← Book details Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 69

Sashe 62

Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya turo k'ofar bayan yasaka key ya bud'e "yana rik'e da ledoji Ahannunsa"ya bita da kallo yayi tsaye"saita taso tana fad'in sannu da zuwa"nidai hugging nawa zakiyi"ba musu ta matso suka rungume juna ta Amshi ledar sannan suka dawo cikin parlourn ya zauna ita kuma ta wuce kitchen.... Ahankali ta bud'e ledar tsire ne da zafinsa"ga kuma ice cream roba guda"tasan be cika shan sanyiba saita saka roba guda a fridge ta d'akko roba guda ta fito rik'e da plate d'in da ice cream d'in kuma"yabita da kallo saita masa kamar y'ar 18 yrs"tun daga yatsun k'afafuwanta har zuwa saman dokin wuyanta yaketa kallo"ya fahimci nan gaba kad'an breath nata sai sunfi haka girma indai yana shafar su....be gama wannan tunanin ba ya ganta ta zauna gefensa"ta Aza kanta saman kafad'arsa"hakan yabama nashanunta damar gugar gefen hannunsa"baby Bismillah! zanci wannan Amma bana shan ice cream d'in"kema naso ki hak'ura yad'an fara narkewa"yawan shan Abu me sanyi yana ragewa mace ni'ima"kafin ki kwanta ki tabbatar kinsha had'in kankanar nan me zuma dana baki d'azun kika sha"dato ta Amsa sbd taji da dad'i saidai bata san Amfaninsa ba...bayan sun gama ciye ciyen su"suka wuce ciki"Ada wanka zasuyi wankan da basuyiba sai bayan Dr darma ya gama lagudarta son ransa sannan sukayi wankan suka kwanta"wanda da k'yar Ahyaan tayi bacci sbd Albarkatun k'irjinta dake ciwo"da taimakon babynta tayi bacci.... washe gari da Asuba Abba ya fito zai tafi masallaci"yaga kamar wulgin mutum gefen filawow tsugunnei"saiya haska da touch light d'in dake hannunsa yana fad'in kai waye A nan??"Atake ya hango Mubarak duk'e Ak'asa yana rufe wani Abu....yayi saurin zabura cikin rashin gaskiya "sbd Abbah ya tabbatar dako waye yace"nine Abba Abuna yafad'i masallaci zanje"yafad'a cikin rashin gaskiya.Abba bece komai ba sbd gudun karya k'i samun jam'i"saiya tafi Abinsa, Ana tasowa daga masjeed Abbah ya nufi cikin gidan "gaba d'aya zuciyarsa yaji tak'i Aminta da Abinda ya hango Mubarak tsugunne yana laluba ko binnewa zaice"kawai saiya nufi d'akin Mubarak d'in yasamu Arufe "kai tsaye cikin gidan yakoma yasamo wani k'arfe yazo yana duba daga inda ya gansa tsuggunne"Atake yaga shatin sabuwar k'asa daya tone ya binne"shima saiya fara hak'owa..... innalillahi wa inna ilaihir raju'un! shine Abinda Abba yafad'a cikin jin fad'uwar gaba da sarawar da kansa keyi"yadafe k'irjinsa yana zaro Ido yana bin d'an Akuyan da Aka binne da ransa da kallo harya mutu"ga wasu layu gefe da aka d'aure su daga jikin d'an Akuyan.... Sharhi wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000 Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251 dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba 7/21/24, 11:01 - Buhainat: *AGE MATES* *73&74* *Littafin kud'i ne!* .......ba k'aramin tashi hankalin Abba yayi ba da ganin wannan mugun Abu "Atake ransa ya bashi Akwai saka hannun luba Acikin wannan shirkan"dukda zargi yakeyi bayada tabbas" Amma yasan son zuciya irin na d'an Adam babu Abinda be sakawa mutum yayi"cikin wani yanayi ya zare layun ya saka cikin Aljihun jallabiyar dake jikinsa yafita da mushen Akuyar.....saida gari yayi haske harma Rana ta fara fitowa sannan Abba yadawo cikin gidan"sbd yaje wajen wani malami An bincika masa layun da Abinda suka k'unsa"sannan ya nemi inda Mubarak yake gaba d'aya baya cikin Anguwar be san inda yake ba"ga wayar Mubarak d'in Ak'ashe"mama na lura da yanayin sa daya shigo"ta fahimci yanada damuwa, kuma gashi ba kwananta bane balle ta bishi d'aki taji damuwarsa"ita bata son fitinah"tana wannan tunanin daddy ya shigo da sallama sau biyu "saida ta Amsa sannan ya shigo suka gaisa"yana Amsawa kenan Mubarak d'in ya shigo da sabon wankansa da Alama bacci yaje yayi shiyasa ba'asan inda yake ba"Abba najin muryar Mubarak d'in ya fito tsakar gidan ,dama shine yakira daddy yace" ya shigo ya samesa ciki zasuyi wata mgn "ka k'araso ne Alh kabeer?"Eh muje ciki ko?"okay kai mubarak zonan! saida yaji fad'uwar gaba saiya dake ya biyo Abban duk suka nufi cikin parlourn"Abba ya zauna ya d'auki wayarsa ya dannawa Dr darma kira"bugu ukku ya d'auka, lokacin ya gama motsa jikinsa sunata guje guje shida Ahyaan cikin parlourn su.... Aladabce yayi sallama Abba ya Amsa tare da cewa" Ina son ganinka nanda mintina 15"yana fad'in hakan ya yanke wayar"Ahyaan dake sauraren komai gabanta yafad'i tace"Allah yasa dai lafiya bestie"Ameen "dan nima dai hankalinah yatashi"bara na saka jallabiya natafi idan na dawo nayi wankan"karki damu kinjiko?"k'in mgn tayi sai rungumesa datayi k'irjinta nata bugawa.... Abba na gama wayar ya watsoma Mubarak wani mugun kallo yace"meye d'azun naga kake binnewa??cikin rashin gaskiya yace"ni kuma Abba?"ya matso gabansa yana cewa bansani ba dan ubanka bazaka fad'a ba? ni ban binne komai ba"ya fad'a yanata muzurai"Abba ya d'aukesa da mari yana fad'in dan uwarka bazaka fad'amun ba?"ah ah kabi komai Ahankali dan Allah"cewar daddy yana tasowa ya janye Abba "Mubarak na huci yak'i mgn"Adaidai nan ummah ta shigo cikin d'akin sbd duk taji kiran da Abban ya masa sai taji tak'i nutsuwa musammun data san Abinda ta bashi ya binne"fatanta ba Asirinsu yatonu ba......kai Mubarak dama kana nan?"ya tafi koyon sallama"zaki fita ki bani waje ko kuwa kiranki nayi?"cewar Abbah yana watso mata mugun kallo.ikon Allah! ba zaki tafi ba?"Amma Alh Ai ka tsaya kaji me zance ko?"ta k'are maganar tana kyaftawa Mubarak Ido Alamar karya fad'i wani Abu game da Abinda ta bashi ya binne..koki fita ko kuma bakin Aurenki "da sauri ta fita"daddy dai na zaune bece komai ba sbd yanama ganin hak'urin Abba da harya iya zama da ummah...wlh wlh!! Kaji na rantse kak'i fad'amun gaskiya saina saki ita uwar taku Ayanzun kuma na cireka daga cikin jerin y'ay'a nah"gaban Mubarak ya fad'i sbd ya tsorata da furucin Abba"murya na rawa yace"kayi hak'uri dan Allah Abba d'an Akuya ne na binne sbd Ance idan nayi hakan zanyi kud'i.murmushin takaici Abba yayi kafin yace"karya kakeyi"mintina 2 na baka ka fad'amun gaskiya kona zartar da hukuncina Akan uwar taku da kai kanka.... Mubarak yayi shiru"daddy na jin komai yakuma fara fahimtar Akwai wata ak'asa"Mubarak na k'ok'arin mgn Dr darma ya shigo cikin parlourn"Atake k'amshin turarensa yacika wajen "yana sanye da jallabiya brown me gajeran hannu"fuskarsa tayi shar tana k'yallin Angunci "gaba d'aya tsintar kansa yayi da jin nauyin iyayen nasu"Abba ne ya Amsa sallamar tasa"ya duk'a ya gaidasu ya zauna kan carpet yana kallon Mubarak daya gansa ya had'e rai kallo be isheshiba.Abbah zan fad'a maka Amma dan Allah daga ni sai kai"idan bazaka iya fad'i nan gaban kowa ba kabari"muddin ka bari raina yab'aci wlh sai ka sani"zaka fad'a ko kuwa?"yak'are maganar cikin daka tsawa "dama ummah ce ta bani tace" naje na binne na tabbatar na binne da Asuba bayan kiran sallah kafin Atayar.tashi kaje ka kirata kuzo"ba musu yatashi yafita"Abba ya girgiza kansa idanunsa jajir yadubi daddy yace"wannan karon bazan iya jurewa ba"Allah yagani nayi hak'uri da luba Amma yanzun zuciyata takai mak'ura"da Asuba na gansa gaban flawas yana binne Abu"bayan nadawo daga masallaci naji ban Aminta da ganin hakan ba"shine naje na binne"Abin tashin hankali naga wannan Abin tare da d'an Akuya da aka had'asu Aka binne"da Alama da ransa Aka binnesa"da naga haka shine saina je wajen mlm na Annabi na masa bayani"na tsorata da irin Abinda ya fad'amun"shiyasama na kira nurah yaji komai Ayi komai gabansa.... shiru yyi sbd shigowar ummah"wacce kallo d'aya zaka mata kasan tana cikin tashin hankali...koma miye Alh tsakaninmu be kamata wasu su sani ba"banza Abba yamata yaci gaba da cewa "bayan ya gama bincika yace"zancen gaskiya Alh iliyasu yarinyar nan daka yima Aure shine suke so su raba Auren"Anyi wannan binne binne ne sbd idan mijin yazo gidan zaiji wani irin tsanarta daya koma zai saketa"kuma binciken yanuna mun ko fasa Auren ta na baya gaskiya Asiri ne Akayima yaron yazo yace muku ya fasa..... innalillahi wa inna ilaihir raju'un! cewar daddy cikin nuna damuwa"Dr darma yasaki murmushi tare da cewa" saidai kuyi hak'uri daddy dama gaskiya tuni nayi zargin hakan sbd Nima kwanaki na kama Mubarak.....ya labarta musu komai har zuwa sauran binciken da Akayi"ummah ta fashe da kuka tare da cewa" wlh had'in bakine sbd Amun sharri shine zakuce hakan ko?"Abba yabita da kallo da jajen idanunsa yana dafe da k'irjinsa yace"kaf cikin yarana bbu wanda nakeso nake tausayi kamar matan daga kan Ahyaan har zuwa Maryam "kije na sakeki saki ukku"cutar dani da y'ata da matata da kikayi kije keda Allah "Awa guda na baki ki kwashe duk Abinda kika san na kine ki ficemun daga gida kibar mun yarana"kai kuma nurah Allah yayi muku Albarka ya baka ikon ci gaba da kulawa da Ahyaan "Allah shine ya had'aku babu wanda ya Isa ya rabaku"kai kuma bazan maka baki ba zan maka Addu'a ta shiriya"ummah ta fashe da kuka tana rantse rantsen bata sakuba sai tayi k'arar daddy da Dr darma sune suka zuga Abba ya saketa"daga k'arshe Abba d'aki ya wuce"daddy da Dr darma suka fita"Mubarak ya kalleta yace "tashi muje ummah duk laifinki ne"saida nace miki bazan yiba kikace idan ban binneba zaki tsinemun kinga ga Abinda kika ja mana"yak'are maganar suna fitowa daga cikin parlourn"tamkar wata yarinya haka ummah ke kuka tana burgima ita bata saku ba"tun mamah bata fahimci Ainahin fitinar ba harta fahimta"saidai batace komai ba kuma bata shiga d'akin me gidan ba "ta bari taji zai mata zancen ne"gaba d'aya ummah ta Tara yaranta banda Mubarak ta sanar musu k'arya da gaskiya"gaba d'aya suka dinga kuka"ta kira mahaifiyarta ta waya ta sanar mata"sai cewa tayi kar taje ko Ina gata nan tafe itada innah Asabe... Abba dake daki kwance zuciyarsa na tafasa yafi Awa guda kwance"daya fahimci bata tafin ba saiya fito tsakar gidan da k'yar yake iya tafiya sbd k'irjinsa dake ciwo sakamakon damuwar data masa yawa"ke ! zaman me kike mun Agida da baki tafi ba?"tayi shiru "ya dako masu khadijah tsawa tare da cewa ku tashi ku wuce ciki"da sauri suka tashi"Adaidai nan wani yaro ya shigo yace"Ana sallama da mahaifin Mubarak "da mamaki Abba yace jeka Ina zuwa"yabi ummah da kallon tsana kafin yace" muddin nadawo na sameki sai kin gane bakida wayo shashasha
Chapter 62 · 0% Book details