Sashe 38
Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jan hannun ta yayi ya wuce d'akin su da ita fuska a had'e ya tambaye ta bata tsaya kwalo kwalo ba ta fad'a masa dan yanzu ba lokacin sa bane ya yarda da abun da ta fad'a dan kuwa shi baya jin ze iya yarda da irin mugun zargin da ake jifanta dashi..
kuma yasan baza tayi masa qarya ba yasan idan ma ya fad'a bazasu yarda ba dan haka ya fice kawai ,,,
A wannan daren kwanan baqin ciki tayi duk da kuwa idan ta tuna ta rama abunda babban yaro yayi mata takanji dad'i ,,,
Washe gari...
Tana zaune a office duk abun duniya yayi mata zafi ta zuba tagumi hannu bibbiyu ameed ne ya shigo da sallama yace madam gashi yalla'bai yana son magana dake ya fad'a yana miqa mata laptop d'in hannun sa ,
Kar'ba tayi ta ajiye akan mez d'in dake gaban ta ta zuba masa ido shima kallon ta yake har wani lokaci kafin tace yalla'bai ina kwana???
Ta'be baki yayi yace nan ba kwana bane wuni ne,,
Sunkuyar da kai tayi
Qasa tana wasa da yatsun ta ,
Yace Ohh babu magana kenan???
Girgiza kai tayi a raunane tace naga kamar na 'bata maka rai ranar nan kana fushi dani ko????
Murmushi yayi yace eh amma ba sosai ba 'bacin ran amma yanzu na sakko ai kuma bana fushi da mutane ni kam ..
Kina lafiya dai ??
Babu wata matsala ko??
Shiru ta d'anyi kafin tace yalla'bai wai ya akai qanin ka yazo gidan mu??
Eh yazo ko ?? nasani dama hakan zata iya faruwa me yace miki to???
Wai kana nufin ba kaine ka turo shi ba???
Girgiza kai yayi yace um..um.. Ni ban san ma yazo ba me yayi to Allah yasa dai beyi miki d'anyen kan nasa ba,,,
Uhm babu komai kawai dai.... Labari ta bashi duk yadda sukayi dashi ,,,
Dariya ayaaan yayi yace dama haka ne kam shi baya barin bashi ba kamar ni bane yayi min daidai gaskiya kuma naji dad'i kinga ko bana nan ze iya kare mutuncin ki ,
Hmm yalla'bai ni abun yabani mamaki ma ya akai yasan ya mare ni kuma ya akai yasan ko waye shi har inda yake??? Kaine ka fad'a masa ko???
Murmushi yayi yace eh zan iya cewa hakan.. Ya kira ni bayan munyi magana da ke ranar yaji raina a 'bace ya tambaye ni
na fad'a masa an mare ki kuma naji zafin abun daga haka be kuma saurara ta ba da kansa yayi bincike ya gane komai wannan kad'an ne daga cikin lamarin sa idan yasa abu gaba baya cin abinci har sai ya kau dashi,,,
Jinjina kai tayi tace yalla'bai to wani abun kuma da yasani cikin rud'ani kukan da naga yanayi bayan mun fito,
Dariya ayaan yayi yace wannan shine raunin sa indai beyi kukan nan ba to fa be huce ba babu kwanciyar hankali da zaman lafiya har sai yaga yayi nasara kuma ya zubda qwalla sannan zuciyar sa takeyin sanyi sai ya dawo daidai,,
Reetaj tace wayyo abun da mamaki gaskiya shi kuma a haka Allah ya halicce shi '
Ke kuwa bar wannan batun Yanzu meye labari kina farin ciki dai ko?? Dan Nafison koda yaushe ki kasance cikin farin ciki,,,
Zatayi magana taga wata budurwa ta zaune kusa dashi tana dariya tana magana cikin yaren su sai da ta sumbace shi a kumatu sannan taci gaba da surutun ta ,
Reetaj ta yamutse fuska tace yalla'bai wai basu dena sumbatar ka d'in nan ba?? Kafa girma dan Allah ai yara ake yiwa haka,,,,
Dariya yayi yace kuka zakiyi ne??
Hmm nima ai yaro ne ko??
Ta turo baki tace babu wani yaro baban su wance kakan su wane da kai kace wani kai yaro ne???
Kafin yayi magana sohaa tayi cikin harshen turanci tace sannun ki suna na sohaa kefa??? Nice wadda ayaan ze aura nan da wani lokaci ,
Reetaj tayi murmushi tace ni kuma suna na reeetaj,,
Sohaa tace wow..
Maida hankali tayi ga ayaan da yaren su tace bhaiya wannan itace budurwar ka?? Gaskiya kyakkyawa ce ta had'u matuqa bari inje in kira kowa da kowa yazo yaga budurwar bhaiya zamu sha aure...
Kiranta yake sohaa sohaa tsaya mana ina tini ta arta da gudu tana tsallen zasu sha biki zasu je nigeria ,,,
Reeetaj da taji kalmar auren su wani banbarakwai tace yalla'bai da gaske ita zaka aura ???
Dariya yayi yace kema kya fara yarda???
Ina ganin suna soyayya dai da armaan amma ba ni ba gaskiya...
wannan ai kashe ni zatayi rana d'aya ta cika kanzagi da yawa yanzu ma haka kullum sai ta sakani ciwon kai take iya bacci..
dan dai bakya jin abunda take fad'a ne tambaya ta take wai kece budurwa ta??? yanzu tafiyar da tayi ma ta tafi kiran kowa da kowa ne yazo yaga budurwa ta wai zasu sha biki zata zo nigeria kin ga kuwa batun aure a tsakani na da ita bashi da wani hurumi ni kartaje ma ta had'a min gwarama ,
Murmushi kawai reetaj tayi kafin suka fara
Hirar yaushe gamo ,
Bayan wani lokaci sai gata ta dawo tace reeetaj kizo india kiyi aure kinji sai ki zauna tare damu zaki samu miji kyakkyawa anan zan had'a ki da wani yaya na so nake na aurar dashi ,,
Dariya sosai abun ya bawa reetaj tana dariya tace yalla'bai kaji fa ?? Wai itace ma take son ta aurar dashi ba ma shi yake son ya aurar da ita ba ,,,
Dariyar shima yayi yace kad'an daga aikin sohaa sai dai Allah ya shirya kawai,
Reetaj tace amin dai,,
Sai da sukayi hira sosai sannan sukayi sallama reeetaj jinta take wasai dan kuwa iya qoqari yalla'bai yayi dan ya sata nishad'i taji dad'in ganin sa da kuma irin kulawar sa gareta,
Ga sohaa da take gefe tana kwa'ba tata shirbaquwar idan ayaan ya fad'a mata abunda tace sai tayi dariya dan kuwa zallar shirme ce a cikin zancen ta,,,
Haka rayuwa taci gaba da tafiya yau tana kwance misalin 12:00am har bacci ya sungume ta taji wayar ta tana qara da sauri ta d'akko ta kara a kunne ba tareda tasan ko waye ba.........,...,.
Comment and share dan Allah🙏🙏🙏
Karku manta da sharhi🥰🥰🥰
https://facebook.com/groups/575599953675542/
*💫💫ANNURI WRITER'S ASS.*💫💫
(Annuri is the best)
*(A.W.A)*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FEViiYLkmiwKIUEZc2PcLD
*SIRRIN QETA*
*Page* *51~52*
*by yar gatan annuri writers*
🎉🎉 *Indo ce..*🎉🎉
*بسم الله الر حمن الحيم*
Salamu"alaiki sathie kina lafiya??
Da sauri ta tashi daga kwance ta zauna tace lafiya lau yalla'bai wannan kiran daren fa?? Bakayi bacci ???
Bafa ni kad'ai ce ba ina tareda qanne na kuma duk abunda nayi sai sun fad'a su sa ayi min fad'a kuma ran ammah ze 'baci yalla'bai dan allah kawai sai da safe,
Da sauri ya dakatar da ita da cewa ai baki ji amsa ba karki kashe..
Nayi bacci na farka...
Kira a daren nan kuma kawai ji nayi alaqar mu taqaru shiyasa na kira ki inji kina lafiya nasan dai bakiyi bacci ba kike ta tunani ko??
A qagauce tace eh yalla'bai,,,
Ha"ha nifa bana son sunan nan yalla'bai ko dad'in ji babu ya kamata ki fara kirana ayaan kamar yadda suna na yake dan kuwa baki da wani dalilin kira na yalla'bai saboda mun qara alaqantuwa sosai shiyasa ma na canja miki suna na maidake sathie dan haka nima ki cemin ayaan sakk,,
Murmushin da bata shirya masa ba tayi kafin tace Allah yalla'bai nidai bazan iya ce maka ayaan ba..
To amma meyesa ka canja min suna??
Amma dai sunan ya min duk da ban san ma"anar sa ba nasan dai bazaka fad'a min sunan banza ba,
Murmushi yayi yace naji dad'i da kika fahimci hakan,,
To kina dai farin ciki ko??
Shiru tayi kafin tace yalla'bai nifa ina tsoron kar da yaran nan su je su ce ina waya da maza,,
Ohh ya'ilaah kina da tsoro da yawa meyesa kika bari qannen ki kuma qananun yara suka raina ki???
Yalla'bai babu yadda zanyi ne nima,
Ki zama kamar ni..
Ki jaraba hakan indai suka ga kin canja zasu d'anyi shakkar ki..
Kinga ni tare nake wasa da qanne na amma babu raini a tsakanin mu...
Amma gaskiya sun raina ki da yawa.
Da zaki iya ki dinga jan girman ki ko haqoran ki sai sunyi da gaske zasu gani ki dena sakar musu fuska ki dena nuna kina jin tsoron su ko wani sharrin su a gani na tin sunayi a marmarce har zasu gaji su dena indai kika nuna musu matsayar su,
Shiru tayi tana tunani kafin tace zan iya kuwa ???
Cikin sauqi ma kuwa ke jajirtacciya ce amma kin bari tsoro ya samu gurbi a zuciyar ki in kuwa hakan taci gaba da faruwa yaran nan har abunda yafi haka zasuyi miki dan na lura kamar basu da kunya yanda kasan ba a gaban mahaifiyar su suka taso ba ,
Ai kuwa yalla'bai zan jaraba Allah yasa su dena dan kuwa wallahi bani da sakat sun saka min ido da yawa,
Hmm karki wani damu dasu yanzu ki fad'a min babu wata damuwa??
Nifa wallahi na qagu in dawo amma ya zanyi sai haquri amma dai na kusa dawowa bi'izinillah,
Tayi murmushi tace Allah ya dawo da kai lafiya babu wata damuwa,,
Kin tabbata??
Eh amma ba sosai ba,
Murmushi yayi yace to shikenan meye ya rage ya zama sosai d'in ??
Turo baki tayi tace kawai banajin dad'in kad'aici ne banida abokin hira sai dai nayi tagumi kawai na rasa abunyi sai dai tunane tunane shine kawai yake damu na ,
Indai wannan ne baki da matsala indai abunyi kike nema zan sibaro miki laptop d'in camera man sai kiyi ta aikin abu d'aya har ki gaji dan kuwa inaga harda hotunan aljanu bazaki rasa ba komai d'auka yake wani kisha dariya wani takaici,,
Dariya reetaj tayi har ranta taji dad'i dan kuwa tana shiga damuwa sosai da farin ciki tace yalla'bai nagode gaskiya to yanzu a ina zan same ta????
Kai tsaye yace gobe da misalin qarfe 03:15pm ameeed ze kawo miki ita ki shirya,
Murmushi tayi tace to yalla'bai nagode sosai,,,
Murmushi yayi shima yace meye na godiya kuma sathie??