Sashe 41
Zainul Abideen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ummu Salma ce diyar sarkin dawaki"...
Wani irin zabura tayi ta Mike daga zaunen da take ta tsaya da kafafuwanta jikinta har rawa yakeyi ta bude Baki zatayi magana daidai nan haris ya shigo Aiko tayi kansa da masifa "munafuki dama abinda kake kullawa kenan yasa idan ka fita sai dare kake dawowa?yarinyar da ta nemi kashe Dan uwanka da badan Allah yasa Yana da kwana gaba ba da yanzun ya bakunci lahira ita zaka kwasomin a matsayin sirika?uwar jikokina?wanan karya ne wallahi ni bazan taba hada jini da kaskantattun talakawa kamar iyalin sarkin dawaki ba wlhy baka Isa ba"..neman waje haris yayi ya zauna batare da yace komiba,daddy ne ya dubeta a kaikaice fuskarsa babu walwala
"Hajiya kubrah kinsan abinda kike fada kuwa?har kikewa Allah izgilancin bazaki hada jini da talaka ba?Allah kike fadawa koni?Ina Allah ne ya haliccesu talakawa yayoki me arziki?to Baki isaba idan kinada iko da haris nima inada iko da shi tunda nine ubansa ni Zan nema Masa auren ko?to idan Kinga baaayi auren nan ba Allah ne beyiba shasha Sha"...makullin mota ya dauka ya fice haris ya take Masa baya suka barta nan tana babatun masifa....
*********
Dik yadda likita yaso ya duba warisah kuka ta sa mishi a dakin ganin likita babu yadda yaso haka ya kyaleta,sanan ta rokeshi akan ya rufa mata asiri kar ya fadawa mahaifiyarta sosai tabawa doctor Abdul tausayi har zata fita ya karbi number wayarta ya rubuta mata magunguna kamar yadda ta bukata ya Bata ta fice dakyar take taka kafarta ta samu momy a reception nan ma ta tsula mata wata karyar haka momy tabi maganarta suka fito dama driver su yake jira Koda suka shiga motar ce Masa tayi ya kaita gidan sarki....babu musu ya tada mota suka dau hanya....
********
"Tarba me kyau sarkin dawaki yayiwa iyayen haris inda suka gama komi har kudin nagani inaso suka bada sanan suka tafi cike da jin dadin karamcin da dattijon yayi musu..
Tagumi ummaty ta rafka minti minti takan sauke ajiyar zuciya ita kadai tasan zullumin da take ciki batama Isa ta furtawa haris Bata sonsa ba saboda yayi musu halacci. Da ba dik namiji ba ya tallafi rayuwarsu da yanzun basusan inda suke ba tunda gidan da suke ciki kansa nasa ne to Amma ya zatayi da soyayyar zainul abideen Wanda ta ginu akanta tun batasan kanta ba?soyayyar da ta kasance itace rayuwarta ita kanta?....Anya bataci amanar zainul abideen ba?...to haris fa Wanda babu dare babu rana yake kan hidima dasu?yau ya zatayi da baba idan zainul yazo kofar gidansu?idan Bata manta ba yau yace zaizo wajenta idan an sakko masallacin jumaa ,kuma batajin zataki fita wajen sanyin idaniyarta Wanda tun jiya take mafarkin haduwarsu ta yau adduarta daya Allah kada yasa haris yazo sai zainul yazo ya tafi Dan haka ma zata zauna gaf da gate dinsu Dan taji zuwansa Dan haka yar farar kujera ta dauko ta Baro parkorn...dik yanayinta innah na lura da ita Dan haka Koda ta dauki kujera ta nufi waje innah na biye da ita har ta sa kujera zata zauna Inna ta katse ta,
"Waike ummaty dik yanayinki ya nuna kamar kinada damuwa a tattare dake kamar bakya farin ciki da wanan baiwa da Allah yayi miki kin zauna sai tunane tunane kikeyi ko me kike tunani oho"...nisawa ummaty tayi ta sauke ajiyar zuciya "innah wallahi Ina cikin damuwa "
"Tamene?"
"Damuwata ya zainul kamar banyi Masa adalci ba"
Sarkin dawaki ya karbe zancen "maganar banza maganar wofi ke har yaushe Zaki San cewar wutsiyar rakumi tayi nesa da kasa?idan mafarki kikeyi ki farka Dan zainul yafi karfinki ke ko cewa yayi Yana sonki ban bashi ke Mara tunani kawai kin manta halacci irin na haris Koh?kina kokarin yi Masa butulci tun kafin akai ko Ina to Baki isaba wawuya kawai"shigewarsa ciki yayi innah tabi bayansa tana kada Kai nan suka bar ummaty Tana zubda hawaye....
Tana nan zaune ta rafka tagumi tana tunane tunane yaro ya shigo har zai wuce tayi saurin tararsa "Kai Ina zakaje?"
"Wai ummaty tazo inji wani a waje".. Saida ta lalleka sanan tayi kasa da murya kadan "je kace ganinan zuwa". Da sauri yaron ya juya Yana fita ta leka ciki taga Inna ta maida hankalinta kan tv tayi wufff ta fice harta fita dabara ta Fado Mata ta dawo tace haris ne yazo zai wuce sauri yakeyi Bari ta Gandhi innah tace to ta fice....
Yana sanye cikin dakakkiyar shadda light blue gezna sai zuba kamshi yakeyi na turarruka kala kala Karin hularsa ya zauna akansa dasss ga sajensa da ya kawata fuskarsa Wanda ya fito da ainihin kyawu nasa irin na Fulani....
Da sallamarta ta shigo motar dik fuskarta babu walwala Amma kallon da tayi Masa kadai batasan lokacin da ta sauke ajiyar zuciya ba,sun dauki mintuna kafin ta katse Shirun da "barka da yammaci takawa"...beko amsata ba ya jeho mata tambaya a Karo na farko
"Fuskarki babu walwala tamkar wani Abu Yana damunki akwai wani Abu ne?"ya tsareta da idanuwansa dake kara narkar mata da zuciya...
Kwalla ce ta ciko a idanuwanta tai narai narai da ido "wai an kawo kudin nagani inaso nawa baba kuma ya amsa"
"Wani me gangancin ne ya keso ya shiga gonar da ba tasa ba?ko waye kuwa yayi tsaurin ido don wallahi ummu Salma tawa ce ni kadai"yayi maganar cike da Isa da izzah Yana shafar sajensa fuskarsa dauke da murmushi...
Hawayene suka sulalo Mata a fuska yayi saurin ruko kanta ya shiga share Mata hawaye batare da yace komi ba da kyar ya furta "shhhhhhhh banason hawayen kiyi shiru kinji ya Isa"cikin sigar lallashi yayi maganar Amma fuskar nan a daure tamkar ba zainul din da ta saniba dik ya canja ..hakanan batada zabin daya wuce bun umarninsa ta share hawayen suka shiga hirarsu ta masoya.....
********
Baabah kande ce labe jikin kofa tana sauraron hirar gimbiya rumana da hansa'u "kin tabbatar kin zuba gubar nan cikin abincin zainul abideen?Dan inaso yau ba sai gobe ba ya bakunci lahira ko kuma ya koma gidan jiya" . Kara saurarawa baabah kande tayi cike da fargaba wani abincin aka zubawa magani to?"Bata karashe tunani ba ta tsinkayo muryar hansa'u "a cikin burabusko nasa da farfesun Naman Kai kinsan su yafi so nasan inhar abincin nan ya Isa sashensa to babu abinda zai hanasa cinshi"
"Yauwa hansa'u nagode tashi kije da ya shigo ki fadamin zanje sashen nasa da kaina sai Naga yaci abincin"...jinjina Kai baabah kande tayi a fili ta furta "Allah yasa ya zama silar tonon asirinki"...ta juya Tana tunanin yadda zata bullowa lamarin...
*WANAN LITTAFIN NA KUDINE GA MAI BUKATA DARI BIYU NE KACAL YA NEMI WANAN NUMBERS DIN DAN KARIN BAYANI 08166177830 KO 07084161619*
********
Tana fitowa motar zainul motar haris nayin parking a kofar gidan Dan haka shidai zainul yaga mota besan Kota waye ba Amma tunaninsa ya basa kila gidan da suke Basu kadai bane kila BQ. Suke shi kawai ya kawo a ransa Dan haka yaja motarsa yayi gaba Dan ko yan rakiya be daukaba gudun gulma....
Wani kallon haris ke watsawa ummaty cike da bacin Rai hade da tsananin kishi ita kanta ta lura da hakan shiyasa ma ta basar Bata nuna ta furgita da ganinsa ba dikda ta tsorata ainin Dan bataso su hadu da zainul Dan haka dakewa tayi ta murje idonta "barka da isowa ya haris Ashe kana hanya?"ta kauda kanta taki hada ido dashi...
A dakile ya amsa da "ehh"kawai yasa kansa yayi cikin gida tana biye dashi gabanta na dukan Tara tara😂😂😂😂
*******
Tun daga hanya ya lalubi wayar ummaty dake aljihunsa wadda yaje da niyyar Bata ya manta sai kawai ya shiga dube dube direct sashensa ya wuce hannunsa rike da hularsa...uwale ce a sashen tana goge goge ya kalleta kadan "ajiye goge gogen nan ki fice inada bukatar hutawa"...
"Ranka ya dade ga abinci nan a table burabusko da miyar ganye sai farfesun Naman Kai"...lumshe idanuwansa yayi cike da nishadi ya nuna Mata hanya ta fice da sauri ta fice ta rufo Masa kofa ....tana fita yasa key...a hanya tai kicibis da gimbiya rumana tana tafe tana takunta tamkar bazata taka kasa ba tai hanyar sashen zainul.....
*HASKE WRITERS ASSO💡*
💞 *ZAINUL ABIDEEN* 💞
*SLIMZY😍*
[1/23, 11:44 AM] 😍SLIMZY😍: 37
Bude kulolin abincin yayi wani daddadan kamshi ya dake hancinsa Wanda ya sashi shakar numfashi sama ya sauke hade da lumshe shabyayyun idanuwansa Wanda suke tamkar na Mata Koda yaushe a lumshe suke tamkar wani me jin bacci Dan haka juyowa yayi zuwa fridge dinsa ya bude ya Ciro lemo da ruwa ya Dora akan centre table sanan ya dubi agogo har bakwai ta gota,dafe goshinsa yayi tunawa da yayi beyi sallahr magriba ba ya wuce bedroom dinsa ya zare wandon jikinsa ya fada toilet Dan ya dauro alwala....
Bayan ya idar da sallah ya fito parlor ya kunna tv ya dauko kulolin abincin ya budesu ya zuba da kansa a plate ya Soma ci da Bismillah sosai burabusco din yayi Masa Dadi Yana ci Yana lumshe idanuwansa ya bude wayar ummaty ya Shiga bincike dik inda ya Shiga empty ne har ya Shiga play store....audios ya gani sunfi goma ya kada kansa hade da murmushi "ummaty kenan baiwar Allah kaf wayar nan Babu wata Waka sai audios din karatun alkurani"...batare da wani tunani ba ya bude audio guda daya....
********
Sosai haris ya Bata tausayi yadda yanayinsa ya canja Koda suka Shiga cikin gida innah ta kofsa mata Dan tambayarsa tayi shida akace xai wuce shine ya shigo cikin gidan kuma?...juyowa yayi ya kalli ummaty take kunya ta lullubeta ta sadda kanta kasa jiki a sanyaye sai kawai ya cije lebensa zuciyarsa nayi Masa lugude ya tattaro dik wata jarumta gudun kada innah ta fahinci wani Abu yace "innah har na karya Kan mota Zan tafi kawai sai naji inaso in shigo in ganki mu gaisa inci tuwon darenki"...murmushi innah tayi ta kauda kanta gefe Dan yanzun kunyar haris takeyi tunda ya zamo surikinta