Sashe 1
Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
https://facebook.com/groups/599953542/
*💫ANNURI WRITER'S ASS.*💫
(Annuri is the best.)
*(A.W.A.)*
*SIRRIN QETA*
Alhamdulillah godiya ta tabba ga Allah madaukakin sarki kamar yanda na fara wannan labari lafiya Allah ka bani ikon gamawa lafiya kuskuren dake ciki Ka yafemin dan hasken annabi da Alqur'an
*By yar gatan Annuri writers*
ina mika dinbin gaisuwa ta gareku tare da fatan Alkairi
*Indo cee*
بسم الله الر حمن الر حيم
AWAZ da RITAJ
Wasu mutanen sukan dauka daya ne amma sai dai akwai banbanci ni na kasance
Reetaj Awaaz kuma kanwa ta ce gani da ido baya sa wasu banbance wa duk da cewa ni nafi Awaaz hasken fata amma hakan be hana wasu kirana da awaz ba ita kuma su kirata ritaj duk da ba wata sahihiyar kama muke ba sai dai mun kasan ce tamkar tagwaye
Duk inda kaga Awaaz toh tabbas zaka ga reetaj indai ba ya zama dole ba hakan ce tasa mukewa wasu basaja
Kuma duk sunan da aka kirani dashi ina amsawa walau nawa ko kuma nata itama kuma hakan awaaz takan iya karbar hukunci akan laifinda da nice na aikata shi haka nima ina karbar nata laifin
Har hukuncin ta ya hau kaina a takaice dai amana ce mai karfi tsakani na da kanwa ta duk da cewar mukan yi fadan sako da sako amma sai dai baya dorewa iya na lokaci ne duk da banason raini amma inada hakuri da saurin kawar da duk wani laifi da mutum yayi min hakan yasa bana shiga sabgar kowa
Ina kama mutum ci na babu ruwana da wani rudani ko na kawaye ko wani abunda ba shafata yayi ba
sabanin ita da take da fada da kayi mata nan take zata maida martani bata barin ta kwana sam gata akoi son dagawa duk din mu idan muka sa kafa a waje muka bar gida babu wani sakin fuska sai dai i junan shiyasa
Mutane suka ajemu a matsayi daya nida ita anacewa mun fiya jijji da kai da fadin kai ga dagawa
Ni kuma sam ba haka nake ba sai dai idan ban saba da mutum ba kawai ni yadda nake indai har mutum
Be shiga shirgi na ba bazan kulashi ba
Wasu sunayiwa gidan mu kallon masu kudi sai dai sam ba haka bane muna da rufin asiri tabbas ba kowane ze gane cewa mu ba waau masu kudin azo a gani bane
Sai dai wanda yasan mu ciki da bai munada yayye yaya ahmad yaya usman yaya habib uwa daya uba daya muke sai ya'yan umma kishiyar mamar mu yaya mubarak yaya hafiz yaya anas yaya muktar sai kannen mu fatima salma yusuf abid autan mu duka gidan a dakin mu kuma awaaz itace auta
Tare muke zaune da kakar mu a gidan muna kiranta innan mukanyi fada da ita kuma mushirya
Muna matukar mutunta yayyen mu haka kannen mu suna mutunta mu muna kaunar juna sosai babu wani
Banbanci tsakanin mu komai daya ne babu batun yan ubanci yayyen mu suna matukar son mu sai dai kai tsaye zakace sunfi nunamin kauna don awaaz har su bata kyaleba da sun fada zata mayarda martani kuma sun san bata cika kunya ba ni kuma babu ruwa na da duk wata katobara irin tata
Wannan kenan