Sashe 27
Zainul Abideen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*******
Masifa sosai gimbiya rumana ke zazzagawa hannunta makale da waya "halima kinji abinda Mai martaba yace kuwa?ya Bata mun shiri ya Gama Dani wallahi "
Daga can bangaren halima tace cike da Isa "Mai yace ne ummah dik kikabi kika tashi hankalinki haka?"
"Cewa yayi ya yanke shawarar bazaakai zainul abideen wajen Mai magani ba tunda kwana biyu ya samu lafiya da alamu maganin asibiti ne ya karbeshi"tana Gama maganar ta Danna speaker ta ajiye wayar gefen gado tana huci,..
Shiru halima tayi sanan tayi gyaran murya "Niko idan haka ne wanan dik ba abin tashin hankali bane ummah tunda already munada hanyoyi da zaa cutar Mana dashi cikin ruwan sanyi ummah,yanzun ne ma ya kamata ki kwantar da hankalinki tunda ita kanta yarinyar da muke amfani da ita tafara bijirewa?"
Tsaki gimbiya rumana tayi cike da takaici "bijirewa kamar yaaya?"
"Kai ummah ki kwantar da hankalinki Mana?bijirewa tunda ta soma gajiya da jinyar tashi tunda da Kanki kika bani labarin yadda kukayi da ita ranan to Kinga idan hakan ne me zaisa ki damu?wallahi nasan yarinyar Nan ko kasheshi kikace tayi Nan gaba kadan zatayi tunda tafara sauya Masa"
Shiruu gimbiya rumana tayi Tana sauraron Amon sautin muryar halima wadda ke magana cikin natsuwa cike da hikima da kwabtarwa da mahaifiyar tata hankali Dan haka sai gimbiya ta danji sanyi a zuciyarta dikda yadda zuciyarta ke tafasa hankan be hanata samun sassauci ba Jin kalaman da halima keyi Dan haka sai ta cije lebenta tace "haka yake halima Dan ni kaina nayi mamaki sosai da yarinyar ta canja lokaci daya ko kunyar idona bataji ba take fadamin ta gaji da jinyar zainul wallahi da wani ya fadamin bazan taba yarda ba,Amma Babu damuwa idan sunsan wata Basu San wata ba zanja ummaty sosai a jikina muyi tafiyar Nan tare,idan Naga ta saki jiki ta bada hadin Kai to tabbas zan bankade sirrika tsaf infada Mata nasan amincewa zatayi zan iya ce Mata ma zainul ba Dan Mai martaba bane a waje akai cikinsa aka laka Masa Dan haka ta taimakeni ta Tai Maki me martaba Kuma tsaf zata yarda Kinga ba zainul abideen kadainba hatta uwarsa idan nace ta kasheta kasheta zatayi"dariya suka Sanya a waya a tare cike da nishadi lokaci daya gimbiya rumana ta nemi bakin cikin da take ciki ta rasa Dan haka ta hadiyi mugun miyau tace "Bari ma kigani yanzun zanjen sashen nasu ince najeyi musu Hira Dan yarinyar ta Kara sakin jiki'
"Shiyasa nake sonki ummah"...murmushin Jin Dadi gimbiya tayi sukai sallama ta ajiye wayar...
*WANAN LITTAFIN NA KUDI NE GA MAI BUKATA DARI BIYU NE KACAL YA NEMI WANAN NUMBERS* *DIN DAN KARIN BAYANI 08166177830 KO 07084161619*
*********
Yau da kanta ta kunna Masa karatun alkurani wajen awa daya Yana saurare sanan ta cire Masa gudun kar wani ya gani Kuma da kanta ta tofesa da adduoi sosai sanan ta gyara Masa jikinsa ta shimfidar dashi ,dik abinda takeyi Yana bin ta da wani irin kallo Mai tattare da shauki da so hade da tsananin kauna ...kujerarta ta janyo ta jata can nesa dashi tana Shirin Zama ya bude Baki a hankali yace "ummaty ya kika zauna nesa Dani?ki dawo kusa Dani in rinka kallonki sosai ko zanji Dadi kinji?"
Gabanta ne ya Fadi Dan ita tasan dalilinta na yin hakan Dan haka sai ta kakalo murmushi "nikam nafiso in zauna Dan nesa da Kai sosai Dan nafi hango asalin kyawun yayan nawa Kuma bana gajiya da kallonka"murmushi kawai yayi zaice wani Abu aka turo kofar dakin dukkansu sukabi kofar da kallo da sallamarta ta shigo fuskanan dauke da faraa "ah ah yayadai autan ummah jikin ne?"..cike da shagwaba yace "ba jikin bane ummah ba ummaty bace yanzun ta daina Zama kusa Dani sai nesa nesa"yace Yana bin ummaty da kallo cike da shagwaba,
"Ah ah ke Kuma ummaty haka akeyi sai kibar Dan ummah shikadai ki koma gefe"cewar gimbiya tana kallon ummaty,
Cike da dabara ummaty ta dubi zainul taga Baya kallonta sai ta tabe Baki hade da zabga Masa harara Mai cike da tsana da takaici sanan ta dubi gimbiya rumana tana yak'e sai ta sunkuyar da kanta 'wallahi ba gudunsa nakeyi ba ummah shine din ya cika rigima ki kyalesa kawai rigimarsa ce"...jinjina Kai gimbiya rumana keyi zuciyarta fal farin ciki tamkar ta taka rawa ganin irin abinda ummaty keyi Masa tabbas hakan ya Nuna Mata zahiri yarinyar kinsa takeyi yanzun,Dan haka sai ta soma fadam karya "haba ummaty banason haka adaina kyale Dan ummah shi kadai ana komawa gefe,Kinga fa ba lafiya gareshi ba,"
Turo Baki ummaty tayi hade da tabe bakin tana kunkunin karya ciki ciki ganin idonsa baya kanta....sai tayi murmushi "zaa gyara ranki ya Dade insha allahu"
"Kular da baiwarta ta shigo rike da ita ta nunawa ummaty da yatsa "ga farfesun kayan ciki Nan da nasa akayi mishi yaji kayan yaji Kuma ya dahu sosai yadda zai iyaci ba tare da yasha wahala ba kisa a plate idan ya huce ki bashi Bari inje zamu fita da yarana fiyya da afeee zamuje siyayyar makaranta su afee zasu koma Monday zata Shiga SS1 to ta tubure Wai bazata da driver da bayi ba da ummanta zata kinsan Yar rigima ce"
Dariya ummaty kawai tayi ta sunkuyar da Kai har gimbiya ta Gama Yar hirarta ta fice zuciyarta fari tasssss
Fatarta keda wuya ummaty ta sunkuto kujerarta ta dawo kusa da zainul abideen,Yana ganin hakan ya runtse a idanuwansa hade da daura fuskarsa shi a Nan Dole yayi fushi....murmushi tayi Masa cike da tausayinsa zuciyarta ta karaya sosai ya Bata tausayi Dan haka Bata tsaya komiba ta ruko hannunsa gammm ya Shiga kici kicin kwacewa,Amma ya kasa saboda rashin karfin nasa Dan haka sai kawai yayi shiru Yana Jin yadda take murza Yan yatsunsa yanajin wani Abu nayi Masa yawo a cikin jikinsa...."ya zainul"ta Kira sunansa cikin wata irin siga da murya Mai zakin gaske Wanda yasashi daskarewa a kwancen da yake,ganin baiyi wani kwakkwaran motsi ba yasa ta cigaba da magana "afuwan ya zainul kaji?kayi hakuri nisantar ka da nayi kaji?nayi laifi sosai Amma bazan sake ba dikda inada kwàkkwaran dalilina na yin hakan"ta karasa maganar tamkar zatayi kuka...shiru yayi bece Mata komiba,har ta cire Rai da zaice wani Abu saita tsinkayi muryarsa "menene dalilinki nayin hakan bayan ba haka kika Saba ba?"
Tambayar da yayi Mata jiki a sanyaye yasa jikinta karayin sanyi idanuwanta suka ciko da hawaye Amma ta danne dakyar ta bude Baki Tai magana "kayi hakuri ya zainul bazan sake ba,dalilina na yin hakan shine idan ka lura mafi yawancin daidai wanan lokacin ammiey da ummah sukan shigo su kawo maka ziyara watarana ma harda Mai martaba,to a gaskiya kusan sau uku kenan suna tarar damu a yanayin da yake sani nakejin kunya matuka shiyasa kaga daidai wanan lokacin nakan jamye har sai sun shigo sun tafi Dan inajin tsananin kunyarsu sosai kada ace banida kunya"ta karashe maganar a shagwabe... murmushi yayi Wanda har Saida fararen hakoransa suka bayyyana sai ya jinjina Kansa sosai "naji sarkin kunya,Kuma na hakura da na dauka wani Abu ne har zuciyata ta soma yimun waswasi"ya kafeta da idanuwansa,da sauri ta sadda kanta kasa tana murmushi ...wani sanyi na ratsata samun dabara da tayi cikin sauki....
Yau ma Koda ta fito zata tafi gida Saida ta duba baabah kande inda suke Zama Bata ganta ba Dan haka kawai saita wuce gida abinta...
*******
Zaune suke bayan sallahr isha'i sungama cin abinci suna zaune ne kan tabarma Babu wuta suna Dan Shan iska innarta da baban nata suna Hira sama sama,itama kuwa nata tunanin takeyi ta kulla wancam ta kwance wancen hardai dabara ta Fado Mata tace "baabah Dan Allah inason kayi mun wani Abu"
"Me kikeso ummaty fadamun"da sauri ya amsa Mata Yana mai maida hankali akanta sosai,
Wasa da yatsanta ta shigayi batare da tace komiba "kiyi magana Mana ummaty kinyi shiru me kikeso?"
"Waya nakeso ka siyamun babah Dan Allah"
Sai ya daura fuskarsa wanan karon "ah ah ummaty ya mukai dake akan maganar waya?Ina nace bazan sai Miki waya ba sai kinyi aure?Dan haka kima kauda maganar siyan wayar Nan yanzun ki kawo wata bukatar banson Jin wanan Kar Kuma kice zakimun musu"badan ranta yaso ba ta Kama bakinta Tai shiru Amma kasan zuciyarta ji takeyi tamkar ta fashe da kuka....
Maida kanta tayi gefe zuciyarta nayi Mata suya...wani bangare na zuciyarta ke fada Mata "me zai Hana ki fadawa gimbiya ta siya Miki wayar?ai idan ita ta siya mahaifinki bazaija da hukuncinta ba Kinga kin jefi tsuntsu biyu da dutse daya"...murmushin jim dadi tayi na wanan shawarar dan haka ta kwantar da kanta jikin bango ta jingina tana ayyanawa zuciyarta abubuwa kala kala.....minti minti takan sauke murmushi Wanda ita kadai tasan dalilin murmushin...
*Wasa ya soma fa Bari* *muga waye da nasara....*🤥🤥😁
*Team gimbiya rumana🏃🏻♀*
*WANAN LITTAFIN NA KUDI NE GA MAI BUKATA DARI BIYU NE KACAL YA NEMI WANAN NUMBERS DIN DAN KARIN BAYANI 08166177830 KO 07084161619*
💞 *ZAINUL ABIDEEN* 💞
*HASKE WRITERS* *ASSO💡*
*SLIMZY😍*
[1/23, 11:11 AM] 😍SLIMZY😍: 25
*******
Da shirinta tsaf tazo na yadda zata tunkari gimbiya rumana ta juya mata tunani batare da wata matsala ba Dan haka yau ko sashen zainul abideen Bata soma zuwa ba sashen gimbiya rumana ta nufa direct kanta tsaye batare da wata shakkaba...
Zaune take Akan babbar daddumar dake shimfide a tsakiyar patlornta tana breakfast kayan ciye ciye ne na alfarma lafiyayyen abinci ne a gabanta ta tsakuri wanan ta tsakuri wancan, karfe Sha daya da minti goma ne na safe ummaty tayi sallama cikin babban patlorn ,da sauri gimbiya ta dago manyan idanuwanta ta saukesu akanta suka hada Ido Wanda take ummaty taji faduwar gaba saboda kwarjini da tayi mata ta sunkuyar da kanta tana takowa a hankali,ita kuwa gimbiya rumana ganin ummaty yasata sauke faraa s fuskarta da dariyarta take fadin "ah ah kags d'iyata ummaty yau da wuri akazo gaisheni dama zan aika nemanki sai gaki kinzo"
Karasa Zama ummaty tayi Tana Dan yake a fuskarta "barka da tashi ranki ya Dade"
"Barkanki dai ummaty ya innar Taki?da babanki suna dai lafiya koh?"
"Lafiyarsu kalau "tace hade da sadda kanta kasa tana Dan murmushi...