Sashe 47
Zainul Abideen Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Dik wani bincike likita yayi iya kokarinsa wajen binciken abinda ke damun gimbiya rumana wadda halima da Zahra sukai sammakon barin gidan da ita batare da kowa ya sani ba dik sun fita hayyacinnsu sun tsorata da yanayin mahaifiyar tasu,gashi Basu da wasu dangi ta bangaren mahaifiyarsu Wanda suke jituwa dasu,dik Wanda suka Kira suka shaida Masa abinda ke faruwa saidai yace Allah ya sauwake ko yace Ina mulkin da sarautar?Ina dukiya?meyasa bazasuyi Mata maganiba a yanzun?amsar kenan...halima ta share hawaye cike da nadama da tsananin damuwa ta dubi doctor dake ta rubuce rubuce a file din gimbiya rumana "likita yanzun Babu wani taimako da zaka iya Yi Mata Wanda zata samu relief ko yaya ne?musamman wanan Aman da takeyi Mai wari ga shakuwa da take fama,ni kurajen da sukai Mata kaca kaca Basu dameniba kamar wadanan abubuwan?"
Ajiye rubutun likita yayi ya fuskancesu duka su biyun yadda suka fita hayyacinsu ga damuwa karara a fuskarsu"Babu abinda Zan iya Yi Mata Wanda ya wuce kwayar maganin da na Baku ku rinka Bata shine kawai mafita shima zugi da radadi kawai zai cire Mata da Koda yaushe da zata kasance cikin bacci saboda yadda Naga tana sambatu kamar Mai tabin hankali kuma munyi gwaji a kwakwalwarta lafiya Lau Dan haka Babu abinda zan iya Wanda ya wuce hakan"...
Hawaye ne ya gangarowa Zahra tace"likita why not kayi addmiting dinta a nan har ta Dan samu sauki?"
"Sorry to say ranki ya dade gaskiya bazan iyaba saboda idan kin lura babban asibiti ne nan da ake kawo marasa lafiya daban daban sanan bamu gano cutar dake damunta ba balle musan yadda zamu magance kada tazo ta shafi wadanda ke kwance a asibitn Kinga anbata goma biyar Bata gyaru ba Dan haka ga wanan takaddar"ya Mika masu da sauri halima ta karba ta karanta takaddar sallama ce ya Basu sanan ya Mike "inada patient suna jirana a waje zasu fara shigowa ganina Dan Allah zaku iya tafiya"ya nuna musu kofa...mikewa Zahra tayi tana gyara goyonta cike da takaici "muje halima"
Fitowa sukayi suna Jan kafa da kyar har dakin da gimbiya rumana ke kwance tana ta sharar baccin wahala...kallonta kawai sukeyi bacci takeyi Amma yadda take sauke numfashi tamkar Mai asthma ga manyan kuraje da sukai bulu bulu cike da fuskarta gwanin kyama haka suka tasheta ta tashi a furgice da wanan sambatun kamar kullum "an daura zainul abideen a gadon mulki Koh?insha Allah bazai hau sarautar nan ba"dukkansu kallo suke bin ta dashi kawai cike da takaicin maganganunta...dakyar suka kamata suka nufi waje da ita asibitin cike yake da mutane dik inda suka bulla kallonsu akeyi harda leke masu tausayi nayi masu toshe hanci da rufe idanuwa sunayi har suka iso wajen motarsu da kansu suka shigar da ita cikin mota halima ta koma mazaunin driver Zahra na gefenta rungume da yaronta dake ta sharba bacci..."Ina muka nufa ya Zahra?"
"Gidan hajiya dake bayan gari inda ta siya kwanaki din nan can xamuje tunda abbah yace be bukatar ganinta a gidansa idan yaso sai ku zauna tare ko nasan abban samir insha allahu zai maidaki zanyiwa daddy magana ya kirashi ayi sulhu"kada Kai halima tayi taja motar a guje suka bar harabar asibitin....
********
Mai martaba yayi gyaran murya bayan gimbiya bilkisu ta gama Koro Masa shawarar da tazo da ita gefe zainul abideen ne zaune yasha shada fara kall da bakar hula ya sadda kansa a kasa..
"Shawarar da kika kawo bilkisu naji dadinta ta a aurawa zainul abideen ummaty yayi hakan,dama tunanin da nakeyi kenan tunda yarinyar nan itace tayi wahala da yaron nan kusan ince itace silar samun lafiyarsa dikda dama na fahimci akwai soyayya da shakuwa a tsakaninsu kawai a Zan nemi sarkin dawaki da maganar yau bayan sallar ishai inji ya zamuyi ba lokaci zamu dauka ba sati daya ne KACAL zamusa a gudanar da hidimar"
Murmushin Jin Dadi gimbiya bilkisu tayi "dama fiyya nuradeeen ya Aiko Akan a nema Masa izinin aurenta Dan sarkin agadaz shine nace idan har sun shirya kawai Kai musu izini su turo a gudanar da bikin gabaki daya"..jinjina Kai Mai martaba yayi cike da nishadi "Masha allahu, alhamdulillahi sanan dama yaron nan musaddik na hango masa warisah tunda dadewa idan hakan ne dik a hadasu ayi musu aure auta afnan kawai zata rage"
Dariya suka bawa zainul kawai ya Mike ya fice dik suka bishi da kallo cike da kaunar Dan nasu...."bilkisu Amma kinsan zainul abideen Dani yake Kama ko?sai yanzun da ya samu lafiya na hango tsantsar kamarmu"
"Amma ai akwai abinda ya dakko nawa ba duka yake Kama da Kai ba"Tai maganar cike da zolaya dukkansu dariya sukasa cikin farin ciki..."zansa a sanarwa sarkin dawaki Kiran nawa bayan ishai"
"Toh Allah ya kaimu ya Kara girma ranka ya dade"
"Ameeen ranki ya dade"yayi maganar Yana dariya...
********
"Inaga tunda bayan sallar laasar kace zasuzo maganar tsaida ranar ya kamata a sanarwa da mutanen gidan nan tunda mundawo nan kada muyi Abu da ka ko?"..sarkin dawaki zaiyi magana iklima Tai sallama ta shigo ta zube a kasa "ranka ya dade sakon Kiran gaggawa daga Mai martaba cewar Yana bukatar ganawa dakai bayan sallar ishai a fadarsa"...
A tsorace sarkin dawaki bakinsa har rawa yakeyi yace "to iklima jeki "ta Mike ta fice...kallon innah yayi "bazan Bari har wanan lokacin ba zanje yanzun inji dalilin Kiran inaga zaifi ko?tunda yanzun din ba wani Abu nakeyi ba?"
"Ehh kaje din Allah yasa muji alheri"
"Ameen 'ya Mike Yana gyara babbar rigarsa yayi waje.....
*HASKE WRITERS ASSO💡*
💞 *ZAINUL ABIDEEN* 💞
Rashin wuta da rashin comments dinku ke hanani typing wlhy Amma kuyi hakuri nasan nidin me laifice wlhy wanan dalilan suke hanani typing kaduna sai a hankali wutar nepa saura pages uku insha allah
SLIMZY✍🏼
[1/23, 11:52 AM] 😍SLIMZY😍: 43
Gurfane sarkin dawaki yake a gaban Mai martaba Yana kwararo Masa dalilin nasa na kiransa sanan ya Dora da cewar "Babu wata sakayya wadda zaayiwa ummaty dangane da hidimar da tayi da yaron nan zainul abideen face a daura Masa aure da ita tunda alamu sun nuna cewar suna son junansu dukkansu su biyun tun suna Yara shiyasa na yanke shawara da mahaifiyar yaron da yaron Akan in tuntubeka Akan maganar nan ta auren yaran inasu inji daga bakinka yuwuwar hakan tunda gashi Dan uwan yaron nan haris ance an nema Masa aure shiyasa nakeso dukkansu a hadasu ayi auren gabaki daya"..
Ko kafin Mai martaba ya Gama Koro bayaninsa sarkin dawaki ya jike da gumi tun daga kansa har jikinsa ga mamaki da al'ajabi da yayi Akan maganar Wai ummatynsa ce zata auri Dan sarki?shi kanshi sarkin da kansa yake nemawa dansa auren ummaty?...to da wani Baki zai sanarwa da Mai martaba cewar an bada auren ummaty ga Dan uwan zainul abideen tunda Basu sanar dasu hakan ba?...shiru sarkin dawaki yayi ya kasa magana har Mai martaba yayi gyaran murya yace "sarkin dawaki kayi shiru da maganar,bakace komi ba ko akwai wata damuwa ne?idan an rigada anbawa wani aurenta ba wani Abu bane zainul sai ya hakura ya auri Yar uwarsa warisah"...gaban zainul ne ya fadi Wanda ya kunno Kai zai shigo wajen mahaifinsa Jin furucin da mahaifinsa yakeyi ba karamin tada Masa hankali yayiba da sauri ya shigo fadar har kafarsa na hardewa fuskarsa Babu annuri take maganar da sukayi da haris ta Fado masa hakan ne yasa shi jin Dan sanyi a zuciyarsa...
Cike da ladabi ya gaida sarkin dawaki ya nemi gefe guda ya zauna ya sadda kansa ka'sa Yana sauraron Mai sarkin dawaki zaice... Harshensa a daure yace "ranka ya dade banida wata magana wadda zanyi Akan maganar nan dik hukuncin daka yanke daidaine saidai akwai alfarma daya da nakeso ka bani "
"Ina sauraronka Fadi alfarmarka sarkin dawaki"...
"Ehh inaso zuwa dare zanzo anjima nan din mu tattauna wata magana da haris da zainul abideen"...murmushi zainul abideen yayi ya zaro waya a aljihunsa ya Shiga daddanawa
"Babukomi sarkin dawaki Allah ya kaimu"Mai martaba yace cike da murmushi irin na manya Dan ya harbo inda maganar sarkin dawaki ta nufa dama Yana hasashen hakan....
********
Hawayene kawai yake sauka a idanuwan ummaty a parlor gefenta innarta ce da mahaifinta Wanda ke zaune kusa da ita ya rafka tagumi "ummaty meyasa tun farko kinsan akwai soyayya a tsakaninki da zainul abideen kikabawa haris dama har ya turo iyayensa?sanan kuma abun mamaki ma mahaifiyarsa kanwace wajen Mai martaba Amma Basu San da maganar ba?ni wallahi bansan ta yadda Zan bullowa wanan lamarin ba Dan gaskiya bazan iyawa Mai martaba musu ba sanan bazan kuma iya butulcewa haris ba idan abun yafi karfina haka nan zaa daura Miki aure da haris"
Cikin shasshekar kuka ummaty ke fadin "baba babukomi dik abinda Allah yayi Mai kyaune Zan rungumesa hannu biyu biyu matukar hakan shine alheri"
Ajiyar zuciya innah ta sauke "to Allah ya zaba Mana abinda yafi alheri"
"Ameeen sarkin dawaki ya amshe dashi cike da damuwa...mikewa ummaty tayi jiki Babu kwari tana sharar hawaye ta fada dakin kwananta ta rufo kofa ta Sanya key ta fada Kan gadonta ta saki wani irin kuka Mara sauti....
*******"
"Amma Kai haris kana ganin hakan da kayi kayiwa kanka adalci kenan"cewar hajiya kubura cike da damuwa...