Sashe 2
Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
awaaz ce ta shigi dakin a sukwane tana kwala kiran yaya!! yaya !! Bayan reetaj ta makale tana cewa kinga wannan tsohuwar
Zata doke ni murmushi reetaj tayi tana cewa haba innan meye zafi haka ??
Gyara daurin zani tayi tace kina ganin wannan diya wai ni zataiwa dibar albarka ??
Murmushin dai tayi tace ya hakuri kaka ta ta kaina karfa nace naganku a rana yau
Kwafa innan tayi tace ai kuwa zata kuma saina kara mata akan na yanzu dariya Awaaz da reetaj sukayi
Awaaz tayi mata gwalo sannan tace yaya maza dan Allah ki shirya kefa dadi na dake kin fiye nawa
Tsaki reetaj tayi tace ai harni me nawan na shirya ke baki shirya ba kin rinka shafe shafen hoda da mulke mulke kenan
Innan tace haka fahh kiga tafito yan kisan tsohuwar akuya kwashewa sukai da dariya reetaj tace ahh lalli yarinya kina gwyagwyah
Wato yau innan ta gama shan miyar kuka akanki Awaaz tace ai kuwa zan rama
Innan tace aikuwa sai dai ki rame
Reetaj dai cewa tayi kanku nakeji innan tace kema harda naki daka haka tai ficewar ta har suka gama shiri suja fito umma da amma suna tsakar gida suna hira gefe
Reetaj ta makale tace mun tafi umma da amma umma tace toh Allah ya kiyaye amma tace toh ku kula dai banason sakarci kunji koh ?
Reetaj ta gyada kai Awaaz kuwa cewa tayi haba mutane kamar yara kullum zancen kenan banda sakarci da shashanci
Magana kikai fadar amma kenan da sauri tace a'a cewa nai insha Allah maida hankali tai wa reetaj tace me tace ??
Murmushi reetaj tayi tace nima banjita ba
Karyar da kai umma tayi tace Allah ubangiji yabada sa'a suka amsa da amin
Sannan suka fice duka reetaj takai mata tana cewa kefa bakida mutum ci kewai kowa bakya raga masa
Juya idanu tayi tace toh ina tsiya ta wanga abu na lokaci ??
Gaba tayi tace ai sekitayi banason wannan iyayin naki kinga idan zaki taka ki taka idan kuma tafiya kunkurun zaki
Ma hadu a titi ko acan sauri ta kara dan gudun karta guje mata sai yamma suka dawo suka tarar har yaya muktar ya dawo
Kusa dashi Awaaz ta zauna tana cewa yayana barka da dawowa barkan ki ya karatu
Tace alhamdulillah
Ina wuni yaya muktar reetaj ta gaidashi ya masa tareda fada murmusin sa muryar yaya ahmad ce ta katse su sallama yayi kafin a amsa
yace yaran nan nagaji da ganin suna yawon banzan nan ya kamata ko wacce ai mata aure babu ma kamar reetaj ai ta girma wai makaranta makaranta
Idan taje gidan mijinta tayi idan yanaso idan bayaso iya wanda tayi ya wadatar
Amma yara manya manya haka har wani ya karatu kake tambayar su ??
Reetaj yanzu shekarunta nawa? Ta wuce 24 fah amma kuma ku ko zancen auren bakwayi mata ita fah idan bakwa fade mantawa take tsugul innan tayi ta fada maganar
Kwarai kuwa dan nan shiyasa duk cikin mazajen kai nake aure saboda fadar gaskiyar ka wallahi bara isma il ya dawo nagaji da yawon karatun nan digiri nawa takeso tayi ??
Muktar yace gaskiya dai amma tace gaskiya nima abun yana damu na umma ma tai tsaram tace gaskiya dai dole ya dameki nima kaina kamar a kaina take saboda na damu da naga tayi aure kodai bakida mosoyin ne reetaj ??
Ta kare
Maganar cikin sigar tambaya sunkuyar da kai tayi kasa batareda tayi magana ba umma tace ai kuwa baza ace bakida farin jini ba reetaj dan tin kina yarinya iyayen yara ma sukan ce suna kamu haka har kika taso ma ana cewa ana sonki yanzu ne dai komai ya lalace kina girma kina kara cin kasa kodai ma korar su kike ne?? Girgiza kai tayi
Jikinta yayi matukar sanyi ita kanta Awaaz taji babu dadi matuka a zuciyar ta kuwa addu a da fatan Allah yabawa yayarta masoyi nagari take kawai tayi auren nan kowa ya huta dan har an fara zunden ta a layi dan dai ita bata damu da damuwar wani ne shiyasa abun baya damunta amma ita ciki take da kowane shege ta cije gefin baki
Kwalla mai dumi ce ta sunfayo kan kumatunta tayi saurin gogewa zuciyar ta tayi matukar rauni
Ita sai har yau bata ga wani namijim da yataba burge ta ba har taji zata iya rayuwar
Aure dashi shiyasa idan tasan bata son mutum toh bazata yaudareshi ba shiyasa take fadawa mutum gaskiyar ta a tare su yaya hafiz suka dawo gabanta ya sake tsananta faduwa
Ai kuwa innan ta kwashe komai ta fada masu fada da nasiha sosai sukai mata
Taji dadi sosai dan agurinta duk wanda ze mata fada yace ta gyara shine me sonta ba wanda zatayi yayi mata dariya ba
Ko da abba ya dawo basu fasa gaya masa ba kuma shima yace dama yana da wannan kudirin shima ya dora daka inda ya tsaya
Tareda cewa ta samu ta nutsu tayi tunani ta fidda wanda zata iya zama dashi bama ita kadai ba har Awaaz din
Haka dai duk suka tashi jiki babu kwari yau ko hirar dare da suka sabayi a dakinsu tareda kannen su basuyi ba
Kowa da wuri yayi bacci Awaaz ce ke tsaye akanta tana tashinta firgigit ta farka daka mahaukacin mafarkinta kamar yadda tasa masa suna
Mika tayi tana ambaton sunan Allah Awaaz tace maza kije kiyi sallah kin wani kudundune kina bacci tayaya zakiji kiran sallah ma ?
Kin wani lullube duk mugun zafin nan da ake cikin muryarta da bata warware ba tace ke dallah banason iskanci tsaki Awaaz tayi reetaj kuwa tashi tayi don dauro alwala
Haka rayuwa take tafiya babu wani canji saima yawan tunani da tasawa kanta
Yau sun fita kenan suka tarar yaran layin su na fada reetaj dai gani tai bazata iya juraba hakan yasa taje wajen tana cewa su bari
Da kyar ta samu suka tsagaita tace lafiyar ku kuwa ina dukan ku abokan juna ne
Amma ku zauna kuna fada haka ai sai kusa makiya suyi muku dariya dya daka ciki yace wallayi sai dai duk wadda za ai ayi ta yau yau dinnan kawai mun hada kudi mun siyi bal sai yazo ya batar mana?? Dan tsaki tayi tace yanxu dan Allah akan wata yar karamar abu da zata iya lalacewa ma tabarku tare akanta kuke fada wani ne ya juya kai gefe yace kawai malama kiyi tafiyar ki saboda shishshgin tsiya zaki mana wani sharhi kiji da girman kanki kawai me kace sadiq da mamaki ya kalleta wai dama tasan sunan sa? Kunya ce ta rufeshi da sai yaga tayi masa kwarjini sosai da ta kafeshi da ido bance komai ba
Murmushi tai tace toh nawane kudin har hada baki suke wajen cewa dari bakwai ne basu taba zaton zata iya biya shiyasa suke fada da gayya
A cikin jakarta ta cira ta basu tace gashinan amma dan Allah kar ku kara fada banason rigima kunji suka amsa da toh sunji dadi sosai har sukai mata godiya Awaaz da tagaji da jira tayo baya cikin hargagi tace yaayah ?? Wai mene hakan kuma ?? Kinzo kin shanya mutane a titi me kike a wajen wannan kananun yaran murmushi tayi tace
Yau da gobe sune manyan ai tsaki tayi tace wannan ai bada kaine a dan tsawace tace keh dallah fada suke akan dari bakwai shine nabasu iyeh???
A kudinwa badai da nawa ba koh?? Wallahi saiki biyani tsaki tayi tace toh ni bantaba ko sisinki ba jaraba
Muje dallah kwafa tayi tace wallahi da se an biya shiyasa ma ban taba ba ai