Sashe 7
Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Karo sauti tayi ta kara taso masa cikin hargagi tace oh wai da kazata abanza nake ne wai kai me ka dauki kanka na lura fah abun ka yana nema ya wuce gona da iri wai kazata sanyi gare ni yadda zakai min sharrin da kaga dama ka zauna lafiya? Ko ka zata arha ce dani kamar wasu banzayen ne iyehh??? Toh wallahi ka kama kanka kaja jikinka dan ni bazan taba sonka ba sai dai kayi duk yadda zakai kaji ko??
Kuma idan na kara gin qafar ka a kofar gidan mu koma a layin mu saina sa an maka wanka da ruwan kwata,,
Fuuuuuuu tayi hanyar komawa ,
Dakatar da ita yayi da cewa kiyi hakuri reetaj dan allah kar kiyimin mummunar fahimta kinyi magana amma ni kin hanani dan allah kibani dama daya in fada miki asalin abinda ke raina' tsayawa tayi tana sauraran sa ,
Yaci gaba da cewa dafari dai tinda allah yasa na ganki naji na kamu da sonki badan komai ba sai dan kamalar ki reetaj na tabbata irinki mahaifiya ta take bukata a sirikar ta kuma nasan zatayi farin ciki da samunki a matsayin matar d'anta tunani ke ba irin matan da zasu zauna wasa bace tinda na sanki nasan bakyason wasa shiyasa zuciyata ta dauki shawara kuma ta yanke hukuncin samun magabatan mu dan sanar dasu su bani izinin samun soyayyar ki a gani na babu amfanin soyyayar da bazata kai ga aure ba domin aure shine ribar soyayya naga be dace ace na fada miki ba kafin in sanar da iyayen mu domin ba da wasa nake ba ina sonki da gaskiya da amana bazan iya yin abunda ze cutar dake ba shiyasa na yanke wannan hukuncin amma dan allah kiyi hakuri kuma babu tilas a cikin so da kauna tinda rayuwa ce zamuyi ta har abada nafiso mu fahimci juna sosai har a yanzu indai kin tabbata bakya sona reetaj ki fada min gaskiya ni kuma zan janye shine asalin irin soyayyar da zan nuna miki bazan iya yi miki dole akan abunda bakyaso ba a koda yaushe farin cikin ki shine farin ciki na har ma da mahaifiya ta dan a yanzu tasan ya kika kwana ya kika tashi koda yaushe cikin tambaya take kina ina shin yaya kike kina cikin lafiya da kwanciyar hankali? Kina cikin farin ciki?? Koda yaushe fatan ta na zamto me bayyanar da murmushi me dorewa akan fuskar ki tareda wanke zuciyar ki daka duk wani rudu bazan ce kisoni dole ba amma dai inayiwa mahaifiya ta takaicin irin bacin ran da zatayi duk da nasan laifina ne zata dauka kuma a zahiri ma hakan ne laifi na ne kuma ina qara jaddada neman afuwa ta gareki na barki lafia,
Daka haka ya juya ya fice daka kewayen gidan nasu cikin qunci,
Jikin reetaj yayi balaaa'in yin sanyi kafewa tayi a wajen takasa motsawa maganganun sa na mata yawo ta kowane sassa na jikinta zuciyar ta na bugawa da karfi karfi muryar yaya muktar ce ta katse ta,
Banji dadi ba . tabbas banji dadin abunda kikai ba reetaj ai masoyin ka ba abun wulakantawa bane yanzu kina nufin kin mayar da mahaifin mu karamin mutum kenan ko me koda ace ba soyayya kike da muhsin ba kikaji abba ya yabeshi da halayen sa har ya amince da ki aure shi ai zaki aure shi kodan darajar masu daraja bazance na goyi bayanki ba reetaj kin bani kunya daka haka yayi shigewar sa cikin gida bin bayan sa tayi ranta a matukar 'bace kai tsaye dakin su ta wuce ta samu awaaz a zaune bakin gado ta zuba tagumi,
Ko takanta batabi ba ta cire mayafin ta tana cewa mutumin banza kawai,
bayan shiru ta biyo baya awaaz ta samu damar cewa kiyi hakuri yaya amma wallahi ba laifin sa bane kafin tayi magana awaaz ta dire mata kudin da yabata ranan nan tace gashinan wannan tukuici ne yabani saboda tsabar jin dadin shawarar da nabashi ta cewa ya fara neman izinin abban mu , baki sake reetaj ke kallon awaaz cike da tarin takaici tace wai kina nufin kece ma kika fada masa haka ai daman nasani kece dan wannan kuntu kuntun
Rausayar da kai awaaz tayi tace eh gaskiya nice amma kiyi hakuri kuma nayi haka ne dan nasan ze fi sauki kuma kiyi tunani akai kema zaki gane hakan ba wai yayi wani abu me tsauri bane hakan shine kima da darajar abun alfahari gareki cewar baki taba kula wani saurayi ba har sai wanda abban ki ya amince dashi kuma yace ki aure shi wannan zai zama abun mamaki a mutane kuma abun sha'awa domin samun irin haka a cikin mu mutane abune me wahala don yanzu ba irin wannan yayin ake ba... Shiru reetaj tayi tana sauraran ta har wani lokaci , awaaz kuwa ganin tayi nasara ne yasa ta miqa hannu zata dauki kudin ta reetaj tayi saurin kwashe kudin ta tashi tana cewa bazakici kudin nan ba wallahi bakya bukatar su dan ke ba matsiyaciya bace kin gane?? Awaaz tace kamar ya kenan? Ya an bani kudi kawai zaki ce bazan ci ba ni dai ki bani kudina, bazan bayar ba duk wani gata dai kina dashi an baki ci an baki sha an tufatar dake me zakiyi da kudin wani saurayi?? Kafin awaaz tayi wani yunkuri reetaj tayi waje da sauri bayan ta yafa mayafin ta cikin sa'a kuwa tana leqawa kofar gida taga yaran layin suna buga ball kwala musu kira tayi , haidar sadeek umar walid muhammad ukasha abdul duk kuzo dan da nan kuwa sukayo kanta ta fara raba musu yan dari bibbiyun cikin murna suke karba suna mata godiya bakin ciki kamar ya kashe awaaz tace wai kun san sadakar me take muku wai dan tayi saurayi shine take muku sadaka ,
Sadeek yace wai da gaske ne yaya? A hasale tace eh haka ne mana dan nayi saurayi ne kunsan saurayin nawa ai walid yace kwarai ma kuwa kuma wallahi kyakkyawa ne, reetaj tace yauwa toh daka yau idan kuka ganshi a layin mu kui masa rashin mutunci ku korashi gurin gyatimar sa ukasha yace an gama yaya duk yadda kikace haka za ai , tace yauwa yan qanne na , takaici ya hana awaaz magana ta koma cikin gida itama reetaj komawa tayi daka yanayin kallon da umma da ammah suke binta dashi ma kadai ya isa ta gane akwai matsala tunawa tayi ashe fah yaya muktar yaji komai gabanta ya yanke ya fadi tsayawa tayi tana kallon su duk sun shareta yaya muktar ma yana gefe zaune fuskar sa babu annuri bare alamun wasa shikenan na kade yanzu sai da ya fadawa su umma bazanji da dadi ba indai yaya ahmad yasani shikenan kwana na ya kare ganin babu wanda ya kulata yasa tayi hanyar dakin su kamar an zare mata laka ,,, tunani ya fara yi mata yawa fargaba da tsoro suka kawo mata ziyara a lokaci daya , salma da fatima suna zaune sun tsakure a gefe daya suna kallon ta cike da son ganin irin badaqalar da zata fuskanta koda taga irin kallon da kannen nata suke binta dashi sai jikin ta ya qara saki har dare babu wanda yayi mata magana haka take sukuku ita kanta awaaz ba sosai take cemata uffan ba, ammah da kanta ta tara yayyen nata ta sanar musu abunda ta aikata ai kuwa suka sata a tsakiya wannan ya ce wannan yace nasiha da fada sukai mata me ratsa jiki kuka kawai take takasa ko magana babban abun tashin hankalin ta cewa da sukai indai haka ta zaba toh zasu fitar da hannayen su daka cikin lamarin ta ita kuwa batason hakan ranan kwana tayi tana tunane tunane tabbas ta gane kuma ta sheda bata yiwa muhsin adalci ba tayi abunda be dace ba burinta a yanzu be wuce yadda zata faranta ran muhsin ba dan ta tabbatar yau kwanan bakin ciki zeyi a dalilin ta wane hali mahaifiyar sa da take kaunar ta take ciki wane irin bacin rai mahaifin ta zeyi idan yaji wannan labarin tabbas tayi babban kuskure fatan ta kawai ta gyarashi kafin maganar ta daukaka taso gari ya waye tin wuri ba sai lokaci ya kure ba amma gani take kamar baze waye ba mafarkai mara dalilai haka take yin su sai da addu"a bacci yayi awon gaba da ita koda gari ya waye yaya hafiz da yaya mubarak har da yaya muktar suka qara yimata nasiha sosai wunin ranan haka tayi shi ba dadi ko abincin kirki ta
Kasaci .
Tana zaune ta zuba tagumi awaaz ta shigo ta zauna ta fara danna wayar ta.
Cikin sanyi reetaj tace awaaz duk da halin da nake ciki danne dannen kike ma? Awaaz tace toh yaya me zanyi miki kuskure ne dai kinyi kuma sai ince me?? Hawaye ne suka kwararo kan fuskar ta tace awaaz dan allah ya zanyi nayiwa muhsin rashin mutunci bansan a wane hali yake ba na batawa kowa a gidan nan rai ya zanyi in gyara kuskure na awaaz??
Awaaz ta sauke numfashi kafin tace yaya ina da tambaya,, cikin sauri tace fadi, awaaz tace dan allah ki fada min gaskiya kinason yaya muhsin??? Idanu ta ware tana kallon awaaz tambayar tazo mata a bazata , shiru tayi tana tunani, awaaz ta katse ta da cewa bani amsa mana , gyada kai tayi tana hawaye tace eh awaaz ban taba ji a raina natsane shi ba kuma bazance bana son shi ba tin asali ya shiga raina kawai raina ne ya baci sosai na rasa yadda zanyi dan abun ya bani mamaki kuma yazo min a bazata shiyasa duk na rude amma muhsin mutum ne wanda ko wace mace ta sameshi a matsayin miji zata godewa allah indai ba butulu bace gaskiya inason sa awaaz musamman da kuka nuna min asalin gaskiya ,,
Murmushi awaaz tayi tace alhamdulillah yanzu kawai a gani na ki kirashi kice kinaso ku hadu idan bazaki iya hakan ba kawai ki bashi hakuri ta waya kiyi masa bayani yadda ze fahimta nasan komai ze wuce dan shi din mutum ne nagari nasan baze riqe ki ba, reetaj ta bude baki zatai magana awaaz tai saurin dakatar da ita da cewa dan allah kar kice min a"a yaya , shiru tayi kafin tace toh shikenan zan jaraba awaaz tayi murmushin farin ciki tace yauwa yaya shiyasa nake kaunar ki murmushi ta kakalo kawai da kyar ta iya kiransa ta bashi hakuri a daddafe kamar yadda awaaz ta tsara mata yayi farin ciki sosai a take yaji yayi wasai har ya manta da abunda ya faru kokarin janta da fira yake amma taqi sakin jiki dashi dan haka ya kyale ta abisa sa tan watarana zata saba dashi,