Sashe 20
Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zeeny ce zaune ta zuba tagumi hannu bibbiyu Alina ce ta dafa kafad'ar ta tace mene ne wai besty?? Kin san fa bazan bari in juri ganin ki da damuwa ba ki fad'a min meye ya saki tagumi???
Hmmmm ta sauke nishi sannan tace alina duk yadda zanyi dan naga na shiga jikin ayaan abun yaci tura naso in kusance shi koda kad'an ne amma yaqi bani dama inason ayaan soyayya ta mutuwa idan ban auri ayaaan ba gaskiya ba rayuwa.. baya son gani kwata kwata nayi tunanin kawai baya shiga harkar mata ne ammma lokaci d'aya ya d'auko wata kidahuma aiki a ofis d'in sa itace zata dinga kula dashi da sauran abunda ya shafe shi wannan matsayin naso samu amma yaqi bani dama ya zanyi alinaaa????????
Ta fad'a da qarfi,
alina ta dafa ta tace kwantar da hankali qawata karki wani tashi hankalin ki akan wata banza ko wacece ko waye ya shiga gaban mu sai mun tabbatar mun kaudashi muke hutawa ,
Sannan kara tsaye kawai wata tazo ta samu damuwa haba dai zeeny beb beci kiyi tunanin ta ba ita a suwa bata da wannan matsayin,
Zeeny tace ba dole inyi tunanin ta ba alina baba na babban me kud'i ne amma haka na qasqantar da kaina naje nake aiki a kamfanin sa duk dan in samu kusanci dashi har na koya masa sona amma yaqi kinsan kuwa tin yaushe nako sonshi?? tinda naje yawon shaqatawa england na ganshi kallon farko naji ya tafi da imani na na bibiye shi tareda renon soyayyar sa amma har yanzu nakasa tasiri a kansa amma rana d'aya wata tazo tayi min kakagida wannan wace irin matsiyaciya ce wai?
Hahahahah alina tasa dariya..
Zeeny beb zeeny wuta zeeny ashana zeeny koda kud'in ka sai da rabon ka zeeny iya kud'inka iya shagalin ka barikin ka aljihun ka.......
Wai kamar ba ke ba yanzu akan wata wadda kikasan ko da asiri ayaan tayi masa qanqanta kike tunanin zata qwace miki shi tab ashe ma bakisan waye ayaan ba kawai sunan sa kikeji...
Kamar ya alina?? Kamar ya ban san shi ba???
Alina tace y'ar talakawa ce fah y'ar matsiyata a hakan kike tunanin yadda yake jin kansa d'in nan ze iya ma kallon ta ?? Ai idan ya kalle ta ma sai yayi amai hyeeeeee ashe kinada aiki kuwa indai haka zakiyi,
Zeeny tace to ya zanyi alina??
Ai ba abune me wahala ba wannan bata ishe mu kishi ba zeeny beb kawai ki rufe shafin ta a cikin littafin ki wannan ba matsala bace bamu da wani hurumi da ita kawai muyi yadda zamu jawo hankalin ayaan shine magana,,
Murmushi zeeny tayi tace gaskiya kinyi a rayuwa shiyasa nake bala"in sonki darling hakan ya kamata muyi..
To yanzu ta ina zamu fara??
Alina ta gyara zama tace yanzu qara dagewa zakiyi akan sa karkiyi sanyi sanyi idan kikai haka bayan nan duk yadda muka yanayin yana canjawa idan bamuyi nasara ta wannan hanyar ba sai mu bi wata hanyar ai in yasan wata be san wata ba,
Babu namijin da bama iya siye zuciyar sa kema kin sani alina amma shi duk wani kuntu kuntu da zamuyi baya tasiri...
Alina tayi dariya tace... ban san meyesa kikai saurin karaya da lamarin ayaan ba haba zeeny shima fa namiji ne kuma haifar sa akai kamar ko wane namiji kuma kema kinsan mu y'an baiwa ne duk namijin da muka nema sai mun samu ko waye shi karki yi wannan tunanin ai ba"a haifi namijin da ze gagare mu ba babu shi a wannan duniyar,,,,,
Zeeny tace kuma fah haka ne ai kuwa zanyi duk wadda zanyi alina... ko za"a mutu a rayuwu ko za"ayi yaqi a zubda jini ayi kashe kashe sai na samu ayaaan........
Haka sukai ta tattaunawa akan bawan Allah da be san ma sunayi ba,,
Reetaj..................
Comment and share dan Allah🙏🙏🙏🙏
Karku manta da sharhi😉😉
https://facebook.com/groups/575599953675542/
*💫💫ANNURI WRITER'S ASS.*💫💫
(Annuri is the best)
*(A.W.A)*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FEViiYLkmiwKIUEZc2PcLD
*SIRRIN QETA*
*Page* *29~30*
*by yar gatan annuri writers*
🎉🎉 *Indo ce..*🎉🎉
*بسم الله الر حمن الحيم*
Reetaj..
Tana zaune tayi tagumi hannu bibbiyu..
Shi kuwa yalla'bai aikin sa yake kamar shi kad'ai ne a wajen ko takanta baya bi,
Kwatsam babu zato babu tsammani taji yana cewa ...
Ke me yake damun d'an uwan ki??
Kallon sa tayi taga kamar ba shi yayi magana ba amma sai dai tasan shi d'in ne inda sabo ta saba da wannan miskilancin nasa,
Cikin rashin fahimta tace yalla'bai wane d'an uwa na kuma??
Yayan ki baya da lafiya"
Wane yaya na kuma??? Ohh ina ga yaya muktar yake magana a kai to amma meyesa ze ce bashi da lafiya bayan kuma lafiyar sa qalau ni dai a iya sani na bashi da wata rashin lafiya...
Ohhh ko kuma irin abunda yaya hafiz yake yi shima zeyi min?? yaya hafiz idan yana so yace wa mutum bashi da hankali yana cewa bashi da lafiya" ai kuwa indai haka ne yaya na ba mahaukaci bane lafiyar sa qalau wallahi bazan yarda aci mutuncin sa ina zaune ba,
Wannan tunanin ne ya darsu a zuciyar ta kuma ta yarda dashi dan a iya sanin ta yayan ta lafiya qalau yake ko zazza'bi bayayi,
Zatayi magana ayaan ya katse ta yana cewa.. bayada lafiya ki gaya masa yaje yaga babban likita ,,
Takaici ne ya kama reetaj akan me ze cewa yayan ta mahaukaci ??
A qufule tace nifa yaya na lafiyar sa qalau wallahi babu abunda ya same shi ni dai yalla'bai ka dena cewa yaya na bashi da lafiya,
Zuba mata ido yayi ganin bilhaqqi al"haqqu bata yarda ba lafiyar yayan ta qalau ,
Murmushin gefen baki yayi a ransa yake cewa..
Wannan yarinyar fah wani lokacin tafi Ayaana quruciya lallai kuwa da yuwuwar yana 'boye musu ne amma yana tareda mummunan ciwo ita kuma ta gaza fahimta ta ni kuma bana da lokacin da zan zauna ina fad'a kina fad'a bazan iya zama in fahimtar dake ba,,
Dawowar sa kenan a gajiye sauri sauri yake yaje ya huta amma sai dai yana ta hon amma anqi bud'e masa ya 'bata kusan mintuna biyar ko fi yana aikin abu d'aya ganin basu da niyar bud'ewa yasa ya fito ya nufi tanqamemen get d'in ta qaramar qofar yaso shiga amma yaji ta a kulle..
Shafar sumar sa yayi yana tunanin wannan irin shirme da shiriri ta duk da yasan aikin baze wuce na ayaana ba ta yuwu itace ta janye ma"aikatan gidan zuwa wani wajen inda Allah ya rufa masa asiri a mukullan gidan ko wanne ana bashi guda d'aya ya kan tafi ko ina ze je da mukullin qofar get d'in dan gujewa irin haka..
Dakko wa yayi ya bud'e ya shiga tin kafin ya qarasa ya fara jin sauti na tashi,
Duk ma"aikatan gidan tasa sun ajiye kayan aikin su tasa sun sha d'amara kuma ta jerasu a layi duk wanda yayi ba daidai ba sai ta gasa masa aya a hannu,
Ita kuwa rigace me qaramin hannu a jikin ta ko cibiyar ta bata rufe ba tarkacen kayan adon da suke qugun ta ne suka temaka wajen rufe inda rigar bata rufe ba inda babu su kuwa a sulun ta zata bayyana sai wani d'an qaramin sket iya cinya,
Ta shiga gaban su tana basu horon rawa sauti ta ko ina tashi yake..
Tasa wata waqar india me taken *dhaiya dhaiyaaa*
Rawa take tuquri tana tsalle tsalle sai kace..
(Aishwarya rai bachchan..)
Daka gansu kasan sun gama galabaita sun wahala dan kuwa akwai wahala a rawar gashi su ba qananun yara masu ji da qarfi ba gashi akwai y'an duma duma lukutaye a cikin su amma batayi la"akari da hakan ba...
Kuma babu me iya qetarewa ko yace bazeyi ba babu wanda ze iya yin ba daidai ba ma dan mugun tsoron kaidin ta suke..
na lokaci d'aya zasu 'bata mata rai akan ta kuma nasu ran ze iya 'baci har na tsawon rayuwar su shiyasa duk abunda tace suyi basa musawa,
Kallo ayaan ya bita dashi cikin takaici bashida ta cewa dan haka ya shige cikin gida,
A babban falo ya tarar dasu suna hirar sai shewa suke suna ganin sa sukayo kansa Ayaat ce ta fara d'afe shi tana dariya kafin sithara ta qara so,
Riqe da hannun su duka biyun ya qarasa ciki wajen ammuu ya fara zuwa rungume ta yayi ta sa masa albarka sannan ya nufi Annaa itama sa masa albarka tayi shi kuwa sai murmushi yake d'ai da d'ai qannen sa suke rungumar sa cike da farin ciki shima murmushi yake zubawa su sithara sarakan labari har ta fara fesa masa...
Wajen mhamah yayi ya dafa qafar ta hannun ta na dama ta d'ora a kansa tana murmushi har na wani lokaci sannan ta sauke miqewa yayi ya rungume ta kafin ya zauna gefen ta yana qare musu kallo cike da qauna ayaat da sithara da khaireee sai surutu suke masa.. ba ma sauraran su yake ba dan yau tafff yake da takaicin ayaana,
Murya Qasa qasa yace wai yanzu babu me tsawatarwa yarinyar can har sai aarmaan ya dawo kenan??
Roooh ne yayi zumbur yace bhaiya ai an gama magana dama ni umarni kawai nake jira shiyasa najira ka dawo idan da nayi magana zaa tuhumeni waye yasani amma tinda ka riga ka fad'a ni nan me cika aiki ne yanzu zaka ga maganin ta,
Islam yace wallahi duk ta addabemu bhaiya sai wahalar da masu aiki take kuma babu wanda ze ce qala nima bari kaga in tashi yanzu zataga madarar hauka,
Mhamah ce ta dakatar dasu da cewa...
Roooh....
Tsayawa yayi sannan ya juyo,
Murmushin ta wanda ba kasafai ake gane inda ya dosa ba tayi tace nagaji da wannan baitukan naku me kama da jurwaye.. Hmm'' babu wanda zece qala ba???
To yanzu ma zanga wanda ya isa ya fad'a..
Bazaku bar yarinya tayi farin ciki ba yanzu idan bata mori quruciyar ta ba sai yaushe ?? Nan gaba da kud'i aka ce tayi baza tayi ba ku barta kawai zata dena"