Sashe 21
Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin takaici roooh ya dawo yana cewa haba mhamah wallahi duk kece kike sangarta yarinyar nan wai sai kice quruciya ce zata dena idan bata dena quruciyan yanzu ba sai tayi y'ay'a kenan?? Sithara kuma tafi qarfin quriciya tinda ita idan tayi haka zaa a rufe ido ayi mata fiki fiki amma ita sai kice quruciya mhamah wai meyesa duk kinfi son ayaana ne a kan mu??
Hmm... ka gama surutan naka sannan kayi tunani sosai wannan zafin ran naka baya da wata fa"ida ka gane??,,,
Kai kuma bhetaa ka dena tsawwalawa akan ayaana kaji ko???
Jinjina kai kawai yayi kamar ya fashe da kuka ,
Ammuu ce ta shiga zancen tace haba didi ki bari dan Allah su hanata mana ya kamata tasan abunda take yi fah ya kamata a dinga hukunta ta in ba haka ba ba denawa zatayi ba'
Aslam ne yace ai duk laifin bhaiyan ne ma wallahi ranar nan har bhai ya kusa tafasa ta yazo ya hana da ya bari ya chafala ta ko bata dena ba da yanzu ai mun d'an rage fitina ko na sati d'aya ne dan nasan dole tayi jinya kunga mun samu mu huta na d'an lokaci,
Islam zeyi magana mhamah ta doka tsawa"
Yaaa....isaaa....!!!!!
Haka kuke cewa koh ???
To kuji kuma ku sani duk wanda ya 'bata mata rai saina sa'bawa tunanin sa '''"""
Kowa shiru yayi babu wanda ya qara magana,
Suna haka ne ta shigo jikinta a jiqe jalaf da alama daga ruwa take...
Har ta hau sama ta leqo cikin d'aga murya tace...
Shadowwww'''!!!!!!
'Daga kai yayi yana kallon ta ta kashe masa ido d'aya kafin tace kaje ka shigo da motar ka na gama sai kuma gobe daga haka ta juya ta haye sama tana kwarkwasa,,,
Runtse ido yayi da qarfi yana anbaton yaa allah,,
Wurgawa islam mukullin motar yayi ba tareda yayi magana ba,
Tashi sukai su duka ukun roooh islam aslam suka fita sithara da ayaat suka mara musu baya...
Haka rayuwa taci gaba da tafiya reetaj bata gajiya da zuwa aiki ba duk da kuwa bata wani sukuni sai dai tayi ta tagumi,
Yauma kamar kullum tana zaune a fakaice take kukan ta tana share hawayen dan kar yaga tana kukan..
Ido ya zuba mata zuciyar sa babu dad'i gaskiya har ransa yaji be kyau ta mata ba bayan yasan irin halin da take ciki kuma ta nemi aiki dan ta rage damuwa amma yazo yana qara sata kuka gaskiya yayi ba daidai ba a matsayin sa na babban likita yasan illar hakan be kamata ya hanata shiga mutane ba kuma ya barta da damuwa,
Furzar da zazzafar iska yayi yana yamutsa sumar sa cikin harshen hindi yace ...
Meyesa na kasan ce wani baud'ad'd'en mutum ?? Gaskiya ina cutar da yarinyar nan ya zama dole na na temaka mata..
yaci na rage wannan nauyin bakin nawa..
nine ya kamata na de'be mata kewa tinda na hanata shiga cikin mutane gashi ma naga kamar tsoro na takeji ta kasa sakin jiki dani har yau bana jin dad'in hakan gaskiya.. kar na jefata cikin wani hali iya abunda akai mata ma ya ishe ta yanzu tana buqatar farin ciki gaskiya,,
Reetaj tin da ya fara magana ta goge hawayen ta ta zuba masa ido cikin mamaki tinda take dashi yaune karon farko da taji yayi magana me tsayin haka duk da batajin abunda yake cewa amma ta lura yana cikin damuwa ,
Kasa rufe baki tayi tace yalla'bai naji kanata magana amma banajin abunda kake cewa ko kamanta ni bahaushiya ce ?? Akwai wata matsalar ne ??
Sai a lokacin ya d'ago yana kallon ta da idanun sa da suka fara canja launi sai wani tarwad'i tarwad'i qwayar idon nasa suke yi shi kansa be san a zahiri yake maganar ba a zuci ba shafa kansa yayi ya girgiza mata kai alamar a"a,
Reetaj kuwa tsoro ne ya fara kamata dan bata ta'ba ganin sa cikin irin wannan yanayin ba lokaci d'aya yana nema ya burkice mata kallo d'aya tayiwa idon nasa taji bata marmarin qarawa dan jitayi idon nasa yana nema ya d'auke ganin ta ,
Bata yarda da girgiza kan da yayi mata ba dan bata gane asalin abunda yake nufi ba a daddafe ta qara cewa yalla'bai meye ya faru ne ?? Nifa tsoro nakeji'
Runtse ido yayi yace tashi ki tafi gida''
Yalla'bai to meyesa naga lokacin tashi na beyi ba''
Ni nace ki tafi ki "
Jiki ba qwari ta tashi ta fita kamar kazar da qwai ya fashewa a ciki,
Ruwan sanyi ya d'auka ya bud'e ya tsiyaya a kofi sannan ya sha ajiyar zuciya ya sauke ya tashi ya tattara y'an komatsen sa shima yabar kamfanin ,,
Yasan idan ya koma gida mhamah zata tsare shi da tuhumar abunda yasa shi damuwa kuma ba ze iya 'boye mata ba ko yayi shiru zata gane akwai wata a qasa shi kuma bayajin ze iya sa reetaj a cikin rigimar mhamah..
dan kuwa kwata kwata bata son wani abunda ze zama silar saka d'an ta damuwa ko na one second ne kuma ko meye shi ko waye shi ta tsane shi kenan kuma shikenan ya fad'a cikin komar ta reetaj kuwa baiwar Allah ce wadda idan baka temaka mata ka sata farin ciki ba baka da dalilin sata baqin ciki kuwa..
dan hakan ba qaramin alhaki bane zaka d'auka,
gidan kakar su ya wuce kawai shine mafi sauqi tareda shan aniyar salwantar da duk wani jin kansa akan reetaj zeyi iya qoqarin sa dan ganin ya sata dariya koda kuwa hakan zeyi sanadin rabuwar numfashin sa da gangar jikin sa yayi wa kansa wannan alqawarin kuma shi mutum ne wanda idan yace zeyi kawai zeyi komai wuya komai tsanani idan yace baze ba ta zauna kuma idan yasa a ransa zeyin da izinin Allah yanayi wannan a jinin sa yake kuma gada yayi,,,
To ku team reetaj kunji dai 😉😉😉😉
Comment and share dan Allah🙏🙏🙏🙏
Karku manta da sharhi🥰🥰
https://facebook.com/groups/575599953675542/
*💫💫ANNURI WRITER'S ASS.*💫💫
(Annuri is the best)
*(A.W.A)*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FEViiYLkmiwKIUEZc2PcLD
*SIRRIN QETA*
*Page* *31~32*
*by yar gatan annuri writers*
🎉🎉 *Indo ce..*🎉🎉
*بسم الله الر حمن الحيم*
Yau ba a mota take ba innan tace za"a kaita unguwa dan haka babu me d'aukar mota a gajiye take gashi sai neman adaidaita sahu take amma ta rasa yau da alama suna wahala.
Wata baqar motace ta tsaya a gaban ta kallo d'aya zakai mata kasan asalin me tsada ce qirjinta ne yafara bugun tara!!! Tara!!! Ta ware ido tana kallon motar cike da fargabar wanda zata gani fitowa yayi ya zagayo cikin girmamawa yace madam yalla'bai yace azo a kaiki gida,
A diririce tace wa.. wane yalla'bai??
*Yalla'bai Dabo*.
Yalla'bai dabo kuma waye shi ??
Kaga banason shashanci malam ka ware daga nan ,
Beyi mata musu ba yayi gefe wayar sa ya ciro ya danna kira cikin lokaci qanqani ya d'auka ba tareda yayi magana ba,
Miqo mata wayar yayi yasa qara yadda zataji..
muryar ayaan ce ta doki dodon kunnen ta..
kije ya kaiki gida,
Haka kawai yace ya katse kiran jiki ba qwari ta shiga lintsimemiyar motar baqa me baqin glass shiru kawai tayi tana kallon hanya tareda tunani kala daban daban haka kawai taji tana son ganin y'ar uwar ta wadda har yau takasa cire irin son da take mata gaskiya ya kamata ta ziyarce ta a matsayin ta na yayar ta taga a halin da take ciki
Tinda yau ta fito da wuri,
Kallon direban tayi tace dan Allah ka kaini wani waje mana,
Madam duk inda kikace zakije nan zan kaiki ranki ya dad'e kiyi min kwatancen inda zan kaiki kawai amma sai dai yalla'bai yace in tabbatar kin shiga gidan ku sannan in tafi dan haka zan jira ki kigama abunda zakiyi sai in kaiki gida domin cika alqawarin da na d'auka,
Sunkuyar da kai tayi tana tunanin dalilin da yasa yaran ayaan suke girmama ta karfa suyi tunanin ko tafisu matsayi ne itama ma"aikaciya ce a qarqashin sa kamar su bawai tana da wani matsayin ne bayan wannan ba,
Kwatance tayi masa na gidan awaaz kamar yadda ya buqata kai tsaye kuwa ya sauya hanya zuwa can d'in......
Duk da cikin damuwa yake amma hakan be hanashi fara"a ba da yaga kaka,
ita ma murna take sosai da ganin sa tana dariya tace maraba da ba"indiyen mutum daga ina haka kodai kayi 'batan dabo ne??
Murmushi yayi tareda girgiza mata kai,
Tace opp ai kaji kuma yaren kuramen dai.. yanzu to me kake so babban me gida na inyi maka na farin cikin zuwan ka?? Kuma gashi har yau dai baka iya cin abincin mu ba sai na indiyawa kuma yau dambu nayi ko in zubo maka kaci ko kad'an ne??
Yatsine fuska yayi kamar wanda yaga abun qyama ya turo d'an bakin sa me d'auke da pink lips,
Riqe ha'ba kaka tayi tace kuma dai.. shagwa'bar ma dai har yanzu tana nan...
To me kake so me gida kar kace na barka da yunwa nidai ban iya abincin indiyawa ba sai dai namu na hausa shima ban iya na zamani ba sai dai namu na tsofaffi,
Langwa'bar da kai yayi alamar duka baya so,
Kaka tace umm.. lallai wannan d'iya Hindoo ta iya reno ta reni mahaifin ka ta iya yimasa danbun rama ta iya yi masa tuwon dawa harda miyar tafasa..
amma kai ta rene ka na tsawon shekaru d'aid'ai d'aid'ai har kusan talatin kuma ka rayu a cikin hausawa amma baka iya cin abincin su ba lallai tayi qoqari..
Shi kaga mahaifin ka babu abunda bayaci babu ruwan sa da irin tarin kud'i da dukiyar da Allah yayi masa ko daa' can ma sai yace shidai irin abincin talakawa zeci babu ruwan sa da taliya amma kudai kuci taliya kuci taliya kawai musamman irin ta yaran nan shiyasa kullum kuke tsawo zaqaqa, kuyi ta fama da shinkafa kuna shan shayi bunu sai ma kun qara lipton shiyasa bakwa qiba kullum jiya .i. yau..
Shi dai dariya kawai yake yanason surutan nan na kaka idan ta tashi kawai ita daaa take tunawa,
Kallon ta yayi yace kaka ta ta kaina ko cocholate kika bani ma nagode,