← Book details Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 69

Sashe 59

Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

harma da tausa zan miki"saina busar miki da gashin ko?"kanta ta gyad'a masa Amma tak'i yadda ta kallesa"shidai yanata rarrashinta yabata maganin Tasha"bayan ta gama ta kwanta....Dr darma kuwa be kwantaba saida ya busar mata da gashinta tsab"sannan ya kashe hasken d'akin ya kwanta ya rungumota jikinsa "ita kuwa tuni baccin wahala ya d'auketa"ya sauke numfashi yana tunanin har bacci me dad'i irin na Angunah ya d'aukesa.... wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000 Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251 dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba 7/21/24, 11:01 - Buhainat: *AGE MATES* *69&70* *Littafin kud'i ne!* .......washe gari misalin k'arfe 6:38 am Dr darma ya bud'e sexy eyes d'insa yana saukesu Asaman gashin Ahyaan daya rufe masa kyakykyawar fuskarsa da wuyansa"yad'an lumshe Ido yana koma bud'ewa Ahankali ya kalli Agogon dake manne jikin bango yaga sun makara"Anutse ya tattare gashin nata ya maida mata shi Abaya yana shafa fuskarta dajan karan hancinta yana d'an murmushi "gaba d'aya jinsa yakeyi wasai ,zuciyarsa fes da farin ciki"ya shafi cinyoyinta da kusan gaba d'aya suke Awaje sbd rigar baccin dake jikinta ta tattare"me makon Ahyaan ta farka saima koma mak'ale masa Ajiki tayi"yad'an lumshe Ido yana d'ago fuskarta ya manna tasa Agefen kumatunta yana sinsinarta da sauke mata hucin numfashinsa....saurin bud'e Idanunta tayi sabida sajensa dake sukar kumatun nata da wuyanta"saita turo baki ta ture masa fuska...da wannan rigimar kuma Aka tashi Mrs darma?"kukan shagwab'a tasaka tana janye jikinta daga nasa tafara shure shuren k'afafuwa, ita bata gama baccin taba ya tasheta"cike da ban sha'awa yaketa kallonta Ahankali yace"I'm sorry sweetie"sallar zamuyi kinga har 7 am yakusan yi mun makara"da fatan jikin naki da sauk'i?"sai Alokacin tama tuna irin gurzan data ci hannunsa Adaren jiya "sosai taji kunya tak'i yi masa mgn"saiya sauka daga saman bed d'in yana fad'in bestie daurewa zakiyi har sit bath nakeso kiyi yanxun"toka kamun jallabiya da hijab mana"okay ya fad'a yana fita daga cikin d'akin "da sauri ta sauka daga saman bed d'in tana yamutsa fuska"jikin nata da sauk'i saidai batada k'arfin jiki"kuma bakinta ba dad'i"har yanzun kuma wurin na mata zafi sama sama"Ahankali ta shige bath room ta murza key...saida ta fara kama ruwa sannan tayi sit bath da Alwallah kafin ta fito Ahankali daga cikin bath room d'in."Dr darma na tsaye ya shimfid'a praye mate da farar jallabiya Ajikinsa"ga kayanta gefen bed a Ajiye"ya zuba mata Ido yanata kallonta yana jin kamar yaje ya rungumeta"ita kuwa sam tak'i yadda ta kallesa....bestie shine kika mun dubara kika Aikeni kika shige toilet?"b'oye fuskarta da tafikan hannayenta tayi tana y'ar dariya"ba komai zan rama kizo yanzun muyi sallar ga kayan nan"batace komai ba ta k'araso ta d'auki jallabiyar ta Aza saman rigar baccin sannan ta saka hijab d'in ta matsa ya jasu sallar.... bayan sun shafa Addu'a ta matso ta Aza kanta gefen kafad'arsa tace"bestie Ina kwana?"lfy qlau habibty nah ya jikin naki?"tayi shiru"saiya zare mata hijab d'in ya d'auketa gaba d'aya ya nufi saman bed d'in da ita"ita dai Atsorace take dashi"tasan da wuya ya k'yaleta yanzun ma ,ita damuwarta zafin datakeji...."bata gama wannan tunanin ba taji yana cire mata jallabiyar jikinta"cikin rawar murya yace"habibty pls ko iya romance ne kinji?"kanta kawai ta gyad'a masa batayi mgn ba"shi kuma ya zare jallabiyar jikinsa ya matso ya mata rumfa da faffad'an k'irjinsa "ta lumshe Ido da sauri"Ahankali ya fara yin sama da rigar baccin nata yana manna fuskarsa saman cikinta "da sauri ta shafi gashin kansa zuwa bayansa tana lumshe Ido had'e da sauke numfashi"Ida zare mata rigar yayi yayima Albarkatun k'irjinta wata wawar cafka yana sauke wani irin nishi"Ahyaan bata san lokacin data fara shafashi suna kissing d'in juna kamar zasu cinye bakin juna ba"gaba d'aya daga ita harshi sun rikice sun haukata juna da shafe shafen jikinsu"cikin rufewar Ido ya Afkama Ahyaan batare daya shiryaba.itama bata k'i ba saida tafiyar ta fara yin nisa sannan ta fara jin zafi"kasancewar Dr namiji ne ba kad'an ba"sai magiya da kuka take masa, be sarara mata ba saida hak'arsa ta cimmah ruwa"bewar Allah fuskarta duk hawaye"gabanta nata rad'ad'i da zugi "jiki Amace ya rungumeta yana shafa bayanta murya Akasale yace"sorry bestie kinji?"zai dena zafin Akwai wani cream dazan shafa miki idan mukayi wankan xuwa Anjima kinji?"ya fad'a yana kissing goshinta"sai sannu yake mata"ita dai tayi shiru tana kwance lamo Ajikinsa"bestie! yakira sunanta cikin rad'a!"uhuhmm ! ban kyautaba ko?"kiyi hak'uri dad'inki ne yayi yawa shiyasa na mance da komai"nidai dan Allah kadena mun da k'arfi"karki damu bazan koma ba baby love"to ni zanje d'akina na shirya"ban yardaba"kin mgn tayi sai son zamewa daga saman jikinsa da takeyi"gashi babu kaya Ajikinsu ,bed sheet ne kawai suka ja suka rufe jikin nasu dashi.yanzun ki nutsu naje naka maki towel ki d'aura ko?"idan mun shirya sai A yanke mun hukuncin laifina"saina had'aka da mamy "yayi murmushi tare da cewa" kamar da gaske zata iya"yaka mata ace yanzun An wuce zancen kiji kunyata habibty"na lura baki son sakewa dani ko?"bafa haka bane broth....oh har yanzun dai Ina nan a broth d'in bayan Abinda yafaru jiya da kuma yanzun??"tak'iyin mgn"ya kwantar da ita ya sauka daga saman bed d'in ya suturta jikinsa ya saci kallon ta yaga ta rintse Ido "ya girgiza kansa yana nufar bath room"yana shiga Ahyaan tayi k'ok'arin tashi Amma ta kasa ,ta saki k'ara tana yarfe hannunta "Ahaka yafito ya sameta ya kalleta cike da tausayawa yace"sannu kinji?"zai dena zafin Amma dole ki hak'ura na miki Allura habibty kinjiko?"yafad'a cikin tsananin tausayi yana matsowa ya d'agota ya d'aura mata towel d'in "sai cije baki da rintse Ido takeyi sbd Azaba"saidai yadda ta lura da yadamu saita daure "ya d'auketa yanata faman jera mata sannu ya kaita cikin bath room d'in... . k'ara ta saki daya sakata cikin ruwan d'umin ta rirrik'esa "sannu ! broth kaje zanyi da kaina"bece komai ba yafito kamar yadda ta buk'ata.bayan ya fito ya canza bed sheet d'in sannan yaje d'akinta ya d'akko mata doguwar riga ta shadda light green me Aiki,ya had'o da duk Abinda yasan zata buk'ata "saida ya Ajiye mata sannan ya d'auki kayansa irin nata yafita daga cikin d'akin.....cikin mintinah 25 Ahyaan ta kammala wanka da shiryawar ta"sosai shaddar tayi mata matuk'ar kyau da haskata"ta kuma sake sosai wajen shiryawar sbd baya cikin d'akin"Ahankali ta matsa gaban mirror d'in ta shafa lipstick red data gani ya Ajiye mata, ranta yabata yana son ta shafa ne"bayan ta gama tayi d'aurin d'an kwali ture kaga tsiya ta fito da gashinta dake d'aure daga baya"tana fesa turare Dr darma yaturo k'ofar d'akin ya shigo"k'irjinta ya buga!ta cikin mirror ta hangosa sanye da irin shaddar jikinta"ta saki murmushi tana Ajiye turaren ta rintse Ido sbd ganin yana tunkarota....wata kyakykyawar runguma yamata ta baya yana fad'in oya bud'e idon "ba musu ta bud'e suka kalli juna ta cikin mirror d'in suka saki murmushi Atare "kafin yace kinyi kyau habibty ki dinga make up Ina so pls"juyowa tayi ta rungumesa ta kwantar da kanta saman faffad'an k'irjinsa "yamata zobe da hannayensa yana fad'in Allah yayi miki Albarka Aminatu"jiya da yau kin bani farin ciki "nima yaka mata ki samun Albarka Dana kawo miki samartaka na ko?"ba k'aramin kunya yabata ba ta b'oye fuskarta Ajikinsa tana dariya "Allah da gaske nakeyi"nidai Adena zancen "nak'i ya"inma zaki doje ki Ajiye y'ar kunya garama ki Ajiye "ni kece komai nawa sbd haka baki daga cikin mutanan da zanjima kunya"tayi shiru"kinji Amarya?"nidai muje parlourn"saina miki Allura na shafa miki cream"idan munyi break fast saiki sha magani ko?"inaso idan kinyi bacci zan d'an fita kafin ki farka zan dawo"Ina zakaje?"cikin gida na gaidasu"kuma zanje office nayi signing na d'aukar hutu"sati nawa zakayi ?"2 ne habibty"gaskiya bestie yayi kad'an "hak'uri zamuyi bestie dukda nan gaba kad'an k'asar zamu bari"muje Ina?"India! zanyi wani course na 6 month Acan"k'ilan ma ki haihu Acan ko?"haihuwa kuma?"Eh mana "Ai jiya na zuba Ajiyata Anan?"yafad'a yana shafa cikinta"shiru tayi sai son janye jikinta daga nasa da takeyi"ya kama murmushi ya matseta"ta kama yimasa chakulkuli"ya dinga k'yalky'ala dariya yaci kata ta juya zata fita ya cafkota suka fad'a saman bed d'in ya haye samanta"ta rintse Ido"habibty Ina jin tausayin ki ki gane mana"to nidai ka d'aga ni wlh nauyine dakai"banma sake miki ko rabi ba"kina so na d'aga ki?uhmm"to ki tsaya zan shafa miki magani"tayi shiru"kinji?"ko kunya kike jine?"nifa mijinki ne miye zaki b'oye mun ,bayan kinsan ni likitah ne kuma?"batace komai ba"saiya d'agata Ahankali ya ware mata k'afafuwanta yafara janye pant d'in yaduba wajen"saida yaji tsikar jikinsa ta tashi"ya dake ya shafa mata cream d'in ya maida mata pant d'in"ya kalleta yaga Idanunta Arufe "sauran Alluran tana can cikin waccan ward rope d'in "to"shine Abinda ta fad'a "gabanta nata fad'uwa sbd tana masifar tsoron Allura"tana kallonsa ya wuce ya d'akko ya had'a,tun kafin yayi mgn ta kwanta zuwa ruf da ciki"yayi sama da rigar "Atake manyan cinyoyinta zuwa jibgegen k'ugunta suka bayyanah"saida yaji tsikar jikinsa ta tashi"ya shafi cinyoyin nata yana lumshe Ido "broth kamun mana"beyi mgn ya zauna ya maidota saman cinyoyinsa d'in ya matseta sosai yana jin yadda jikinta ke kirma"Ahankali yafara tsira mata Alluran bayan yayi k 'asa da pant d'in nata....ahhhhhh! washhhhhh! ta furta tana sakin k'aramin kukan da bbu hawaye tana rirrik'esa"bayan ya zare yafara lailaya mata wajen yanata fama jera mata sannu "ita kuma tanata kuka irin na tab'ara"yayinda mutumin naku harya fara jin wani iri daurewa kawai yayi"Ahankali ya d'ago kanta ta lumshe Ido"habibty sannu kiyi shiru"yanzun muje na miki tausa ko?"ta nok'e kafad'arta "to fad'amun meye kikeso Ayi?"tayi shiru tana shigewa jikinsa "saiya matsa ya jingina bayansa a fuskar gadon ya d'auki wayarsa yana y'an danne danne ita kuma tana sauke numfashi"yaushe rabon da Amiki Allura?"nifa har na manta"ki daure ki rage rakin Allura bestie karki b'atamun yara da tsoron Allura bayan mahaifinsu likitah ne kuma?"ni Ina ruwana dasu"kaima bbu ruwana dakai"yakama dariya yace"nid'in kuma?"Eh mana "beyi mgn ba sbd wayarsa data hau ruri..... Ab'angaren cikin gidan kuwa "da safe da yake ummah ce keda girki mamah bata jira daga gare taba ta
Chapter 59 · 0% Book details