Sashe 36
Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000 Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251 dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba #Mommyn fareesa #Dr Nura Darma #Ahyaan #mr Mahuta #AA mashi #mu'az #Khairiyyah #Ammah #Ummah #ikkhee 7/21/24, 11:01 - Buhainat: *AGE MATES* *41&42* *Littafin kud'i ne!* .......tafiya suka cigaba dayi me Nisa, wacce Ak'allah sun kwashe kusan mintina 30 suna yinta"daga bisani har suka iso wani gidan gona da Aka zagaye da get"daga can ciki Akwai gida d'an flat"wanda Acan Mr mahuta ke watsewarsa da matan banza"Dan ba kowa yasan yana bariki ba"yana yin Abinsa Ab'oye"kasancewar me gadi yasan da zuwansu saiya bud'e musu get suka shigo"Adaidai bakin k'ofar shiga parlourn suka tsaya"Ikkhee ta d'auki Ahyaan ta shiga da ita ciki ta kwantar da ita saman kujerah 3seeter tana sakin wani shu'umin murmushi"yayinda me nafef yayi gaba...bayan ta zauna ta d'auki wayarta ta fara kiran Mr mahuta"bugu ukku ya d'auka yana fad'in ya Ake ciki ne?"saida ta yamutsa fuska kafin tace" gata nan kwance bata san inda kanta yake ba"okay idan ta farka ki kirani zan k'araso "bayan na k'araso sai ke ki tafi gida"da komai ya kammala zan saka Amayar da ita titin Anguwar su"okay tace tana yanke wayar"kafin ta zuge hand bag nata ta zaro wasu kwalabe k'anana ta fara shaye shayenta.daga nan bacci ya d'auketa "sai wajen k'arfe 1:15 pm ta farka Afurgice sbd ganin bacci ya d'auketa....wata nauyayyar Ajiyar zuciya ta saki sbd ganin har lokacin Ahyaan na kwance kamar marar rai"ta yamutsa fuska had'e da tab'e baki "Adaidai lokacin wayarta tayi ringing"ta d'auka tana fad'in yaya Abubakar bata farkaba"nafiso kazo yanzun d'in"bazan ma tafi ba sai naga komai ya kammala"idan harba gani nayi ba kasaka Anyi raping nata hankalina bazai kwantaba....shiru tayi sbd ganin Ahyaan na motsi"wacce tun sadda wayar Ikhkheen ta fara ringing ta farka"tayi dai tsit sbd taji meye zatace idan ta d'auka?"saidai jin ta Ambaci raping ya saka k'irjinta bugawa "ba shiri tafara motsi"da sauri Ikkhee ta gyara face mask d'inta tana fad'in ta farka ma"daga haka ta yanke wayar..... *innalillahi wa inna ilaihir raju'un! La'ilaha illallah Antassubaha naka inni kuttu Minal zalimin*" cewar Ahyaan tana tashi zaune ta kalli Ikkhee"ta kalli kanta da cikin parlourn "kafin tace"bewar Allah lafiya?"meye ma'anar ganina Anan da nayi??uhmmm ! Ayanzun bada jumawa ba kuwa zakiga ma'anar hakan"saidai karki damu muba masu garkuwa da mutane ko kuma kashe mutum bane"shiru Ahyaan tayi k'irjinta nata fat fat fat!! sai kuma ta sauke Ajiyar zuciya Ab'oye data d'an lalibi gefen Aljihun rigar jikinta taji nokia d'inta"kallon Ikkhee dake zaune tana girgiza k'afafuwanta tayi kafin tace "Ina toilet zan kama ruwa nayi Alwallah?"banza ta mata tak'i kallonta"sai Ahyaan ta tab'e baki tare da cewa"inaso ki sani! ganina Anan tare dake bashike nufin kinci nassara Akan koma wane irin k'uduri kike dashi Akaina ba."sannan dakin bud'e fuskar taki na ganki ta haka zan tabbatar ke d'in tantiriya ce kum.....shiru tayi sbd shigowar wasu katti su ukku da makamai Ahannunsu "saida taji k'irjinta ya buga"saidai ta dake tana koma maimaita kalmar Ina toilet?"da hannu kawai Ikkhee ta nuna mata tana tabe baki....Ina jakarta?"cewar k'ato guda"babu jaka Atare da ita,gadai ledar da muka gani wajenta"ta fad'a Ahyaan na k'ok'arin shiga toilet d'in....kin tabbata babu waya Atare da ita?"da sauri Ahyaan ta shige toilet d'in ta rufe da key d'in dake jiki bataji wace Amsa Ikkhee tabama y'an daban ba....hannunta na kirma ta zaro wayar ta fara rubuta ma Dr darma sak'o kamar haka.....*broth! ka ceci rayuwata" Ina cikin tashin hankali, wasune suka saceni a hanyata ta dawowa gida"naji suna fad'in zasu saka Ayi raping d'ina. Pls kayi wani Abu Akai karna rasa martabata"naji suna kiran sunan wani Abubakar ta waya "kaceci rayuwata dan Allah,sannan karka kirani sbd karsu gane*......tana gama rubutawa ta tura masa hannunta na kirma"saida taga sak'on ya shiga sannan ta sauke numfashi"shima AA Mashi ta fara tura masa sak'o makamancin irin wanda ta turama Dr darma "saidai nashi gajere ne bamai tsayi ba.tun kafin ta gama sending d'in takejin suna mata wani mahaukacin knocking"tana gama sending ta maida wayar cikin rigar mama dake jikinta"sbd bata so ta kashe wayar ko kuma su san wayar na hannunta "sbd jikinta yabata daga Dr darma har Abdallah Mashi zasuyi treaking su gano inda take... tana gama tura wayar cikin bra ta wanke fuska da hannu da k'afa"sbd tace Alwallah tayi"bacin fad'uwa bbu Abinda gabanta keyi ga zulumi had'e da tsoro duk mak'ale Aranta"saidai tana so tasan meye ta tsare musu Arayuwa da suka zab'i su kawota Anan su cutar da ita?"tana wannan tunanin ta bud'e k'ofar Aranta tana Addu'ar da duk tazo mata Abaki....wani irin mugun kallo Ikkhee ta watso mata irin na tuhuma"saidai da yake Ahyaan tafita esperions bata bari tayi mgn ba, saita kauda kanta tana fad'in "mena muku kuma ku suwaye,me kuke nema wajena??? bamuda Amsar wannan tambayar"sallah kuma baza kiyi ba sbd banma yarda da shigarki a toilet ba"kamar ya?"ta fad'a cikin fad'uwar gaba"Ikkhee batayi mgn ba ta fisgo hannunta zata zare mata hijab nata"Ahyaan ta hankad'ata,tayi k'asa ta fad'i "K! wani k'ato yadako mata tsawa"batayi mgn ba tayi tsaye tana huci tana k'ara gyara hijab nata"ki tsaya ta dubaki ko kuma kiyi nadama"tashi ki dubata"Ikkhee taja tsaki tana tashi zaune ta matso gabanta"da kanta ta zare hijab nata duk suka bita da kallo"sai lokacin Ikkhee ta lura da rigar jikinta me Aljihu ce saita fara dubawa Amma bataga komai ba"yayinda Ahyaan zuciyarta keta bugawa tana Addu'ar da duk tazo mata....babu waya Ajikinta "Ahyaan ta tab'e baki tana maida hijab nata"k'ato guda yace ke karkiyi mana taurin kai yanzun na sareki na sari banza"sallah ki bari idan kin koma inda kika fito kyayi Abinki"Anan yamiki kama da inda zakiyi sallah?"shiru tayi musu sbd dama ita ba Alwallah tayi ba"hasalima batada nutsuwar da zatayi sallah tana Acikin wannan tsaka me wuyar datake"k'asa saman carpet ta zauna ta rak'ub'e tana Am batom sunan Allah"batayi zaman mintina 5 ba saiga wani namiji ya shigo da wata roba ta swan suka mik'a ma Ikkhee"ki bata tasha"sannan yace"idan tasha ki fito yana bakin get ki samesa"wata iriyar zabura Ahyaan tayi k'irjinta na tsananta bugawa Atake ta fad'i sumamma sbd furgitan da kalaman d'an Aiken sukayi Azuciyarta..... Afannin su mamy kuwa tayi mamakin ganin Dr darma ya shigo da walwala Adaidai lokacin "sai kuma ranta yabata tabbas ya had'e da Ahyaan da zata fita.tunda kafin ya shigo yanzun ta fita"saidai batace masa komai ba"shi kuma ya zauna yamata barka da gida sannan ya wuce wajen dining table yaja kujerah ya zauna "d'an tak'aitaccen murmushi yasaki sbd ransa yabashi Ahyaan ce ta had'a break fast d'in"sosai yazuba Abinda yakeda buk'ata yaci ya k'oshi "koda ya gama be fitaba saima zama yayi ya kunnah kallo"yayinda mamy ke kitchen tana miya"har 12: pm ta wuce yana nan yana kuma mamakin meyasa Ahyaan bata dawo ba?"yana so ya tambayi mamy kodai ta biya wani waje ,Amma kuma yana jin kar tayi zaton wani abu sbd yanzun ba sosai yake shiga sabgartaba saiya kama"to itama mamyn tayi mamakin ganin har 12 tayi bata dawo ba"sai ta bari idan d'aya tayi bata dawo ba zata kirata taji lafiya6?...."Dr darma kuma k'arfe d'aya na idawa ya fito tsakar gidan yayi Alwallah ya tafi masjeed....tun bayan ya gama sallar yana Azkhar yaji Alamar shigowar text message"har zaiyi biris dashi sbd wasu duk y'an mata ne masu turo tambayoyi"sai kuma zuciyarsa yaji tak'i nutsuwa"kawai saiya zaro wayar tafara dubawa....be bari yakawo k'arshe ba ya zaro Ido cikin tsinkewar zuciya had'e dajin wani irin k'aimi da tasowar mazan taka ya maida wayar cikin Aljihun wondonsa yana furta innalillahi wa inna ilaihir raju'un! "Arikice ya baro masjeed d'in harda gudunsa ya nufo cikin gidan sbd basuda Nisa da masjeed d'in ,Anan cikin layin yake"kai tsaye d'akinsa ya bud'e ya shiga ya nufi saman bed side drower ya d'auki laptop d'insa ya saka number nata ya fara treaking"cikin sa'a ya gano Anguwar da wajen da suke "yana huci yace"wane Abubakar ne inba mahuta ba?...."zan nuna masa cewa shi k'aramin d'an iska ne"yak'are maganar yana fitowa daga cikin d'akin, ko key be sakaba ya jawo k'ofar ya nufi wajen motarsa rik'e da laptop d'in ya shiga yajata Ahaukace da wani irin mahaukacin gudu...yana hanya mu'az ya kirashi "yaja tsaki yak'i d'auka"ganin yak'i dena kiran nasa ya saka ya d'auka "Abokinah irin wannan sharewa haka?madam ce babu lafiya shine nakeso kazo gida ka dubata pls l...."babu lafiya mu'az"Mr mahuta yasaka Ansace Ahyaan! Innalillahi wa inna ilaihir raju'un! wlh kuwa inama hanya zanje wajensu na gano inda suke danayi treaking"sbd ta turomun text message yanzun.... Amma darma kaje kai d'aya? bayan kasan yana tare da y'an daba"kamata yayi Ai kaje police station kayi report ko?"banida wannan lokacin mu'az"indai zan ceto rayuwar Ahyaan koda nizan rasa tawa rayuwar ba damuwa"na sanar maka ne sbd koda bandawo ba kasanarwa su daddy....yana fad'in hakan ya yanke wayar. tafiyar mintina 20 ta iso dashi Anguwar "ba mutane sosai sbd duk dajine sai gidajen da Aka fara gini Aka dena"gaba d'aya yama rasa Ina zaiyi?"sai Akaci sa'a wata had'ad'd'iyar zukek'iyar mota ta wuce ta gabansa"Atare ransa yabashi motar nan ta Mr mahuta ce"saida tayi Nisa saiya cigaba dabin sawun motar"daga bisani yayi parking yakoma treaking number"Adaidai nan wajejen Ake nuna masa Alamar number da yake treaking d'in tana nan"ya sauke Ajiyar zuciya gabansa gadi yafito daga cikin motar yayi lock nata"ya doshi get house d'in da ransa yabashi nan ne"cikin sa'a yaturo k'ofar get d'in saiya bud'e ya hango me gadi zaune,ga motar daya biyo fake a gefe"babu wani d'ar yanufi inda me gadin yake ya bashi hannu sukayi musabuha kafin yace"pls ko yallab'ai na ciki?"munyi waya yanzun yacemun yana hanya"Eh yanzun ya shigo Amma yasan da zuwan naka ne?"Eh yasani"dato kawai me gadin ya Amsa sbd bama yaro bane"Dr darma kuwa k'irjinsa keta bugawa babu wani tsoro yadoshi wata kwana da zata sadaka da hanyar parlourn gidan"yana shan kwanar ya hango Mr mahuta tsaye shida wani saurayi yana mik'a masa wata roba ta swan suna