Sashe 44
Zainul Abideen Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Kusan minti goma Sha biyar gimbiya rumana Bata motsa daga inda take ba sai faduwar gaba da take famanyi...tsawa Mai martaba ya daka Mata Wanda yasata turkudewa tayi kamar zata Fadi kasa sanan ta yunkura ta Mike jikinta na rawa ta dauki plate din ta rike cokali....gara taci abincin kawai Dan idan ma bataciba asirinta tonuwa zaiyi ya nuna cewar ta aikata idan ko taci shikenan idan ma mutuwar ne ta zabi ta mutu da wanan abun kunyar da ta daukowa kanta sakamakon son zuciya....take tabi shawarar zuciyarta ta dibi burabusko a cokali takai bakinta....baabah kande mamaki ne ya lullubeta hansa'u baiwarta dake gefe itama hantar cikinta a Kade take....kirrrr sarki yayi da idonsa akanta yadda take cin abincin jikinta na rawa dakyar tayi cokali biyu ta somaji hanjim cikinta tamkar Ana kamasu Ana kukkulesu tamkar Ana yayyakansu da wuka ta rike cikinta tana wani irin juyi a tsaye tamkar Ana Wana gwangwani.....
WANAN LITTAFIN NA KUDI NE GA MAI BUKATA DARI BIYU NE KACAL YA NEMI WADANAN NUMBES DIN DAN KARIN BAYANI 08166177830 KO 07084161619
*HASKE WRITERS ASSO💡*
💞 *ZAINUL ABIDEEN* 💞
*SLIMZY✍🏼*
[1/23, 11:48 AM] 😍SLIMZY😍: 40
Faduwa kasa gimbiya rumana tayi tana juyi a tsakar carpet din dake malale a fadar yayinda zufa ta shaga tsattsafowa a ko Ina a jikinta hatta alkyabbar dake jikinta Saida ta jike sharkaf tamkar an watsa Mata ruwa kallonta kowa yakeyi tamkar an kunna tv yayinda wajen yayi tsit komi Bakaji sai saukar numfashi cikin mintuna da basu wuce biyar ba nan da nan ta fita hayyacinta lips dinta sukai Kore sharerrr kwayar idanuwanta ma suka canja kala zuwa kalar Kore daga sarki har gimbiya bilkisu Saida suka furgita ganin yadda ta canja kala nan da nan shi kansa zainul abideen mutuwar tsaye yayi a wajen dakyar ya iya zura hannunsa cikin aljihun wandonsa ya lalubo number yayi dialing ya Kara a kunne cikin seconds akai recieving daga can bangaren wadda ya Kira ta karba da "hello lil brooo ya akayi meye labari"
Murya a dishe yace "anty Zahra idan kinada lokaci kizo gida yanzun idan ilkinshigo kizo fada direct"...yadda yayi maganar yasa hantar cikinta kadawa ta zaro ido tamkar Yana ganinta a kidime tace "bros wani Abu ya faru ne?mekefaruwa ka fadamin"....bayida karfin da zai Kara magana dan haka kashe wayar yayi dibbbbv....daga can bangaren Zahra jikinta ya kwashi rawa tasan Babu lafiya ko a yanayin da taji muryar Dan uwan nata to Allah yasa ba jikin bane shine abinda ya Fado Mata a Rai...
Gimbiya bilkisu ta dubi zainul "meyasa ka kirata?"
"Ammiey gara Dana kirata ayi komi a gabanta Dan kar wani Abu ya biyo baya aga kamar an cutar musu da mahaifiya"...
Tun tana Shure Shure ta daina ga wani irin tari da takeyi da tayi amai ke bulbulowa daga cikinta Kore sharrr hade da jini jini...dik wani mahaluki Wanda ke cikin fadar Saida ya girgiza ganin yadda gimbiya rumana ta koma cikin kankanin lokaci numfashima dakyar take saukewa....kallo daya Mai martaba yayi Mata ya kauda kansa gefe ya juya abinsa dakyar ya dubi mutanen dake wajen yace "kowa yaje yayi sallah ya dawo don lokacin sallar ishai yayi"...Babu Wanda yayi musu da daidai da daidai suka Shiga zare jikinsu kowa ya watse a fadar akabar gimbiya rumana kwance wajen Bata iya kwakkwaran motsi....
********
Shiko zainul Yana fitowa fada Mai makon yayi masallaci parking space yayi ya Shiga yayiwa motar key da kansa dikda ba kwarewa yayi a motar ba bayan warkewarsa ne aka koya Masa....Amma cikin kwarewa yake murza motar a titi har unguwarsu ummaty Yana karasa parking kofar gidan ko kashe motar beyi ba yayi cikin gidan da sauri...
Kwance take gefen innah tayi nisa cikin tunani kamar saga sama sukaji sallamar mutum ko kafin su amsa sun ganshi dibbb a gabansu...a zabure innah ta Mike tana karewa zainul abideen kallo kafin tasa hannunta ta murza idanuwanta ta bude...murmushin karfin Hali yayi yace "nine innah nine zainul abideen"
"Zainul meya kawoka gidan nan daddaren nan sanan waye ya nuna maka inda muke?"cike da tashin hankali innah ke jefa Masa tambayoyi
"Nadade da sanin inda kuke innah,yanzun haka inaso ku bini kuka abin al'ajabin da yake faruwa a cikin gidanmu"...ko kafin innah tayi magana sarkin dawaki ya karbe zancen "su bika Ina?Babu inda zasu bika daddaren nan ka dauki kafarka kaima kabar gidan nan tunban sassaba maka ba kafin ka janyo Mana wani balain muna zaune lafiya"...furzar da iskar bakinsa yayi me zafi idanuwansa sunyi jajir "baba inaso kuzo kuga sakamakon sharri da akayi muku yanzun haka dik abinda yake faruwa a masarautar mu asiri ya Tonu ko sallah banyi ba nazo tafiya daku Dan Allah ku daure ku bini"...shiru yayi sarkin dawaki dik yadda yaso da ya kartawa zainul rashin mutunci kasawa yayi saboda yadda yaron yayi Masa kwarjini sanan koma menene akayi musu ai shi yaja kuma ba yaron bane yayi bashi bane sila....jikinsa ne yayi Sanyi ya dubi innah da ummaty wadda ke faman zare ido yace "ku dauko mayafinku muje"...innah zatayi magana sarkin dawaki ya katseta ba haka taso ba Amma Bata da zabin da ya wuce bin umarnin mijinta....
********
Hansa'u wadda dik ta tsure baiwar gimbiya rumana da komi tare suke kissimawa ta Shiga hada kayanta a Ghana most go da zarar kowa ya koma fada ta setawa kanta kafa kawai a bayanta taji anyi magana "hansa'u Ina kike Shirin zuwa kika hada wadanan faggon kayan?"
A furgice ta dago ganin uwale ce yar uwarta baiwa yasata saukar da ajiyar zuciya tana zazzare idanuwa "uwale ki rufa min asiri Dan Allah banaso masifar nan ta bare Dani Dan tana gab so nakeyi da angama tafiya fadar sarki in gudu kawai"...murmushin keta uwale tayiwa hansa'u "to ai Mai martaba ya bada umarnin kar Wanda aka Bari ya fita gidan nan daganan zuwa gobe da yamma saboda zai yanke hukunci Akan dik Wanda yakeda sa hannu wajen cutar da jininsa da Wanda keda alaka da gimbiya rumana Dan haka ki sauke kayanki da kika Dora akai kike Shirin guduwa matukar kinada gaskiya Babu abinda Mai martaba zaiyi Miki"...kuuuuuuu cikin hansa'u ya karta take taji zawo ya taso Mata Tai jifa da jakar kayanta tayi waje a guje rike da duwawunta saboda yadda kashi ya matseta....dik yadda uwale taso daurewa dariya Saida ya kufce Mata nan ta fadi Tai dariya Mai isarta harda hawaye Tana nan hansa'u ya dawo ido zuruzuru kamar an kwashewa karya y'a y'a.... uwale tace "ke nake jira muje fadar tare tun kafin sarki yayi Mana hukunci"...neman kuka tayi ta rasa sai zazzare ido kawai hansa'u keyi uwale na gaba tana biye da ita...
*******
A tare motoci uku sukai parking a kofar gidan sarki da motar zainul data anty Zahra da mijinta sai haris Wanda ya dauko hajiya kubura da warisah ya biya ya dauko hajiya Kaka da zahira wadda ke gidan hajiya Kaka....dakyar ummaty ta sako kafa ta fito daga motar zainul saboda kunyar haris data lullubeta....innah da sarkin dawaki dake bayan bota Yana Gama parking suka fito ita kuwa dakyar ta sako kafa ta fito daidai nan sukai ido hudu da haris Wanda ya bisu da wani irin kallo Mai cike da mamaki da tuhuma ta wani bangaren kuwa kishi ne ya taso ya lullubesa nan da nan idonsa suka kankamce...warisah ko kallo daya Tai musu ta kauda kanta saboda wani irin kyau da sukai Mata sun matukar dacewa itama zuciyarta ce taji Tana barazanar tarwatsewa Dan haka da sauri taja hannun zaheera dake yakewa zainul Baki bemasan tanayi ba sukai gaba Babu mecewa kowa komi haka suka nufi fada zuga guda lokacin kowa ya hallara ita dama anty Zahra da mijinta sun Riga kowa Shiga....