Sashe 11
Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abdallah zeyi magana Huzaifa ya dakatar dashi ya rausayar da kai yace baba dattijo nasan zakai mamakin hakan to amma dan allah karka d'auka da wasa magana ce ta hankali da nutsuwa muke maka ita yayar mun ta kasance bata da wanda zeyi mata sai mu mune dolen mune zamuyi duk wani shige da fice akan ta ,
Mun yarda cewa kana da alfarma kanayiwa mutane da dama alfarma haka mutane suke cewa har suna cewa babu yadda za ai mutum ya nema a wajen ka ya rasa mun tawo nan cike da qwarin guiwa akan zamu samar wa yayar mu aiki a bisa temakon ka munzo da farin ciki zamu koma da bakin ciki ,
Shikenan mun gode hakan ma sai dai kasani baba dattijo bayan kai babu wanda zamuje gurin sa neman aikin nan hakan ma arziki ne azo neman alfarma a wajen ka ku idan bakai mana ba babu wanda ze mana kai walid kuzo mu tafi,
Ya juya ya fara tafiya suka rufa masa baya tunani baba dattijo yayi kafin yace kai yaran nan kuzo nan,
Babu musu suka juyo suka zo ,
Yace yaya sunan yayar taku ?
Fad'a masa yayi ,
Baba dattijo yace to shikenan amma bazan yi muku alkawari ba dan nima bawa ne a kamfanin kuma masu kamfanin dai mutane ne wanda basa son wasa basa son raini ba sa son duk me irin wannan halayen ko d'abi"un idan yayar ku ta kasan ce ne gaskiya da amana har zata iya riqon amana to zanyi magana da ogana akan ta to shima dai bashine da alhakin abun ba manyan mu ne toh sai dai idan sun amince kuma sun yarda a dauki sabon ma'aikaci kuma sun yarda da ita a matsayin ma'aikaciyar su toh zata iya samun aiki bayan haka kuma banida ikon wani abun,
Kun tabbatar yayar ku bata da matsalar komai,,
Huzaifa yace insha allah zaka samu yayar mu da gaskiya da riqon amana da jajircewa da rashin wasa muna da tabbacin hakan dan mun san bazata aikata wani abunda ba daidai ba dan allah ka temake mu baba dattijo,
Jinjina kai yayi yace to shikenan zanyi tunani a kanta idan na yanke shawara nagani sunan ta ze iya shiga kamfanin ko baze iya ba idan na shawarta naga ze iya shiga to zanyiwa ogana magana shima sai yayi wa manyan magana amma ku kara jaddada mata cewa basa son wasa ,
Godiya sosai sukai masa sannan suka kamo hanyar zuwa gida,
Washe gari koda suka fad'a mata ba wani farin ciki tayi ba sai ma tace musu ta fasa aikin sai da suka shawo kanta da kyar ,
Ranan ma saida suka koma gidan baba dattijo akace baya nan haka washe gari sai da suka jera kwana uku suna zuwa baya nan sai a na hud'un akai sa'ai yana nan,
Gaishe shi sukai ,
Ya amsa yace nayi tunani akan yayar ku to na shigarda sunan ta a wajen ogan nawa yanzu haka yace ranan monday taje domin gwaji da kuma d'an abunda ba'a rasa ba to a hakan ma dai kasada ya d'auka dan kuwa ba muda gurbin da za a saka wani sabon ma'aikaci komai yana kan tsari ne to dai na had'a shi da allah sosai nayi kokarin naga ya yarda to nayi nasara dai tinda yace taje allah yasa a samu dace a wajen manyan dan ba mutunci ne dasu ba masu kud'in nan ,
Yau ma godiya sukai masa sannan suka koma wannan karon dai reetaj tayi farin ciki sosai har ta qagu litinin tayi,
to da yake dai abun ba wuya da yardar allah sai gashi litinin tazo ta shirya tsaf ,
Tareda baba dattijo suka tafi koda sukaje wajen ogan nasa tashi yayi ya rakata wani office din anan ma sai da kyar ta samu aka bata wani file wanda akace taje ta nemo sa hannun manyan mutane uku na cikin kamfanin,
Baba dattijo yayi qoqari sosai dan ganin ya samar mata da sa hannun ,
Reetaj mutum ce me farin jini shiyasa basu sha muguwar wahala ba da iya murmushin ta kawai ya isa jan hankalin namiji,
Sun sami sa hannun mutum biyu yayinda na ukun baba dattijo yace abun yayi masa tsauri da yawa baze iya zuwa ba haka suka koma wajen wanda ya bata file d'in suka mayar masa kar'ba yayi ya duba,
ya kalle ta yana murmushi yace kinyi qoqari sosai ke ba qaramar me sa"a bace amma dan allah da wace addu"a kika shigo kamfanin nan kodai kina da wani la"qani ne?
Ta lura tsokanar ta yake dan haka tayi murmushi ba tareda tayi magana ba ,
Yaci gaba da cewa kin tsallake matakai biyu koma uku masu matukar wahala sai dai baki kashe boss d'in ba matakin gaba yafi ko wanne tsauri ,
Cike da karaya reetaj tace yanzu dan allah bazaka iya bani aikin ba sai na samo wannan sa hannun?
Waro ido yayi yace kinaso in rasa aiki na ne?? Yin hakan tamkar karya dokar dokar wannan ma'aikata ne kuma kuma daga ni har ke abun baze mana dad'i ba ,
Samun sa hannun nan shine samun aikin ki idan be sa hannu ba babu ke babu aiki,
Fatan nasara, ya miqo mata file d'in ,
Ta kar'ba tace nagode waye ze rakani zanje zan gwada koma waye ina fatan samun nasara a kansa ,
Yayi murmushi kafin yace dattijo yasan wajen tinda yanajin tsoro ya raka ki sai yayi tafiyar sa sai ki fafata ke kad'ai allah yasa a dace naga ke jaruma ce sosai ba kyatsoro ko shakka hakan yayi,
Murmushi kawai reetaj tayi dattijo yayi gaba tana binsa a baya,.
Inda sukaje daka gani kasan wajene na musamman a kamfanin ya qayatu ya tsaftatu ko ina fes gashi akwai yalwar sanyi a wajen da shuke shuke fulawoyi kala kala harda wanda bata taba gani ba kalle kalle take sosai kamar wadda ta fito daga qauye irin wanda sai an bankad'a sabara ake ganin rana sai an hau marke ake samun network....( ni kuwa nace babu a house gidan miji ba tabbas......lol.......🤪)
Daga nesa dattijo yayi mata nuni da wajen kai tsaye ta dosa tana tafiya har taje zata shiga wani ya tare ta ,
Daka gan sa zaka gane bama d'an kasar nan bane ba bakar fata bane binsa da ido kawai tayi dan batasan yaren sa bare tayi masa ita dai a iya sanin ta da turawa ba haka suke ba ,
Ji tayi yana magana da turanci yana tambayar ta wacece ita wa take nema tace masa ogansa sannan tace masa tazo neman aiki ne tana buqatar ganin ogansa babu musu ya shiga ciki danshi d'an isar da saqo ne ,
Be jima ba ya fito yace ta shiga a hankali ta tura kai ciki kirjin ta na kara gudu zuciyar ta tana tsalle ,
Qamewa tayi a wajen ta zaro masa ido a matukar tsorace tayi baya amma cikin rashin sa'a qofa ta koma ta kulle jikin ta ya hau tsuma dandanan zuffa ta fara keto mata duk da ac da yake aiki har yanzu kallon sa take ido warwaje tanayin baya........
Wayyoh me yake shirin faruwa ne ???
ina ne reetaj ta kawo kanta??
Waye wannan kuwa wanda reetaj ta gani hankalin ta yabar jikin ta haka????
Mu had'e mu kwal'be a next page insha allah🥰🥰🥰
Comment and share dan allah 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
https://facebook.com/groups/575599953675542/
*💫ANNURI WRITER'S ASS.*💫
(Annuri is the best)
*(A.W.A)*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FEViiYLkmiwKIUEZc2PcLD
*SIRRIN QETA*
*Page* *15~16*
*by yar gatan annuri writers*
🎉🎉 *Indo ce..*🎉🎉
*بسم الله الر حمن الحيم*
Wayyo na shiga uku na shikenan yau tsinuwar abban mu ta tabbata a kaina,
Zuba mata ido yayi cike da mamakin abunda tagani ya firgitata da gaske kuma tsoron takeji toh kodai shine yazama wani abun tsoro ?? ko dan irin haka ba baqon abu bane a wajen,
'Dora hannu tayi a kanta tana cewa wannan sune irin mutanen da awaaz take kalla a film suyi ta kashe mutane tana bani labarin su wayyo shikenan yau tawa ta qare,
Shi dai har zuwa lokacin kallon ta yake cikin mamaki,
Reetaj kuwa idon ta a rufe suke garam dan bataso tayi tozali da idanun sa wanda suka matukar tsoratar da ita jin babu abunda ya sameta ne yasa ta bud'e ido a hankali,
Lura da hakan da yayi ne yasa ya sauke idon sa kan laptop din gaban sa ganin ba ita yake kallo ba yasa ta d'anji sanyi ,
sun d'ebi lokaci babu wanda ya kula kowa har reetaj ta d'an fara sakewa da taga ko kallo bata ishe shi ba,
Tana so tayi masa magana amma ta kasa da ta bud'e baki sai tayi shiru sai da ta aro jarumta da kyar zatayi magana daidai lokacin ya duba agogon dake d'aure a hannun sa na hagu kawai sai taga ya tashi gani tai yana yo inda take hakan yasa ta sake baki tana kallon sa cikin firgici da tunanin me zeyi mata??
Abun da ya bata mamaki ganin yayi waje ba tareda ya sake kallon ta ba,
Sai a lokacin ta tuna ashe fah a bakin kofa take ba gurinta ya tawo ba fita zeyi ,
Meyesa ma ta tsora ta ?? Koma ya akai take tsoron sa oho !!! Ta'be baki tayi tace ai kuwa na dena tsoron ma jaruma zan zama "
Toh amma kuma wanne irin wulaqanci ne tazo wajen sa ze fita ya barta??
Lallai akwai kitimurmura a cikin lamarin gayen nan zanji da lamarin sa aikuwa binsa zanyi ta fad'a tareda mara masa baya koda ta fito ko kyallin sa babu sai dai wannan na d'azun , tambyar sa tayi ina yake kuma nazo ganin sa se yafita ya barni?.
Cikin harshen turanci tayi masa magana ,
Shima ya mayar mata da cewa kiyi haquri lokacin ki ya fita yanzu lokacin yalla'bai ne ya shiga,,,
Cikin mamaki tace to yanzu jiransa zanyi??
Yace a"a sai dai zuwa gobe ki dawo ko zaki samu lokacin ki ,