naki?"su ukku ne suna ciki"okay muje ko?"baza mu jira Jameel ba?"(Abokinsu ne shima) "yamutsa fuska yayi tare da fad'in kasan a tsarina ba African time "so idan yazo bamu Ida mgn ba zai iya shigowa dg baya"to shikenan babban likitah yadda kace haka za'a yi"cewar mu'az yana murmushi"Dr darma ya wurgo masa harara yana kallon fatima yace kiyi masa fad'a"kema Ahyaan ki dinga yima bestie d'in ki fad'a"murmushi kawai tayi batace komai "Dr darma ya matso gefenta yace"wuce muje"k'in mgn tayi....sai gaba d'aya suka nufi cikin gidan..... wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000 Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251 dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba #Mommyn fareesa #Dr Nura Darma #Ahyaan #mr Mahuta #AA mashi #mu'az #Khairiyyah #Ammah #Ummah #ikkhee 7/21/24, 11:01 - Buhainat: *Littafin kud'i ne!* .........kai tsaye Asit room d'in gidan Fatima ta musu jagora"ita dai Ahyaan na biye dasu har suka iso cikin sit room d'in"Fatima ce daga gaba sai Ahyaan,sannan Dr darma sai Abokinsa Ango dake bayansa"cike da Aji had'e da shan k'amshi ya zauna gefen Ahyaan da itama ta wani d'auke kai sbd taga y'an matan gaba d'aya ta girme musu bama sa'an ninta bane"tana lura da guda cikinsu ta cika iyayi sai faman cusa kai takeyi"Atake taji yarinyar bata mataba"sbd ta tsani mace marar Aji me cusa kai gun maza"tana lura da mutumin nata yadda yaketa wani basarwa ko gaisuwar y'an matan be Amsa ba"ta saki murmushi duk yana Ankare da ita.....shidai mu'az kallon fatima yayi ya mik'e tsaye sai ta bishi suka fita"haleesa tabi Ahyaan da kallo dashi kansa Dr darma d'in"sai ranta ya bata su masoya ne ,sbd basu santa Acikin friends d'insu ba Anutse Ahyaan ta musu sallama da gabatar da Dr darma Amatsayin babban Aminin Ango"wanda tayi hakanne sbd ganin yak'i yin mgn"yayinda su kuma matan ke zaton sbd yaga Ahyaan d'inne sai kowace ta kama kanta"saidai haleesa uwar iyayi ce tace"to Masha Allah! dama Amarya ta sanar mana da zuwan nasu dukda shi kad'ai ne muka gani bayan tace su biyu ne"Ahyaan tayi murmushi ta d'an matso da kanta gefen kunnansa tace"broth !yaya wannan tayi maka?"ta fad'a k'asa k'asa tana murmushi"shima d'an murmushin ya saki ya juyo ya rad'a mata"da Ace lips nata k'anana ne kuma ba gajerah bace dana taya"gaba d'aya suka saki murmushi Atare .sosai haleesa ta tsargu"Dr darma ya wani ci face Anutse yace" Agurguje Ina son jin nawa kuke buk'ata?me suna hafsat tace" duk Abinda kuke da hali zaku iya bayarwa"sai lokacin ya d'ago
Chapter 29 · 0% Book details