← Book details Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 69

Sashe 54

Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ajiye cup d'in murya can k'asa yace "kinyi kyau habibty irin wannan kwalliyar kamata yayi daga ni saike ne"idan baka so saina canza"no kawai banaso kosu khaleel ne su ganki"oh my God! uhmm bakisan matsayinki Azuciyar deen ba ko?"tayi murmushi kawai ta mik'e tsaye da gayya take juya mazaunanta ta wuce dining area ta zubo musu wainar faran shinkafa da miyar taushe dataji ganda da naman kai"Anutse ta iso ta Ajiye gabansa "sbd ya sakko k'asa kan carpet ya zauna"Ahankali yace"mamy fa?"tana ciki da bak'i "okay"yafad'a yana gyara zamansa "ita kuma ta duba ledar ,ice cream ne da shawarma sai su chacoolates "ta saki murmushi tare da cewa Nagode"beyi mgn ba sai Abincin daya d'iba yafara bata"ta nok'e kafad'arta tana nuna masa d'akin baccin mamy"ya d'age gira had'e da cewa Ina ruwana ko gabansu zan iya ciyar dake?"batace komai ba ta Amsa badan tasoba"daga bisani kowa ya dinga ciyar da kansa har suka idar"ta kwashe kayan zata shiga kitchen mamy ta fito tare da bak'i "da sauri ya gaidasu sbd Aminnan tane.Ahyaan kuwa k'in fitowa tayi daga cikin kitchen saida ta daidaici yafita sannan ta fito"ta sami mamy zaune"Ashe yamaso yashigo cikin kitchen d'in mamyn ta koresa"Ledar ta ta d'auka ta nufi d'aki,tana shigowa ta sami wayarta na ringing "k'irjinta ya buga dataga shine"tana d'auka yace"habibty kinga kink'i fitowa kuma mamy ta hanani shiga kitchen d'in ta koreni.karka damu sweet heart Ai Anjima muna tare ko?"hakane dama wanka naso kizo kimun nasan mamy bazata barki ki fito ba ko?"uhmm"ka barshi da dare zan maka"yanzun ka daure kayi da kanka"to habibty karkiyi nisa da wayar zan kiraki idan na fito"daga haka sukayi sallama....da dare bayan sallar isha'i suna zaune a parlourn, su Ahyaan Amarya har An shirya jiki duk turare tana tunanin taya zata fita? Dr darma ya shigo da milk d'in jallabiya Ajikinsa wacce tayi masifar yimasa kyau "sai k'amshi ke tashi Ajikinsa"Anutse yayi sallama ya shigo "sai Akayi sa'a Ahyaan na zaune kan kujerar dake gefen k'ofar shigowa"hakan yasa ya zauna gefenta"da sauri tace sannu da zuwa"yauwa habibty tashi muje ki damamun fur...babu inda zataje"ka bari in kun koma gidanku kasakata duk Abinda kakeso Amma banda nan"bana son rashin ta Ido"idan jiya Alh yabarta taje kasakata Aiki to yau nina hana ta kwanta ta huta"beyi mgn ba ya mik'e tsaye yafita cikin fushi"itama Ahyaan kamar zata fashe ta tashi ta wuce d'aki...Adaren ranar sun raba dare suna waya da chats na zazzafar soyayya itada Dr darma "itadai mamy murmushi kawai tayi data lura Ahyaan ma taji haushi"ita tayi hakane sbd darajan Ahyaan d'in,tasan kuma halin dangin mahaifinta ,gashi suna yawan sintiri Agidan karsu dinga lura tana shiga da fice daga d'akinsa zuwa nan suyita y'an maganganu"fatanta sati 3 d'in yacika su koma gidansu. washe gari bayan sunyi break fast"Ahyaan na zaune sanye da shadda riga da siket ta buga d'aurin ture kaga tsiya"tayi wani irin shegen kyau kamar kasaceta ka gudu"fuskarta babu walwala son ganin mijinta takeyi"shi kuma yana fushi da mamy duk yau be shigo ba"ko break fast da Ahyaan ta turo Ab'oye tabada aka masa"yama d'auka koba ita ta turoba sai yace Amayar"saida hamza ya sanar itace ta turosa"sai yayi murmushi ya Amsa"duk mamy na lura da ita saidai bata tankaba"ita Aranta har mamaki yaran ke bata"kowane besan laifin d'an uwansa"suna Ahaka wani yaro ya shigo cikin parlourn yace"daga waje Ance Ahyaan tazo inji Abdallah....dam! k'irjinta yayi wani irin mugun bugawa"tana k'ok'arin mgn Dr darma dake bayan yaron ya shigo kamar Anjehosa"daga Ahyaan har mamy suka bishi da kallo"fuskarsa bbu Alamar rahama ko sassauci Acikinta "kawai ya zauna gefen kujera yana kallon yaron Adak'ile yace"kaje kace inji mijinta baza taje ba....Amma broth baka san dalilin zuwan nasaba ko kai kaje ka....idan zuwa wajen nasa zakiyi tashi maza kije"yafad'a yana binta da wani irin kallo yana jan tsaki ya mik'e tsaye"kai Ina zakaje ne?"wai meke damun ka?"be saurari mamy ba yana huci yafita daga cikin parlourn kamar zai tashi sama..... wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000 Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251 dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba 7/21/24, 11:01 - Buhainat: *AGE MATES* *63&64* *Littafin kud'i ne!* ........Afusace ya fito bakin get d'in gidan daga waje fuskarsa murtuk. "Abdallah Mashi na tsaye idanunsa jajir yabishi da kallo"daga shi sai k'aramar t shirt da wondo 3 quarter Ajikinsa "ga kanula daure gefen hannunsa"fuskarsa ta fad'a sosai"kallo d'aya zaka masa kasan beda lafiya da cikakkiyar nutsuwa.be damu da yadda yaga fuskar Dr darma na nufosa ba illah kawai shima ya nufesa yana fad'in broth Ina Ahyaan?"dan Allah karkuce naci Amanar ku"wlh bansan nazo nace na fasa Auren taba....hannu guda Dr darma ya d'aga masa yana binsa da wani irin shegen kallo murya Akausashe yace"kadena kiran sunan matar Aure! idan kana ganin zaka cima iyayenmu fuska da ita kanta Ahyaan d'in Agaban jama'a"sai Allah yanuna Ikonsa"dama can baka dace da itaba"shishshigi ne kawai irin na zuciyarka datake son zuciyar data jima da saka soyayyar wani Aranta...kana nufin Ahyaan matarka ce yanzun?"k'warai da gaske"cewar Dr darma cikin tabbatarwa"yana d'age kafad'a yace"gargad'i na dakai na k'arshe ko Ahanya karka sake kanuna ka tab'a sanin matata"kayan lefenka na ciki ko tsinke bata tab'a ba"idan ka shirya na wuce ciki na mik'o maka kayan ka....rintse Ido Abdallah mashi yayi yana dafe kansa dake sarawa yana furta innalillahi wa inna ilaihir raju'un! ba komai haka Allah yatsara "Amma inaso kayi hak'uri kabani izinin mgn da ita"harga Allah bansan meye yashiga kaina ba har na Aikata haka"iya Abinda nasani jiya da yamma kawai nadinga zancenta da cewa zanzo wajenta"Ammi nah ta dinga mun fad'a da cewa na basu kunya na maidasu k'ananun mutane"nace Akanme?"shine ta k'ara fusata tace naje har gidansu yarinya Ana gobe d'aurin Aure nace na fasa Auren ta bayan Angama mgn"yanzun haka mahaifinah baya Amsa gaisuwata dalilin hakan"damuwar hakan yasa na zube saidai kawai na ganni a Asibiti "to dana farko shine nazo nan "Ashe harma An d'aura Auren dakai?"bazanyi takara da hukuncin Allah ba"Abaya dama nayi zaton kuna son juna da Ahyaan Akwai wasu dalilai d'aya saka baku Auri juna ba"Ina muku fatan Alkhairi Allah yabani wacce ta fita....ba k'aramin tausayinsa Dr darma yaji ba"yasan so Akwai zafi da ciwo "balle ga fushin iyaye"ransa yabashi tabbas Akwai wata ak'asa"Atake ummah ta fad'o masa Arai "Ahankali ya matso yadafa kafad'arsa yace"kayi hak'uri zanzo da ita kuyi mgn ta mintina 3 kuma Agabana "sannan naji dad'in yadda ka d'auki k'addara"hakan yanuna kai mutum ne na k'warai "zan kuma yi k'ok'arin fahimtar da iyayenmu Abinda yafaru sbd karsu k'ullaceka"mgn ta k'arshe shine tabbas Ina son Ahyaan tun kafin ka ganta kace kana sonta " kuma Abaya duk cikin masu cewa suna sonta bbu wanda nayi kishi kamarka"Amma bbu damuwa komai ya wuce muna yi maka fatan Allah yabaka mace ta gari"kansa kawai Abdallah ya gyad'a masa bece komai ba"shi kuma ya juya ya shiga ciki, Adaidai lokacin Asma'u tazo zata wuce ciki da yunifoam na islamiya Ajikinta "har zata wuce ta lura dashi"Ahankali ta russinah ta gaidashi "yamata murmushi yana Amsawa"ita kuma ta wuce ciki dukda tana jin zafin Abinda yayima yayarta na fasa Aurenta. mamy na tsaye tsakar gidan tana shawaran kodai ta saka hijab ta lek'a taga ni badai wani Abu marar kyau yafaru ba"tasan halin nurah da bak'ar zuciya kar Abu marar kyau yafaru"gashi bbu kowa yaran duk na islamiya manyan sun fita.tana wannan tunanin ya shigo"saidai ta lura da fuskarsa ba kamar d'azun daya fita cikin fushi take ba"Atake itama ta d'aure fuska"mamy Ahyaan fa?"ban sani ba"ishashshe"shine Ina maka mgn kasanya kai ka fita sbd ban isaba ko?"bafa haka bane mamy dan Allah kiyi hakuri Ashe Abdallan bashida laifi wlh"yanaso yanemi gafaranta ne yama hak'ura"sai kaje tana ciki ka sanar mata"idan kuma bata muradin zuwa karka sake kamata tilas"komai kai baka bi Ahankali daga ta maka mgn shine zaka wani hayayyak'o da fad'a harda su tsaki"Ahaka zaku zauna kana mata haka daga Abu kad'an", to wlh ka kiyayeni Aure ya wuce wasa kuma rayuwar gaba d'aya y'ar hak'uri ce"tunda ka fita na fahimci bataji dad'i ba saita wuce d'aki zata yuyuma kuka takeyi"duk ranar daka koma makaman cin hakan wlh zan baka mamaki"yayi k'asa da kai murya Asanyaye yace"kiyi hak'uri dan Allah "Allah ya huci zuciyarki"in sha Allah zan kiyaye"shiru tayi saidai taji sanyin kalamansa"tasan dama idan yayi ba daidaiba aka tsawatar masa yana d'auka...tana ganin ya shiga cikin parlourn saima ta zauna kan kujerah Anan tsakar gidan....duk fad'an da mamy ke masa Ahyaan na lab'e ta bakin window d'in bed room d'in tanaji"saida taji yana bada hak'uri sannan taje ta zauna gefen bed tayi shiru fuska a tsuke"taji sanyi da kuma k'aunar mamy Aranta "ta tabbatar tayi dacen suruka wacce da wuya Asami kamarta Ayanzun"tabbas taji zafin Abinda yamata"saidai dukda mamy ta masa hakan itama saiya gane kuransa.....tana wannan tunanin taji k'amshin turarensa saita k'i kallon bakin k'ofar"tsayuwar kusan second 50 yayi yanata kallonta kafin yayi sallama Atausashe yana Ida k'arasowa gefenta ya zauna ya rik'o hannayenta..ta fisge cikin masifa tace" ka tashi kaje meye kazo kamun Anan?"tsakin zaka komayi ko wata tsawar zaka koma yimun ??"duk ba wannan ba Ahyaan "naji na d'auki laifinah Ayi hak'uri"haba gimbiya kuma sarauniyar mata"nifa d'an gatanki ne to miye kiyi fushi da bestinki kuma me martabanki?? naji haushi ne da kuma kishi pls kimun uzuri kinji?"in kuma wani punishment za'a bani zanyi indai zaki hak'ura"ta turo baki tace ba tsallen kwad'o zakayiba"sai kuma murmushi ya sub'uce mata"yaja karan hancinta yana fad'in duk zanyi indai Akanki ne"kinga mamy ma tatamun fad'an ban kyautaba" shikenan na hak'ura "yauwa bestie ta"yanzun ki saka hijab muje zakuyi mgn da Abdallah "nidai gaskiya bazan b'ata kwalliyata da saka hijab ba broth gaskiya"tayi maganar cikin shagwab'a tana kwantowa Ajikinsa "kamar yana jira ya rungumeta"murya can k'asa yace "bana so ya kallemun ke"toba Agabanka bane ? koma miye zai fad'amun nidai sai Agabanka"naji yanzun Ina Alk'awarin mu na jiya?"yafad'a yana sinsinar gefen wuyanta da fuskarta yana goga mata sajensa"ta lumshe Ido tana jin tsikar jikinta na tashi"in a low
Chapter 54 · 0% Book details