Sashe 7
Zainul Abideen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru yayi na Dan wani lokacin take wata dabara ta Fado Masa ya sauke ajiyar zuciya.....
*SLIMZY😍*
[1/23, 10:36 AM] 😍SLIMZY😍: *HASKE WRITERS ASSO...💡*
💞 *ZAINUL ABIDEEN* 💞
*SLIMZY✍🏼*
*Wattpad@slimzy33*
*Assalamu Alaikum.... Fan's a duk inda kuke ina muku fatan alheri. Wannan book na zainul Abiddeen na kud'ine, wanda yake sha'awar siya ze iya tura kud'insa ta wannan number akan naira dari biyu kacal.*
*2073065733
Sha'awa Ibrahim
UBA bank*
Tura shaidar biyan kudinka ga wanan number
08161306299
6019111117 keystone
Amina jibril
Shaidar biyanka ga wanan number 08166177830
Kokuma ya tura katin waya na mtn na 200 ta wannan number
08039424298 kokuma 07084161619
Kud'in littafin d'ari biyuce kacal game buqatar ci gaban zainul Abiddeen seya tuntub'emu.
*7*
Kwance take idanuwanta a lumshe tamkar wadda take bacci Amma ba baccin takeyi ba ,minti minti takan juya kwanciyarta saboda gajiya da takeyi kwanciya gefe daya ga bacci yaki daukanta ko kadan,hakan Nan ta bude lumsassun idanuwanta kurriii a kan fankar dakin dake juyawa a hankali,meke damunta yau ne?bacci yayi kaura a idanuwanta?...ko wani Hali ya zainul abideen ke ciki oho?dikda yau ne Rana ta farko da ta kwana a cikin gidan nasu Amma tanada bukatar sanin halin da yake ciki yanzun,dago kanta tayi ta dubi agogo karfe daya da minti goma Sha biyar na dare sai kawai ta maida kanta pillow ta tsunduma cikin kogin tunani,dik tunaninta be wuce akan yadda zainul abideen zai samu lafiya bane?ta auna ta juya dik yadda tai tunanin sai taga babu mafita, mafita guda daya ce shine iyayensa su amince su nema Masa maganin gargajiya ko zai samu lafiya Amma abun ya faskara,kwata kwata basuda raayi akan hakan babu ma maganar zuwa gun Mai magani sai maganar likita,kullum narkar da naira akeyi Amma kullum jiya iyau,hakan besa sunyi tunani akam lamarin su kamo bakin zaren ba,to ita ta Yaya zata tunkari wanan ciwon na zainul gashi tana bashi magani a boye Amma kullum jiya iyau,....sauke numfashi tayi ta gyara kwanciyarta Dole ta nemi mafita akansa Dan tabbas tana tsananin tausayin sa tanaso Shima ya samu lafiya kamar kowa...tayi nisa a cikin kogin tunani ta dau tsawon lokaci Mai yawa tana tunani har bacci barawo ya saceta batare da ta tsaida shawara a zuciyarta ba....
*******
Washe gari ta shirya tsaf ta maida kayan jikinta da hijjabinta tana zaune a parlor dik ta takura ta kosa ta Shiga inda zainul yake taga ya ya kwana,...dago Kai gimbiya bilkisu tayi ta dubi ummaty "ah ah ummaty ya kika maida kayan jiya?bayan nace fiyya tabaki kayanta kala daya kisanya tunda jikinku daya ko Baki Bata bane fiyya?ta juyo da dubanta inda fiyya ke zaune tana kaeyawa da karamar kanwarsu afee,
"Na ajiye Mata a kan gado ammiey Kuma na fada mata ga kaya Nan,kawai dai kinsan ummaty Bata sakin jiki da mutane batada sabo"
"Tashi ki canja kayan jikinki ummaty"..babu musu ummaty ta Mike ta nufi dakin da suka kwana jiya dam ta canja kayan jikinta,...jimm kadan baafi minti goma ba ta fito sanye da kayan Amma ta maida hijabin jikinta,kallonta kawai ammiey tayi ta girgiza kanta tana murmushi yarinyar dabiunta masu kyau ne tun tana kankanuwarta ba karamin burgeta takeyi ba...
*********
"Wadanan sune files din zainul abideen na asibitin Nan gabaki daya Kuma dukka sun kunshi dik wani treatment da akeyi Masa Kama daga ranan daya fara zuwa har yanzun da muke magana ranka ya Dade,Kuma dik wani treatment Yana ciki na magungunansa da testes da akeyi Masa da gwaje gwaje komi da komi ranka ya Dade babu inda bamu gwada ba a jikin yarima,dik wata gaba ta sadarwa mun bimciketa Amma sakamakon guda da'ya ne komi lafiya Lau yake sawa"numfashi Mai martaba ya sauke hade da gyaran murya,
"Yanzun likita babu abinda zaa iya yi mishi bayan haka?bincike nakeso sosai ayi mishi likita ko zamu gano ciwon dake damun d'ana shine kadai da namiji da Allah ya bani ya Sanya mun soyayyarsa a cikin zuciyarta nakeji zan iya salwantar da duka dukiyar Dana mallaka inhar zainul abideen zai warke ya hau gadon sarauta"
"Ranka ya Dade nadade da tunani akam ciwon da'n Nan naka tamkar jifansa akayi,ko shafar aljaju,Inba hakan ba babu yadda zaayi dik wanan gwaje gwajen da mukayi mu kasa gano abinda yake damunsa sakamakon kwaya d'aya ne shine lafiyarsa kalau ranka ya Dade a duba lamarin Nan"
"Ban taba zargin wani ko wata zayiwa dan Dana Haifa wani abuba bana zargin kowa zuciyata tsarkake take da kowa Dan haka zamu cigaba da nema Masa lafiya a asibiti har Allah yasa mudace likita"sosai kalaman Mai martaba suka sanyayarwa likita da jiki babu abinda ya Kara burgesa da dattijon kamar yadda yake da dattako da tawakkali danyarda da kaddara sosai ya Kara ganin girmansa da kimarsa a idanuwansa...
"Insha allahu Zanyi iya bakin kokari na ganin ansamu cigaba wajen samun lafiyar magajin sarki,Allah ya Kara maka lafiya da kaunar talakawa ranka ya Dade,da haka sarakuna suke a fadin duniyar Nan da talakawa da alummarsu basuyi kukaba Allah yabawa magajin sarki lafiya"
Kyataccen murmushi Mai martaba yayi da alama yaji dadim adduar da doctor yayi yace "ameen"ya Sanya hannnunsa cikin aljihunsa ya Ciro check din kudi ya mikawa likita kamar yadda ya Saba yi mishi kyauta yau ma hakan ne,likita ya Shiga zubo adduoi tare da fatan alheri ya biyo bayansa Nan fadawa suka zagaye sarki da Yan rakiyarsa,suka Shiga bi daki daki na asibitin da Mai martaba suna duba marasa lafiya sarki nayi musu alheri.
********
Washe gari sauri sauri ummaty ta shirya ta fito mahaifinta ya tsaidata "ummaty tun shekaran jiya aka kawo maganin magajin sarki to ganin Baki kwana a gida ba shiyasa na ajiye Miki zuwa yau"
"Baba ka manta dik bayan wata shida ake kawo maganin?Wanda na bashi karshe ko wata daya baayiba gashi an kawo wani Kuma kace lakanin maganin dik bayan wata shida ne ko uku"take zuciyarsa tai darrr baiji mamaki da Jin hakan daga gareta ba sanin wacece Yar tasa wajen kaifin basira da kula sai ya dake "ummaty ganin halin da yaron Nan yake ciki ne yasa nai tunanin a canja mishi lokacin bada maganin zuwa sati biyu biyu ko sati daya yadda zamu rinka ganin cigabam maganin anasamun waraka ko babu?tausayin yaron nakeji da iyayensa wallahi"wani irin farim ciki ne ya lullube ummaty hannunta har rawa yakeyi wajen karbar gorar ruwan maganin ta rike da kyau a hannunta ta dubi mahaifinta cike da farim ciki "Kai baba nagode Allah yasaka da alheri yasa kafi haka Allah yasa wanan maganin ya Zama silar warkewar ya zainul"
"Ameen"yace ya bita da kallo yadda take farin ciki tana sauri sauri ta tafi har takai zaurem gidan ta dawo "kaceda innah idan tadawo islamiyya nayi girkin Rana kafin in tafi"to kawai yace Mata ta fice tana zumudi ,tausayin ummaty ne ya lullube sarkin dawaki yadda take cike da zumudi Allah sarki baiwar Allah da tasan menene da dikda shi ya haifeta saita tsanesa,shi Kansa jikinsa yayi sanyi haka ya shige daki...
*******
Tafe take a nutse dik tayi zufa saboda saurin da takeyi ta karasa gidan dik tagaji Dan a kasa ta tako Saida sukazo daff da ita a mota suna tafe sunajin kida zahira ta dubi warisat "kinsan wacece waccen take tafe tana hardewa da zani?ga uban hijabin?"batare da ta kalleta ba ta amsa da "wacece?"
"Ummaty ce Yar aikin ya zainul Yar wahala sai sauri takeyi taje saboda tsabar Neman suna da Neman gindin Zama wajen masu kudi'
Kallon ya musaddik warisat tayi kasantuwar itake gaban motar tace "takamun ita da mota"ta kauda kanta tamkar ba ita tai maganar ba,lashe leben sa yayi Wanda hakan shine al'adarsa Koda yaushe "dik yadda kikace hakan zaayi ta wajena,Amma wanan bazai yuwu bane saboda yarinyar tanada kyau"ya karashe maganar Yana me kallon yanayin warisat din,
Tabe bakinta tayi batare da ya fahimci inda ta dosa ba tamkar bazatayi magana ba sai tace "ka nemeta Mana"tai maganar daidai yayi parking a kofar gidan,"da inada raayin auren yaran talakawa to tabbas Dana nemeta,da zuciyata na kaunarta babu abinda zai Hana ban nemeta ba Koda da holewa ne,saidai zuciyata babu Wanda takeso take muradi take marari kamarki warisah Amma narasa gane kanki,Ina azabtuwa da sonki ki tausayamun"batare da tace komiba ta bude murfin motar daidai Nan ummaty ta Iso har zata wuce warisat ta kirata "zoki shigarmun da wanan jakar sashen ammiey"shine abinda tace ta juya tai gaba abinta,turussss ummaty tai Tana bin warisat da kallo yadda take take taka kasa tamkar tana kirgawa lallai wanan ta Gama Raina mata wayau,wato ita zata aika da jaka ta shigar Mata dashi saboda ta wulakantata ta Nuna Mata ita bakomi bace face Yar talakawa?Koda yake ubanta ma be wuce Dan aikensu ba,
Har ta Kai kofar Shiga ta juyo ta kalli ummaty dake takowa a hankali hannunta na rike da jakar warisat da ya musaddik suna biye da ita "karki bari in rigaki Shiga gidan"....tabdijan me wanan take nufi?to idan ta rigata Shiga me zatayi matq?Koda yake jikar sarauta ce zata iya wulakantata cikin mutane ba damuwarta bane,
Sashen gimbiya rumana zahira da warisat da musaddik suka Shiga Dan su gaisheta kafin su karaso sashen gimbiya bilkisu.
Cike da masifa fiyya ke magana tana kallon ummaty rike da jaka "ke Yar aikin gidansu ce da zata dau jaka ta Baki?Koko ta ganki da uniform din bayi ne da zata Baki dakon jaka tun daga kofar shigowa ta kudu?wanan wani irin wulakanci ne da kaskamci?"sadda kanta ummaty tayi batare da tace komiba ta ajiye tana Shirin barin wajen fiyya ta tsaidata "daga yau Kar wata shegiya ta sake Baki dakon jaka ko wani aiki kiyi tunda ke ba kuyanga bace ba Kuma baiwa bace"tana cikin fadin haka warisah ta shigo ko kallonsu batayiba fiyya ce ta bita da mugun kallo kamar ta shaketa ta huta,...Sumi Sumi ummaty ta juya Rai babu Dadi ta nufi sashen zainul abideen.
*******
"Ya na ganki yau wani iri ummaty?"yace Yana karewa yanayin nata kallo,sai kawai ta kirkiro dariyar karfin Hali tana fadin "dama zolayarka nakeyi inji mezakace babu komi yaayah"kallo kawai ya bita dashi badon ya yarda da maganarta ba,