← Book details Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 69

Sashe 69

Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

transfer muyi mgn"to kodai kaje tunda sauri kakeyi?"bestie yau na lura kina so muyi fad'a dake ko?"haba bestie! saidai idan Allah yaso hakan Amma bana son Ina maka laifi sai bisa kuskure"hakane mace ta gari"kadena fasamun kai mutumin kirki"duk sukayi murmushi Atare yanata kallonta da breath d'in nata yana jin tsikar jikinsa na tashi"ya lura har yanzun mamanta basu fad'i ba.... bestie rik'eta na d'auki hand bag nawa"ni idan mun dawo gida zaka rakani nataho da yaran nan"to sarauniya Angama"kai ko broth?"ta fad'a tana murmushi ta matsa ta d'auki hand bag nata yana sab'e da babyn suka fice daga cikin k'ayataccen bed d'in nasu cikin farin ciki......!! tamat bi hamdilillahi Anan nakawo k'arshen wannan littafi me taken Age mate's! kuskuran da nayi daku baki d'aya yah Allah ka yafe mun *Godiya* ta musammun ga Allah S W T daya bani ikon farawa lafiya har zuwa kammalawa"tsira da Amincin Allah su tabbata ga fiyayyan halitta manzon Allah S A W Ina mik'a sak'on d'inbin godiyata gareku jama'ar da kuka zuba kud'inku kuka biya wannan littafi Allah yasaka muku da Alkhairi yak'ara bud'i da lafiya me Amfani Ina yinku totally guys Love all sai mun had'e a sabon book d'ina me taken NAYI SAKE! Wannan book d'in na kud'i ne duk wacce ta karanta bata biyani hakiinaba kota fitar mun Allah ya Isa ban yafe ba har Abada karma la'ananniyar data mun mgn wai takaranta na yafe mata Sadaukarwa ne gareki Hjy Amina saudiyya mmn noor ina Alfahari dake SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office Normal Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ 1e9aefafc9ab452aa3da3365c78c774a
Chapter 69 · 0% Book details