Sashe 37
Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da gudu abdurrahman ya koma cikin gidan yana ihu yana cewa yaya muktar kuzo ku qwato yaya wani ya sace yaya kuzo ku gani wayyo yayan mu... Yaya muktar ka fito an sace ta sun tafi da yaya...
Cikin kuka da kid'ima yake magana dan kuwa ya rud'e sosai,
Har gware yaya hafiz da yaya muktar suke har ma da su salma da suka biyo bayan ta dan suga ina zatayi yaya mubarak ma da gudun sa ya fito suna tambayar sa waye ya sace ta??
Jijjiga yaya muktar kawai yake yana cewa a mota a mota yake wani ne ban sanshi ba kuzo ku qwato ta,
Janyo shi yaya hafiz yayi ya rungume shi domin ya samu nutsuwa har ya iya fad'an abunda ya gani dan kuwa yaya muktar kamar dashe haka ya zama a wajen idanun sa tini sun sauya kama jijiyoyin jikin sa sunyi rud'u rud'u,
Su yaya mubarak duk sun bazama kowa ya rud'e Da kyar yaya hafiz ya iya lalla'ba abdurrahman ya tambaye shi abun da ya faru,
Tiryan tiryan ya zayyana musu ance yace ana sallama da ita tana leqowa aka jata cikin mota aka gudu,
Ta'be baki umma tayi tace Allah wadarai da wannan yarinya ni dai badan kar na zaqe ba da nace da haihuwar ta gara 'barin ta dama ai kune baku san halinta ba amma ai ba yau aka saba d'aukar ta a mota ba,
Innan ta zabga tsaki tace kun d'auki alhakina a banza a wofi wannan kawai wasan kwaikwayo tayi muku dan kar ku gane inda ta tafi amma ai mu da ita muke wuni tare muke kwana munsan halinta Allah ya raba mu da abun kunya dai,,,
Yaya muba yace ban gane ba fa, me kuke nufi ne??
Umma tace abunda kaji mana yanzu kusan kullum sai anzo d'aukar ta a mota a d'an datsin nan wasu samarin tayi qilan kawai sai dai muce allah ya shirya dan kuwa wannan tayi nisa batajin kira Allah ya sittira dai ya kare min y'ay'a na da irin wannan aikin amma reetaj yanzu ai me zaman kanta ce yanzu kuna ta cewa an sace ta nan da anjima zakaga ta dawo da qafar ta an dawo da ita tagama shuka tsiyar ta ,,,
Yaya muktar Kamar ya fashe da kuka yace haba umma haba umma ku fa iyaye ne idan kuna jifanta da irin wannan kalaman taya ya rayuwar ta zatayi kyau ku dena zargin ta dan Allah ni dai nasan y'ar uwa ta ba haka take ba,,,
Wata wawuyar mangara abba ya kawo masa sai a lokacin ya samu damar yin magana saboda baqin ciki ya hanashi ko motsi a masife yace rufemin baki kafirin banza duk ba kai ne kake qara lalata ta ba?? Har zaka ce a wani dena zargin ta ???
Ai ba zargin ta ake ba abune a zahiri ni wannan yarinya Allah kai min tsakani da ita Allah ka sakamin abunda yarinyar nan tayi min fashewa yayi da kuka kariris,
Sauran kuwa ganin mahaifin su na kuka yasa ransu ya qara 'baci
Yaya habib yace wallahi na tsani yarinyar nan kamar yadda na tsani mutuwa ta,
Yaya anas yaja tsaki yace ni wallahi kamar ma na kashe ta nakeji y'ar iska gantalalliya ,
A qufule yaya muktar yace haba yaya kum...
Gigitaccen Mari yaya habib ya watsa masa,,,
Ya dafe gurin yayi gaba ba tareda ya ko kalli inda suke ba qwayoyin sa ya samu ya afa sannan ya fice daga gidan dan kuwa zuciyar sa zata iya bugawa ya mutu a wajen bega ranar auren reetaj ba ranar da ya dad'e yana jira,,
Ihu take tana neman temako yayi mata banza kuka ta saki me rad'ad'i tana cewa bawan Allah kaji tausayi na nifa tamkar marainiya nake bani da kowa duk dangi na sun tsane ni babu wanda ze iya temako na sai Allah bawan Allah kaji tsoron Allah ka maidani gidan mu karka cutar dani banyi maka laifin komai ba dan Allah ka qyale ni yalla'bai ne kawai me temako na kuma baya nan dan Allah karka cutar dani kaji tausayina banida laifin komai kowa zargina yake kuma wallahi bana aika ta wani laifi dan Allah karka cutar dani,,
Ganin bashida niyar kula ta yasa tayi sanyi cike da tausayin kanta tace yanzu bawan allah kaima bazaka tausaya min ba kenan hakan yana nufin babu wani me temako a duniyar sai yalla'bai da yaya muktar??
Banza yayi da al"amarin ta kamar ba"a halicce shi da kunnuwa ba har sai da ya dangana da wani qaton hall wanda sai d'an wane da wane ke shigar sa ya tsikara fakin sannan ya fito ya bud'e mata,,
Da sauri ta fito tana baya baya dashi tana zazzaro ido tunanin inda tasan irin wannan fuskar take yi jikin ta har rawa yake,,,
Ganin irin nad'in da ayaan yazo mata dashi lokacin tafiyar sa sakk babu abunda ya banbanta sai dai na yalla'bai baqi ne wannan kuma brown a razane tace yalla'bai???
Fashewa tayi da kuka tana girgiza kai gami da cewa a"a a"a yalla'bai baya nan baya nan dan Allah waye kai karka cutar dani nifa qanwar ka ce,,,
A hankali ya warware nad'in kyakkyawar fuskar sa me matuqar kama da ta yalla'bai ta bayyana sai dai sam babu annuri a cikin ta,,,
Nuna shi take da yatsa la'b'ban ta na motsi a mutuqar razane da kyar ta iya cewa rooooh????
A dake yace nine,,,
Zubewa tayi a wajen tana kuka tace dama na sani indai kuka sanni sai kun kashe ni dan Allah duk abunda zakai min karka rabani da mutunci na kawai gara ka kashe ni ba tareda ka illatani ba dan Allah,,,,
Tsugunnawa yayi a gaban ta cike da zafin rai yace..........
🤪🤪🤪🤪
🥴🥴🥴
😜😜
😝
Ki saurare ni da kyau duk abunda kike fad'a ba shine ya kawo ni wajen ki ba...
Meyesa kika bari wani mara daraja ya ta'ba ki har ya mare ki???
Girgiza kai take tana hawaye dan kuwa kukan ya koma mara sauti,,,
Miqewa yayi yana yamutsa sumar sa kamar wanda aka tsikara ya kuma durqusawa nuna ta yayi da yatsa yace tabbas kuskuren da kikai shine barin wani ya mareki...
ta'ba ki tamkar ta'ba darajar d'an uwa na ne ni kuma nayi alqawarin duk wanda ya ta'ba kimar d'an uwa na bazan ta'ba qyale shi ba,,
Yanzu kiyi abunda nace,,,
Da sauri ta gyad'a kai tana cewa zanyi duk yadda kace yaya,
Tashi yayi ya taka cike da qasaita yayi wani malalacin murmushi yace sunan sa mahfuz babban yaro ba?????
Hmm yaune ranar zagayowar shekarar sa yanayin birthday a yau d'in nan kuma a wannan lokacin kuma a cikin wajen nan ,
mari nawa yayi miki???,,
Tashi tayi tana share hawaye tace yalla'bai yaya
Amma nida....
Katse mata hanzari yayi a tsawace yace nace mari nawa yayi miki????????????????????
A daburce tace mari biyar yayi min,,
Murmushi yayi yace ke kuma zaki masa biyu zuwa uku zafafa kuma qwarara tabbas idan bakiyi abunda nace ba bazaki tsira daga koma ta ba,,,
Jiki na rawa tace zanyi yalla'bai yanzu ma kuwa amma kar suyi min wani abun fa,
A qufule yace bazakiyi ba kenan ????
Kenen tsoron sa kike ji??
Aa zanyi mana yanzu ka raka ni inda zan ganshi,,,
Gaba yayi zuwa ciki ta bishi a baya,,,,
Gurin samari ne da y'an mata kawai suke shagalin su wasu suna watsewar su masu shaye shaye sunayi masu rawa sunayi da gani dai kasan wajen sai d'an iska da y'ar iska ba mutumin arziki ba,,
Sai da aka fara qoqarin yanka cake kowa hankalin sa yana kan babban yaro sannan ta tashi ta taka zuwa wajen sa a tsakiyar bainar jama"a yana shirin yanka cake d'in yaji saukar tafi yana d'agowa ta qara kwafa masa wani,
Zeyi magana ta qara zabga masa wani gigitacce,,,
Kowa da yake gurin sai da ya qanqare saboda mamaki da al'ajabi yaron da ya maida mace ba a bakin komai ba shine wata qaramar yarinya zata zo tsakiyar taron sa ta mammare shi kuma yarinyar ma daka ganin ta zaka san ba y'ar wani bace ,,,
Uku tayi masa babu dad'i babu ragi ta juyo da zafi zafin ta ta nufi hanyar fita kowa kanta ya maida kallon sa har babban yaro wanda ya qame ya kasa ko motsi sai dai ido har ta fice babu wanda yayi wani yunquri dan kuwa babu me iya tinkarar ta a yadda ta rikid'e d'in nan,,,
Qarshen wannan birthday dai a hautsine ya ta shi wasu tuni har sun raina zafin sa haka akai ta qara wa babban yaro zafi ji yake kamar ya mutu a take a gurin kuwa ya qara d'aukar mugayen quddurai akan ta,
roooh bayan ta ya bi suka fice koda suka zo wajen mota bu'de mata kawai yayi ya kasa magana sai da ta shiga sannan shima ya shiga a memakon yaja su tafi kawai sai ya d'ora kansa kan sitiyarin motar ya fashe da kuka ,
Tsananin tsoro da firgici yasa reetaj ta tsakure a gefe ta zubawa sarautar Allah ido tana mamakin abunda ya sashi kuka,,
Ya dad'e yana murza abun sa kafin yaja motar har qofar gidan su ya kaita har zata fita ya dakatar da ita da cewa karkiyi tunanin dan bhaiya baya nan babu wanda ze kare mutuncin ki ko waye ya kawo miki wargi ki zazzagi uwassa ni zanga wanda ya tsaya masa koda kuwa a gidan ku yake ko waye shi,,,
Gyad'a kai kawai tayi dan tagama tsinkewa da wannan al"amarin,,,
Tana shiga ta tarar da su ammah sunyi jungum da alama dai jiran ta akeyi ammah tana ganin ta tayi tsalle zata hau jibgar ta yaya muktar yayi saurin janye ta ya tura ta bayan sa cike da takaici yace haba ammah ki qyale ta dan Allah ni zan tambaye ta inji abunda ya faru,
Cikin baqin ciki da 'bacin rai ammah tace me yafaru kuwa bayan cimin zarafi da take sawa anayi shegiya baqar aniya ka barni in kashe ta kawai na huta da wannan baqin cikin ta qarashe maganar tana kuka ,,,