Sashe 16
Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sadeeq na nan koya tafi??...."hakan yasa ya maida prayer mate nasa ya wuce cikin gidan"fuskarsa bbu walwala kamar yadda ya saba yawan d'aureta haka yadoshi cikin gidan "tamkar beso haka yayi sallama ya shigo"Ahyaan na zaune me lalle ta tafi"sadeeq na zaune kan kujerah y'ar tsugunno yana rik'e da plate d'in dambun shinkafa da yaji kayan had'i yanata tashin k'amshi"sai k'ok'arin janta da fira yakeyi ita kuma daga uhmm sai ah ah ke had'ata dashi "sau guda ta kalli Dr darma daya shigo yanata wani shashshan k'amshi"ta tab'e baki tana d'auke kanta "tana tunanin k'ilan sbd ta masa tsaki jiya shine yadena yimata mgn"sai uban me idan yadena yimata mgn?.... kai mutumin irin wannan zazzafan wanka Ai saika furgitan y'an matan layin nan"cewar sadeeq na murmushi yana kallonsa"wanda zasuyi kusan age mate dasu.....da k'yar ya d'an saki fuska yabashi hannu sukayi musabuha yace"d'azun ka shigo ban lura ba muna gaisawa da mutuniyar ne"banza ya masa yana ya mutsa fuska yace bara na Amso prayer mate mu wuce ko?"okay ya Amsa shi kuma ya shige parlourn mamy "Ahyaan ta tab'e baki sbd daya juya kallonsa tayi"sadeeq ya Ajiye plate d'in hannunsa yana fad'in baby kin dai hanani contact naki ko? Ko kuwa saina dawo daga masjeed za'a bani??kanta tsaye babu wani kawaici tace"gaskiya bazan baka ba sbd banga meye zakayi da contact nawaba?"ince gaisawa ce ko? idan kazo nan sai mu gaisa d'in "har cikin ransa beji dad'in hakan ba"ya jima yana sonta yakasa furtawa sbd itama yake yawan zuwa gidan"sannan Abaya ya kwatanta irin hakan tak'i bashi had'in kai shine yanxun ma takoma yimasa haka....zamu iya tafiya"cewar Dr darma da yaji dad'in yarfin da Ahyaan tayima sadeeq "kamar Ance ya kalli gefen datake" Aikuwa suka had'a Ido ta wurgo masa wata uwar harara tana d'auke kai"sai yayi kamar be ganiba suka fita tare da sadeeq daya yima mamy sallama.....bayan An taso daga masjeed Ahyaan ta wanke lallen"Abinka da chacoolate colour yayi masifar yima hannayen nata kyau"sai murmushi takeyi tana kallon hannayen da k'afafuwan ta"sannan tayi Alwallah ta wuce d'aki ta tada sallah"bayan ta gama tanama tunanin tashi taje parlourn taci Abinci hamza ya shigo cikin bed room d'in da d'an gudunsa yana fad'in Anty Ahyaan kizo inji wani Uncle "gabanta ya fad'i ta d'aure fuska tace"ka sanshi ne?"ah ah yau dai nima na fara ganinsa"ya kuma bani 5k nace mamy ta hanani Amsar kud'in mutane"sai yace" naje dai nace kizo pls kuma nadawo"tashi kije mana"cewar mamy da take cire hijab d'in datayi sallah dashi"nifa mamy ban sanshiba ni kawai ace bani nan"kinsan bansan shirme ko?"maza tashi kije kiji waye ne?"tanata shagwab'e fuska da turo baki ta nufi ward rope ta d'akko jallabiya bak'a ta aza saman riga da wondon dake jikinta"yafa mayafin kawai tayi ta nufi k'ofa"ki saka turare mana"nifa mamy na jikina ma yayi"ta fad'a cikin shagwab'a tana fita"mamyn tayi murmushi tana furta Allah yayi zab'in Alkhairi....gaban Ahyaan ya yanke yafad'i sakamakon hango mutumin da tayi tsaye gefen wata zazzafar farar mota"wanda tun ranar data gansa a tasha tama manta dashi"ta rasa wace irin masifa ce ke tunkarota?"daga wanda zasuyi Age mate da ita sai tuzurai ko magidanta ke cewa suna sonta"ya wanci samari y'an 33 ko 30 yrs su kuma idan sunce suna sonta haushinsu takeji"tamkar ta koma haka taji"Mr mahuta daya tsareta da jajayen idanuwansa yana jin kamar yaje ya cafkota ya had'ata da jikinsa har wani murmushi yake Aiko mata dashi irin nasu na y'an duniya"ita kuwa Amasife ta iso gefensa tana masa sallama had'e da yamutsa fuska tana juya Ido"Aransa yace Masha Allah"Afili kuma yace"ranki yadad'e Ahyaan! ya gida dasu mamah?? kaga ni ba wani dogon zance ya fito dani ba wajenka"danma kawai mamy ta tur sasani ,da wlh babu inda zanje"Akanme zaka wani kwaso jiki kazo gidanmu??uhmm! meye na damuwa da saikin sani?"karki manta idan kana muradin abu zaka yita bibiyarsa ko?"dan Allah na rok'eka ka tafi kaji?" da mamaki yake kallonta yana d'age gira yace"Akanme bayan nasan ba saka miki rana Akayi ba?"tayi shiru "sai ya saki murmushi ya bud'e back sit yana zaro wata leda irinta shopping daya saka dubu d'ari biyar ciki"ga wannan kinyi shopping "pls ki samun contact naki zamuyi mgn..... Ahyaan dake kallonsa da saurarensa tana k'ok'arin masifesa taji k'amshin turarukan Dr darma"haka kawai taji zuciyarta na harbawa da sauri sauri"k'arfin halin juyawa tayi ,Aikuwa suka had'a Ido da Dr Nura Darma dake nufo bakin get d'in gidan idanunsa k'yam Akansu ,tun daga nesa ya hango su"saidai babu wata damuwa saman kyakykyawar fuskar tasa, dake kadaran kada han ba d'aure ko sakeba"shi kuwa Mr mahuta kallon gefen take kallo yayi, shima sai a lokacin ya lura da shi harma suka had'a Ido "Amamakinsa saiya sakar masa murmushi yana Ida k'arasowa...... Adinga sharhi wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000 Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251 dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba Bana son kira pls A what's app kawai zakimun mgn Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba #Mommyn fareesa #Dr Nura Darma #Ahyaan #mr Mahuta #AA mashi #mu'az #Khairiyyah #Ammah #Ummah #ikkhee 7/21/24, 11:01 - Buhainat: *AGE MATE'S* *17&18* *Littafin kud'i ne!* .......Adaidai kan ledar da Mr mahuta ke mik'a mata tak'i Amsa Anan Dr darma yafara sauke idanunsa "zuciyarsa na in gizashi ya mata mgn,wata zuciyar na hanasa sbd ganin Ai duk yau bata tankashi ba"Akanme zai kulata ?wannan tunanin ya saka ya fara k'ok'arin wucewa ta gefen su....baby ki Amsa mana"cewar Mr mahuta yana koma mik'a mata da d'an murmushi saman fuskarsa"saida ta harari ledar dashi kansa da yake mik'a mata ledar, kafin ta maida kallonta ga darma ba tare da tasan lokacin datace broth ka ganshi ya tsayar dani yak'i tafiya ko?"lumshe Ido yayi domin daga shi har Mr mahuta ko wane saida yaji wani iri sakamakon yadda ta lankwashe murya tayi mgn"ita kuwa har cikin ranta bada gayya tayi ba...saida yad'an lumshe Ido yokoma bud'ewa tamkar bayaso yace"zoki wuce ciki! tun kafin ya rufe baki kuwa ta wuce da sauri kamar tana jira"sbd jinta takeyi kamar tana Akan k'aya data tsaya da Mr mahuta....bayan wucewar ya dubesa Ak'ule yana fad'in fadin Akan me muna mgn da ita zakace ta wuce?"d'an murmushi darma ya koma saki Akaro na biyu kafin yace"ko zaka bita ciki kace ta dawo ne?"ko kuwa kud'in zaka bayar Abita dasu dukda ta nuna bata buk'ata?"bece komai ba ya shige mota ya jata Atsiyace yabar wajen"darma yaja tsaki ya wuce cikin gidan....kin dawo mun kinata b'ata rai har ya tafi ne bak'on?"uhmm"to meke tafe dashi ne?shigowar darma cikin parlourn ya saka mamy yin shiru"shi kuwa Atake ya fahimci Mr mahuta wato turowa yayi Akirata shine mamy ta tursasata taje"tana ganin yadda ta yafa mayafi Amma ko tace ta gyara"ka dawo ne?"uhmm ! kawai ya fad'a fuska bbu walwala"har saida mamyn tayi mamaki"Ahyaan kuwa ganin yayi wani zaune A parlourn ya saka ta tashi ta wuce d'aki"ya sauke numfashi yana d'an shafa sumar kansa me laushi dake d'aukar Ido Ahankali yace" dan Allah daga yau mamy duk wanda keson mgn da ita idan bata so Adena tursasata taje wajensa"wasufa bawai dan Allah suke nuna son mace ba sai dan su b'ata mata rayuwa "sam mutumin nan daya turo tazo ba mutumin kirki bane..daga haka yayi shiru "ka gama ubanah? to bari kaji ! Idan Ana son sallama da ita sai na turata taje koda bata sone"wato kai baka kishin tayi Aure kafi son tayita zama kenan ko?"to idan taga wanda bana kirkinba Ai saita barsa" tunda sbd na banza yazo sau guda hakan bazai saka ta dena fita tad'i ba"gaba d'aya yarinyar nan na rasa meyasa da'an mata zancen Aure ko saurayi na kiranta take canzawa zuwa damuwa?".....shidai tunda ta fara fad'anta be tankataba"saida ta gama sannan ya mik'e tsaye "ba Abincin zaka ciba ne?" na k'oshi! ya fad'a yanata cin magani ya fita daga cikin parlourn"mamy ta tab'e baki tana fad'in da zaku burgeni kaida ita shine ku Auri juna "da zaka nuna ka goyi bayanta kar Allah yasa kaci Abincin.....shidai besan tanayi ba"sashen su mama ya wuce sbd yasan itace ke girki "yana shigowa ya sami maman Atsakar gidan tana rabon Abinci daga gefen kitchen nata"Abba na parlourn sa dabai jima da shigowa ba"sau biyu yayi sallama"mamah ta Amsa tana murmushi tace" ka dawo daga masjeed d'in?"Eh mama Asaman Abincin nan"dato ta Amsa ya wuce parlour ya zauna"beyi cikakken mintina biyar da zama ba"Asma'u ta shigo rik'e da plate da bowl na Alkubus da miyar taushe,data wadatu da naman saniya da man shanu"saida ta gaishesa ta Ajiye masa,kafin ta shiga cikin kitchen d'in dake parlourn ta d'akko masa goran ruwa da cup ta Ajiye ta fita...cikin jin dad'i ya fara cin Abincin dama yasan mama ta iya Abincin gargajiya"koda ya gama cin Abincin zamansa yayi yana Amsa tsirakun tambayoyi na mutane dake turowa"jefi jefi yana Amsa wayar mutane sbd ya baro Isma'il ya tafi chemist d'in nasa"can yaga har ukku da mintina 5 saiya mik'e tsaye ya fito tsakar gidan rik'e da plates d'in Ahannunsa"ke Amshi kayan can dama, bakije kin fito dasuba sai kika bari shine zai fiddo?"cewar mamah dake zaune tana gurzan kubewa ta miyar dare"no mama bara na kaisu kitchen ya fad'a yana wucewa ya Ajiye ya fito "sai lokacin ya lura da ummah Atake ya d'aure fuska "Khadija dake zaune sai gaidashi takeyi yayi kamar be jiba....wai dan ubanki ba zaki dena gaidashi ba tunda yanaji ya miki banza"zai baki Abinda Allah be baki bane?"ke ko kishin tankamun da Aka hanashi yayi Ai ya saka ki dena gaidashi.....lafiya keda baki gajiya da k'ananun mgn?"cewar Abba daya fito daga cikin parlourn sa"shidai Dr darma tsaki yaja Azuciyarsa yama Ida ficewa daga tsakar gidan....dole kace haka mana"k'iri k'iri yaron nan nurah ke nuna wariyar launin fata tsakanina da zainab"bayan haka ta hanashi gaidani ko tanka y'ay'ana "ko jiya kan idona ya shigo da leda ya bata kaza ta soya"cinya da k'ashin k'ugu ta bani nace bazan ciba..... Abba dai yayi tsaye yana saurarenta yana toshe hanci sbd warin jab'a da yaji tanayi"saima daga bisani ya juya ya koma parlourn sa"yayinda mamah ke Aikinta ta nuna