Sashe 33
Zainul Abideen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Waye yusha'u Kuma ummah"halima tace hade da yatsina fuska...
"Masu gadin zainul abideen masu kula dashi tuntuni sukai yunkurin tona mata asiri Wai sunganta Tana bawa zainul magani nina hanasu...sanan akwai makamai dayawa dana tanada saboda tsaro"...
Ajiyar zuciya halima tayi zuciyarta na ayyana Mata abubuwa da dama.....
*WANAN LITTAFIN NA KUDI NE GA MAI BUKATA DARI BIYU NE KACAL YA NEMI WANAN NUMBERS DIN DAN KARIN BAYANI 08166177830 KO 07084161619*
💞 *ZAINUL ABIDEEN* 💞
*HASKE WRITERS ASSO💡*
*SLIMZY😍*
[1/23, 11:37 AM] 😍SLIMZY😍: 30
Kallonta halima ta sakeyi fuska dauke da damuwa a Karo na biyu wanan karon furzar da iska tayi Mai zafi daga bakinta hade da yatsina fuska "well ummah tunda kince haka baxanja da hukuncinki ba baxanja da maganarki ba Amma tabbas inaji a jikina shigo shigo Babu zurfi yarinyar Nan takeyi Miki dikda nasan kedin wacece xan kwantar da hankalina Inga yadda wasan naku zai kasance dikda jinina a kunbata yake"....
Girgiza Kai gimbiya rumana keyi cike da mulki Yana hura kafafen hancinta,lokaci daya ta saki wata arniyar dariya Mai dauke da tsantsar mugunta "kisa Ido kiga yadda wasan zai kasance dikda yadda kikeji a jikin naki nikam ba haka nakeji ba domin inaji a jikina ta rigada ta shigo hannuna na d'ana Mata tarko fitarta Abu ne me yuwuwa Dan haka Bari kigani"....ta juyo da dubanta gefe da gefe Babu kowa sai ta mika hannunta jikin wani switch dake makale a bango ta Danna kararrawa cikin seconds saiga hansa'u ta shigo jikinta na rawa ta zube a kasa "tuba nakeyi ranki ya Dade na rashin samuna a kusa har kika Danna kararrawa na fita kenan kika Danna Inna fatan hakan be batawa uwargijiyata Rai ba"
Murmushin gefen fuska "karki damu hansa'u nice na bukaci kiyi nisa saboda inason ganawa da Yar taawa, yanzun Kuma na bukaci ganinki kikazo akan lokaci Dan hakan ba laifi bane,...ba wanan surutun nakiraki kiyimun ba"...da sauri hansa'u ta Kara zubewa kasa sosai "me kikeda bukata uwargijiyata intashi intafi in aiwatar dashi yanzun Nan,me kikeso a kawo Miki yanzun in garzawa Koda wata masarautar ne in tabbatar na kawo Miki shi a mallaki shi?banida wani amfani Wanda ya wuce in bautawa gimbiya matar sarki Kuma uwargidan sarki,aiki komi wuyarsa komi hadarinsa Zanyi mikishi a cikin seconds din da Basu wuce goma ba domin kedin adalace Allah ya Kara Miki lafiya da nisan kwana uwar Fatima Zahra da gimbiya halimatussaaadiya na gaisheki"....sosai gimbiya rumana ke kada Kai tare da Jin dadin kirari irin Wanda hansa'u takeyi mata kanta Yana Kara girma Tana Jin kanta on top tanajin ta dara dik Matan duniya....
"Bawani abu nake bukataba face inaso kiyimun aiki nasan kin kware a wanan fannin wajen sawa dik wani Mai shige da fice a cikin masarautar Nan idanuwa,Dan hakan nake umarrarki da inaso ki bibiyi rayuwar ummaty Ido,dik wani shige da fice nata,dik inda Tasa kafa da muamalarta inaso ya zamana akan idanuwanki takeyi idan so samune Ina bukatar kisamu rahoto har fannin bilkisu mahaifiyar zainul abideen ki rinka kawomin,idan kikaimun hakan yadda ya kamata kinada sadaki Mai tsoka Dan haka na Baki wanan aikin"....
"Indan wanan aikin Mai saukine uwargijiyata fatana da burina bai wuce inganki cikin farin ciki ba Dan hakan zaayi Miki wanan"...
********
"Wai ke Kam menene haka dik kikabi yau kika firgice kamar wadda wani Abu ke damunta?bini bini kinyi tagumi tun bayan dawowarki kike hakan Kuma ganin haris ne a gidan kiketa hakan"innah keyiwa ummaty magana tana zaune gefenta a tabarma bayan sallar isha'i...
"Babukomi innah kawai dai nayi mamakin zuwan nasa Nan gidan ne tunda ban taba ganinsa ba a Nan gidan din sanan harda hidimar siyo Mana kayan abinci shine dik naji wani iri"
Murmushi innah tayi wanan lokacin "ummaty kenan gaskiya haris mutumin kirki ne kece dai bakisan hakan ba kuma tun ainihi daman ni nasanshi lokacin muna Zama cikin gidan sarki wajena yake wuni idan ya dawo makaranta"
"Amma innah ban taba ganinsa ba fa"Tai maganar cike da shagwaba...
"To ke yaushe kike wuni a wajena kina sashen gimbiya bilki wajen zainul Kinga bazaki sanshiba Dan haka indan wanan ne ki kwantar da hankalinki"...sarkin dawaki dake cikin dakinsa Yana jiyo tattaunawarsu ya bude labulen dakinsa ya fito Yana fadin "Amma ga dukkan alamu akwai wani Abu da haris yakeso tare damu yasa kikaga Yana wanan rawan jikin saboda nasan halin yaron yarone Mai natsuwa da Kamala sanan akwai abubuwa da na lura dashi dangane da yaron daga shigowarsa"
Murmushi innah tayi tana sunkuyar dakai cike da kunya Dan ta fahimci abinda sarkin dawaki ke nufi,..ya cigaba da magana "kinsan ance idan kaga Kare Yana shinshina takalmi to dauka zaiyi Dan hakan indai hasashe na da abinda na hango na fahimta gaskiya ne to tabbas sainafi kowa farin ciki da hakan"
Itadai ummaty kanta daurewa yayi Dan dik maganar da iyayen nata keyi Bata fahimta ba kallonsu kawai takeyi daya bayan daya kamar tv tana sauraren tattaunawarsu...
*********
Hajiya kubrah mahaifiyar haris da warisah ce zaune s parlor yaran nata zagaye da ita suna cin abinci cikin kwanciyar hankali sunayi suna kallon tv misalin karfe Tara saura na dare "ni Kam momy nakosa daddy ya dawo daga London din Nan daya tafi yanzun idan ban manta a kirgana ba saura sati biyu ya dawo ko momy"
"Ehh Dole ka kosa Mana tunda kaima kadawo gida kanason kaga mahaifinka shiyasa,Wai inama kaje ne sai yanzun ka shigo kasan tun kana kasar Nan banason yawon dare kaida ba abokai gareka ba "ta dubeshi fuska a Nan daure,
Hannu yasa Yana shafa sumar Kansa hade da sauke lallausan murmushi batare da yace komiba,ta kafesa da idanuwanta...sai wanan lokacin warisah ta dago Kai ta dubesu hade da tabe Baki kamar bazatayi magana ba sai Kuma tace "hmmm yaayah kenan nasan inda kaje wallahi,bazai wuce gidan sarkin dawaki ba wajen ummaty "
"Wace ummatyn?"momy ta dafe kirji hade da zaro idanuwa...
"Ummaty Mana Yar sarkin dawaki?me kula da ta zainul Mana can yaje"
Wani mugun miyau ta hadiye hade da hurga masa wani mugun kallo "Sannu haris wato can kaje koh?shiyasa kwana biyu kuke kuss kusss kaida Yar uwarka ko Ashe abinda kuke kullawa kenan,sanan haba biri yayi Kama da mutum dik na fahimci komi dangane da kallon da kake bin ta dashi dazun a gidan Mai martaba, nasan dik wani mahaluki ya fahimci inda ka dosa to wallahi baka isaba Dan bazaka kwasomin Yar talakawa ba dubeka fa?ka tuna da Yar dakake Shirin nema kayi kadan"
Wani kallo ya watsawa warisah suka hada Ido ta sadda kanta kasa cike da faduwar gaba dama yasan zaayi hakan shiyasa yaso mahaifinsa ne zai fara Jin labarin Nan Dan yasan zai Mara Masa baya shi baya kyamar talakawa,Amma tunda haka ne zaisamu Mai martaba akan maganar kafin yanaji Yana gani ya rasata...
"Wato Ina magana kayi shiru ka kyaleni mahaukaciya na magana ko?kake nufi kome"
Idanuwansa a kasa ya motsa bakinsa a hankali "kiyi hakuri"shine abinda yace ya Mike ya fice daga patlorn ta bishi da kallo...
"Ke Kuma me kikeso kicemun tun jiya nake binki kifada mun damuwarki kike ramewa cikin kwana kin Nan kinki fadamin jiya na sake binki kince Zaki fadamin Baki fada munba,oya Ina jinki"
Kwalla ce ta ciko a idanuwanta ta cije lebenta Dan kada ta zubo mata uwarta ta fahimci halin da take ciki Wanda daga ita sai zuciyarta ta bar mawa, Bata shirya tona asirin zuciyarta ba yanzun...sai kawai ta dauki cup din tea dinta batare da tacewa momy komiba ta fice a patlorn tayi hanyar dakinta...kallon mamaki da al'ajabi momy ke bin ta dashi har ta bacewa ganinta,sai kawai ta janyo wayarta ta Shiga dialing wata number...
******
Bayan kwanaki hudu kusan kullum cikin kwana kin Nan haris sai yaje wajen ummaty Kuma tare da hidimomi kala kala bai Kuma Nuna mata dalilinsa na yin hakan ba bai Kuma taba Nuna mata alamar Yana sonta ba ko a fuskarsa saidai kawai yayita tsokanarta yanayi mata barkwanci kala kala Wanda dabiarsa ce matukar Yana jinyin wasan...ganin hakan yasa ta Dan saki jiki dashi ba dukkanba,a cikin kwanakin Kuma zainul ya samu sauki sosai fiye da da Dan ya koma normal mutum dinsa da taimakon magunguna da baabah kande take kawowa suna canjawa zainul suna bashi,yanzun har tsayawa yakeyi da kafafuwansa Amma baya iya daga kaafarsa saboda tanayi Masa nauyi sosai...
Hankalin gimbiya rumana yafi Koda yaushe tashi musamman yau data dawo daga ziyartar zainul abideen ta ga yadda ya koma ta furgita kwarai ta Kuma lura da yadda mahaifinsa ke rawar kafa da tsananin farin ciki akan hakan musamman yau da sukaje tare....ta rasa inda matsalar take ta tabbatar wa da kanta cewar ummaty tana bawa zainul abideen magani Dan hansa'u Tana kawo mata rahoto akan hakan,har yusha'u Yana kawo mata rahoto sosai Shima to ta Ina matsalar take?shin daga bokanta ne Koko daga waye?Dole ne yau tasa bokanta yayi bincike Akan wanan mummunan balain da yake tunkaro ta Dan haka zuciyarta ta karkata Akan ta shirya ta ziyarci kauyen da kanta yau....
Cikin kankanin lokaci ta shiryawa tafiyar zuwa kauyen na bokanta tare da hansa'u da wata baiwarta amintacciyarta ta boye Wanda ba kowa yasanta ba....
*******
Ummaty gabaki daya batajin dadin ranta a yau minti minti gabanta Yana faduwa Wanda batasan dalilin hakan ba Tana zaune gaban zainul abideen hankalinta gabaki daya ya karkata wani waje shi Kuma gogan dik wani motsi nata akan idonsa takeyi yanajin wani shauki dangane da ita Yana fusgarsa dik seconds soyayyarta karuwa takeyi a cikin zuciyarsa,
Tayi zurfi cikin tunanin mafita Dan ta rigada ta fahimci akwai matsala dangane da gimbiya rumana ta fara fahimtar zainul ya samu lafiya,ita kanta bataso ta fahimci hakan ba Amma Babu yadda zaayi ta hanasa Nuna samun lafiyarsa saboda besan meke faruwaba idan har tayi gigin sanar Masa to tabbas batasan me hakan zai biyo bayaba Dan haka take adduar samun mafita
"Ummaa...ty"ya Kira sunanta cikin wata irin siga Wanda ita kanta Saida taji wani Abu ya tsarga Mata tun daga saman kanta zuwa tafin kafafuwanta,dakyar ta hadiyi miyau ta amsa can kasan makoshinta"naam"ta maida hankalinta garesa,