← Book details Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 69

Sashe 44

Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba zanje office ba gaskiya"Akanbme kenan.....?? wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000 Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251 dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba #Mommyn fareesa #Dr Nura Darma #Ahyaan #mr Mahuta #AA mashi #mu'az #Khairiyyah #Ammah #Ummah #ikkhee 7/21/24, 11:01 - Buhainat: ? *AGE MATES* *51&52* *Littafin kud'i ne!* ..........broth fa ke bashida lafiya sosai mamy,zuwan meye zanyi a office ?"shiyasa da Asuba kikaga bezo ya gaisheki ba"shima bazai je office d'in ba"so nakeyi ma nasamar masa wani abun yaci yasha magani"ta fad'a fuska kalar tausayi tana k'ok'arin d'aukar tukunya ta tara gaban sink zata d'auraye....baki bud'e mamy ke binta da kallo sbd ganin Abin nasu daga ita har nuran Azimun ne"ta kalleta tace" Allah yabashi lafiya! Amma ki Ajiye batun baza kije wajen Aiki ba Ahyaan"dadai kece bakida lafiyar saiki k'i zuwa....pls mamy bazan iya zuwa ba broth na kwance haka "ko naje bazan nutsu ba sbd....sai kuma tayi shiru ta saki kuka"subahanallahi! Abin bekai hakaba Ahyaan "kiyi hak'uri ki dena kuka ki zauna Amma kin kira can wajen Aikin naku ki sanar musu kinada uzuri ko?"uhmm zan sanar musu mamy "dato kawai ta Amsa tana jin wani iri"ita Abin nasu ya wuce ma iya tunaninta sai Addu'a kawai"damuwarta guda shine meyasa Abaya basu kasance irin hakaba ? saida yanzun Ahyaan ta kusan zama rabon wani suke shiri dason juna....har mamy ta gama Aikinta Ahyaan na cikin kitchen d'in na had'amun Dr Darma Abin break fast....."tsabtataccen kunun gyad'a ta dama masa ,sannan ta soya masa Awara da doya da k'wai"bayan ta gama ta fito daga cikin kitchen d'in rik'e da tray d'in data jera masa komai Asama.....kasan dai ba haka nan zaka kirata bata d'auka bako? Idan kayi hak'uri gata nan fitowarta daga cikin kitchen d'in kenan"tana fad'in hakan ta kashe wayar"Ahyaan ta b'ata rai tana fad'in kai mamy broth uzuri zaki masa baya lafiya fa"may be yakirani ne yanaso na kamasa wani abun ko kuma Aikena zaiyi"ke kuma kinata fad'a ko?"Akanme bazan masa fad'a ba tunda beda hak'uri"ke kuma yanzun gaba d'aya baki son laifin sa ko?to kirashi yazo nan ya karya bbu inda zakije"pls mamy dana kai masa zan dawo wlh yana jin jiki fa.....shiru tayi sbd jin tattausan muryarsa datayi k'asa "ta juyo da sauri suka had'a Ido"yana sanye da coffee brown d'in jallabiya me gajeran hannu wacce tad'an d'age masa"da Alama wanka yayi"idanun n asa sun rage ja"sbd yad'an sha Lipton da lemon tsami yasha wani magani"shine yad'an samu y'ar nutsuwa "ya gaji da jiran tazo shine daya kira mamy ta kama yimasa fad'a"sai ransa yabashi baza tabar Ahyaan d'in tazo wajen saba"sai gashi duk yaji kalamansu yanzun dazai shigo.saidai kayan daya gani Ajikin Ahyaan sun sakashi koma shiga cikin wani sabon yanayi"zani ne na Atamfa Ajikinta "sai rigar bacci me hannun vest,rigar ta kamata kuma wuyan nada girma"sau guda ya kalleta ya kauda kansa yana Amsa sannun datake masa ya zauna kan carpet "gabansa ta Ajiye tray d'in ta juya ta koma d'aki"mini hijab ta sako zata fito taji mamy na masa fad'a da cewa"meyasa kake son kiran yarinyar nan idan kana d'akinka?"basai na sanar maka illar hakan ba sbd kasani kai me hana wasu ne"kiyi hak'uri mamy tunda bakiso bazan koma kiran na taba"har gyaran d'akinma ta dena zanyi da kaina"ya fad'a cikin wani yanayi na damuwa" ita kanta Ahyaan d'in tasan gaskiya mamy ta fad'a, Amma Aganinta tunda ta yadda dasu bashi kenan ba."saidai itama zata dena shiga tunda mamyn bata so"Ahankali ta shigo cikin parlourn Idanunta har sun ciko da k'wallah na tausayinsa"ita kanta tasan yanzun ya damu da ita fiye da zaton me zato "broth sannu ya jikin?"da sauk'i "batace komai ba ta zuba musu kunun gyad'a d'in cikin cups biyu sbd tasan Idan ta zuba banda ita zaice itama saita zuba tasha"doyan da Awarar suma duk plates biyu ta zuba"tana d'ago kanta da nufin tace gashi taga Ashe ita yake kallo"saita sakar masa wani tsadaddan murmushin daya kusan zautar dashi tana tura masa cup da plate d'in gabansa tace Bismillah broth.thank you bestie"batace komai ba ta gyara zamanta A gefensa ta d'auki cup d'in nata ta kurb'a kusan sau biyu "sai ta lura be d'auki nashi ba"ta saci kallon mamy taga tana kallon sunnah TV "murya can k'asa tace"pls bestie nah kasha kaji?"ni naki nake so"da sauri ta mik'a masa"ya Amsa yana d'an murmushi "Adaidai inda ta saka bakinta Adaidai nan shima yasaka nasa bakin ya fara sha"sannan ya d'auki doya guda yad'an gutsura ya rik'e sauran ga hannunsa"broth! ta kirashi murya can ciki,ya kalleta"bani sauran"murmushi ya mata ya mik'a mata ta Amsa ta nufi bakinta dashi.....dukda ba cikin sakewa suke break fast d'inba Amma kowa nan su na jinsa cikin farin ciki ...saidai Abinda basu saniba mamy na lura da duk Abinda sukeyi"bayan ya gama yafara danna waya"Ahyaan kuma tafara k'ok'arin tattara kayan sbd kusan Atare suka idar"murya can k'asa yace"bestie duba wayarki"uhmm kawai ta fad'a"shi kuma ya mik'e tsaye ya fita"bayan ta kwashe kayan ta dawo ta zauna kan kujerah tana duba wayarta taga text message nasa kamar haka *bestie nah ! zan fita tsakar gidan ki biyoni karki bari mamy ta gane*"kanta ta d'ago bayan ta gama karanta text d'in ,tana yamutsa fuska taja tsaki tace" na rasa meyasa Asma'u ta rainani mamy? Me kuma tayi miki?"hijab d'ina ta d'auka wai za'a mata irinta sai yanzun na tuna bata kamun ba kuma ita zan saka Anjima"Ina zakije Anjiman?"matar mu'az zanje na gaida da jiki idan kin barni"to na hanaki zuwa"wayyo Allah mamy pls"tayi murmushi tace yanzun kije ki Amso hijab d'in "dato ta Amsa ta mik'e tsaye"Adaidai lokacin text message nasa yakoma shigowa "ta kalli wayar tana d'an murmushi batama karantaba ta fita daga cikin parlourn...yana tsaye bakin k'ofar shigowa ya zubama bakin k'ofar parlourn mamy Ido"ta kallesa ta Aiko masa da murmushi..... bestie nah! da baki fitoba wlh shiga zanyi ciki" daka kwafsa mana broth"gani yanzun, kasan dubara nayiwa mamy? ta labarta masa yadda sukayi"yakama y'ar dariya yace bestie ta koma mak'aryaci ko?"to Ai sbd kaine kaga banyi lafiba ko?"hakane dama kawai so nakeyi na ganki muyi fira shine nace kizo"ko ban kyauta ba?"ya fad'a murya can k'asa yana tsareta da Ido"Ahankali tace"ka kyauta *sarki*! wai bestie wannan wace irin sarautace babu dogarai babu rawani ??"ta kama dariya me sauti kafin tace"sannu Ahankali duk zan had'aka dasu suyi gadinka"to shikenan sarauniya"ta lumshe Ido "Allah ka sami sauk'i"Eh to Alhamdulillah "samun sauk'in duk na ganinki ne da kuma fira dake"kai broth kamar gaske"uhmmm kin d'auka wasa nakeyi?"tayi shiru"yanzun kije ciki ki hau online zamuyi mgn zuwa Anjima tunda mamyn tabarki sai muje gidan mu'az d'in "karma ki nuna mata tare zamu fita"to shikenan batun zuwa askin fa?"Abari sai gobe bestie"nidai Allah yau za'a maka"kabar k'asumba duk ta cike maka fuska ba gyara"idan Aka gyara zakafi yin kyau"duk tayi maganar cikin shagwab'a"yad'an lumshe Ido sbd shine kawai yasan meye yakeji idan tana wannan shagwab'ar "shikenan zanje bestie tunda yau kikeso Amun ko?"kanta ta gyad'a masa "ya zaro wayarsa yana fad'in zo muyi photo"niko pics ma baki tab'a yi dani ba ko?"to Ai lokacin cutata kakeyi ko?"yakama dariya yana fad'in ni kuma kina b'ata mun rai Alokacin"yanzun kuma kina faranta mun"batace komai ba ta matso daga bayansa shi yana daga gaba tad'an dafa kafad'arsa suna murmushi ya dinga musu vedios da pics"ganin ta jima yasaka shi cewa broth bara naje zancema mamy na duba hijab d'in Adak'in mamah banganiba"shikenan ki hau online muyi mgn kinji bestie karfa kik'i hawa?"zan hau yanzun fa *sarki*,ta fad'a tana masa gwalo ta wuce ciki"lokacin data shigo mamy ma bacci ya kwasheta"saita zauna suka dinga chats dashi har tayi bacci..... misalin k'arfe 4:47 pm"tafe suke saman titin hanyar goruba road"baka jin komai cikin motar sai sautin wak'ar music ,sai kuma sanyin AC da k'amshin turarukan jikinsu"Ahyaan na zaune gefensa Tasha gayunta cikin doguwar rigar Atamfa navy blue me zanen coffee brown"An k'awata rigar da Adon stones"ta yafa mayafi coffee brown me net saman kafad'a "yayinda mutumin nata ya cakare cikin k'ank'anin kaya da hula p cap da takalmi boot"sunyi masifar yin kyau"darma yayi y'ar rama,yayinda gyaran fuskan da Aka masa ya k'awata kyawun fuskar tasa,yafito masa da tsantsar kwarjininsa da kamalarsa"dukda fuskarsa Ad'aure take sbd sadda suna shagon data rakasa Ana masa Aski wani ya nuna yana sonta"shi kuma ya masa wani mugun yarfi yace"ta koma mota ta jirashi "shine ta kama shagwab'a"ga me Askin A wajen "shine ta bashi haushi"tunda suka shigo yak'i yin mgn "da farko taso ta sharesa Amma sai taji bazata iya ba" Ahankali cikin shagwab'a tace"broth shine kaketa d'aure fuska ko?"yayi shiru yana cigaba da driving d'insa "mlm ka tsaya na sauka idan bazaka kula niba..... Ahyaan wai meye haka?"Abinda kikayi d'azun kin kyauta ?"wlh duk ranar dana koma miki mgn ki dena Abu kika k'i saina b'ata miki rai"kin wani kama shagwab'a gaban wancan wawan "meyesa bazaki bari daga ni saike ba kimun?"shikenan kayi hak'uri Allah ya huci zuciyarka"daga haka tayi shiru"shiru yayi beyi mgn ba har suka iso bakin get d'in gidan mu'az ya dannah horn"get man yabud'e musu get suka wuce"bayan sun iso Ahyaan tayi zaune tak'i fitowa"ya kalleta yace zaman meye kikeyi?"kaje ka fito muje ni baranjeba"daga Abu kad'an shine sai fushi da fad'a meyasa bakada hak'uri?"sai kuma tayi shiru"bece komai ba yazaro waya ya dannawa mu'az kira"yana d'auka yace"mijin tace"gamu nan a parking lot"Amma fa sarauniyar tace"bazata shigo ba.....broth had'ani dashi zakayi?"sai taga yakama murmushi ya maida wayar cikin Aljihu yace"muje kona d'aukeki wlh kinji na rantse"batace komai ba ta fito suka jera Atare suka wuce ciki"mu'az na kwance saman cinyar Fatima"sunsha k'ananun kaya"Amma da mini hijab Ajikinta"Dr darma ya saki murmushi sbd sun bashi sha'awa "Atake yaji inama shine da Ahyaan Ahaka?...... Abokinah ku shigo mana"basuyi mgn ba suka shigo da sallama"sosai Ahyaan taji kunyar ganinsu Ahakan"lura da mu'az yayi yasaka ya janye kansa yatashi zaune suka gaisa"Fatima ta tashi ta cika gabansu da Abin motsa baki suna fira" can Fatima tace" tashi muje ciki mubarsu suyi firan su"Dr darma
Chapter 44 · 0% Book details