Sashe 28
Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aarmaan ya zuba masa ido yana nazartar sa kafin yace d'an uwa na wai me yake damun ka ne??
Tsaki ayaan yayi yace qalau nake....
Kafin ya rufe baki armaaan yace qarya kake bhaiya duk da ka rigani shan iskar duniya amma tsiran ba wani bane ,
Ko baka fad'a ba nasan dai kana yawan tunani kwanan nan kuma ka canja sosai ba kamar daa ba ka fad'a min tunanin me kake???
Kauda kai ayaan yayi alamar babu amsa kenan,
Armaan yayi Murmushi yace hmm bhaiya kayi a sannu bana son kaje kayi abunda ze zama matsala fah ka dinga tunawa cewa soyayya da bare a wannan ahalin namu kuskure ne kuma ba"a bamu damar hakan ba kar ka bari so ya ribace ka ba tareda ka ankara ba hakan ze zama 'bacin rai a cikin mu ka girmama tsarin gidan mu da kuma al"adun mu dan allah meribhaiyah bana son ranka ya 'baci,,,,
Dariya ayaan yayi sosai kafin yace kai fa mugun ga'botari ne sa"i sa"i d'an uwa na,,
soyayya kake magana ha"ha ban kai ga wannan matsayin ba,,,
Ka dena fad'a dan Allah kar mhamah taji ranta ya 'baci bana fatan ranar da zan kasan ce me 'bullo da 'bacin rai a gidan mu bana son ya kasan ce nine na karya wannan dokar da kuma rusa Alqawarin da iyayen mu suka d'auka wa manyan su ya kamata in girmama wannan,
ka dena wannan tunanin d'an uwa na,,
Ajiyar zuciya arman ya sauke yace allah ya raba mu da sharrin so bhaiya lokaci d'aya kana gani sohaa tayi wuff dani???
Dariya ayaan yayi yace kaji mara kunya tayi wufff da kai ko kayi wuff da ita??
Dariya armaan yayi yace wallahi bhaiya nima ban san taya akai ma haka ta faru ba kawai sai na tsinci kaina cikin lambun nishad'i,
Ayaaan yace kaji dashi d'an rainin hankali,,,
Shiru ce ta biyo baya kafin armaan yace bhaiya wai ina kuwa yarinyar nan qawar ka??
Ayaan yace tana nan kuwa akwai ta da ban dariya rayuwa da ita akwai dad'i bhai wallahi idan muka had'u har banaso mu rabu wani lokacin kamar yarinya y'ar shekara biyar take komawa,
Dariya armaan yayi yace kaji bhaiya da wani rainin hankali ?? Shekara biyar fah ???
Ayaan yace kana mamaki kenan wallahi wani lokacin tafi ayaana quruciya kuma idan baka yarda ba gobe kaje ka zauna a office d'ina a matsayin nine zaka ga yadda ake shirme da 'buruntu kala kala ,
Armaan yace ni kuwa akwai y'ar da zatafi ayaana hauka???
Ko da yake kowa da nashi kalar quruciyar amma ni kuwa sai naje insha Allah...
Ai dama daga ganin ta y'ar sharholiya ce sai kace ni,
Kaji fa wani sai kace kai ?? Kai ai d'an rainin hankali ne dukan ka naga ma ka raina ni kwanan nan kamar ba nine nake goya ka ba daa idan ammuu tana girki,
Saurin Kwantawa armaan yayi yana dariya yace ta'bb bara na kwanta ta wuce kar tayi tafiyar ruwa dani ,,,
Ayaaan yana dariya yace ni kake cewa maqaryaci??
Armaan yace a"a baba na ba da kai nake ba da bhaiya na nake,,
Duka suka kwashe da dariya ayaan ya suri filo yayi kansa da gudu su sauka suka fara tsere sune har falon ammuu.. haka sukai ta abu d'aya har sai da suka gaji suka bari,,
Washe gari armaan ya shirya tsaf ya kame a kan kujerar ayaan tana shigowa tace yalla'bai ina kwana?
Taji yace lafiya lau ta kalle shi tace to yau kuma??
Neman guri tayi ta zauna taji bece uffan ba,
Tunani ta farayi anya kuwa shine ma taga ya canja sosai,
Kallon sa tayi tace yalla'bai yau kuma me zaka sha ??
Irin shayin ranar nan??
Girgiza kai yayi
Tace to madarar shanu me zafi??
Yanzu ma girgiza kai yayi,
Ta kuma cewa koko da yaji???
Girgiza kai yayi,
tace yalla'bai to meye ko kuma yau babu komai??
Gyad'a kai yayi,
Ta zuba masa ido tace kai anya kuwa wannan yalla'bai ne??
Gashi dai kamar shi sai dai kuma sun banbanta kai gaskiya sumar yalla'bai ta banbanta da ta wannan gaskiya ba shine ba,,,
Kallon armaan tayi tace kai ina yalla'bai yake???
Yana hannun masu yankan kai,,
Zaro ido tayi tace yankan kaiiii????
Eh mana,,, ya fad'a yana qoqarin danne dariyar sa,
Zubewa tayi a wajen ta d'ora hannu aka ta fasa ihu tana cewa shikenan na mutu!!! wayyo allah ammah na Wayyo yaya na shikenan an kashe ni wayyo na mutuuuu!!! Ina ka kai min yalla'bai d'ina??? Yanzu idan y'an uwan sa suka tambaye ni me zance???? Na shiga uku na wayyo Allah shikenan nima kashe ni zasuyi wallahi nasan sai sun markad'a ni na shiga tara wayyo Abba na yaya muktar kazo ka kawo min d'auki ka temake ni kafin suzo yaya naaaa,,,,,
Zuwa yanzu armaan ya kasa 'boye dariyar sa sai da ta qwace ganin yadda take kuka na fitar hayyaci har shid'ewa take naman yi lallai ze iya yarda ta wata fuskar tafi ayaana hauka dan kuwa duk wanda ya kalli ayaan ya kalli armaan yasan duk inda suke jini d'aya ne dan ba kowa ne yake iya banbancewa ba sai dai ka gane da miskilancin ayaan ,
Ganin yana dariya sai ta saki baki tana kallon sa,,
Muryar ayaaan taji a bayan ya yana cewa reeetha ??
In banda abun ki kowa yaga armaan ai kamar yaga ayaan ne meye na damuwa duk inda ya kaini ya 'boye ma da kansa ze d'auko ni,,,
Miqewa tayi tana goge hawayen wasu suna tsillowa tace amma yalla'bai sai ka had'a baki da me kama da kai d'in nan ku tsora tar dani???
Murmushi yayi yace kiyi haquri to bazamu kuma ba,,
Armaan da har yanzu dariya yake yace.. ni wallahi ban zaci ma zata gane ba kaine ba ma,
Ayaan yace Hmm kana wasa kenan??,
Haka armaan yayi ta tsokanar ta ita kuwa sai zum'bure zum'buren baki take shi kuwa ya samu abun yi dan baya rainawa saida ayaan ya hana shi da kyar,,
Lokaci koda yaushe gudu yake gashi har yau babu abunda ya canja,
Tafiya take a gaggauce take tuqin motar saboda takura mata da sukai daga gida sai kiran ta a waya suke suna masifar ta kawo musu mota zasu fita har sun fara gore gore da cin mutuncin da suka saba gaba d'aya ta gigice hankalin ta ya rarrabu wannan ya kira ta wannan ya kira su salma sun kira haka umma harda innan duk sun had'a mata zafi,,
Babu zato babu tsammani wata y'ar budurwa ta gifto ta gabanta neman birki ta farayi amma ta rasa har saida ta tamfatse ta dandan nan tayi majaujawa a sama ta dawo qasa tim a guje reeetaj ta fito zuciyar ta na bugawa da gudu kafin kace me mutane sun taru wani mutum ne ya temaka suka d'aga ta mutane suka ce a tafi asibiti reeetaj kuwa kuka kawai take bata iya tuqa motar ba sai wani ne ya ja suka tafi koda suka isa asibitin aka fara bata temakon gaggawa wani daga cikin mutanen yace ga wayar ta a kira dangin ta su zo ko??
'Dayan yace eh haka za ayi nemar lamba sukai suka kira ai kuwa suka ce gasu nan zuwa ,
Haka kawai taji hankalin ta yaqi kwanciya tsoro da fargaba suka tarar mata ita kuwa da wane ido zata kalli iyayen yarinyar nan?? Gashi bata da wanda ze tsaya mata yanzu waye zata fad'awa yazo ya temake ta ??
Wata zuciyar tace ki kira yalla'bai,,
Yarda tayi da wannan shawarar dan haka ta kira shi cikin sa a ya d'auka hankali tashe tayi masa bayani ai kuwa babu sanyin jiki ya tawo koda ya iso aka raka shi inda aka kwantar da ita reeetaj tana maqale a bayan sa tinda yayi ido hud'u da ita ya sume a tsaye a hankali ya furta..
Ayaana????
Matsawa yayi kusa da ita yana tatta'ba ta juyowa yayi yace wa reetaj iyayen ta suna tafe kika ce???
Eh sun ma kusan zuwa,
Hargitsa sumar sa yayi ya furzar da huci yana tunanin mafita tabbas idan mhamah tazo taga reeetaj ce ta buge ayaana shikenan an samu matsala tabbas baze bari reeetaj ta fad'awa komar mhamah ba ya zama dole ya nemo mafita....
Tashin hankali wanda ba a sama sa rana yau ga ayaana a kwance ga kuma reeetaj a rud'e ga ayaan yana neman mafita gashi mhamah ta kusa iso wa me yake shirin faruwa ne????
Lallai reeetaj tana cikin had'arin mutanen da take tsora🥴🥴🥴
Comment and share dan allah🙏
Karku manta da sharhi🥰🥰🥰
https://facebook.com/groups/575599953675542/
*💫💫ANNURI WRITER'S ASS.*💫💫
(Annuri is the best)
*(A.W.A)*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FEViiYLkmiwKIUEZc2PcLD
*SIRRIN QETA*
*Page* *41~42*
*by yar gatan annuri writers*
🎉🎉 *Indo ce..*🎉🎉
*بسم الله الر حمن الحيم*
Katse masa tunani tayi da cewa yalla'bai meyesa kuma naga ka damu sosai?? Me yake faruwa ne???
Ki fita...
Na fita kuma yalla'bai me yasa??
Ware mata idanun sa da suka canja launi yayi yace ki tafi gida maza ki bar asibitin nan,
Girgiza kai tayi tace a"a yalla'bai ni dai babu inda zani nice fa na kad'e ta kuma sai kace in tafi me zakayi idan na tafi d'in? yalla'bai ni ce fa nayi laifin kar ka sa kanka a damuwa,,,
Shafar sumar sa yayi ya sake cewa nace ki tafi ki tafi maza kafin su zo ni nace zanji da komai idan mhamah tazo ta tarar dake bazata ta'ba raga miki ba kawai kije,
Fashewa tayi da kuka tana cewa a"a yalla'bai ni babu inda zani kabari kawai su hukunta ni dan Allah tinda nice nayi laifin ni bazan tafi in barta ba tinda nice nayi mata silar zuwa nan kuma babu wani nata a kusa gaskiya bazan iya ba bazan barta ba yalla'bai,
Me kike nufi wai baki fahimce ni bane?? Reetaj lokaci yana wuce wa nace miki ni zanyi komai kawai ki tafi,
Qara kafewa tayi tace ni dai ban yarda ba bazan tafi in barta ba gaskiya yalla'bai,,,,,