Sashe 48
Zainul Abideen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cije lebensa yayi cike ya saki Dan murmushi kadan "tun daga ranan da nasa ummaty a idanuwa na naji Ina matukar kaunar yarinyar fiye da tunanin me tunani momy Amma nasan cewar bazan sameta ba duba da yadda suka shaku da kanina zainul abideen dik wani Abu da nakeyi na nuna so da tsantsar kishi banaso ta fahimci komi ne momy Amma wallahi har cikin zuciyata kanina nakeyiwa kamu badan komi ba sai Dan lokacin da suka bar gidansu nasan matukar suka koma garinsu to zaa iya Yi Mata aure a can shiyasa nayi amfani da wanan damar nasa abbah ya nema mun aurenta saboda nasan cewar abbah yanada fahimta sanan kuma yasan cewar bazanyi Abu Dan cutar da wani ba wallahi summa tallahi yarinyar tanada Shiga Rai Amma wallahi tallahi Dan uwana nayiwa kamunta Dan kada ya rasata abbah Dan haka Ina rokonku Akan ku gafarta min abinda nayi kuma na tattauna da zainul abideen din dazun mun hadu na rokesa alfarmar kada ummaty tasan cewar badani zaa daura auren ba sai ranan auren ayi Mata surprise saboda yadda take sonsa take kaunarsa nasan zatayi mamaki sosai ko a yadda nake nuna kishi akanta akansa wallahi be Kai zuciyata ba"...murmushin manya abbah yayi ya dubi haris Wanda ya dasawa zancensa Aya "lallai ka cika d'an halas yarona Allah ubangiji ya saka maka da alheri Allah yayi maka albarka Amma akwai wani kamu da ni kaina yanzun na hasaso maka"...dariya hajiya kubura keyi tana kallonsu cike da kauna,..
"Abbah wani irin kamu ne kayimun haka?"
"Why not ka karbi Aysha ko zaheera?ka auri daya daga cikinsu inhar bazaa takuraka ba"..murmushi haris ya sauke har dimple dinsa ya lotsa "abbah na sauki Aysha kanwar fiyya ashmah ko?"
Hajiya kubura ta kada Kai cike da Jin Dadi "Kai Masha allahu munada bukukuwa a gidan mu alhamdulillahi nasan Mai martaba zaiyi matukar farin ciki da Jin hakan"
"Warisah Kam tunda aka Soma zancen bikin ta da musaddik shikenan ta ware ta daina ciwo ko momy?ni Naga bana ganinta kwana biyu"
Dariya sukasa dukkansu hajiya kubura ta amshe zancen "kaji Dan nema kasawa yarinyata Ido haris,warisah taga abin bazaiyuwu bane ta saki jiki don kwanaki Ina ganin take takenta nasan zainul abideen takeso Amma nayi burus da ita Dan nasan bazai yuwuba zainul basa Shiri aurensu ko anyi bazaiyi karko ba shiyasa na kauda kaina a lamarin Amma nasan ko ciwace ciwacen da takeyi na soyayya ne"...murmushi daddy yayi ya zaro waya a aljihunsa ya Kira abokinsa dake aiki a maaikatar alhazai bugu daya ya dauka daga can bangaren yace "ranka ya dade"
"Ibrahim Ina bukatar kujerar makka ta mutum goma Sha biyu idan zaa samu Zan biya kudin zuwa gobe"
"Ranka ya dade baa Gama biyan kudi ba dama zaku iya biya insha allahu "
"Nagode"daddy ya kashe waya ya dubi haris "hajjin bana da ku zaaje da matayenku duka"
"Mungode abbah Allah ya Kara girma"
"Ameeen"suka amsa a tare suka cigaba da Hira zainul ya Kira haris a waya ya tashi ya fice....
*******
Mai martaba da kansa yasa aka kaishi gidan mahaifiyarsa wadda ke kofar kudu maso arewa.tarba ta musamman tasa akayiwa Dan nata da abinci kala kala na gargajiya irin Wanda tasan yanaso tasa maaikatan ta suka cika Masa table dashi dik abincin da aka kawo tuwo miyar kuka da man Shanu kawai yakeci Yana Hira da hajiya Kaka nan yake sanar da ita da maganar bikin da ake Shirin Yi cikin kwana goma masu zuwa,farin ciki wajen hajiya Kaka baa magana bakinta yaki rufuwa sai hakorin makan bakinta ke walkiya "naji Dadi Kai Masha allahu Allah yasa alheri yasa munada Rai zaayi Kai naji Dadi matuka "
"Iyayen nurudeen na wajen safiyya sun turo maganar aure da sadakinta million daya da Rabi suka kawo da kujerar makka sanan warisah ma ta wajen kubura da musaddik angama komi sai zahira da yazeed abokin musaddik yayan nata tare zaayi"
Dadi wajen hajiya Kaka kamar zata taka rawa saboda farin ciki take ta Shiga hailala tana godewa Allah suka cigaba da Hira da d'an nata daya tilo...
****
Tunda ta Shiga ta kwanta a daki Taki bude kofa bugun duniyar nan innah tayi ummaty Taki bude kofa sai kuka kawai takeyi tana shassheka ga kanta da yake masifar ciwo yake Sara Mata....wayar innah ce tayi ringing dake gefenta Tai saurin juyawa tana hawaye ta dubi wayar sunan haris ta gani gabanta ya yanke ya fadi badai yazo wajenta ba ta tambayi kanta da sauri ta Mike ta zauna Kan gado ta share hawayenta ta Danna recieve ta Kara a kunnenta hade da sallama.....
*HASKE WRITERS ASSO💡*
💞 *ZAINUL ABIDEEN* 💞
*SLIMZY😍*
[1/23, 11:52 AM] 😍SLIMZY😍: 44
A sanyaye Tai sallamar,daga inda yake ya sauke lallausan murmushi ya dubi zainul dake rike da hannunsa a gefensa ya sakar Masa murmushi shima murmushin ya sakar Masa sannan haris yayi gyaran murya ya Soma magana "ya dai amaryata ya naji muryarki a haka ko bakida lafiya ne?make damunki umm?"....hawaye ne ya sauko a idanuwanta ta sa hannu ta share cikin sarkewar murya tace "babukomi kawai dai kaina ne yake ciwo"
"Ayya sannu Allah ya Baki lafiya, dama nida kanina ne zainul Kuma abokina kamar yadda kikasani shine mukazo zai tambayeki me kike bukatar ayi na biki saboda munaso musan naki shirye shiryen"...girgiza Kai tayi kamar Yana ganinta wasu sababbin hawaye na zubowa "bana bukatar komi a bikina sai walima walimar ma nasan da Yan uwanku zaayi saboda ni banida kawaye gaskiya so kaga Babu amfani kenan kubarshi kawai tunda bani kadai zaayi bikinba sai sauran suyi nasu walimar idan yaso sai mu halarci wajen"...yadda take maganar a marairaice tana Jan hanci ya tabbatar musu da kuka ummaty takeyi Dan haka dakyar haris ya saisaita kansa yadda dariya ke neman kwace Masa ya toshe bakinsa sanan yace "toh shikenan Amma gaskiya mun rigada munzo sashen ku ta baya ki leko kawai Inga fuskarki inji Dadi kinji matas"...Yana Gama fadin haka ya datse wayar be jira me zatace ba,shida zainul suka tuntsire da dariya zainul ya Dan bugi kafadarsa "haris banason iskanci kaji ko ya zaka zauna kana sa min matata kuka?Anya Zan iya jure ganinta a wanan yanayin ban fallasa abinda ke cikin zuciyata ba?"
"To majnun sarkin soyayya ?ko kunyata ma Bakaji kake fadin irin wanan kalaman a gabana da katon kanka"...zaiyi magana yaji alamar kamar Ana tahowa take dukkansu suka saisaita kansu,...zainul abideen gefe ya koma Yana fuskantar baya shiko haris shi yake fuskantar inda zata bullo....ta dade Tana lekensu gabanta na tsananin faduwa kafin ta daurewa zuciyarta ta fito sanye da dogon hijabinta maroon har kasa fuskarta tayi fayau ta Kara fari sosai idanuwanta sun Dan fada kadan sai doguwar fuskarta dakyar ta tako ta karaso inda suke bakinta dauke da sallama Kai a kasa ta tsaya gefe,...juyowa sosai haris yayi Yana fuskantarta hade da murmushi "dik kukan rabuwa da innar ne haka ummaty?nifa banaso a kaimun ke a rame"....
Juyowa zainul abideen yayi karaf ya amshe zancen "kaifa bakada kunya ka Bari akai maka ita Mana sai wani zumudi kakeyi bayan kayiwa wasu overtaken...hmmmm nimadai Allah yasa inada tawa matar Kuma Ina son abuna"...yaddai Tai saurin dagowa ne yasa dukkansu suka zuba Mata ido a tare ,da sauri ta sunkuyar da kanta gabanta na tsananin faduwa ita kanta kunya taji na kasa daurewa da tayi...
Murmushi suka sakarwa juna haris yayi gyaran murya "Bari muje baby dama nazo ne Inga kyakkyawar fuskar nan naganki Kuma naji Dadi sai kinjimu Dan Mai martaba ance yana nemanmu Bari muje"...be jira cewarta ba ya tabo kafadar zainul "muje ko"..tsaye tayi ta bi bayan zainul abideen da kallo yadda ya juya ko kallonta beyi ba har suka fice a gidan,durkushewa tayi a kasa tana kuka Mai ban tausayi,iklima ce tazo ta dagota tana lallashinta ta Shiga da ita ciki....
********
Iska Mai zafin gaske ya furzar lokacin da suka fito gidan anty Zahra aka shaida Masa cewar ai Bata zama kullum tana zuwa jinyar mahaifiyarta,...tausayin Zahra ne ya lullubesa saboda Babu ruwanta a rayuwa batada matsala Saar mahaifiya da Yar uwa tagari ba tambayar kansa yayi inda suke yanzun saboda yanaso ya sanar da Yan uwansa maganar bikin Dan maimartaba da ammiey ko ta kansu beyi sabgogin biki kawai sukeyi ana kashe kudi,..
Ganin shirun yayi yawa yasa haris zungurarsa "muje Mana"shafa kansa yayi ya dubi haris da jajayen idanuwansa "tunanin inda zansamu su anty Zahra nakeyi Dan akwai rashin dacewa inhar baa sanar musu da maganar bikin nan ba"
"Muje zainul nasan inda suke Dan na taba ganin halima ta bullo daga sashen tana driving a motarta idan yaso ko tambaya ne sai muyi"..tada motar zainul yayi ya ja a guje sukabar unguwar...
Tafiyar minti talatin ta sadasu da unguwar da haris yake kwatantawa zainul gefe suka samu sukai parking motarsu suka fito,hangen mutane tsuraru sukayi suna alwala a kofar wani gida Mai Kama da gidan sarauta sarauta pentin gidan,sai haris yace "Bari musamu mutanen can muyi tambaya ko akwai Wanda ya sani"...shidai zainul gabansa kawai ke tsananin faduwa bece komiba yabiyo bayan haris har kofar gidan,zasuyi magana kenan aka fito da gawa daga cikin gidan halima ta fito a guje tana kuka wasu mata suka rukota tana fizgewa tana Mika hannu "wayyoo ummah kin mutu kinbarmu ummah akwai ranan da zamu budi Ido dama ki mutu kibarmu a cikin wanan duniyar?kaicona ummah Allah ya yafe Miki kura kuranki"matan ne suka rirruke halima sukai ciki da ita,...kallon kallo haris sukeyi shida zainul ko wanne cikin su al'ajabi da tsoron Allah ya lullubesa,...zainul kuwa mutuwar tsaye yayi Yana bin makarar da kallo har aka ajiye gefe,..."ummah rumana ce ta rasu fa"cewar haris muryarsa na sarkewa....hawaye ne ya ciko a idanuwan zainul abideen zuciyarsa a karye ya kalli haris ya share hawayen da ya zubo Masa "muje me bi sallar gawa tunda yanzun mukai azahar munada alwala Koh?"...gyada Masa Ido haris yayi da jajayen idanuwansa suka taka har inda akaja sahu nan da nan suka kabbara salla sukabi sallar gawa....