← Book details Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 69

Sashe 25

Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

devut "idanunsa na'a lumshe"lips nasa ya tsukesu sun k'ara yin jaa,yayinda fuskarsa tayi fiyau ta k'ara haske da shek'i,saidai tayi y'ar rama ,hakan yasa karan hancinsa koma fitowa sosai"riga ce Amlas Ajikinsa da wondo 3 quarter"jiran zuwan khaleel yakeyi sbd yaturashi ya Amso masa wani abu ya gwada ci kafin ya samu yayima kansa Allura ",Dukda Asalin ciwon nasa ba zazzab'i bane daga baya yadawo zuwa zazzab'in"yana jin wayoyinsa na yawan yin ringing Akai Akai Amma beda nutsuwa ko k'arfin dubawa balle yasan waye"saidai ransa yabashi duk yawanci mata ne"da yanzun Al'amarin ya fara bashi tsoro"yana gudun shaid'an ya rinjayesa"daga Asibiti har islamiyar da yake zuwa yayi wa'azi mata sun damesa"Asibiti yaran nurses da wasu doctors biyu mata daya fahimci zawarori ne"suna yawan shige masa"dukda baya sakar musu fuska iya karsu dashi gaisuwa, Amma sai suyita k'ok'arin ganin wani Aiki ko wata mgn ta had'a su.....cak! tunaninsa ya tsaya sbd jin Amai nataso masa"da hanzari ya yaye devut d'in ya sauka daga saman bed d'in"saidai kuma yana mik'ewa tsaye yafara ganin hajijiya"ga cikinsa na murd'awa sbd yunwa"rabonsa da Abinci tun jiya da rana"da sauri ya duk'e k'asa daga gefen carpet ya fara Aman yellow"Adaidai lokacin Ahyaan data doso d'akin gabanta na fad'uwa taji kakarin Amai ta turo k'ofar ta shigo da sauri...... wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000 Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251 dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba #Mommyn fareesa #Dr Nura Darma #Ahyaan #mr Mahuta #AA mashi #mu'az #Khairiyyah #Ammah #Ummah #ikkhee 7/21/24, 11:01 - Buhainat: *Littafin kud'i ne!* ....... subahanallahi! Harda su Amai kuma?"sannu! ta fad'a tana Ajiye plate d'in da flux saman center table ta k'araso gefen kansa ta duk'a"a wahalce ya d'ago kansa suka kalli cikin idon juna"broth sannu! ta fad'a cikin nuna Alhini da jin tausayi"be iya furta mata komai ba saidai ya maida kansa yana cigaba da kakarin Aman "Azuciyarsa yana mamakin zuwan nata sbd beyi zato ba"gefen zuciyar kuma yaji sanyin ganin yadda ta nuna tausayinsa a fuska da kuma cikin Idonta....motsin mik'ewarta tsaye ta shiga toilet yasaka shi lumshe Ido yana jin wani irin d'aci Abakinsa.....broth tashi ka kuskure bakin naka kasha ruwan Lipton "ta fad'a cikin sanyin murya da nuna rarrashi"bud'e idanun nasa yayi ya Azasu Akanta"ya ganta tsuggunne gabansa"rik'e da k'aramin towel da wata silver sai ruwa cikin wata y'ar buta"da k'yar ya tashi zaune ya mik'a mata hannunsa ta zuba masa ruwan ya fara kuskure bakin nasa"idan ya kuskure saiya zuba cikin silver d'in "sai sannu take jero masa"sau guda ya gyad'a mata kansa"ta matso gab dashi har jikinsu na gugar juna ta dinga goge masa goshinsa da gefen bakinsa "shidai ya lumshe Ido yana maida numfashi"bayan ta gama goge masa ta koma toilet d'in"shi kuma ya lallab'a da k'yar ya koma saman bed d'in ya takure jikinsa waje guda sbd sanyi yakeji ga zafin da jikinsa keyi"koda ta fito goge Aman tayi ,ta zuba mornin fresh ta goge wajen"sannan ta koma toilet d'in ta wanke hannunta ta fito"ta bishi da kallo tayi tsaye"sai kuma ta matso ta had'e pillows guda biyu ta jingina su gaban fuskar gadon"Ahankali tace"daurewa zakayi ka tashi zaune kaci wani Abun"yayi shiru"kaji broth katashi pls?"sanyi nakeji Ahyaan zoki rufeni dan Allah"ya fad'a da k'yar "sosai taji tausayinsa cikin damuwa tace" da zaka sha magani zaka warke"kaifa likitah ne "ta fad'a tana tab'a gefen wuyansa taji da zafi"beyi mgn ba saidai yaji wani iri da k'yar yayi jarumtar daurewa yatashi zaune ya jinginah bayansa Ajikin pillows d'in data kara masa"Ahankali ta matsa gefen fridge nasa ta d'auki cups guda biyu taje ta zuba ruwan zafin"kasancewar Akwai sugar ciki saita fara sheka masa sbd ya rage zafi"saida yayi daidai ta matso ta mik'a masa"ba musu ya Amsa ya fara d'an kurb'a Ahankali Ahankali"sosai yaji dad'in bakin nasa dake d'aci"matsawa tayi ta d'akko plate d'in indomie d'in ta Ajiye gabansa tare da cewa pls ko ba yawa ne kaci"bata rufe bakiba khaleel ya shigo rik'e da ledoji"sannu ya masa ya mik'a mata ledar "ta duba ta zaro goran ruwa faro"saita Ajiye lemon fata dake cikin ledar kan bed side drower "badan yasoba yad'an fara cin Abincin da fork d'in data saka ciki"saidai shima ba laifi da yake Akwai dan yaji sai yaji dad'in bakin nasa"ita dai tana daga tsaye tana satar kallonsa idan yad'an kurbi shayin saiya ci Abincin"Ahankali ta juya...Ina zakije?taji Amon tattausan muryansa Abazata"toilet d'in zan wanke na had'a maka ruwan wanka"idan kad'an watsa zafin jikin naka zai rage"bece komai ba,ita kuma ta shige bath room d'in"batafi mintina 10 ciki ba ta fito ta samesa yana shan magunguna ,ga Allura gefe da Alama zaima kansa ne"plate d'in Abincin ta kallah taga yaci fin rabi"shima shayin ya shanye"sannu! Uhmm"ya fad'a yana Ajiye goron ruwan"saita d'auki ledar lemon tace bara naje na yankosa kad'an sha zakaji dad'in bakin naka"okay thanks! to yanzun wankan zakayi?"ta fad'a ba tare data kallesaba"Ayi hak'uri da wankan nan Ahyaan sai Anjima "nidai broth kata shi kaje kayi mana"zaka fa ji dad'in jikin naka sosai dakayi wankan pls"kaji?uhmm! bani towel a ward rope ta tsakkiya "batace komai ba ta matsa ta bud'e ward rope d'in"k'amshin turaren kayansa ya daki hancinta"Masha Allah! Ta fad'a dataga tulin suturunsa "daga k'asa ta duk'a inda taga towels guda biyu ninke Ajiye.... Akwai wata Leda bak'a ki d'akko da ita "nanma batace komai ba ta duba ta had'o tazo gabansa ta Ajiye ,towel d'in kawai ya d'auka ya d'an kalleta yaga ba shine take kallo ba"kije da ledar Ankon kamun mu'az ne"yamutsa fuska tayi tace Amma broth ba'a kamun invitation card ba kamun Anko kuma?"k'in mgn yayi"itama sai batace komai ba ta d'auki ledar ta had'a data hannunta ta fita daga cikin d'akin.....dr darma ya bita da kallo yana sauke numfashi "Ahankali ya sauka daga saman bed d'in ya zare kayan jikinsa ya d'aura towel"sannan ya zauna yayima kansa Allura "befi zaman mintina 5 yayi ba yaje ya murza key ya shiga bath room"Atsabtace yabsamu toilet d'in,ga ruwan wanka ta had'a masa cikin bath tub"saiya shige ciki yayi kwance ya lumshe manyan idanuwansa da suka yi d'an ja.....yafi mintina 15 cikin bath room d'in sannan ya fito yana tsane ruwan jikinsa "gaba d'aya jikin nasa da sauk'i sosai"babu jirin da murd'awan cikin"shima zazzab'in gashi ya sauka"rashin k'arfine kawai da babu Ajikin nasa"turarukan jiki kawai ya fesa yasaka k'ananun kaya mararsa nauyi yayi zaune saman bed d'in yad'an jingina yana tsotsar lip nasa na k'asa yana cijesa"gaba d'aya kyakykyawar choko face d'in Ahyaan yake hangowa"lokacin da take goge masa goshinsa da sadda take goge Aman babu nuna jin k'yank'yami, saima tsananin tausayinsa daya hango cikin k'wayar Idanunta"wanda yayi mamakin hakan sbd Aganinsa ta tsanesa! Ayanzun ko dariya takeyi data gansa take denawa"hakama idan tana murmushi ko mgn daya shigo zata gimtse Abinta"Afili ya furta komai girman namiji yaro ko babba yana buk'atar kulawar y'a mace "dubi yadda yanzun yakejinsa Alhamdulillah bisaga y'ar kulawar data bashi"ya tabbatar idanda beci wani Abuba yasha magani da yanzun yana nan kwance"yad'an lumshe Ido daya tuna d'azun yadda take ta rarrashinsa"gaba d'aya sai yaji fushin daya keyi da ita ya dena.... knocking d'in k'ofar da Akayi ya katse masa tunani "Ahankali ya Isa bakin k'ofar ba tare daya tambayi waye ba yabud'e"sbd ya d'auka ko itace"saidai yaga khaleel tsaye yana mik'a masa plate d'in data zuba yankakken lemon fata Aciki"Ina Ahyaan d'in?da barata iya zuwa da kanta ta kamun ba "ya furta ba tare daya shirya fad'in hakan ba"shi kansa Khaleel d'in yayi mamakin kalamansa"sai cewa yayi mamy ce data gama yankawa tace na Amso na kawo maka"bece komai ba ya Amshi plate d'in dan ya fahimci mamy tayi hakane sbd bata son yawan kad'aice warsu ne "kaje ka siyo kaza ka kai mata tamun farfesu" Amma ta saka yaji bakina ba dad'i pls"dato ya Amsa ya juya shi kuma ya rufe k'ofar d'akin..... Ab'angaren Ahyaan kuwa tun bayan ta gama yanka lemon mamy tace" khaleel yaje ya kai masa"bata yi zaton komai ba ta wuce d'aki ta shiga wanka"koda ta fito sallar Azahar tayi sannan ta shirya cikin wani had'ad'd'en tsadaddan leshi me kyau daya haskata matuk'a "wanda sabo ne sawarsa guda"powder da maskara kawai ta shafa"saita gyara gashin girarta dake cike "sannan ta fesa turaruka ta saka y'an kunne kawai"ba k'aramin kyau tayiba "musammun datayi d'aurin d'an kwali goshi style d'aya bayyanah gashin gaban goshinta"fitowa tayi daga cikin d'akin"mamy ta bita da kallo tana fad'in Masha Allah "wuf d'aya idan ka kalleta zaka d'auka irin y'an matan Abuja d'in nan ce"mamyn nata kallonta Aranta tana mata Addu'ar zab'in Abokin zama na gari"mamy bara naje naga kosu Ammah d'in sun iso?"Ai Ahyaan sun jima da isowa gsky"sbd mama ta kirani tun d'azun tace sun iso"nima dama ke nake jira muje na gaisheta na dawo"to mamy muje ko?"dato ta Amsa ta d'auki hijab dake gefenta ta saka suka fito mamy ta rufe k'ofar parlourn da key"kafin ta rik'e hannunta Ahyaan suka fito"sai murmushi sukeyi suna mgn suka wuce....sam basu lura da Dr darma dake nufo cikin gidan ba"kasancewar dawowarsa daga masjeed kenan"ya bisu da kallo har suka bacewa ganinsa"ya lura koya Ahyaan ta saka sutura saita nuna kanta Ajikinta..... kyakykyawar motar daya gani Ajiye bak'a daga gefen tasa motar ya janye hankalinsa"wacce motar mata sukafi yawan hawanta"kuma itama bazata wuce sama da 8 million ba"sam be kawoma ransa motar Ahyaan ceba"sbd besan uncle mustapha ya siya mata mota ba"yadai san ta sami Aiki sbd saida iyayen nasu maza suka sanar masa....ringing d'in wayarsa yasaka ya d'auke kansa daga barin kallon motar ya wuce wajen resting chairs dake bakin d'akunan mazan gidan ya zauna yana Amsa kiran mu'az..... Ummah na zaune a tsakar gidan itada Khadija"tayi duhu da y'ar rama"sbd gaba d'aya Abin duniya ya isheta "ga matsalar tsakaninta da Abba ba zaman lafiya,ga jin zafin Ahyaan ta sami Aiki"gaba d'aya ta lura yaranta ne kawai cikin gidan koma baya"musammun da taga ga Dr darma ya fara fantamawa"ga khaleel shima yanada Abin hannunsa"Isma'il na karatu shida Affan sun kusa gamawa"hakama Abdul Aziz
Chapter 25 · 0% Book details