← Book details Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 69

Sashe 53

Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya furta yana k'ara shigewa jikinta yana shan nashanunta kamar jinjiri"sai zugi da rad'ad'i suke mata Amma yak'i denawa"hakama lips nata sunji jajir sun fara kumburi"ta kalli Agogon d'akin 11:45 am"ta zaro Ido"sbd iya saninta wajen 9 am suka shigo cikin d'akin....ta rintse Ido ga wata iriyar kunyarsa dake addabarta"da k'yar ta samu ta banbaresa daga jikinta tana sakin kukan shagwab'a ta rufe jikinta....habibty nine fa ? Eh d'in "shikenan Allah bazan k'yalekiba muna nan har Azahar kuma wancan zamuyi"Atsorace ta bud'e Idanunta sai kuma ta rushe masa da kuka"Arikice yace "ya Isa haka habibty wasafa nakeyi"wlh tsokanarki nakeyi fa"babu Abinda zan miki ki tashi muyi wankan ko?"kin mgn tayi ta juya masa baya saidai tayi shirun"cikin rarrashi yace"idan baki saba dani ba Ayanzun sai yaushe kikeso ki saba?"ni banma yi zaton zaki k'i sakewa dani ba habibty"bara na kamiki towel ko?"karma kicemun wanka be hau kanki ba?nidai dan Allah ka bari na fara shiga"kuma baka kalleni ba ?yana d'an murmushi sbd shirmenta ya burgesa cikin rad'a ya matso gefen kunnanta yace"babu inda ban kalleba harna tab'a miki"kema kuma haka"in ma baki yadda ba bara ki gani"yafad'a yana janye bed sheet d'in daga jikinsa"Ahyaan ta rufe Ido illahirin jikinta na kirma"yasaki murmushi ya suturta jikinsa kafin yanufi ward rope ya bud'e ya d'akko mata farin towel yazo yace"gashi my happiness"indai kinamun Abinda kikamun d'azun kinga bani ba fita waje"k'ilan ko wajen Aiki nak'i zuwa"shiru ta masa tana tunanin wai dama haka yake beda kunya kota miyan bacci?"jin motsinsa ya saka ta bud'e Ido Azabure"ya tuntsire da dariyar datayi masa masifar kyau "ta gallo masa harara murmushi na sub'uce mata "kinyi kyau habibty nah"Ina godiya ga Allah daya bani ke"dan Allah Ahyaan karki canza mun kinjiko?nidai zance haka broth"kuma wlh wata ta kiraka saita sani"uhmm! to in bacin Abinki ni ai kinfi kowa sanin bana kula mata ko?"A office fa?"wannan batun Aiki ne"ko kallonsu banayi nake tambayarsu meke damunsu ?"idan ya kama na kalli mace na kalleta irin kallon da shari'a ba bayar shikenan?"Amma ke gaskiya batun komawarki Aiki saina duba"koda zaki koma badai inda bak'in mutumin can ke Aiki ba"shiri ma kawai idan kuna gabatarwa keda shi Abaya in har nagani kamar zuciyata zata fashe haka nakeji Ahyaan"kika zauna kika dinga bani wahala sbd shi kina Jana k'asa yadda kikeso"bayan haka kuma kika dinga saka k'ananun kaya kina jamun kwana da ciwon mara.....na shiga ukku broth! nidai karka jamun"Nima Ai ka wahalar dani ko?"ka dinga k'in yimun mgn "Amma dai kinsan ina sonki ko?"bayan saka ranata na gane"hmm to Ai gashi kinga Allah yasa ke rabona ce ko?"hakane broth"Amma Nima ai nadamu dakai kuma Ina kishinka ko?"na sani Amma bekai nawa ba"karma ki damu nuraddeen na Aminatu ce ita kad'ai "kin isheni komai zaki iya d'aukar duk wata buk'ata tawa"koda bazaki iya d'auka ba Ahyaan zan hak'ura na zauna dake ke d'aya sbd Ina sonki matata"ki tashi ki shiga kiyi wankan zan jiraki"ba'a son jinkirta wankan janaba"zanma d'an fita na siyo miki hand dryer ki dinga busar da gashinki idan irin haka yataso"danma ki sani banida hak'uri saiki kasance me juriya"ya fad'a ko Ajikinsa yana Ajiye mata towel d'in "tsabar kunyar kalamansa dajin dad'in yadda take da matsayi Awajensa yasaka taji zuciyarta wasai"tana jin zata iya yin komai sbd ta burgesa"Ahankali tace "idan har wankan tare dakai zai saka kayi farin ciki sai muyi ko sweet heart?"zanso hakan habibty"dama sbd kina jin kunyata nace kiyi ke d'aya"Amma pls zakizo mu kwana kamar jiya ba wanda zai gane? kinga wani time d'in cikin dare ciwon mara ke taso mun"dana farka gani ga halalinah ko kuwa?"kasa mgn tayi tana tunanin wace irin fitinah ce Allah yayi masa??.......habibty gab nake da hukunta zuciyarki datake kamiki gulmata "ta saki murmushi kawai tare da cewa nidai ka juya zan sauka na d'aura towel d'in"bece komai ba ya juya ta sakko ta d'aura towel d'in "Akunyace ta duk'a ta d'auke kayansu dake yashe k'asa ta Aza saman sofa"shi kuma ya matso ya rungumeta ta baya"ya matseta sosai Ajikinsa yana sinsinar jikinta yace"bana gajiya dake princess"uhmm kawai ta fad'a gabanta nata fad'uwa "saiya d'auketa yanufi bath room d'in da ita yabar k'ofar bud'e sbd ya murza key jikin k'ofar d'akin.saida yara basu da komai na jikinsu sannan suka shiga cikin bath tub d'in "wanda tsabar kunya Ahyaan rufe Ido kawai tayi"da kansa ya musu wanka normal"daga k'arshe yafito ya d'auki hand shower ya gabatar da wankan wajibi "kafin ya fito ya barta ciki"koda yafito bed sheets ya canza , sannan ya saka k'ananun kaya yana duba time 12:35 pm"saiya d'auki wayoyinsa ya matsa jikin mirro ya fesa zafafan turarukansa ya d'auki eye glass bak'i yasaka"Adaidai nan Ahyaan ta fito d'aure da towel ta daure gashin kanta da wani"yabita da kallo ta turo baki ta sunkuyyar dakai "menene kuma habibty?"bakai bane zaka fita"hand dryer zanje na siyo miki daga nan nayi sallah saina dawo"kinsan Ango baya nesa da Amaryarsa ko?"k'in mgn tayi"idan kin gama ki rufe d'akin zan sameki sashen mamy idan nadawo"bance ko bakin get kije ba"sannan ki kirani idan kinje "nidai bakai bane zaka kirani"to shikenan kimun flashing zan kiraki sbd kar kuma na kira ko kina sallah ko baki gama shiryaba"dato ta Amsa"ya matso gabanta "tayi k'asa da kanta"zan tafi Abu biyu nake jira "kimun Addu'a kuma zanyi kissing naki"nidai pls nafayi Alwallah *me martaba*"ban yardaba ni sai kin mun"shikenan kaje idan kadawo zan maka"Alk'awari kika d'auka?"Eh naji"to shikenan,ya fad'a yana nufar k'ofar ya murza key ya bud'e ya juyo"tayi saurin dena kallonsa tace Allah ya tsare hanya"Ameen my love"yafad'a yana fita da sanyayyan murmushi saman fuskarsa.... Ahyaan ta sauke nauyayyar Ajiyar tana fad'in onhni y'asu tawa ta sameni da fitinar broth"ta fad'a tana matsawa ta saka kayanta ta fesa turare ta gyara d'aurin d'an kwalinta tana tunanin dole mamy idan ta lura da yamutsewar kayanta da rashin ganin make up saman fuskarta ta zargi wani Abu"gaba d'aya jikinta ciwo yakeyi"ga breath nata na zafi da lips nata"Ahaka ta yafo mayafin gefen kafad'arta ta jawo k'ofar d'akin ta rufe ta wuto cikin gidan Akunya ce....takalmin bak'i guda ukku ta samu daga bakin k'ofar parlourn sai kuma k'amshin girki dataji"Ahankali tayi sallama tana shigowa"Khairiyyah ta k'yalky'ale da dariya tare da cewa k'awata ki koma gaskiya "harara ta wurgo mata tana k'arasowa ta zauna ta gaisa da K:annan daddy su biyu"suka Amsa da murmushi tare da yimata fatan Alkhairi ga Auren nasu, ita dai tayi k'asa da kai sai Khairiyyah ce ta Amsa "Ahaka mamy ta k'walama Khairiyyah kira"ta tashi taje ta Amso tray d'in Abinci ta kawowa bak'in sannan tace Amarya tashi muje kitchen mu zuba Abinci "kanta Ahyaan ta girgiza mata Alamar ta k'oshi"sai tayi shiru sbd ta lura tana jin nauyin matan dake zaune cikin parlourn "Ahaka mamy ta fito da goran ruwa Ahannunta"suka had'a Ido da Ahyaan "tayi saurin sunkuyyar dakai tana cewa mamy sannu da Aiki"yauwa Ahyaan kije kiyi wanka da sabon dilka na bath room in kinyi sallah saiki shirya ko?"da to ta Amsa taja hannun Khairiyyah suka wuce ciki...suna shigowa d'akin Khairiyyah ta saki shewa tana kallon Ahyaan tace"wlh kun shafi juna ban sanki da wannan k'amshin turaren ba"tun wajen 11 am nake gidan nan mamy tace mun kuna tare da yaya nurah na tabbatar be k'yaleki ba.yamutsa fuska Ahyaan tayi had'e da gallah mata harara tace"banza y'ar saka Ido"idan naje wurin mijinah haramun ne ?da zakiyi ta wani tuhumata"idan baki sani ba ni Ak'agare nake mu tare gidan mu"ta k'are maganar tana nufar gefen ward rope ta bud'e ta d'akko towel"Khairiyyah ta saki baki tana kallonta sai kuma ta kama dariya tana fad'in banga laifinki ba"ni kaina wlh Auren nakeso"Allah yasa dai mutumin nan da gaske yakeyi"tab'e baki Ahyaan tayi tace"muddin dai kika nuna kin damu dashi rainaki zaiyi"garama kija Ajinki"haba k'awata kema kinsan hakan Ai dole ne"Ahyaan batace komai ba ta wuce bath room. misalin k'arfe 4:35 pm Dr darma ya shigo cikin parlourn mamy rik'e da ledojin daya yima Ahyaan tsaraba"dukda ransa yabashi tayi fushi dashi sbd ya kirata wajen k'arfe ukku da rabi har sau biyu bata d'auka ba"shiyasa kai tsaye yafara nufo nan sbd yasamu ta huce....tana zaune gefen Khairiyyah fuskarta ba walwala tana duba time har yanzun batayi lunch ba sbd ganin shima beyi ba"ta cakare cikin doguwar riga ta Atamfa me gold ,wacce ta kamata sosai ta fito da shape d'in jikinta"ta k'ara haske da kyau sbd dilkan data k'ara yi"yayinda mamy na k'urya da bak'i"Ahyaan ce kawai da Khairiyyah zaune a parlourn "wacce kema son da biyar ta Ida ta wuce gida"cikin tattausan muryansa yayi sallama yana tsurama kyakykyawar fuskarta zuwa jikinta Ido "yana jin kamar ta taso Aguje tayi hugging nasa"tana jin muryarsa da k'amshin turarensa taji fad'uwar gaba"Khairiyyah ta Amsa sallamar tasa tana fad'in yaya nurah sai yanzun kadawo?"k'awata dukta damu"babu yanda banyi da itaba taci Abinci ita ah ah sbd bata san kai ka....bige mata baki Ahyaan tayi ta wani d'aure fuska ta juya masa baya "ya saki murmushi yana fad'in Allah sarki habibty tuba nake"Ai rarrashinta yaka mata kiyi ko Khairiyyah?"wlh na rarrasheta wucewama zanyi tun d'azun sbd naga dai tayi walwala na bari biyar tayi saina tafi"to Ai kin kyauta"nima ba'a son raina na jimaba"Asibiti wlh Aka kirani"ya k'are maganar Anutse yana zama gefen Ahyaan"sai lokacin Khairiyyah ta gaidashi ta mik'e tsaye tana gyara mayafinta ta d'auki hand bag nata...badai tafiya ba?"cewar Ahyaan Adaidai lokacin da Dr darma yakama hannunta ya saka mata ledar ya matso da fuskarsa gefen tata"Khairiyyah batabi takan suba tayi fitarta....habibty I'm sorry Amun Afuwa kinji?"Ina Asibiti emergency shiyasa"kuma kinga wasu basusan ni Ango bane"hutunma na bari dani dake duk sai gab da zamu tare zamu d'auki hutu"dukda dai nasan ke may be kin d'auka "Idanunta dake lumshe ta bud'e Ahankali tace sannu da zuwa! yauwa ya gidan?"lafiya qlau "shine sbd ana fushi dani Aka k'i d'aukarmun waya habibty?"wlh duk nadamu da baki d'auka ba"shikenan zan dinga d'auka"ta fad'a tana zare hannunta daga cikin nashi tad'an matsa daga gab dashi tana nuna masa k'ofar bed room d'in mamy da hannu"beyi mgn ba saima wayarsa dake ringing ya duba"ita kuma ta wuce kitchen ta zubo ruwa da lemo cikin k'aramin tray tazo ta duk'a ta Ajiye gefen k'afafuwan sa.,kafin ta zuba ruwa a cup ta mik'a masa "thanks"ya fad'a yana Amsa ya shanye ya
Chapter 53 · 0% Book details