Sashe 43
Zainul Abideen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
********
Tamkar wani mahaukaci haka ya fad'a fadar sarki Yana tangadi cikin tsananin tashin hankali ga fuskarsa ta canja saboda kuka da yayi shi kadai a daki....hannunsa rike da wayar ya Kara volume lokacin da ya karasa gaban sarki ya Mika Masa ya fadi kasa ragwaf....gimbiya rumana Tai saurin fadin "d'an ummah lafiyanka kuwa meye haka shaye shaye ka farayi?"dafe kansa yayi saboda yadda kansa ke Sara Masa...diffff gimbiya rumana tayi lokacin da taji sautin muryarta tana fadin "ummaty matukar bakiyi abinda nace ba kin aiwatar da umarnina ba to kisani zansa reshe ya juye da mujiya Dan asirinki zai Tonu kowa zai tsaneki ko kinyi bayanim cewar Nike saki kike bawa zainul magani ciwonsa na tashi Babu Wanda zai yarda...Dan haka ki gaggauta zuwa ki bashi maganin nan Dan na Matsu da Inga gawar zainul abideen a kwance shine cikar burina yadda ban haifi namijiba Babu wani yaro da zaizo ya rayu a wanan masarautar ya kuma gaji mulki matukar Ina numfashi"....dibbbb sarki yayi Yana saurare yayinda fadar yayi tamkar an dauke wuta haka recording din nan ya rinka Shiga wanan ya fita wanan juyi kawai me martaba keyi Yana zufa Babu makawa ko tantama wanan muryar gimbiya rumana ce....mikewa tsaye gimbiya rumana keyi jikinta na tsananin Bari tamkar ansa Mata mazari...."lallai wanan makircin shiryayye ne yanzun na gano inda aka dosa wato an hada Kai a kulla min sharri Dan aga karshena ko to in Allah ya yarda ummaty da sarkin dawaki bazakuci nasara ba"tana maganar zufa na gudu a fuskarta bakinta na rawa tamkar mejin sanyi....
Ciki. Dasasshiyar murya zainul yace "Babu Wanda zaiyi Miki sharri ummah wanan muryarki ce ummah Ashe bakya Sona?Ashe son karya kikemun ummah kasheni kikeson Yi"
Cikin tsawa gimbiya rumana ke fadin "dakata zainul abideen wato anje anbaka ka Sha ansa maka a abinci kaci sun mallakeka an hada Kai dakai wajen zuwa a kullamin sharri ko?waye yace maka Zan kasheka?...
Daidai nan baabah kande ta sawo Kai cikin fadar hannunta dauke da kulolin abinci Wanda Tai musaya da akasawa zainul magani a ciki....dama da niyyar kawowa sarki take na idan ta Musa ace taci taci....shine ta shigo ta tarar da wanan TAK'ADDAMAR...."Babu karya a cikin lamarin cewar kinason kashe zainul abideen ranki ya dade gimbiya rumana dama KO zainul be zo fada ba to inada niyyar kawo wanan abincin da kikasawa magani kikabawa baiwarki kikace takai Masa yaci ya mutu...."...juyawa gimbiya rumana tayi sashin da take jiyo wanan muryar sukai ido hudu da baabah kande tana karasowa...
*DAN ALLAH KUYIMIN UZURI ABUBUWA SUNAYI MANA YAWA BAFA RUBUTU KADAI SHINE AIKINMU BA DOLE AKWAI HARKOKIN YAU DA KULLUM KUYI HAKURI BABU DADI MUTUM YASA KUDI YA SIYA YAZO BAA POSTING TAFIYA NAYI KWANAKI SHIYASA AMMA NA DAWO INSHA ALLAHU ZAMU KARE LAFIYA....INA KAUNARKU FISABILILLAH....*
*HASKE WRITERS ASSO💡*
💞 *ZAINUL ABIDEEN* 💞
SLIMZY😍
[1/23, 11:44 AM] 😍SLIMZY😍: 39
Wata irin zufa ce kawai take karyowa gimbiya rumana tamkar Ana watsa Mata ruwa lokaci daya faduwar gaba ta ziyarceta lokacin da ta tunada furucin da boka yayi Mata lokacin da taje wajenshi..."gargadi na karshe shine zanyi Miki gimbiya Akan yaron nan nafada Miki ki hakura yaron nan yanada tsawancin kwana idan da badan haka ba iya tsafi da magungunan da muke Baki kike gabza Masa sun Isa ace ya sheka lahira Amma sai wahala kawai yakeyi batare da ya mutu ba yanzun kinje kinyi sake ya warke to Ina me tabbatar Miki tunda ya taka kafarsa a doron kasa Babu wani Abu Wanda zakiyi Masa Wanda zai kamasa a halin yanzun idan kikace Zaki matsawa lamarin yaron to tabbas kece Zaki kwana a ciki Dan asirinki zai Tonu Amma tunda kin matsa ga wanan kisa mishi a abinci muddun yayi Koda cokali ne to bazai Kara second a duniya ba idan ko ya Kara to wahala zai tayi daga karshe ya mutu Dan tsafataccen magani ne"....runtse idanuwanta tayi jiri na neman dibanta take ta fara ganin kowa biyu biyu a cikin fada Wanda dabadan ta tsaida kafarta a kasa ba Babu abinda zai Hana ta cin kasa....wata irin kwarin gwiwa tasamu Dan bazata taba Bari asirinta ya Tonu ba dikda cewar Babu Wanda be saurari muryarta ba Amma zata iya karyatawa...
Zubewa tayi a kasa yaraf ta fashe da matsanancin kuka Mai ban tausayi "Allah sarki nidama nasan dik abinda zanyi Ana nan Ana bina da bita da kulli dik soyayyar da nakeyi maka zainul abideen saboda son da kakewa mace ka watsawa idanuwanka toka kun hada Baki anje ansa muryata a computer anzo zaa kullamin sharri saboda ni ban haifi da namijiba saboda gudun kada kace zaka aureta in tona muku asiri dik iskancin da kake fakewa da ciwo kanayi da ita?haba zainul"kuka takeyi Babu kakkautawa...
Shiko zainul a fusace ya Mike tamkar mayunwacin xaki saboda yadda zuciya ta ciyosa yayi inda take gadan gadan "dakata zainul abideen karka fara kaji na fada maka"mahaifiyarsa ta daka Masa uwar tsawa a Karo na farko sanan ta yunkura daga mazauninta tana taku cike da izzah da sarauta ta karaso inda gimbiya rumana ke zube a kasa tana faman kuka....zagayeta gimbiya bilkisu ta shigayi takai ta kawo inda gaban gimbiya rumana ya Shiga dokawa tamkar Ana buga Mata guduma..."banyi mamakin jin wanan voice note dinba rumana Dan nasan cewa inhar rumanan da nasani ce farkon zuwa na gidan nan to zata aikata abinda yafi hakan sai kika kwantar da kanki kikai Mana kisan mummuke kikai Mana zagom kasa kika kwantar da kanki kika nunamin zallar makirci da kisisina Koda yake dik Wanda ya rigaka bacci dama zai rigaka tashi kuma dik yadda mutum ya girmeka to ya girmeka Koda da second ne sai yayi maka wayau wallahi tallahi ko kaffara bazanyi ba wanan muryarki ce kuma babu karya a cikin ta sanan wayar nan na taba ganinta a hannun ummaty bada dadewa ba wanan asiri ya Tonu"
"Bilkisu har kinada bakin da zakicemun Nina nemi cutar da danki?menene hujjarki?"
"Koda banida wata cikakkiyar hujja wadanan kalaman naki sukadai sun Isa"...cikin azama gimbiya rumana ta Mike jikinta har rawa takeyi tana Shirin shararawa gimbiya bilkisu Mari da sauri ta rike hannunta sai yanzun sarki ya samu damar hadiyan miyaun da ya tsaya Masa a makogoronsa tun bayan sauraran wanan recording din Jinsa yakeyi tamkar ba a cikin duniyar da ya Saba rayuwaba mamaki da al'ajabi su suka hanasa magana dikda cewar Yana ko kwanto Akan muryar daya saurara ta bakin nata ne cewar xaa iya sa murya a computer a canja cikin sauki tunda yanzun ansami wayewa cikin wanan duniyar Amma waccan baiwar allahr fa tsohuwa dattijuwa wadda ta dauki shekaru tare dasu tanayi musu hidima kuma ga abinda tace?idan hakan ne zaiyi amfani da maganar baabah kande ya watsar data zainul abideen tunda ba hotonta bane Babu cikakkiyar hujja Dan haka Mai martaba yayi gyaran murya saboda yadda fada ta kaure da hayaniya baka iya jin kowa a wajen kowa kokari yakeyi ya fadi albarkacin bakinsa Dan haka ya Soma magana cikin muryarsa Mai cikar Kamala da dattako "banason hayaniya a cikin fada ta dik Wanda ya sake magana zanyiwa dogarawa umarni su fitarmun dashi su hukuntashi da bulala ashirin ko waye kuwa"...Dan haka nan da nan fada Tai tsit kowa sai kallon kallo yakeyi hatta da bayi wadanda suke cikin fadar zare ido kawai sukeyi kowa ya baza kunnuwa...sarki ya cigaba da magana "wanan lamari da zainul yazo dashi na saurara abune Mai matukar wuyar shaani domin hakan zata iya faruwa ko akasin haka tunda ba hoto Mika gani ba murya ce muka saurara Dan haka bamuda ikon saurin yanke hukunci ko yadda da abinda mukaji"...da sauri gimbiya rumana ta dubi mai martaba cikin tsananin kosawa ta kada Kai kawai tadanji sanyi cikin ranta...Mai martaba ya cigaba da magana "Dan haka sheda ta biyu zamuyi amfanida ita itace wadda waccen kuyamga tsohuwa ta gabatar Mana da cewar rumana Tana kokarin kashe zainul abideen ta hanyar sanyawa zainul guba a abinci Dan haka yanzun zaayita ta Kare ga fili ga Mai Doki Wanda keda nasara"...cikin rashin fahimtar abinda sarki ke nufi yasanya kowa juyawa a tare suna kallonsa Banda gimbiya rumana wadda ta gama fahimtar abinda yake nufi take ta saki fitsari ta cikin alkyabbar dake jikinta batare da kowa ya fahinci hakanba,cikinta ya Shiga kugi da murdawa nan da nan taji wani irin zawo Yana yunkuro Mata idan Tai kwakkwaran numfashi Shima zata iya sakinsa a jikinta saboda yadda hantar cikinta da yayan hanjinta ke jujjuyawa lokaci daya....ga gumi dake karyo Mata ta ko wani sako na jikinta tana tsaye tamkar wadda aka dasa a wajen kowa kallon yanayinta yakeyi Yana kada Kai....kallo daya zakayi Mata ka hango tsantsar tashin hankali da tsoro cikin kwayar idonta...mai martaba ne ya katse shirun da cewa "kande"...da sauri ta zube a kasa hannunta rike da katin paranti me dauke da kuloli"Allah ya taimakeka"
"Ki ajiye parantin nan ki dauki karamin plate cikin kayan abincina gasu can kizo ki zuzzuba dik wani abinci dake cikin kulolin hannunki ki ajiyesu a tsakar fadar nan inaso in tabbatar da gaskiyar gimbiya rumana matukar ta yadda taci abincin nan to tabbas itadin me gaskiya ce kuma batare da wani Abu ya sameta ba zamu Bata awa daya mugani"....kafafuwanta ne Suka Shiga karkarwa tamkar wadda ake watsawa ruwan kankara lokacin hunturu....gimbiya bilkisu ta sauke wani lallausan murmushi Wanda har wushiryata ta bayyana ta kiftawa gimbiya rumana ido....
Cikin minti biyar baabah kande ta zuba burabusko da miyat kayan ciki da alyyaho a plate sai kamshi yakeyi ta kuma tako har inda gimbiya rumana take ta durkusa har kasan ta ajiye hade da cewa "gashi ranki ya dade umarnin Mai martaba ne"...ta yunkura ta Mike ta Kara komawa sashin da take tsaye ta tsaya hade da sunkuyar da kanta kasa....