Sashe 12
Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsaki reetaj tayi da hausa tace wannan d'an guntun mutumi da ban haushi yake ya quqe sai wani lokaci lokaci yake fad'a min lokaci na ya wuce lokacin yalla'bai ya shiga wannan wane irin qabilanci ne??
In dawo gobe ko zan samu lokacina da nace da lokacin wani nake amfani ? Ko kuwa ajiyar lokacin nawa na bashi ?? 'Dan rainin wayo,
Ita kad'ai take surutu tana tafiya ko takan wanda ya bata file d'in bata bi ba ,
Baba dattijo kawai tayiwa sallama ta wuce koda ta dawo kai tsaye wajen ajje mukullan mota ta nufa ta ajiye sannan ta fito ta koma d'akin su ,.
Tunanin ta yarda zata sanarwa ammah tana neman aiki tafara yi dan kuwa akwai buqatar hakan koda amma baza tace komai akai ba ya kamata ta sani ,,
Takarda ta samu tayi rubutu .
yusuf ta bawa yakai d'akin amma cikin kayan ta ,
Yadda da tazo zata gani , yusuf kuwa da yake ba fitsararre bane irin su fatima kuma dama shi yafi shiri da reetaj akan awaaz dan ita ta cika hantara da nuna fifiko,
Kamar yadda reetaj tace haka yaje ya gabatar ,
Washe gari kuwa batayi latti ba ta shirya tsaf ta d'auki mukullin mota ta fice ,
Da sallama ta shiga office d'in sai dai ba a amsa ba ,
Kutsa kai tayi tana cewa dama mutanen da ba musulmi ba taya ma nake sa ran zasu wani amshi sallama ta? Y'ay'an masu kai duk kunnuwa,
Yauma dai yadda ta fito haka ta koma babu sa"a baqin ciki kamar ya kashe ta,
Ta kasa banbance cikin su waye da laifi sun kwashi lokaci fiye da minti talatin suna zaune amma babu wanda yayi magana haka yau ma tanaji tana gani ya tashi ya bawa rigar sa iska,
Ta kasa zaune ta kasa tsaye sai tsaki take zabgawa ,..
Sai da suka jera kwana uku suna wasan 'buya idan taje sai ya tashi ya tafi,
Yaune ranan na hud'un tana zaune a kan wata qawatacciyar kujera a office d'in kanta a qasa tana wasa da yatsun hannun ta,
Wayar sa ce ta fara sauti me sanyi da dad'in saurara waqa ce amma ba ta hausa ba ,
Janyo wayar yayi ya sa handsfree ya d'ora ta kan mez d'in dake gaban sa ya zuba mata ido,
Reetaj kuwa shi take kallo tana kallon wayar ji tayi wata sassanyar murya ta daki dodon kunnen ta muryar mace ce wadda da kaji kasan yarinya ce me ji da kanta ,
Takaici ya cika reetaj taso ace hausa yarinyar takeyi ,
haka kawai taji tanason taji me zatace masa iya abunda zata iya cewa ga abunda tace kawai taji ance *bhaiya??* cikin sigar tambaya yarinyar tayi magana sannan ta cigaba ,
iya abunda reetaj ta fahimta kenan duk da ba wata magana me tsawo akai ba,
gani tayi ya katse kiran ya dubi agogon sa ya tashi ya nufi hanyar fita,,,,,,,
Zuwa yanzu ran reetaj ya fara b'aci da irin wulaqancin wannan mutumi ,
Cikin daga murya tace yalla'bai meyesa wai bazaka saurare ni ba? kullum sai ka ganni kake tsirar tashi ka tafi?? aiki fah nazo nema a wajen ka ba wulaqanci ba,
Ko tsayawa beyi ba bare tasa ran ze kulata bin bayan sa tayi tana cewa wannan yalla'bai d'in anyi mara mutunci yau kuwa zan nuna maka nawa d'anyen kan wallahi duk inda kake zuwa ma yau sai na bika in yaso ka kasheni ka huta da ganina kuma in baka samin hannun ba bazan dena zuwa d'in ba sai dai ka mutu dan baqin ciki kawai ka samin hannu shikenan fah ka dena gani na """
Amma sai ai ta magana yayi banza da mutum waishi hamago,
Duk surutan nan da take tana biye dashi kuma a zahiri take ba a zuci ba......
Tana ganin ya shiga mota tayi saurin zuwa ga ta ta bayan sa tabi duk da sauri yake itama saurin take dan kar ya 'bace mata,
duk inda yayi take binsa har sukayi tafiya ta d'an wani lokaci,
Unguwa ce wadda daka gani kasan sai wanda yaci yayi pillow ne ze kasa ce a cikin ta manya manyan gidaje kawai kake gani ta ko ina ta fannin tsaruwa da kyau kuwa ko wanne cewa d'an uwan sa yake ban guri gaban wani gida wanda tinda ta shigo unguwar bata ga me girman sa ba taga ya nufa,
Hon yayi lokaci guda qaton gate d'in gidan ya bud'e masu gadi ta gani harda masu bindiga cire duk wani tsoro tayi ta kutsa kai kamar yadda taga ya shiga hankali kwance har masu gadin suna miqa masa gaisuwa ,
Be tsaya kai motar wajen ajiye motoci ba ya ajiye ta a dai dai wata babbar kofa ta glass ,
Fitowa yayi cikin kasaitaccen takunsa ya nufi kofar a hankali cike da nutsuwa,
Reetaj kuwa ta manta a duniyar da take fitowa tayi daga motar tana karewa harabar wajen kallo guri ne wanda yake d'auke abubuwa da dama ko a iya nan akace mutum ya rayu yasan ya rayu cikin guri irin na masu kud'i baza tace ba abunda babu a wajen ba iya qayatuwa dai ya qayatu tsuntsaye kala kala sai shawagi suke suna y'an koke koken su ga furanni da fulawoyi daban daban bishiyu kala kala ,,
Ina ga wannan shine irin gidan da awaaz takeson zama......
Tunanin awaz da son duniya da qyale qyalen cikin ta ya tsonewa ido ta keyi
Wani sauti ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta lula,
Baza kunne tayi tana saurara wani irin
kacarrr!!!
Caarrrrr carrrrr kacarrr ,
Sai a lokacin reetaj ta tuna ashe fah tana inda batasan mutane ne suke rayuwa a wajen ko aljanu ko wata halittar ba ,
Cikin nutsuwa ta juyo da kallon ta sai tin inda takejin qarar abun,,
Wata farar qafa ta fara tozali da ita wadda me ita yake d'aga ta cikin izza da zarrah a hankali ake sauke ta yayin da ta bar qasa sai wannan sautin ya fita haka idan ta kuma dawowa ta ta'ba qasa sai sautin ya fita qafar tasha jan kunshi tayi d'od'ar ba wani me ado bane irin wanda ake shafe qafar duka ne ta cika da kayan ado cunkusss irin su gwal da azurfa sai kuma sarqoqi na dutse itama ba d'aya ba walqiya kawai kayan adon suke haskawa daka gani kasan an zuba kadara a wajen,
Sama reetaj ta karayi da idonta yayin da take ta ganin fatar mutum babu alamun akwai sitira a jikin ta gashi da alama mace ce ,
Ware idon ta tayi fess a kan matar babbar mace ce ba yarinya ba kyakkyawa ce ta azo a gani kallo d'aya ya isa ka gane itama dai irin mutanen da awaaz bataso ce itama ba baqar fata bace har tafi yalla'bai d'in nuna alamar hakan,
Sanye take da kayan ball JC riga da d'an qaramin wando iya karsa cinya be qarasa kan guiwar ta ba ma babu kwalliya a fuskar ta sai dai idon ta yaji kwalli rad'au yanda kasan da ta'barya ta saka ,
Kanta ko d'an kwali babu ta sa ribas d'an qarami ta daure gashin ta yayi baya yayin da har ya wuce tsakiyar bayan ta ,
Fuskar ta a d'aure tsam babu alamar wasa idanun ta manya ne tarrrrrr suke fari tassss kwayar idon ta bazaka sheda asalin kalar su ba idan ka cika kallon su ma gani zakai suna rikid'a amma sunfi rinjaye da kalar baqi da brown da kuma kalar coffee sai zaiba zaiba kamar da hawaye a cikin su amma hakan lafiya kalau suke ,,,,,,
Duka ta bud'e su bajau akan yalla'bai tana masa wani kallo wanda ba shi da takewa ba reetaj ma kanta sai da ta firgita da sauri ta qara la'bewa a bayan mota tana leqowa kamar dole....
Cakkk ta tsaya ta dena tafiya sai dai wannan kallon da takewa yalla'bai shima kallon ta yake yayin da alamar razani da tsoro suka bayyana qarara akan fuskar sa ,,,,,
Sun d'auki lokaci suna wannan kallon kallo yayinda yake qoqarin karanto wani abu daga cikin idanun ta ita ma kuma qoqarin hakan take bata bashi damar gane komai ba ,
Sai ma ta fara takawa a hankali tana yi kansa. ,,,
Baya ya farayi idan tai taku d'aya shima sai yayi d'aya zuwa baya idan ta qara shima sai ya qara matsawa a matukar razane ,
Haka sukai ta yi yana matsawa tana binsa har ta qure masa nisa dole ya tsaya gaff dashi ta tsaya tana kara ware ido a kansa yayin da shima ya zazzaro nasa idanun masu matuqar kama da na................
Comment and sharhi dan allah🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
https://facebook.com/groups/575599953675542/
*💫ANNURI WRITER'S ASS.*💫
(Annuri is the best)
*(A.W.A)*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FEViiYLkmiwKIUEZc2PcLD
*SIRRIN QETA*
*Page* *17~18*
*by yar gatan annuri writers*
🎉🎉 *Indo ce..*🎉🎉
*بسم الله الر حمن الحيم*
Yayin da shima ya zazzaro nasa idanun masu matuqar kama da nata,
Da alama dai irin wannan matar awaaz take so ta zama,
Reetaj ta fad'a tana ta'be baki ,
qara bud'e ido take tana kallon ikon Allah tareda tunanin yau kuma ina na kawo kaina ni y'ar nan,
Ahankali wani yalwataccen murmushi ya bayyana akan fuskar matar lokaci guda kuma ta kece da dariya sai a lokacin yalla'bai ya samu damar qifta idon sa yayin shima murmushi ya sukwano kan fuskar sa ita kuwa dariya take har sai da fararen hakoran ta suka bayyana ,
Qara matsawa tayi kusa dashi ta rungume shi iya qarfin shima ya rungume ta cikin fara"a har wani shauki ne yake d'abar su shafar kansa take tana bubbugar bayan sa. bakin ta kawai reetaj take ganin yana motsawa da alama magana take masa amma shikuwa har yanzu bakin nan nasa gigim.
Har saida ta gama surutun sannan ta sumbace shi a goshi,
Zaro ido reetaj tayi tare da toshe bakin ta da hannu tana cewa na shiga uku wannan qaton ake wani rungumewa har anayi masa sumba ?? Wai wannan mutum ne ma kuwa??
Wayyo Allah reetaj yau kinzo inda za"a kashe ki... Wallahi ni gaba d'aya tsoron matar nan nake ma ina zan samu in la'be karta gano ni?
Juyawa tayi tana kalle kalle a wajen ,