Sashe 21
Zainul Abideen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
********
Shiru shiru yau ummaty batazo ba dik hankalin zainul abideen a tashe yake tun jiya yake Jin wani irin faduwar gaba Wanda besan dalilinsa ba,dikda yasan tun bayan tashinsa da mallakar hankalinsa idan har wani Abu zai sameshi to tabbas yanajin abun a cikin jikinsa...saidai yayita ambatar Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun shine mafitarsa kawai....
Gimbiya bilkisu ce ta turo kofar kamshin turarenta ya kauraye dakin gabaki daya taci ado kamar Koda yaushe hannunta rike da Dan karamin Kofi da farin ruwa cikinsa haka ta karaso cikin dakin,murmushi kawai takeyi tana jinjina kanta cike da Jin dadin ganin yadda zainul yayi kyau yasamu lafiya,matsalarsa daya itace rashin kafarsa da karfi da bashi da shi ta nemi gefen gadon ta zauna... "Yadai magajin babansa akwai wani Abu ne"...jinjina Mata Kai yayi fuskarsa Babu walwala
"Ban yardaba,na hango damuwa karara a fuskarka,Dan haka kada ka boye mun komi ka fadamin gaskiya ni din mahaifiyarka ce bakada wadda ta fini zainul Ina sauraronka"
"Ammiey maganar ummaty ne dama,Naga batazo ba har yanzun sanan Kuma madai banajin dadin Raina Ina tsintar kaina cikin faduwar gaba Wanda bansan dalilinsa ba".....yayi maganar dauke da damuwa Yana kallon mahaifiyarsa tamkar zaiyi kuka...
Cikin sigar lallashi ta soma magana "haba magajin babansa umm?shine dik kasa kanka cikin damuwa haka?rashin ganin ummatyn ne?"...ya gyada Mata kai,kallonsa takeyi sosai tana nazarin Dan nata,Babu abinda take hange a kwayar idanuwansa sai tsantsar soyayya da kewar ummaty ta Dade da fahimtar akwai soyayya da shakuwa a tsakanin yaran tun suna kanana ballantana yanzun da sukai girma suka mallaki hankalinsu sunyi sabon da bazasu taba iya rabuwa da juna ba daidai da minti daya....Dan haka kawai sai ta hau lallashinsa tana jansa da Hira haka har bacci ya soma figarsa,Nan ta samu ta janyo cup din da ta shigo dashi ta tofa adduoi ciki sanan ta shasshafa Masa a jikin nasa kamar yadda ta sabayi Masa batare da ya sani ba,ganin bacci Mai nauyi ya figesa yasata mikewa ta bar dakin ta rufo Masa kofa....
Cikin baccinsa Mai Dadi yake mafarki da ummaty tana kuka sosai tana miko Masa hannuwa ana janta ta baya wasu mutane dik yadda ya so da ya Mika Mata hannun ya kasa Shima kukan yakeyi sosai cikin mafarkin nasa sanan wani jarumta yazo Masa ya yunkura da karfin gaske da addua a bakinsa ya Mika Mata hannu zai fizgota wani bakin duhu ya garwaye ko Ina baya ganinta sai sautin kukanta da yakeji yanayin nesa dashi tun Yana iya jiyota har ya daina Shima kukan yakeyi....a hankali haske ya soma bayyana Masa a wurin da yake,Yana bude idanuwansa yaga batanan sai takalmanta ya kwalla karar gaske Wanda yayi furgigit ya farka daga baccin da yakeyi.....
Kalle kalle kawai yakeyi cikin dakin ya jike da zufa sharkaf ta ko Ina,dakyar ya samu ya ambaci kalmar la haula Wala kuwatti illah billahil aliyul Azeem,.... Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun....ya runtse idanuwansa Jin yadda Kansa ke Sara Masa tamkar zai rabe biyu...ta dayan bangaren Kuma zucuyarsa kawai keyi Masa lugude....
********
Gurfane su yusha'u ke gaban gimbiya rumana tana koro musu bayanin yadda takeso su kula sosai da zainul abideen batason wani Abu ya taba Mata shi sanan ta jadadda musu wani umarni da ta Basu Wanda Tai musu alkawarin Mai tsoka tare da samun mukami babba a wanan masarautar matukar hakan ta kasance....sosai suke farin ciki ko wanne bakinsa yaki rufuwa...gimbiya rumana kuwa murmushi kawai take zubawa a fuskarta,tana tsintar kanta cikin tsananin nishadi....macece ita Mai masifar wayau da bariki shi take amfani dashi wurin juyar da hankalin kowa a masarautar cikin ruwan sanyi batare da asirinta ya tonu ba....
Sallamarsu tayi tare da jaddada musu umarninta dukkansu suka amince suna Mai Kara Jin tausayin zainul abideen....
*********
Rike yake da gefen kirjinsa na hagu saboda yadda zucuyarsa keyi masa azabar zugi da radadi juyi kawai yakeyi Akan gado dik minti biyar sai ya kalli agogon bango na dakin ko zaiga shigowarta Amma shiru har anyi azahar Babu ummaty Babu dalilinta...ya kasa hakuri ya kasa jurewa daidai da minti biyar baya iya daurewa rashinta saboda tsananin kaunarta da yakeji......
*WANAN LITTAFIN NA KUDI NE GA MAI BUKATA DARI BIYU NE KACAL YA NEMI WANAN NUMBERS* *DIN DAN KARIN BAYANI 08166177830 KO 07084161619*
*********
Da sauri sauri ta shigo gidan gabanta na tsananin faduwa har tana hardewa garin sauri Babu abinda take da bukata sama da ganin zainul abideen akwai maganar da takeso suyi dashi,Koda ta bullo ta kofar kudu sashen gimbiya rumana a idonta ta shigo Dan tana kallon ta ta window Nan da Nan ta tashi baiwarta dake bare Mata lemo tace ta tsaida Mata ummaty maana Tai Mata kiranta,...Babu musu da sauri ta fita ta sanarwa da ummaty Kiran na gimbiya rumana Wanda ya haifar mata da furgici da tsananin tsoro,turus tayi Dan bataso hakan ba Babu yadda ta iya haka ta juya ta nufi wajen Kiran nata cike da karfin gwiwa.....
Har kasa tsugunna ta gaidata kamar yadda ta Saba,itama ta amsa Mata cike da kulawa tamkar babu komi a zuciyarta sanan ta juya ta sallami baiwarta dake wajen ta fice,
"Ummaty magani ne gashi na zainul abideen na karbo zaa bashi....basai na tsaya rokonki ki bashi ko karki bashi ba,saidai inaso in sanar dake cewar matukar Baki bashiba zan sani Kuma Zaki fuskanci hukuncina domin dik takunki a gidan Nan da dik wani Abu da kikeyi kada kice baa ganinki ana ganinki yarda ce da kaunarki da Amana da muka damka Miki yasa kikaga Babu Wanda ya maida hankali Akan lamarinki,Amma ke Kanki kinsan Dan sarki kamar zainul abideen Dole akwai masu tsaronsa Koda da Ido ne Dan hakan ki tashi kije kiyi abinda nasaki idan ba haka ba Zaki ga abinda zai biyo baya wallahi.....fada Dani tamkar fada da aljanu ne Babu Dadi"Tai maganar cikin kwanciyar hankali fuskarta dauke da murmushi...
Zuwa yanzun xucuyar ummaty ta Gama konewa ji takeyi tamkar ta mutu Dan bakin ciki kalaman gimbiya akwai wata magana a kasa matukar Bata bi umarninta ba to tabbas tana hangen zata jefata cikin bala'i,Dan hakan ta yankewa zuciyarta bin umarnin gimbiya yau na karshe Dan tanaji a jikinta idan tabar gidan tabari kenan harabada sanan zataso bayan tabashi maganin ta tattauna dashi Koda bazai fahimceta ba....ajiyar zuciya ta sauke cikin rauni tace "insha allahu ranki ya Dade zan bashi maganin Zanyi yadda kikeso,Allah ya bashi lafiya"
"Ameeen ummaty"tace hade da sakin lallausan murmushi....hakan ummaty ta Mike jiki Babu kwari gimbiya rumana tabita da wani irin kallo tana murmushi...
********
Tana turo kofar ya bude idanuwansa ya saukesu akan fuskarta wadda Tai bakin Kirin tayi zuru zuru tamkar wadda Tai shekaru tana ciwo.....itama kallonsa takeyi kallo Mai cike da tsantsar soyayya da kauna Mai dauke da tausayi da kulawa kallo ne takeyi Masa dauke da sakwanni kala kala daga zuciyarta zuwa kwayar idanuwanta....
*WANAN LITTAFIN NA KUDI NE GA MAI BUKATA DARI BIYU NE KACAL YA NEMI WANAN NUMBERS DIN DAN KARIN BAYANI 08166177830 KO 07084161619*
*HASKE WRITERS* *ASSO💡*
💞 *ZAINUL ABIDEEN* 💞
*SLIMZY😍*
[1/23, 10:45 AM] 😍SLIMZY😍: 20
A hankali take takowa daga bakin kofar zuwa cikin dakin tamkar wadda kwai ya fashewa a ciki,dik batada karsashi haka ta janyo kujerar data Saba Zama ta zauna hade da dafe kanta Wanda ke tsananin Sara Mata,a hankali ta furta "wash Allah na"tana cije lebenta...gabaki daya hankalinsa na kanta ya kafeta da Ido Yana nazarin yanayin nata,shiru shiru batace komi ba tana rike da kanta tana jujjuyawa yasa shi hadiyar miyau a hankali sanan ya Kira sunanta da wata irin siga "ummaty"...shiru Bata amsa Masa ba kusan seconds talatin sanan ta dago manyan idanuwanta da sukai jajir ta dubesa,lokaci daya ta kauda kanta gefe Jin wani kuka na Shirin taso Mata...
"Ummaty menene yake faruwa ne haka dik na ganki a hargitse kamar wani mummunan al'amarin ya sameki?meke damunki"yace muryarsa na hardewa
Girgiza Kai tayi hade da dago kanta tana kokarin boye kwallar data taru cikin idanuwanta "Babu komi ya zainul kawai dai tun jiya da naje gida nake fama da ciwon Kai ko baccin kirki banyi ba shiyasa kaga ma banzo da wuri ba"
"Ban yarda da wanan maganar ba ummaty,karkimun karya ki fadamun gaskiya,tunda muke dake Baki taba boyemun damuwarki ba Baki taba yimun karya ba kina fitowa ki fadamin gaskiya komi muninta Dan haka ki fada mun matsalarki"....a raunane yayi maganar Yana Kare Mata kallo,kawai sai hawaye ya Shiga gudu a idanuwanta babu control ...
Dik yadda ya so da ya lallasheta Amma fafur Taki kuka kawai takeyi dik ta fita hayyacinta,ga ajiyar zuciya da take saukewa minti minti,hankalinsa idan yayi dubu ya tashi shi Kansa zuciyarsa karyewa tayi besan lokacinda ya soma zubar da hawaye ba,ji yakeyi tamkar ya Mike da kafafuwansa ya rungumeta a jikinsa ya lallasheta,kukan da takeyi ba karamin ci Masa Rai yakeyi ba zucuyarsa na zafi tamkar an hura wuta....Jin saukar numfashinsa ya sanyata dago fuskarta data jike da hawaye da zufa da majinu taga Shima kukan yakeyi Nan da Nan tasa gefen hijjabinta ta Shiga goge fuskarta tana kada Kai "ya Isa ya zainul bana son hawayen kaji?kaga fa bakada lafiya kake kuka Kuma bana son hawayen Nan naka"
Shagwabe fuska yayi hade da makale kafadarsa cikin sigar shagwaba ya soma magana "ba ke bace kema kike kuka?nace menene meyafaru ki fadamun kin ki fadamun shiyasa Nima nake zubar da nawa hawayen,Dan ummaty bazata zubar da hawaye batare da na zubar ba Nima"...murmushi ne ya subuce Mata yadda yayi maganar tamkar karamin yaro,sai kawai ta kada Kai ya zainul rigima ga shagwaba tamkar jinjiri matarsa ta Shiga uku...shine abinda tace a zuciyarta sanan ta dubesa....
"To ya Isa nayi shiru nadaina kukan kaima ka daina,sanan zan fada maka abinda yasa nake kuka sai zantafi anjima kaji?"
Gyada Mata Kai kawai yayi idanuwansa akanta....
*********
"Saida na fada Miki kada yarinyar Nan ta fita Amma kika barta ta fita ta tafi gidan da na gaya Miki nayi Mata iyaka da wanan gidan Amma bakiji ba koh?to dik abinda ya biyo baya kece sila tunda nace kartaje"