Sashe 26
Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
shima yanada nashi Abin hannun"tun wayewar garin yau ta fahimci mamah bak'i zatayi"sbd ganin yadda taketa y'an Aikace Aikace da kai da kawowa itada Asma'u "kasancewar dama bata dogara da girkin luban ba"gashi itace keda girki yau"shiyasa tayi girkinta daban"sbd tanada komai da Dr darma dasu Affan ke Ajiye mata"saida k'arfe 1 saura tayi sannan su Ammah suka iso gidan, ta fahimci dalilin su ya saka Ake wannan hidimar"saidai ta lura mahaifiyar zainab d'in nada girman kai ko gaisuwarta da k'yar take Amsawa"tana wannan tunanin uncle mustapha ya fito daga cikin parlourn mamah da nufin yaje yayi sallah sbd sun huta sunci Abinci"saidai yana fitowa mamy da Ahyaan na shigowa tsakar gidan "Ahhh Anty maryam! yanzun nake tambayarki ,sai nace bara na dawo daga sallah na shiga mu gaisa "sbd wannan zuwan naki ne, k'arar y'arki nakawo miki"mamy na murmushi tace na d'auka Ai kamanta dani musty "ya kama murmushi yace" Nina isa na manta da Anty nah"ya fad'a yana hararar Ahyaan ta kama dariya tace" uncle Niko?"Eh mana ba rashin m kika mun ba"nidai Ina motata?"tana bakin get"sai kawai ta wuce d'aki "shi kuma yayima mamy sallama ya fita....kasak'e da kunne ummah tayi k'irjinta na bugawa jin Ance motar Ahyaan na bakin get "gaba d'aya ta lura babu wanda yabdamu da ita da yaranta "ko mamy daga Ina wuni ba Abinda ke koma had'asu "kan idonta ta shige parlourn mamah.....Hjy Ammah kyakykyawar tsohuwa"meji da izzah da Isa "tana zaune hakimce kan kujerah sanye da wata super me tsadar gaske"dukda tafara tsufa Amma son Adonta da kwalliyarta na nan"da Alama Anan wajenta Ahyaan ta gado izzah"fuskarta na mak'ale da medical glass fari, sai k'aramar waya baby Nokia na hannunta "yayinda kan Ahyaan ke saman kafad'arta tanata zuba mata shagwab'a"mama dai na zaune tana kallon su tana kuma kallon TV "Ahaka Mamy ta shigo cikin parlourn da sallama"Ahhh Maryam ki koma kawai"da Ina cewa bara nina zo na gaisheki"haba Ammah! Nina isa nak'i zuwa ne"na bari kud'an hutane shiyasa"ta fad'a tana duk'awa ta gaida ita cikin girmamawa tare da tambayar mutanan gida"ta Amsa da Alhamdulillah" Ina likitah bokan turai ?"gaba d'aya ya manta dani na rasa wane irin Aure ne wannan? mamy na murmushi tace"yana nan Ammah dole yazo yakawo gaisuwa"to da yake yatashi yau bejin dad'i "subahanallahi! meke damun sa?"cewar mamah"Ahyaan tace zazzab'i ne harda Amai yayima d'azun"Allah yasawaka ya bashi lafiya"cewar Ammah"mama na k'ok'arin mgn kiran Abba ya shigo cikin wayarta"saita d'auka tayi sallama"daga bisani kuma tace"Eh"daga haka ta yanke wayar suka d'an tab'a fira da mamy "kafin mamyn ta tafi"bata juma ba saiga hamza Autah yadawo rik'e da tray me marfi shak'e da snacks inji mamy Abama Ammah"baki washe ta Amsa tana godiya"bayan yaron ya fita ya sake komowa rik'e da leda bak'a ya kalli Ahyaan yace"inji yaya nurah yace" kiyi masa farfesu ki zuba yaji bakinsa ba dad'i"dato kawai ta Amsa tana karb'an ledar "Adaidai lokacin Abba da dr darma suka shigo cikin parlourn"Ahyaan tayima Abba sannu da zuwa "ta saci kallon mutumin nata Ashe ita yake kallo"broth ! uhmm "ya jikin?"da sauk'i "bata koma mgn ba ta mik'e tsaye tana d'an murmushi sbd jin yadda yaketa tsokanar Ammah da tayi kicin kicin da rai sbd ganin Abba"ita wlh tsohuwar har mamaki take bata"ta rasa me mahaifinta yakashe mata Arayuwa??.....sau kusan ukku Abba nayima Ammah sannu sai tayi kamar bata jiba ta biyema Dr darma suna surutu"mama tayi k'asa da kai gabanta na fad'uwa "lura da Abba na mgn yasaka Dr darma ya fita yana murmushi...Hjy sannu da zuwa"da k'yar tace yauwa"bayan sun gaisa shiru ya biyo baya"cike da isah Ammah tace"dama nazo ne Akan batun yarinyar nan Ahyaan"Alhamdulillah! tayi karatu ta gama ,gashi ta samu Aiki"to shima mijin ta samu"inaso ko bayan Auren Amata transfer d'in Aikin zuwa can kd sai ta dinga yi tun yaron Acan yake kuma nan zasu zauna"shidai Abba shiru yayi sbd yakasa fahimtar zancen nata"idanma ya fahimta to waye wanda takeso Ahyaan d'in ta Aurah?"....yauwa iliyasu Akwai yaron dana yaba da hankalinsa Abokin mustapha ne kuma yana sonta sosai"to shine nakeso yazo kuyi mgn yaji yaushe zai turo iyayensa?"yaro ne saurayi ya jima beyi Aure ba"yanada Abin hannunsa,kuma d'an boko ne"sanin kankane na tsayama Ahyaan tayi karatu bazan bari tayi Auren wahalaba kamar yadda zainab tayi.... d'ago kanta mama tayi sbd rashin jin dad'in kalaman Ammah"Abba na lura da ita tana girgiza mata kanta da kyafta mata Ido"ya saki murmushi me ciwo be furta komai ba"saidai yaci burin nunama surukar tasa iyakarta"jin tayi shiru Alamar tana son jin ta bakinsa sai yayi k'asa da murya cikin ladabi yace"to Masha Allah ! zan kira Ahyaan gabanki naji idan har tana sonsa "idan har yamata kuma nayi binciken halayen sa sun min to zan bashi ita"oh wato mu bamu iya bincike ba kenan?"sannan wayace sai Anji ta bakinta?"yayi shiru"dakai nake mgn"gaskiya Hjy saidai kiyi hak'uri sai naji ta bakin yarinya tukum"zancen yanada dukiya be dameni ba"dana bama me kud'i y'ata ya wulak'anta, gara na bama me rufin Asiri ya kula da ita da rik'e mutuncinta.... Ak'ule Amma ta d'ago kanta da nufin ta sauke masa kwandon masifar dake ranta sai uncle mustapha ya shigo"wanda daga shashen mamy yake, yana can shida ita sun tasa Ahyaan Agaba"harda kukanta da rantsuwar bata son Abokinsa Ahmed "kadawo ne?"Amma ka jima"cewar mamah"beyi mgn ba ya zauna suka gaisa da Abba cikin girmamawa har saida shi Abban da ita kanta maman suka ji dad'in hakan"kafin ya kalli mama yace"Anty zainab Ina can shashensu Anty Maryam Ina fama da Ahyaan ita bata son Ahmed"tsaki Ammah taja tana fad'in matsalarta ce"ita ta sani tunda tafi son tayita zama Agida ko kuma tayi Auren fatara"na rasa wace irin zuciya ce da yarinyar nan ana nuna mata gabas tana canza hanya?"to nidai bada gummu ta gado wannan mugun halin ba....Hjy ya Isa haka pls"cewar uncle mustapha sbd yasan halinta ba k'aunar Abba takeba tuni"sosai Abin ya faranta ran Abba"yaji dad'i da Ahyaan ta nuna bata son zab'in Ammah"Anutse yace"to Hjy kinji bayanin mustapha? sbd haka bama saina tambayeta ba"tundai bata so inaga Ayi hak'uri Allah yabata Wanda yafishi"sbd zancen gaskiya bazan yima y'ata Auren dole ba"mitsssssuww! kai tashi muje"Abba beyi mgn ba ya mik'e tsaye ya fita ransa Ab'ace "uncle mustapha na ganin ya fita ya fara fad'a rai b'ace yake cewa Alamomi sun nuna zancen kika masa bayan nace ki bari nazo Ayi mgn Agabana"wai meyasa kike haka Hjy ne hjy?"so kikeyi yaya iliyasu ya dena ganin mutuncinki.....saime idan ya dena ganin mutuncin nawa Allah na tuba? wlh idan naga dama sai nace yasakar mun y'a wata tsiyace"talakan banza da wofi"mamah dai ranta yab'aci sosai tayi dai shiru sbd gudun kar tayi wani Abu cikin fushi tazo tayi dana sani...dana san haka zakiyi daban biye miki nazo ba"kuma wlh Alh (mahaifinsu) yasan kinyi hakan kinsan yadda zaku kwashe"sbd haka tashi muje gida nasan zuwa 7pm mun iso gida"Anty zainab kiyi hak'uri dan Allah "kuma hakan bazai koma maimaita kansa ba"wanda Ahyaan ta kawo in sha Allah shine za'a bata"karki damu zan kirashi ta waya"Ammah ta mik'e tsaye tana gyara mayafinta tace"idan kin gama fushin juye mun snacks d'in aleda babba na wuce da Abina"ke y'ar dad'i miji sbd shi kike wannan fushin ko?"sai kace wata uwa ya miki Arayuwa...dan Allah Hjy kiyi shiru"ta tab'e baki batace komai"mamah ta juye mata ta mik'a mata ledar ta Amsa tana musu Allah ya tsare hanya"har bakin get ta rakosu ,tana gani Ammah ta hana uncle mustapha zuwa yakira Ahyaan suyi mata sallama"saidai batace komai ba ta wuce cikin gidan"su kuma suka fita wajen get inda motarsu take..... Misalin k'arfe 4:13 pm"Ahyaan na zaune d'aki ta gama sallar la'asar kenan" fuskarta bbu walwala sbd uncle mustapha yabata haushi"hamza ya shigo d'akin da yunifoam Ajikinsa yace Anty Ahyaan yaya yace kizo yana can zaune k'ofar d'akinsa"dato kawai ta Amsa ta tashi ta maida kayanta na d'azun"ta gyara d'aurin d'an kwali ta fito"ta kalli mamy suka had'a Ido"mamy zanje wajen broth"saikin dawo Ahyaan"naji Ai sadda yaturo hamza"Amma ki dena wannan fushin tunda dai kin nuna bakyaso shikenan"fatanmu Allah yabaki nagari"duk zagaye zagaye da guje gujen masoyanki da kikeyi da lokacin Auren yayi za'a yi"d'an murmushi tayi tace ba Amma bace duk keso"uhmm kawai mamy ta furta"ita kuma ta wuce kitchen ta d'auki basket d'in data shirya warmer d'in farfesun ciki"ga plate da service spoon ta saka"ledar bread sabo guda da ba'a tab'a ba ta d'auka ta saka masa"sannan ta d'akko goron ruwa da lemo fanta na gwangwani duk ta saka ta fito"mamy dai na zaune tana kallon ta Aranta tace" sun shirya kafin su koma b'atawa kuma"Allah dai ya shiryamun yaran nan...... wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000 Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251 dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba #Mommyn fareesa #Dr Nura Darma #Ahyaan #mr Mahuta #AA mashi #mu'az #Khairiyyah #Ammah #Ummah #ikkhee 7/21/24, 11:01 - Buhainat: *Littafin kud'i ne!* .......Cike da nutsuwa had'e da sanyin jiki take tafiyar tana tunanin yadda zasu kwashe da Ammah idan taji labarin ta nuna zahiri bata son Alh Ahmed.tasan dole sai tayi dogon fushi da ita"hakan kuma be dameta ba, sbd ba zata cutar da kantaba ta zab'i namijin da bata ra'ayi ba"iya Abinda ta sani bata ra'ayin cewa dole sai mai kud'i zata Aura "indai namiji nada halayen kirki kuma yamata tana sonsa,taji ta yadda zata Auresa kud'insa ba damuwar ta bace"haka ka zalika in har yamata ko yanada kud'i zata iya Aurensa.....tunda ta doso inda yake,gaba d'aya ya maida hankalinsa gareta sbd ya fahimci tunanin zuci takeyi"shi kansa waya yakeyi da Ikkhee "wacce tafi wata 2 rabonda ta kirashi sai yau data kasa jurewa ta kirashi suna gaisawa"saidai yana ganin Ahyaan yama manta da wata waya"sai furta hellow! Hellow!!takeyi Amma Anyi shiru"hakan yasa tak'i yanke kiran tana dai son jin meyasa yayi shiru? sbd ranta ya bata ba matsalar net work bace.....Dr darma kuwa janye idanuwansa yayi sbd ganin tana gab da isowa gabansa"saiya basar yana d'an shafa lallausan gemunsa yana furta"*Amun dago*! numfashi ta