Sashe 41
Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A kwana na hud'u ne ta shigo office d'in bayan ta zauna tace yalla'bai ina kwana??
Ayaan yace sathie lafiya lau ,
Wani kwali ya miqo mata me d'an girma wanda aka nannad'e shi tsaf da leda me qyalqyali kai tsaye dai kamar irin kyauta da ake shiryawa,
Kar'ba tayi tace yalla'bai wannan fa na meye??
Naki ne yaune shekarun ki ta qaru da guda d'aya yau ranar zagayowar shekarun ki dan haka wannan kyauta ce a gare ki,
Da sauri tace a"a yalla'bai kar muyi haka dan allah ni a suwa zaka bani kyauta dan allah kar ka bani ,
Murmushi yayi yace sathie wannan itace kyautata ta farko a gurin ki dan Allah kar ki qi kar'ba bazan ji dad'i ba idan baki ansa ba ,
Jiki a sanyaye ta d'auka tace na gode yalla'bai Allah ya tsare ka da dukkan wani sharri ,
Amin ya amsa mata ..
Shiru ce ta biyo baya reetaj taqi magana shi kuwa kallon ta kawai yake yi yana jinta har cikin ransa.
'Dan murmushi yayi yace sathie bani labarin abunda ya faru da bana nan,
Rausayar da kai tayi tace yalla'bai ba ayi wani abu ba fa kawai duk ya wuce,
Yace Uhm to shikenan hakan yayi,
Zeeeny da Alina
Ne a hanyar su ta zuwa tsibirin bokan su ,
Bayan sun isa wata mata ce tayi musu masauki tana musu maraba ta basu wajen zama a cikin y'ar bukkar da yake tsubbun sa...
Ta fita ta kawo musu ruwa ko kallon sa basuyi ba matar ta gaishe su basu amsa ba saima tambayar ta da Alina take wacece???
Matar kuwa da fara'ar ta tace ni matar sa ce mana,
Har had'a baki suke wajen cewa mata???
Tace eh bari a turo muku shi,
Tana fita alina da zeeny suka kalli juna zeeny tace dama yana da mata??
Alina tace ni abun fa ya fara d'aure min kai wai ba nan ce bukkar tsafin nasa ba ya akai naga ko qoqo babu a ciki anya kuwa matar nan ba wani makircin ta qulla mana ba naga har wani rawar jiki take ,
Zeeny tace ai kuwa da sai na sa an qona tsibirin nasa gaba d'aya dan uwar su y'an kaza kaza...
Ta kutuntumo ashar dan dai ban iya ba dana maimaita muku😜😜😜😜😜
Comment and share dan Allah🙏🙏🙏
Karku manta da sharhi🥰🥰
https://facebook.com/groups/575599953675542/
*💫💫ANNURI WRITER'S ASS.*💫💫
(Annuri is the best)
*(A.W.A)*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FEViiYLkmiwKIUEZc2PcLD
*SIRRIN QETA*
*Page* *53~54*
*by yar gatan annuri writers*
🎉🎉 *Indo ce..*🎉🎉
*بسم الله الر حمن الحيم*
Bayan wani lokaci..
mutumin da suka sani a mugun boka ya shigo da sallamar sa yana sanye da manyan kaya harda hula da carbi ,
Kallon kallo sukayi da mamaki mutumin da idan akayi masa sallama shikenan ka had'u da jaraba shine kuma yau yake sallama??
Da fara"ar sa ya zauna yana cewa sannun ku da zuwa ,
Banza sukayi masa ya qara cewa .. Sannun ku da hanya baku sha ruwan ba???
(Kaii jama"aaa🤔🤔🤔yau fa fans bilhaqqi waya ta tasha maiqon turaren wuta ta fara yimin qwayanci😂😂😂😂 ina qoqarin rubuta hanya tana rubuta min hanta😡😡😡😡😡😡)
A tsiwace zeeny tace a wace qazantar ?? Kai har ka isa?? Waye kai har da zaka bani ruwa insha ?? Kai boka ka shiga taitayin ka fa???
Dama yau raina a 'bace yake da kai ina aikin da na baka kullum ba nasara sai ci baya ???
Shiru yayi kafin yace..
Ba boka ba malam habu ..
tabbas a daa' na kasance mugu azzalumi macuci wanda besan komai ba face zalumci na zalumci mutane da yawa na haukata na kashe na gurgunta na wulaqanta mutane da yawa amma tunda nake ban ta'ba had'uwa da mutum irin wanda kika kawo min aiki a kansa ba tabbas nayi nadamar kasancewa ta mugu a daa'
Matata ma kanta da nake zaune da ita a wannan tsibiri na zalumce ta na ha'ince ta tanaso taga ta samu zuriya amma na hana ta rayuwa da gudan jinin ta da zarar ta samu qaruwa sai na sadaukar da d'an wa shaid'anun aljanu da dodanni nayi zalumci mutane da yawan da ko shaid'anun aljanun da suke tayani aiki bazasu iya riqe adadin su ba sai Allah,
Haqiqa naga ishara tsantsa akan bawan Allahn nan da naso cutarwa tabbas daga kansa naji bazan iya cutar da kowace irin halitta ba koda qarama ce..
A dalilin sa na tuba na dawo daidai na gane gaskiya ,
Haqiqa yarinya da kin kasance me d'aukar shawara da na baki shawara ki haqura ki zubar da makaman ki dan kuwa wannan baze ta'bu a wajen ki ba ba ke kad'ai bama duk wanda yace ze tsafe shi wani kai tsaye mutuwa zeyi wani ya haukace wani kuma ya d'imauce...
Inama ace zaki gane gaskiya...
Kamar yadda na gane gaskiya tabbas wannan turbar ba itace me kyau ba ni dai na gane gaskiya na gane tafarkin Allah tafarkin gaskiya
Bazan kuma ba,
Ashar zeeny ta d'irka tace wai kai ban gane ba rainin hankalin naka kuma haka yazo ?? Me kake nufi da hakan ne ??
Ina nufin na tuba na dena cutarwa Allah ne yaso ni da rahmar sa yarinya shiyasa ya kawo ki cikin rayuwa ta har kika kawo min wannan bawan Allah...
Kamar yadda na shiryu ina fatan kema ki gane gaskiya kibi tafarkin Allah,
Nidai ina qara gode masa da ya ku'butar dani daga hanyar halaka haqiqa Allah shine mad'aukakin sarki me kowa me komai me ni'ima me kyauta me rahma me jinqai..
Kyautar sa ta duniya kuwa ya bawa kowa da kowa mutum da aljan dabbar ruwa da ta tudu da ta kwari mumini da kafiri duk wata halitta ma Allah ya bata kyauta yayi mata ni"ima dan haka koda kai talaka ne karka raina abunda Allah ya hore maka ka zama me yarda da qaddara da duk abunda Allah ya hukunto a gare ka ka zama me godiya ga Allah da irin rabon da kasamu karka raina abunda ya kasance shine rabon ka karka bari abun wani ya tsone maka ido karkasa ido akan abun wani har kasa rai akai iya kyautar da Allah yayi maka ta isheka sai ka gode masa kuma ka koma neman kyautar lahira wadda ita kuma ba kowa ne yake samun ta ba sai me rabo wanda yayi imani da Allah ya yarda da gaskiya ya kasan ce adali me amana me gaskiya ya hanu da mummuna komai dad'in aiki mummuna ya hanu dashi ya nemi tsari da wannan aikin to wannan da izinin allah shine yake samun wannan rabon na lahira ..
Ina ma ace muna tunawa da ranar kira ranar tsayuwa ranar tonon asiri ranar hisabi ranar alqiyama haqiqa idan ka tabbata azzalumi har zuwa wannan ranar shikenan babu kai babu rahmar Allah ,
Tsawa zeeny ta daka masa tana cewa ya isa haka dama wannan cin fuskar ka tanadar min ?? Wa"azi zakayi min ma??? Iyeh???
Murmusawa yayi gami da girgiza kai yace ba wa"azi zanyi miki ba
Tunatarwa ce kuma gaskiya...
wannan gaskiya nake fad'a kuma insha Allah zan kasance me fad'ar gaskiya daga lokacin da na gane gaskiya har zuwa lokacin da zan mutu ..
Ya Allah yadda ka ganar dani gaskiya Allah ina roqon ka ka ganar da y'an uwana musulimi har ma da wanda basu yarda da musulinci ba Allah ka ganar dasu Allah ka d'aukaka musulinci ka kare musulmi a duk inda suke.........
Mari zeeny ta kifa masa ta tashi tana huci tace ni zaka yiwa rainin hankali ?? Baka san waye baba na ba ko?????
Share qwalla yayi yace bansani ba amma dai nasan shima mutum ne kamar ni bazanji komai ba dan kin mare ni nasan akan gaskiya ta nake annabawan Allah babu irin tozarci da wulaqancin da basu fuskanta ba akan gaskiya saboda haka nima bazanji zafi ba koda kashe zakiyi a wajen nan nasan na mutu a tafarki daidaitacce duk wanda ya tsaya ya jajirce akan gaskiya yayi koyi da shugaban mu masoyin mu annabi muhammad (sallallahu'alaihi'wasallam) to bi'izinillah dan sharrin mutane da makirci da wulaqanci da tozarci ko baqin ciki da hassada baze sa ka ta'be ba ...
Inama zaki gane gaskiya yarinya,,
Mari biyu tayi masa a jere sannan tace duk yadda zakayi ka nemo min kud'i na da na baka..
Idan kuma ba ka nemo su zuwa gobe ba idan ka sake na dawo baka had'a min kud'i na ba sai na wulaqanta ka,,,
Alina tace idan baka da kud'in biyan mu ka fansar da waccan matar taka gare mu sai mu gyara ta mu nemi kud'i da ita har mu biya mu samu riba ,
Girgiza kai yayi yana cewa a"a bazan baku mata ta ba inasonta kuskuren da nayi a baya ina fatan gyarawa duk abunda nayi mata ina fatan maye gurbin hakan da alkairi inason sata farin ciki kafin lokacin mutuwa ta ,
Alina ta hankad'e shi da qafa tace mutumin banza indai baka nemo su ka had'o ka bamu su gobe ba kaciya ta biyu zamuyi maka...
Gaskiyar kuma lokacin da aka raba ta muna kan gado muna hutawa da maza har aka gama rabo bamu samu ba shiyasa bamu da ita kuma bama huld'a da me ita..
taja tsaki suka fice,,,
Kuka yayi ta rizga dan kuwa bashi da wannan maqudan kud'in bashi da dalilin su..
Koda matar sa ta tambaye shi ya fad' mata ita kukan tayi dan kuwa basu dashi basu da yadda zasuyi har tace ya bada ita d'in sai ya nuna mata 'bacin rai akan abunda ta fad'a haka sukai kwanan baqin ciki da jimami ,
Reeetaj..