Sashe 20
Zainul Abideen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shasshekar kuka kawai ummaty takeyi zuwa yanzun kuka yaci karfinta harda majina jikinta rawa kawai yakeyi tanaji tana gani mahaifinta ya Mike ya fice fuuuhhhh yabar gidan a fusace hankalinsa a tashe yake shi Kansa badan yaso ba ya amince da shawarar kanwar tata saboda sanin masifar dake kwance a kasa tsakaninsu da gimbiya,ita kuwa hauwa kulu sautin radiyonta ta Kara saboda kukan da ummaty ta cika Mata kunne dashi Dan haka ma daukar radiyon tayi ta Kara kunnenta ta janyo plate din shinkafa da wake da ke gabanta Wanda yaji kayan salad irin na talakawa ta hau kaiwa bakinta....
Kuka kawai takeyi Babu kakkautawa haka mahaifiyarta ta tako tazo har inda take ta dafa kafadarta ta dagota da niyyar kaita daki Dan canja kayaj jikin nata,sai kawai ta rungume innar tata tana famar ruzgar kuka itama rungumeta sosai tayi Tana shafa bayanta cike da tausayi....
Cikin dare kasa zaune yayi ya kasa tsaye sarkin dawaki ya tsinci Kansa cikin tsananin tashin hankali Wanda be taba tunanin samun Kansa ciki ba babban abinda ya Kara furgitasa be wuce yadda gimbiya rumana ta Aiko kiransa da gaggawa ba zuwa safiya,sosai ya rasa inda zaisa kajsa,karfe biyu na dare ya zare sakatar kofar dakin kwanansu shida innah wadda itama take lafe Akan gado ba baccin takeyi ba tana kallonsa ya fice dagashi sai Yar sharar dake jikinsa Mai shara shara....ta dago kanta daga kan pillow ta girgiza kanta cike da alhini ta zauna daram kan gadon ta rafka uban tagumi tana tunanin meke Shirin faruwa Dasu?shin ta rasa gane kan mijinta a Yan watannin Nan tarasa wace irin damuwa yake ciki haka Wanda gabaki daya ya rasa dik wata walwala tasa?.....
Tsaye yake a jikin windown ummaty Yana iya hango tsakiyar cikin dakinta saboda hasken farin wata ,idan ba gizo take Masa ba to tabbas itace tsaye ta hada kanta da bango tana ruzgar kuka Mai ban tausayi....shi Kansa zuciyarsa ta karye besan lokacinda wata kwalla ta cika Masa kwarmin idanuwansa ba,Kansa ya kulle mafita kawai yake nema Akan wanan masifar dake tunkaro su Dan tabbas yasa an buga Masa kasa a gidan sarkin baka tsohon bokansa ya sanar Masa da asiri ya kusa tonuwa suna gab da Shiga bala'i...ya zaiyi da kunyar Mai martaba daya kasance ya daukesa amintaccensa?ya zaiji da kunyar mutanen gari wadanda Babu Wanda besan zumunci da kaunar da Mai martaba adalin sarki yake Masa ba.... innalillahi wa Inna ilaihi rajiun shine abinda yake ambata bakinsa na rawa hawaye na kokarin saukowa daga idanuwansa Wanda tunda ya girma dik balain da zai Shiga be taba tsintar Kansa cikin zubda hawaye ba saboda jarumta irin tasa,...kasa cigaba da kallon ummaty yayi saboda tsananin tausayin Yar tasa,besan wata mafita ba bayanta,gani yakeyi hakan shine mafita Amma ta Yaya zai sa almakashi ya datse alakar ummaty da gidan Mai martaba?Wanda yasani zasu zargi wani Abu?idan Kuma ya barta ta cigaba da fadawa halaka tayaya zai fiddata?....
*WANAN LITTAFIN NA KUDI NE GA MAI BUKATA DARI BIYU NE KACAL YA NEMI* *WANAN NUMBERS DIN DAN KARIN BAYANI 08166177830* *KO 07084161619*
Jiki Babu kwari ya juya yabar wajen batare da ta sani ba,Yana Shiga dakinsa ya tadda innah zaune ta rafka tagumi,tana Jin alamar shigowarsa ta zabura ta bisa da kallo cike da tuhuma sai kawai ya zauna gefen gadon ya tsurawa waje daya Ido.....kallon yanayin nasa tayi sosai sanan dakyar ta hadiye miyau murya kasa kasa tace "malam lafiya kuwa?"
Janyota jikinsa yayi Yana shafa bayanta a hankali hade da furzar da iska Mai zafin gaske "lafiya Lau "
"Ah ah malam gaskiya ba lafiya ba,akwai dai wani abun kafadamun Dan Allah"Tai maganar cike da tsananin damuwa..
Murmushi ya kakalo "lafiya kalau nace Miki ki kwantar da hankalinki,idan akwai zan sanar Miki ai,ko?ko kuma idan lokacin sanarwar Taki tayi zakiji ballantana ma babu kinji mu kwanta"ya rungumota jikinsa suka haye gado Yana shafa kanta can kasan zucuyarsa cunkushe take da damuwa musamman idan ya tuno da ko sunan gimbiya rumana sai ya tsinci Kansa cikin tsananin faduwar gaba....
********
Washe gari da duku duku ya nufi gidan Mai martaba cike da faduwar gaba har yayi Yar Rama shi Kansa,da yanada zabi da bezo Kiran gimbiya ba Amma sanin Halin wacece gimbiya rumana yasashi Dole yaje amsa Kiran nata dikda ba alheri bane...tana zaune kan makadediyar dadduma sanye da babban hijabi Ash colour da alama sallahr asuba ta idar tana zaune kan dadduma gari ya fara wayewa,kallo daya yayi Mata ya kauda idanuwansa ganin yadda take kada kafa da alama sarautar da mulki da izzah da rashin mutuncin suna kusa besan lokacin da ya ambaci hasbunallahu wa niimal wakeel ba...a fili...dik a tunaninsa a zuciyarsa yayi,wani mugun kallo ta watsa Masa lokaci daya ta sauke murmushi Wanda iyakarsa fuskarta....tsaye yayi ya kasa Zama saboda yadda yake a rude sai kawai tasa hannu Tai Masa alama da ya zauna....a d'arare ya zauna ya kalmashe kafa sanan ya kawo gaisuwa 'barka da asuba ranki ya Dade gimbiya rumana uwargidan Mai martaba sarki adali na wanan kasa tamu"...jinjina Masa Kai tayi cike da izzah...ta Dade sanan ta shafa adduar ta juyo garesa,
"Kayi mamakin Kiran da nayi maka na gaggawa ko?"ya jinjina Kai cike da faduwar gaba,
"To ba abun mamaki bane domin Shirin da kayi kaida yarka kuci amanata ya rushe na fahimci komi"...cike da rashin fahimta ya dubeta ta cigaba da magana
"Kun hada Baki da ummaty ta fara karya unarnina ko?ka sanar Mata da wani irin magani take bawa zainul abideen ko?ka fahimtar da ita tafiyar tamu har ta soma mun taurin Kai da karya umarnina ko?to karyarka Tasha karya ko ince karyarku wallahi Dan na rantse da sarkin da ke busa numfashi matukar ummaty tace zataimun taurin Kai wajen cutar da zainul abideen to tabbas zan halakata kaji na rantse Kai kasan koni wacece kasan halina kasan abubuwa da dama da nayi cikin masarautar Nan kashe mutum a wajena ba wani Abu bane,zainul abideen shine kawai ya gagareni wajen kashewa nasamu hanya mafi sauki wajen kwantar dashi shine kukeso kuyi Wasa da umarnina ko?to na tausaya muku Dan wallahi na hango bala'i dake tunkaro ku daga Kai har danginku kaf kaji na rantse"....
Wani irin faduwar gaba sarkin dawaki kawai yakeyi yadda zucuyarsa keyi da zaiyi kwakkwaran hadiyn miyau to tabbas sai ya hadiyi zuciya yabar duniya, Ina ma zaiyi hakan ya huta da kunyar Mai martaba da balain dake tunkarosa?Amma ummaty fa?yarsa daya tilo wani irin Hali zata Shiga?..zufa ce kawai ke keto Masa ta ko Ina.....
*WANAN LITTAFIN NA KUDI NE GA MAI BUKATA DARI BIYU NE KACAL YA NEMI WANAN NUMBERS DIN DAN KARIN BAYANI 08166177830 KO 07084161619*
_Dan Allah kuyi hakuri Dani jikin ne har yanzun Amma insha allahu zakujini akai Kai yanzun nafara samun sauki_
💞 *ZAINUL ABIDEEN* 💞
*HASKE WRITERS* *ASSO💡*
*SLIMZY😍*
[1/23, 10:44 AM] 😍SLIMZY😍: 19
Ajiyar zuciya ya sauke tare da Dora Mata rinannun idanuwansa Wanda suka canja kala lokaci daya,kallon da ta wurga Masa ne ya sashi saurin dauke idanuwansa daga nata kirjinsa da zuciyarsa na tsananta bugawa,bashida wani zabi Wanda ya wuce bin umarninta a wanan lokacin Dan yasan hakan shine zaman lafiyarsa da ta iyalinsa indai gimbiya rumana ce "ranki ya Dade yanzun me kike bukata ayi Miki ?"yayi maganar jiki a sanyaye tamkar ya fashe da kuka
"Bukatata itace kawai Kar a sabawa umarnina kada a karyamin doka da sharrudana shine kawai zaman lafiya idan ba hakaba koma menene ya biyo baya Kai ka jawa kanka kaji na fada maka kuwa"..
"Yadda kikeso hakan zaayi shugabata,Amma inaso ki dubamin lamarin d'iyata Kar kisata cikin bala'i da halaka Ina matukar kaunarta ummaty yarinya ce batasan komiba"yayi maganar muryarsa na rawa tamkar zaiyi kuka gwanin tausayi,....kallonsa Tai kawai tayi dariya batare da tace komi ba ta Nuna Masa hanyar kofa maana ya fice Mata kenan...
Durkusawa yayi gwiwa biyu a gabanta Yana rokonta hade da magiya Amma fafur gimbiya rumana ko kallonsa batayi ba ta cigaba da abinda takeyi ganin zai Bata wa Kansa lokaci yasashi mikewa ya fice jiki Babu kwari ga garin ya soma wayewa ...
**********
Wanke wanke takeyi Amma Sam hankalinta baa wajen yake ba tana wankewa ne zuciyarta da gangan jikinta da ruhinta suna can wani waje na daban tunaninta gabaki daya ya tsaya cakkk a Daren jiya Akan maganganun da mahaifinta ya fada Mata na son aurar da ita,bawai batason aure bane Amma burinta be Gama cika ba a rayuwa,burinta na son ganin zainul abideen na takawa da kafafuwansa kamar kowa,burinta be wuce ganin zainul abideen cikin koshin lafiya kamar yadda ko wani mutum saurayi me ji da Kansa da sarauta yakeyi ba,burinta na karshe Wanda shine babban tashin hankalinta a yanzun shine alkawarin da ta dauka na daina bawa zainul abideen wani magani na cutarwa ta daukarwa kanta alkawarin dik runtsi bazata bashi abinda zai cutar dashi ba harabada....Koda gimbiya ta Bata bazata taba bashi ba kome zatayi Mata gara tayi Mata da shi ya cutu....wasu zafafan hawayene suka sulalo Mata a fuskarta tasa hannu ta share ta cigaba da wanke wanken nata har ta gama sanan ta Mike tayi share share na cikin gida ta sa ruwan wanka ta shige dakinta...
********
Kaiwa da komowa kawai gimbiya rumana takeyi ta rasa hukuncin da zata dauka Akan wanan Abu gabaki daya tunaninta ya kulle dik yadda taso tasamu mafita hakan baya yuwuwa,dakyar ta yankewa kanta shawarar bawa ummaty magani a Karo na karshe Wanda ta Dade da ajiyarsa a cikin dakinta maganine Wanda ta ajiyeshi Dan wata manufa tata daban ba yanzun ba Amma ganin bala'i dake shirin faruwa gara ta bada a bashi yasha kowa ma ya huta sanan bataki asiri ya tonu ba a wanan Karon...
Wayar salula ta hannunta ta janyo ta daddana wasu numbobi cikin mintuna Basu wuce biyu ba tana Kira baa daukaba takara dialing number sanan aka dauka "yusha'u inason ganinku a bangarena yanzun haka"..
Yusha'u da a lokacin Yana gyarawa zainul kayan jikinsa ya dubi Dan uwansa yace "ana Kiran mu fa "....Shima zaro idanuwa dayan yayi batare da yace komiba dik hantar cikinsu ta Gama kadawa...