← Book details Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 69

Sashe 1

Age Mate's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry WordDocument 0Table Data AGE MATE'S Story & written by mommyn fareesa *GODIYA* Alhmdllh Ala kully halin" godiya ta musammun ga Allah S W A daya nunamun na fara wannan littafi lafiya"yah Allah yadda na fara lafiya Allah kabani Aron rai da lafiya na gama lfy.... *GARGAD'I* wannan littafin k'irk'irarran labarine banyi shi dan wata kodan waniba idan yayi daidai da rayuwarshi Arashine"Aguji sauyashi ta kowace siga sbd hakkin mallakata ne.... dedicate to All members of my groups Ina yinku over guys *Dominki* my beloved sister hafsat Aliyu D Allah yabaki miji na gari *Tukwici ne* gareki Hjy Amina saudiyya( maman noor ) ina Alfahari dake Page 1&2 BISSIMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM KT STATE (baya jidda road G R A *gida biyu*........baka jin sautin komai Acikin d'akin sai sautin k'ira'ar karatun shaikh sudais"da yake karanta surutul bak'ara"gaba d'aya d'akin tsit yake daga sautin karatun sai iskan fanka da sanyin AC kawai ke tashi "ga wani irin k'amshi irin na Air freshsheners da turarukaan wuta masu dad'i "d'ak'ine me girman gaske daya d'auke sautin royel furnitures masu kyawun gaske milk colour"sai wani had'ad'd'en carpet me laushi da aka shimfid'a Atsakar d'akin "daga gefen windows kuma sofa ce Ajiye da k'aramin fridge"daga gefen mirror kuma wani babban table ne da aka jera littattafan Addini tsimi guda gasunan "sai gab da bakin k'ofar shigowa cikin d'akin kayan kallo ne"gaba d'aya d'akin wani irin sihirtaccen k'amshi me kashe jiki da b'argo ne ke tashi.....daga gefen royel bed d'in k'ananun kayane na maza Ajiye da p cap Agefe bak'a da Agogon fata itama bak'a "sai daga k'asa gaban mirror wasu takalmi ne bak'ak'e boot"kallo d'aya zaka yiwa d'akin ka fahimci d'akin namiji ne me tsananin tsabtar gaske..... k'arfe 11:31 am na ranar yau Tuesday da Agogon d'akin ta buga yayi daidai da aka turo k'ofar bath room d'in "Anutse ya fara d'ora santaleliyar k'afarsa me cike da gargasan gashi bak'i sidik akan k'aramin carpet d'in dake shimfid'e bakin k'ofar toilet d'in "kafin ya Ida fitowa gaba d'aya ya rufe k'ofar"Atake d'akin ya gauraye da k'amshin shower jal d'in da yayi wanka dashi"Ahankali ya nufi gaban dressing mirror yana d'aure da towel navy blue iya k'ugunsa sai wani milk rataye saman wuyansa yana goge ruwan jikinsa....*Dr Nura Darma* kenan! Tsayayyen saurayi me jini Ajika me matuk'ar jida kansa d'an k'walisa"wasu na masa kiraki da *baban su wanka* sbd ya iya d'aukar zazzafan wanka ,ga tsabta ,uwa Uba kuma baiwar kyawun halittar sa da cikar kamala.....kyakykyawan saurayi ne dogo,chocolate color mai cikar kamala da nutsuwa. baida hayaniya A yanayinsa na zahiri ,bai kuma da fara'a sam akan fuskarsa" A halittar jiki da cikar kamalar fuskarsa mai nuna barazana, ko mak'iyinsa dole ne ya yarda yaci wannan suna na jarumi kuma ingarman namiji me tak'ama da ilimin da Allah ya bashi guda biyu" na zamani dana Addini......be cika yawan mgn ba sai idan yaga dama ko kuma akan Aikinsa ne"be kuma d'aukar raini Akwai bak'ar zuciya...d'an numfashi ya sauke Akaro na farko fararen manyan idanunsa na sauka saman kayan "hakan yayi daidai da wayarsa da sautin karatun ke fita ta d'auki tsuwa , Atake karatun kuma ya tsaya"d'an lumshe Ido yayi ya kuma sake bud'ewa ya kalli Agogon dake manne jikin bango"bebi takan wayar ba Anutse ya d'auki cum dake saman mirror d'in yafara taje bak'ar sumar kansa me taushi da sulb'i har zuwa kan zagayayyen k'asumbarsa datayi matuk'ar k'awata kyawun fuskar tasa"take kuma d'aukar hankalin y'an matan zamani"sai sallayarsa dake a tsakkiyar goshinsa"da itama take masa masifar kyau"red lips nasa sunada d'an fad'i Amma basuda tsawo"idan yaga dama ya tsukesu mutum be isa ya gansu ba"yana da manyan k'wanji da murd'add'en jiki kasancewarsa ma'abocin yawaita exercise.....lura da yayi kiran da Ake jero masa Awaya yak'i k'arewa ya saka Agaggauce ya shirya cikin t shirt red da bak'in wondo da PC cap da tayi masifar yi masa kyau"ga wani irin k'amshi dake tashi Ajikinsa "idan ka kallesa wuf d'aya zaka d'auka *bak'in bature ne*....kamar yadda yana yinsa na rashin fara'a yake,haka yafito daga cikin d'akin rik'e da key d'in mashin d'insa roba roba"saida yafara rufe k'ofar d'akin nasa kafin yad'an kalli gefen side d'in su Mamy"sai kawai yanufi can cikin tafiyarsa da wasu ke kira irinta kas'aita! mashin nasa na kafe bakin y'ar barandar shiga babban parlourn gidan "Sam fuskarsa ba fara'a yana duba wayarsa yaturo k'ofar ya shigo cikin nutsuwarsa da deep voice d'in nan tasa yace" Assalamu Alaikum ! Masha Allah Akwai baiwar murya....wata kyakykyawar mace ce y'ar kimanin 48yrs na zaune kan kujerah "tana sanye da riga da zani na Atamfa gold"wacce kallo d'aya zaka mata kasan mahaifiyarsa ce sbd kana ta jini "in bacin tasan darajar sallama da bazata Amsa masa ba"tamkar tana jiran shigowarsa dama ta fara k'ok'arin dakatar dashi wajen cewa"idan bazaka jeba ka d'akko mun yarinyata saina kira khaleel dukda yana skul sai yaje ya d'akko ta"ko yanzun haka ta kirani tacemun befi saura mintina 5 ta sauka daga motaba"so kakeyi tayi tsaye cikin Rana tana zaman jiranka ko me?"shidai tunda ta fara fad'anta yana tsaye daga bakin k'ofar ko zama be yiba"dama yasan indai kan marar mutuncin yarinyar nan ne mamy bataji bata gani"Ashe koma sauka batayiba taketa masa fad'a haka"in ma bacin sbd mamyn wlh da bazai je ya d'akko ta "Amma zata sani Ai.....kana jina kayi shiru?"oh my God! dan Allah kiyi hakuri mamy zanje na d'akko ta nefa"in bacin ma gulmarta ko adaidaita basai ta hauba dole sai Anje Awani d'akkota?kace me? beyi mgn ba yanata cin magani ya fito ya hau mashin d'in yafita daga cikin babban get d'in gidan "cike da k'warewa ya jashi ya hau saman titi..... directly babban shagonsa (chemist)da baifi sati biyu da bud'ewa ba yanufa"yana isowa ya samu Isma'il Acan yanata sallamar masu siyan magani.....*yaya Nura* kadawo?"uhmm ! Harka d'akko *Anty Ahyaan* d'in?cikin tsuke fuska yace"ban sani ba"yak'are maganar yana wucewa ciki ya zauna kan kujerah yafara danna waya ya wani d'aure fuska"beyi cikakken mintina biyar da zama ba k'aramar wayarsa daya bud'e messages suka dinga shigowa na masu tambaya"sai kuma kira da aka dinga jerowa"ta gwayen tsaki kawai yakeja yak'i d'auka sbd dokar sace banda kira sai sak'o kawai "saidai wasu badan sbd tambaya suke kiraba saidan sbd suji muryansa"horn d'in dayaji yasaka yaja k'aramin tsaki batare daya kalli waje ba"saima yamutsa fuska yayi yanata danne danne Awaya.....*yah shaikh!* yaji muryar mu'az Abokinsa "ya d'auki kusan second 5 kafin ya d'ago kansa suka had'a Ido ya maka masa harara"shi kuma yayi murmushi tare da fad'in yau kuma da y'an k'yaliya ka tashi Abokinah?"ya k'are maganar yana shigo cikin shagon yana sama da keys d'in motarsa yana cafewa"Isma'il ya gaida sa"ya Amsa da tambayarsa su Mamy"kafin yace" *Darma* tashi muje mana"d'an tab'e baki yayi cikin husky voice d'insa yace " yanzun da Rana tsaka zamuje gidan mutane"12 fa ta wuce"bazaka bari sai yamma ba?gaskiya bazan iyaba nafa sanar mata zamuzo ku gaisa da ita kuga juna "dukda ko sadda kake London Ina baka ita ku gaisa Amma nafiso yanzun tunda kadawo ta ganka ku gaisa"tamkar bazai ce komai ba saiya yamutsa fuska yanata wani basarwa yace"nifa yanzun yarinyar nan zanje na d'akko tana tasha"kasan tana kd ,Acan tayi NYSC d'inta ,yanzun ta gama"shine mamy ta matsamun naje na d'akkota Atasha"uhmm Abokinah baka gajiya wlh"na d'auka tuni kun dena wannan y'ar tsamar da *Ahyaan* kodan sbd shekaru sun d'an ja"8yrs fa kayi a London bana zaton ko pic naka ta gani tunda ka tafi"ka kuma dawo baku had'u ba ita tana kd...pls ka dena zancen yarinyar nan "cewar uban gayyar yana wani ya mutsa fuska"hahaha wai yarinya! sai kace kaida ita ba sa'annin juna bane"inaga kamarma itace ta baka sati guda ko....me makon yabashi Amsa sai wani uban punch yakawo masa yana harararsa"ya kauce yana dariya"kafin ya duba time yace"ustaza tashi muje mu d'akkota daga nan muje wajen my princess "mitsssssuww d'an iska! kai kuma d'an guguwa ko?"hmm! gara dai da Ammi zata yimaka Aure tun kafin kafara laluben y'ay'an jama'a"kamar kana zaune kuwa"da ba'a saka ranar nan ba ai wlh da matsala"kai kuma saika zauna kayita Azumi sbd jarabar dake damunka"dan wlh nasan wannan Azumin da kakeyi duk sati sau biyu dole Asaka maka Alamar?....shiru yayi ganin yadda uban gayyar ke harararsa yana kuma hararar Isma'il dake zaune yana sallamar masu siyan magani"dukda yaron bama sauraren firan tasu yake yiba Amma Ahaka be tsiraba Ana harararsa"pls ka tashi muje mana"*Darma* bece komai ya d'auki phones nasa guda biyu yasaka Aljihu ya mik'e tsaye yana fad'in saidai kajirani Anan na dawo sai mu wuce"ah ah muje tunda da mota na fito mana"saidai bazan baka driving d'in ba karka kayar damu da wannan gudun da kake yi "to shikenan afasa tafiyar mana"mu'az na dariya yace"zanso naga wacce zata Aure ka"sbd tanada Aiki ja Agabanta"banza ya masa suka fito daga cikin shagon"Adaidai lokacin kuma wata had'ad'd'iyar mota fara tayi parking gefen motar mu'az"kallo motar bata ishi dr darma ba saina Amsar key d'in motar mu'az yayi yanufi driver sit Agadarance yana hura iska cike da shan k'amshi sbd yana zaton *bilkisu* ce cikin motar"halan kuwa hasashen nasa gaskiya ne"yana k'ok'arin shiga motar yaji sautin muryarta tana fad'in doctor pls zan.....banza yamata ya Ida shigowa cikin motar ko kallonta be yiba"mu'az kuwa kallo d'aya yayi mata ya d'auke kansa ya shige gefen me zaman banza ya zauna ,sbd yasan koyama Dr darma mgn ba kulata zaiyi ba"Ayanayi kamar zatayi Aji da kamun kai matsayinta na y'ar boko Amma gashi bbu Alamar Ajin"ya Ayyana Aransa yana kallon mutumin nasa daya wani tsuke fuska ya d'aure ta"ya saki murmushi kawai bece komai ba"Dr Nura Darma kuwa zafin yarinyar yakeji"duka 6days kenan farkon saninsa da ita daga zuwa siyen magani"shinefa washe gari ta dawo wai Acanza wani,wanda ta siya yanada k'arfi ,saiya canza mata"wai kuma yabata contact nashi idan beyiba saita kirashi yaje gidansu yakai mata wani"mugun kallon daya watso mata yasaka ta tafi babu shiri"shine kuma yau ta koma dawowa besan meye tazo tayi ba.....wlh Abokinah Ina son Fatimah har bansan Adadiba shiyasa Aka saka ranar nan baka nan"Amma yanzun dai biki kana nan za'a yishi"k'ilan kaima wajen bikin kasamu choice naka.... kalaman mu'az suka katse masa tunanin daya Lula"karon farko daya saki wani d'an tak'aitaccen miskilin murmushi me ban sha'awa da yayi masifar yi masa kyau"cikin
Chapter 1 · 0% Book details