← Book details Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 69

Sashe 63

Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kawai"yak'are maganar yana jan tsaki yafita"beyi cikakken minti biyar ba yadawo yana k'walama mama kira"ta fito ya kalleta yana girgiza kansa yace"bak'in cikin luba dana yaranta shine zai kasheni zainab "Mubarak daya fita d'azun yaje yayi shaye shayen sa son ransa har yaje yayiwa y'ar mutane fyad'e..... innalillahi wa inna ilaihir raju'un! Wlh kuwa zainab yanzun haka yana 'a rufe"Amma wlh wlh bbu inda zanje sai.....sai yayi shiru yadafe k'irjinsa "mamah ta matso da sauri ta rik'esa tana salati"sai gashi ya zube Ajikinta baya numfashi"ta saki salati ,yayinda ummah dake zaune tsakar gidan ke sauraren komai da kallonsu"itama ta tsorata da Abinda taji yana fad'i"mama kuwa ruwa ta d'iba tafara zuba masa Amma yak'i tashi"Aguje ta fita tayi bangaren su mamy bbu ko mayafi tana kuka gwanin ban tausayi"tana k'ok'arin wucewa su kuma su inna salame(mahaifiyar ummah ) da innah Asabe suka iso zasu shigo cikin gidan "kallo basu ishi mama ba ta wuce Abinta...... Atare da Mamy da daddy suka shigo tsakar gidan"inna Asabe na tsugunne gaban Abba yayinda ummah ke sanarwa mahaifiyarta k'arya da gaskiya "sai y'an Harare Harare takeyi"bbu wanda ya kulasu"daddy ya d'auki Abba yashiga dashi cikin parlourn "cikin ikon Allah da Aka dinga fesa masa ruwa ya farka....gaba d'aya yabisu da kallo harda inna Asabe hawaye na zubar masa gefen Ido ya shiga yimata bayanin Abinda ke faruwa"ya d'ora da fad'in ,muddin taci gaba da zauna mun Agida wlh Abu me munine zai faru "na tsani luba bana son ganinta! hak'uri kawai inna Asabe ke basa sbd bata tab'a zaton harda Asiri umman keyiba"ga kuma Aika Aikan da Mubarak yayi.saita baro d'akin tazo ta fara nuna mata bata kyautaba"sai gashi sunyi baran baran sunata zage zage da inna Asabe da ummah da kuma mahaifiyar umman"Abba yaso yafito daddy ya hanashi"daga k'arshe ummah ta kwashe y'an sauran komtsanta tabar su khadijah Adak'inta suna kuka....tun bayan fitar Dr darma Ahyaan ta shiga kitchen tana had'a Abin break fast jefi jefi kuma tana fitowa tana gyara parlourn "bayan ta idar ta shirya komai a dining table ta wuce d'aki cikin far gaban ganin Dr darma shiru be dawo gidan ba"da wannan tunanin ta rage kayan jikinta ta d'aura farin towel ta zauna gefen bed tana danna waya da nufin ta kirashi"hakan yayi daidai da turo k'ofar d'akin da yayi ya shigo da sallama "Ahyaan ta bishi da kallo fuskarsa bbu yabo bbu fallasa idanunsa har sunyi d'an ja"bestie! ta kira sunansa,ya kalleta suka had'a Ido "bece komai ba ya k'araso gefenta ya kwantar da kansa saman cinyoyinta ya rik'e hannayenta duka biyun"meke faruwa dan Allah?"wlh tunda ka fita gabana keta fad'uwa"Allah yasa ba wani abu marar kyau ya faru dakai ba ko cikin gidan....tabbas Abu marar kyau yafaru bestie "saidai Alhamdulillah yazo da sauk'i sbd bamuda hakkin kowa Akan mu ga kuma tasirin Addu'ar iyaye da wacce muke yiwa kanmu"na rasa me muka tsarewa luba Arayuwa datake jin zafin mu da zafin mamah??wani Abun tayi ko ? ya gyara kwanciyarsa yana sanar mata Abinda yafaru har zuwa sakinta da Abba yayi da fad'uwar sa da zuwan daddy har zuwa fyad'en da Mubarak yayiwa y'ar mutane"wanda bayan yatafi daddy ya kirashi yasanar masa yace" yazo.bayan yazo sukaje police station d'in sukayi mgn dasu sbd Abba yayi rantsuwar bbu inda zashi..... innalillahi wa inna ilaihir raju'un! sai kuma ta fashe da kuka tana girgiza kanta"kiyi hak'uri bestie sakayya yanzun ta fara gani"wlh idan kikaga irin dukan da Mubarak yaci a station zaki tausaya masa"har karaya sun masa ,sannan mahaifin yarinyar yace sai Anshiga kotu "daddy dai yabama y'an sandan wani Abu game da karsu koma dukansa.ita kuma saita koma gidan uwarta ta cigaba da zama suna kiwo"dama Ai in zaka gina ramin mugunta toka ginashi gajere"fatanmu Allah ya shiryeta yasa hakan yazama iznah ga y'an baya"Abinda na sani samun wani baya rageka da komai ,haka d'aukakarsa tunda Allah keyi"yak'are maganar yana yad'ago hannunsa ya share mata hawayenta tare da cewa" karki damu ko kiyi fushi, farin ciki zakiyi bestie" taso ta rabamu Allah be yadda ba"shi kuma Abdallah Allah ya bashi Asma'u yasa rabonsa ce"ta Amsa da Ameen tana lumshe Ido"idan ban dawoba shikenan bestie wanka zakiyi banda babyn ki?"yafad'a k'asa k'asa"tayi shiru "kinji?"ya fad'a yana shafar wuyanta zuwa k'irjinta....da sauri ta bud'e Idanunta dake a lumshe sbd jin towel nata ya kwance ya zame"kafin tayi wani Abu Akai Dr darma ya manna bakinsa saman nashanunta yana musu wata kyakykyawar cafka yana lumshe Ido"ta shafi gashin kansa tana k'ara bangare masa "shi kuwa tamkar yaron da yima beci Abincinsaba haka yabada himma yanata tsotseta son ransa"daga k'arshe ya cire rigarsa ya haye saman jikinta ya had'e bakin su waje guda "Ahyaan ba musu ta dinga bashi had'in kai har y'ar me gaba d'aya ta Afku"wanda jumawarsu ta yau tafi ta kullum "ba k'aramin jigatuwa tayiba sbd Dr ba sauk'i "ya tafiyar da ita yadda yakeso ta hanyar styles"da k'yar take iya tafiya"ko bayan sunyi wanka saida ya shafa mata cream d'in jiya sannan sukayi break fast suka kwanta manne da juna..... ************** Kimanin sati biyu kenan da tarewar Ahyaan Agidan Dr darma"bbu Abinda sukeyi sai zuba love"wanka ,cin Abinci,Aikace Aikace duk tare sukeyi"sai jiya daya koma Aiki mamy ta turo wata dattijuwa da zata dinga yimata Aiki"sbd Azatonta itama Ahyaan d'in ta koma wajen Aiki "sosai itada Dr darma sukayi kyau da haske"saidai batayi k'iba ba sai k'ugunta da yayi mugun girma har tana mamaki.sbd wasu kayan musammun siket ko gownt basu shigarta"ni kuwa nace tunda Dr na bada himma Ai dole ki bud'e...tunda tazo gidan uban gayyar baya sarara mata a shimfid'a "daurewa kawai takeyi"wani lokacin saita samasa kuka yake k'yaleta"kusan kullum saiya kwanta da ita sau biyu"har yanzun tak'i sabawa"ga kankana da zuma da kusan duk dare saiya bata"tun bata san manufarsa na bata itaba harma ta fahimta"saidai bata k'in sha zata Amsa tasha duk sanda yabata....tun ranar da zai koma office Ahyaan keson yi masa maganar nata zuwa Aikin Amma tana jin tsoron karta masa mgn ya nuna yaji zafi"saita hak'ura musammun data tuna da nasihar da mama ta mata"ki kasance me faranta ran mijinki,ki kasance idan yanada damuwa zaki shawo kansa har yayi farin ciki"yawan b'ata ma miji rai yana sawa ya rage sonki"duk idan ta tuna da haka sai taji bazata iya tambayarsa ba"kusan kullum sai sunyi waya da mamy....Afannin mubarak kuwa har Anyi zaman kotu An yanke masa hukuncin shekara10 Agidan yari"bisa Adalci da sassauci sbd yana cikin maye ya Aikata laifin.sashen su ummah kuwa tun kwananta ukku Agidan ta fara na damar baro d'akinta musammun sbd Abu biyu"kewar yaranta da kuma rashin samun ingantaccen Abinci" bbu wadataccen Abinci me rai da lafiya"sune babban Abinda yafara yimata karan tsaye"sai kuma kukan dabbobi da warin kashinsu da fitsarin su"idan tayi k'orafi inna salame tayi mata tas"ranar da taji irin hukuncin da aka yanke ma Mubarak Tasha kuka kamar ba gobe.ga Abba ya hana su Khadija zuwa su ganta"ya Amshe wayar Khadija d'in"bayan ya musu Jan Idon mama itace uwarsu yanzun, suka raina masa mata wlh zai iya tsinewa mutum"ita dai mamah iya kyautata tana musu"itama khadijah ba laifi idan taga Asma'u na taya maman Aiki tana kamawa"Abban kuma ba laifi mama na kwantar masa da hankali yad'an rage damuwa....yau yakama Wednesday "Dr darma na tsaye gaban dressing mirror"yaci zazzafan wanka na k'ananun kaya" Ahyaan na kwance saman bayansa tanata zuba masa shagwab'a son ransa"be jima da gama yamutsar taba sukayi wanka"Ajiye cum d'in hannunsa yayi bayan yagama taje sumar kansa dataji gyara"cikin taushin muryansa yace"bestie kefa kikace baraki jeba sbd mamy zatazo yau"shine kuma yanzun kike rigima?"Toba saika fasa zuwa ba mujira mamyn gaba d'aya ko?"ah ah ba'a yi hakaba"kota zo wareni gefe zakuyi tunda mamy bata had'aki da kowa ba"sannan kinga tun bayan Auren ban jebafa sai wannan satin"kuma na sanar musu zanje "rashin zuwan nawa bbu isasshiyar hujjah kinga zaija suji ba dad'i ko?"tayi shiru ta janye jikinta daga nasa ta koma gefen bed ta zauna"p cap d'insa ya d'auka ya iso gabanta ya duk'a ya kama hannunta yana jifarta da tattausan murmushi murya can k'asa yace"kar kiyi fushi da Aljannar ki bestie "samun p cap d'in na wuce hud'u harda kwata"wlh na miki Alk'awarin bbu ruwana da kowace mace kamar yadda kika sani Abaya to har yanzun haka nake"nida nake da kamar ke Aminatu babbar budurwa kuma sarauniyar mata towa zan kallah Awaje??kuma saiki fad'amun meye kikeso idan nadawo na miki tsaraba dashi ko?"saida ta turo baki kafin ta Amshi hular ta saka masa taja masa karan hancinsa murmushi na sub'uce mata"yayi dariya tare da cewa rakinki yayi yawa bestie"gaki da zak'i kamar zuma pls da dare karki mun raki kinji ko?"turashi ta dinga yi tak'i yin mgn"ya sumbaci lips nata da goshinta kafin ya mik'e tsaye ya duk'a ya d'auketa "ta saki k'ara tana zillewa"sai kuma ta kama murmushi dataga yana wani nishi Alamar ta masa nauyi"wlh broth kadinga Adalci"nice zance kanada nauyi "nida ko k'iba banyi ba"Eh bakiyiba Amma nan yayi kibar ko?"yafad'a yana shafa mazaunanta"ta bige masa hannu"ya direta bakin k'ofar tare da cewa saina dawo mr nurah darma"ta saki murmushi tare da cewa Allah yatsare mun kai"Allah yasa duk wacce ta kalleka ta makance"ya dinga dariya ya rungumeta Ahankali yace "kamar karna tafi na barki bestie"ke d'in farin cika nace"ilove you! Ilove you too "ya fad'a yana cikata yafita cikin farin ciki"ita kuma ta dawo cikin parlourn ta zauna "ko zaman mintina 5 batayi ba taji knocking"ta je ta bud'e batare data tambayi ko waye ba"tana bud'ewa saiga mamy tsaye itada khaleel daya kawota da mashin tazo taga d'akin Ahyaan"ihun murna tayi ta rungume mamyn suna dariya gaba d'aya suka wuce cikin parlourn.... wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000 Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251 dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba 7/21/24, 11:01 - Buhainat: *AGE MATES* *75&76* *Littafin kud'i ne!* ........saida Ahyaan ta cika gaban mamy da Abubuwan motsa baki sannan ta zauna suka fara gaisawa.gaba d'aya yau saita tsintsi kanta da jin nauyin mamyn"gashi ta
Chapter 63 · 0% Book details