Sashe 8
Zainul Abideen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gorar ruwan maganin ta Ciro "kaga ya zainul ruwan adduarka ya dawo dik sati biyu ko sati daya zaa rinka baka yadda zaka warke da wuri ka Mike koh?"..ya gyada Mata Kai Yana murmushi,ta bude gorar takai bakinsa ba musu ya hau Sha Nan da Nan ya shanye gorar tasss ta janye daga bakinsa ta rude gorar ta jefa a Jakarta ta maida hankali Kansa tana murmushi,"zamuyi karatun mu koh?"ta tambayeshi tana murmushi ya daga Mata Kai ta Ciro Dan karamin littafin ta suka soma karatu,sunkai awa biyu tare sunayi sanan ta Mike da niyyar yin alwala Tai sallah ta Shiga toilets din dakin, Koda ta Gama alwalar ta fito abinda ta ta gani ne yayi matukar furgitata a guje ta fito tayi Kansa ganin yadda yakeyi har Kansa ya karkace Yana Shirin fadowa daga gadon ta taresa,jikinta sai kyarma yakeyi tsananin tsoro ya kamata,dik yadda taso da ta taresa abun ya faskara dukkansu sai suka Fadi kasa,Jin karar faduwa yasa fadawan shigowa a guje dakin sukai Kansa,
"Shegen iyayi irin naki kina ganin zai Fadi Mai makon ki kiramu shine kikazo ki dagasa gashinan ya Fado Miki a jiki kun Fadi duka dama kinji ciwo"haka ta Mike tana hawaye,Tana bin sa da kallo shi kam sai kakari yakeyi tamkar Wanda zai sheka lahira,
Nan da Nan daki ya cika hankalin mutanen gida a tashe babu Wanda takai gimbiya bilkisu tashin hankali itada gimbiya rumana dik yadda sukaso su dake Suma Saida suka zubda hawaye,har hajiya Kaka Saida labari yaje mata taxo hankali a tashe,
Ita kuwa ummaty sai kuka takeyi dik ta Gama rudewa Dan hankalinta ba karamin tashi yayiba take zuciyarta ta Shiga ayyana Mata ko maganin data basa ne,wata zuciyar tace dama ya kwana biyu ciwon be motsaba ba maganinki bane da wanan ta kauda tunanin ta cigaba da sharar kwalla tana addua tana tofa Masa a fakaice,dik wanan budurin tashin hankalin da akeyi zahira da warisah suna patlorn ammiey suna kallo suna cin apple ko a jikinsu,warisat da kakarin zainul ya isheta earpiece tasa a kunnenta tana yatsinar fuska kamar zatayi kuka.
********
Kowa ya watse a dakin sai su kadai yasamu barci ta kafesa da Ido ko kiftawa batayi tunanin mafita kawai takeyi tana hawaye..Anya ba abinda take ayyanawa a zuciyarta shine mafita ba?
*SLIMZY😍*
[1/23, 10:36 AM] 😍SLIMZY😍: *HASKE WRITERS ASSO...💡*
💞 *ZAINUL ABIDEEN* 💞
*SLIMZY✍🏼*
*Wattpad@slimzy33*
*Assalamu Alaikum.... Fan's a duk inda kuke ina muku fatan alheri. Wannan book na zainul Abiddeen na kud'ine, wanda yake sha'awar siya ze iya tura kud'insa ta wannan number akan naira dari biyu kacal.*
*2073065733
Sha'awa Ibrahim
UBA bank*
Tura shaidar biyan kudinka ga wanan number
08161306299
6019111117 keystone
Amina jibril
Shaidar biyanka ga wanan number 08166177830
Kokuma ya tura katin waya na mtn na 200 ta wannan number
08039424298 kokuma 07084161619
Kud'in littafin d'ari biyuce kacal game buqatar ci gaban zainul Abiddeen seya tuntub'emu.
*8*
Wata sassanyar ajiyar zuciya ta sauke tare da gamsuwa da shawarar da zuciyarta ke Bata dikda Bata bada karfi akan hakan ba Amma tabbas akwai haske ga wanan shawarar,
Kallon gefensa tayi sai sharar baccinsa yakeyi Yana sauke numfashi a hankali dik ya fada a fuskarsa cikin Yan awanni ya canja gabaki daya,fuskar Nan ta Kara fari tasss hancinsa ya fito zir tamkar balarabe gashin girarsa kwance lufff,lumshe idanuwanta tayi ta bude "Allah ya baka lafiya ya zainul ya kawo karshen wahalar Nan...
********
Washe gari yau jiki da jini ummaty ta tashi da ciwon Kai tun dare take fama dashi irin ciwon kan Nan na gefe daya har safiya ko kanta Bata iya dagawa,shiru shiru innah bataga fitowar ummaty tunda suka hadu da asuba a wajen alwala tayi tashiga daki Bata ganta ba har karfe Tara da wani Abu na safiya,mikewa tayi daga zaunen da take a kofar daki inda suka Saba Zama suyi Karin safe ta nufi kofar dakin ummaty,labulen dakin ta da'ga da sallamarta ta Shiga kasantuwar ko Ina a rufe sai dakin yayi duhu Amma tana iya hangenta lullube akan katifarta,a hankali ta karasa ta xauna gefen katifar ta Kira sunanta,"ummaty lafiya dai ko?tun safe Banga fitowarki ba balle ki karya kitafi gidan Mai martaba"
"Kai na ke ciwo gefe daya innah tun Daren jiya haka na kwana yanzun ma na tashi dashi ko iya daga kaina banayi"
"Assha subhanalillahi,shine kikai shiru kika kasa fadamin ummaty?kika kwanta a daki?a haka Zaki samu lafiya?ai Dole sai da magani ko?yanzun tashi Kisha kunu ga kosai can malam ya siyo kafin ya fita,ni Bari inje chemist din bawa insiyo Miki magani ko?"dakyar ta yunkura ta xauna ta bude idanuwanta da sukai jajir daka kalleta kasan batada lafiya tace "toh innah"
"Yau a hakura da zuwa gidan Mai martaba tunda Kinga bakida lafiya ko?komi sai da lafiya akeyi"gyada Mata Kai kawai tayi batare da tace komiba ta Mike ta je jikin drawer ta dau brush dinta Tai hanyar fita...itama innah mikewa tayi ta zura hijjabinta ta fice,
*******
Mai martaba na saman kujerarsa a zaune gefe da gefensa matansa ne sunsha ado da kwalliya da tsadaddun laces irin na alfarma ko wacce sanye take da Dan kunne da abun wuya na zinari da kambu na zinari a hannayensu sunyi matukar kyau Dan dukkansu ba baya bane wajen iyau musamman gimbiya bilkisu da ta kasance amarya Kuma Mai kananan shekaru sanan ga kyau irin na usulin hausa Fulani idanuwan Nan farare tassss da jerarrun hakora farare,itama gimbiya rumana ba bayaba wajen kyau,katton plate ne da fruits cike a ciki danginsu apple,ayaba,kankana,da abarba dik an yayyankasu .gyaran murya Mai martaba yayi,
"Na taraku ne a Nan wajen Dan in tattauna daku dangane da ciwon yaron Nan zainul abideen,abun kullum gaba yakeyi,sanan mutane sunata maganganu akan cewar tunda har yakai wanan shekarun ciwonsa ba na asibiti bane na gargajiya ne shine nakeso inji shawarar iyayensa "murmushi kadan gimbiya bilkisu tayi ta dubi rumana tace "kece uwarsa ai ke yakamata kice wani Abu ni banida abin cewa dangane da ciwon Nan na zainul"
Ajiyar zuciya gimbiya rumana tayi "ya kamata muyi hakuri da kaddarar data fadowa magajin sarki mu fawwalawa Allah lamarin ba zancen mutane ko shawarar mutane zamubi ba,yawanci mutane da kuke gani macuta ne,abinda yasa suke wadanan maganganun be wuci Dan sunji ubansa sarki bane akeso ayi amfani da wanan damar a cucemu,bama kudin da zamu kashe bane damuwa face tsoron garin nema Masa magani a janyo Masa wani cutar,ni gaskiya ban amince a Mika d'ana wajen wani me magani ba,idan hakan akeji me zai Hana a canja mishi wani asibitin Mai martaba?idan wadanan sun kasa aikinsu"ta karashe maganar cike da damuwa idanuwanta na kawo ruwa,....tausayi sosai tabawa Mai martaba yadda ta dauki son duniya ta dorawa zainul abideen tamkar ita ta haifeshi,"shikenan uwar maganin sarki dik yadda kikeso hakan zaayi insha allahu zansa a bimcikamun asibitin da yafi wanan din sai mu kaishi mu gwada muga abinda Allah zaiyi koh?"jinjina Kai gimbiya bilkisu tayi batare da tace komiba Banda murmushi da tayi Dan ita dama akwai sarauta..
Mai martaba ne yayi musu umarni akan su tashi su Shiga ganin jikin nasa a tare babu musu ko wacce ta kike Yana gaba suna biye dashi a baya sauran fadawar kofar fada sukabi bayansu da bayi dake zagaye da sashin na sarki...
Rukosa tayi jikinta tana shafa Kansa cike da so da kauna,gimbiya rumana kenan..."ya jikin naka yarona?kana samun sauki umm?"ta kafesa da Ido tana karantar yanayin nasa,...murmushi ya kirkiro Mata "da sauki ummah yau Banga ummaty ba"yayi maganar tamkar zaiyi kuka,
Waige waige gimbiya rumana keyi "la wallahi ban lura ba da muka shigo zainul banganta ba to me ya hanata zuwa yau din?"
Gimbiya bilkisu ta karbe zancen "keda danki bakuda adalci ranki ya dade,wanan yarinyar fa ba aikin kudi takeyi ba ballantana ace Dan me batazo ba?Kuma ma dai jiki da jini,kunsan yau da gobe sai Allah kila wani abun ne"murmushi gimbiya rumana tayi batare da tace komiba,shi kam Mai martaba tsaye yake akansu Yana binsu da kallo Yana Kara Jin son iyalinsa har cikin ransa yadda ko wacce ta rungumi yaran Yar uwarta kamar ita ta haifesu musamman gimbiya rumana da komi na yaran a hannunta yake,...shasshekar kukan zainul ce ta fargar Dasu gabaki daya har suna hada Baki wajen tambayarsa "zainul abideen lafiya?me kakeso"
"Ummaty banganta ba yau batazo ba ace tazo"shine abinda yace Yana cigaba da hawaye tamkar karamin yaro...dukkansu dake dakin sukai tsit suna binsa da kallon mamaki,lallai shakuwarsu har ta Kai haka?Koda yake yau da gobe batabar komiba,...shafar Kansa gimbiya tayi "kayi shiru yanzun Nan zan aika dik inda ummaty take a nemomin ita tazo yarona nason ganinta Amma sai kayi shiru kaji?kayi shiru"ya daga Mata Kai kawai tasa kyallen towel ta share Mai hawaye,ta dubi gimbiya bilkisu "yanzun zan aika Kiran ummaty gidansu"murmushi kawai gimbiya bilkisu tayi batare da tace komi ba sun Dade a dakin zainul abideen Yana rigima sanan suka fito suka barshi da masu kula dashi...
********
"Nikam warisah Wai yau Banga wanan Yar iyayin tazo ba ko dai an koreta ne?"cewar zahira cike da son Karin bayani,
"Ita tasani dama kwadayi ke tafe da ita ba wani abuba kila dai akwai abinda ya hanata zuwa,ni wanan yarinyar haka kawai jinina be haddu da itaba taita sumsum da Kai Wai ita ustaziyya kullum cikin hijabi kamar muna fuka,gata da kyau Amma kullum a lullube sai kace nakasasshiya,ni dama taimakonsa tayi ta auresa suje can su karata ta cigaba da jinyar tasa har ya mutu"ta karashe maganar hade da tsaki tana maida dubanta ga tv .
Sallamar ummaty ce ta katse Masu zancensu dukkansu kamar hadin Baki suka juyo suna kallonta a tare sai Kuma suka kwashe da dariya suna Kare Mata kamar sunga wata halitta ta daban,...iya kuluwa ummaty ta kulu da abinda sukai Mata saidai tasan ko giyar wake Tasha Bata Isa tace komiba akan abinda sukayi Mata tunda ita din ba Yar kowa bace,sai kawai ta ratsa su ta babban patlorn ta nufi kofar da ta raba sashin zainul abideen Dana mahaifiyarsa Tai shigewarta,.
Kuriiii yayi da idanuwansa akan kofa tamkar me jiran wani Abu,kamar daga sama yaji sallamarta da sauri ya daga idanuwansa ya sauke akanta,take ya sauke nannauyar ajiyar zuciya a fili,sai Kuma ya Bata ransa ya rufe idanuwansa ruff