Sashe 10
Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau sati daya kenan bataga kiran muhsin a wayar ta ba hakan yasa ta sauke duk wani jin kanta ta dauki waya ta kirashi dan ba karamar damuwa ta shigaba da rashin jinsa duk cewar suna magana ta whatsapp shima din daga gaisuwa shikenan, har ta yanke be dauka ba sai a na biyun ne bayan ta kusa katsewa ya dauka ,
Sallama ta fara yimasa budar bakin sa sai cewa yayi ya akai,
Jikinta yayi sanyi lokaci daya duk wani kwarin guiwar ta ya gushe da kyar tace babu komai kawai na kirane mu gaisa naga kwana biyu baka kirani ba kuma naga bakazo gidan mu ba kamar yadda ka saba lafiya dai ko,
Eh lafiya inada uzurin gaba na ne banida wani lokacin batawa,
Kamar ya kenan ban gane ba, dama ba lallai ba ai yasu umma da ammah suna lafiya ina awaaz take?
Kamar ta kwala ihu tace duk suna lafiya,
Ok dan katse kiranki masoyiya ta tana kira na,
Ido ta zaro tana maimaita kalmar masoyiya,
Bata zata ma yajita ba sai taji yace eh masoyiya mana,
Hankali tashe tace muhsin masoyiya fah ka manta saura sati daya da kwana uku auren mu???
Wai wasa kake mun amma,
Katse kiran taji yayi kittt jabar tayi a bakin gadon su kirjinta na bugawa me muhsin yake nufi dani haka wai??
Ko dai baya sona ne ko dama yaudara ta yazoyi a,a to ni kuwa wane kuskure nai masa haka!???
Bata da me amsar tambayoyin ta dan haka kawai ta fashe da kuka. Bayan wani lokaci awaaz ta shigo tana cewa su umma da ammah suna can suna cewa mun fiye zaman daki musamman da aka kusa bikin ki,
Ganin reetaj tana kuka yasa ta matsa kusada ita tace yaya lafiya me yafaru??
Ina wata lafiya muhsin din nan makaryaci ne ba ni ze aura ba yanada wata masoyiya ma kawai yaudara ta yakeyi,
Meyesa ze min haka awazz me nayi masa yayi zafi haka ?? Sai da yabari na kamu da son shi ina son shi kamar raina amma zeyimin haka meyesa wai awaaz???
Awaaz da ta daskare a wajen ta sauke numfashi wai da gaske kike yaya?? Awaaz zan miki karya ne??
Lallai wannan ya debo ruwan dafa kansa tabbas bazan kyale ba yanada wata masoyiya lallai ya tabbata mahaukaciya,
Reetaj tace mahaukaciya ko mahaukaci awaaz?? Ni raina ne ya baci ma shiyasa narasa ma yadda zan fada amma dai da mahaukacin da mahaukaciyar duk daya suke ai tinda duk basuda hankali lallai ma wannan yayar tawa ze ciwa mutunci haka mu ze tozarta?? Ni kuwa zanji da lamarinsa dashi da masoyiyar bana kasa da iskanci da kwartanci yaya ki dena kuka kina asarar hawayen ki a banza nan gaba zasuyi miki amfani akanme zaki karar da hawayen ki akan wata balama kawai mara basira lallai zata dandana kunci da dacin da ake fuskanta idan masoyin ka ya juya maka baya zanyi maganin ta bazan kyale su ba yaya,
Reetaj tace a"a awaaz ni
https://facebook.com/groups/575599953675542/
*💫ANNURI WRITER'S ASS.*💫
(Annuri is the best)
*(A.W.A)*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FEViiYLkmiwKIUEZc2PcLD
*SIRRIN QETA*
*Page* *13~14*
*by yar gatan annuri writers*
🎉🎉 *Indo ce..*🎉🎉
*بسم الله الر حمن الحيم*
Zaman gidan duk ya isheta duk da cewar tafiya tayi nisa su yaya ahmad sun fara sauka yanzu idan ta gaishe su sukan amsa ciki ciki bayan haka kuma babu wani abun da ze had'a ta dasu,
Shawar wari da tunane tunane sunyi mata katutu tunanin neman aikin yi take sai dai batasan ta ina zata fara ba hakan yasa ta fad'awa su huzaifa wanda a yanzu sune take d'auka a matsayin dangin ta kuma yan uwan ta qannen ta musamman huzaifa tasu tafi zuwa d'aya indai akan magana ce ta hankali dan shine babban su duk cikin yaran kuma yaro ne me hankali da nutsuwa ga kamala shiyasa suke shiri da reetaj sosai ko wani abun akai mata shi take fara gayawa kafin kowa yasani ,
Koda ta fad'a musu zancen tanaso ta samu aiki duk sukai shiru suna nazari abdallah ne farkon yin magana cike da shakiyyanci da zolaya irin nashi yace yaya ai abune me sauqi hakan akwai wata dillaliya da take daukar y'an aiki zanyi mata magana ta samar miki gidan wanke wanke da shara...
Kafin ya rufe baki walid ya talle masa qeya yana dariya yace kaifa baka da kirki huzaifa yace barni da d'an air,
Sukayi dariya itama reetaj dariya tayi dan tasan halin abdallah sarai da shegiyar tsokana amma a irin wannan yanayin da take ciki ko abunda yafi wanke wanke da shara qasqanci ne zata iyayi ko ta huta da gore goren da ake mata kullum,
Kallon huzaifa tayi tace ai ni kam idan da da gaske abdallah yake zanyi godiya da samun hakan ,
Huzaifa da ya zuba mata ido tinda ta fara magana bayan ta gama kawai kauda kai yayi ya kece da dariya nan kuwa duka suka dauka ,
Kamar wata sokuwa haka ta saki baki ido da hanci tana kallon su.. Sai da sukai me isar su sannan huzaifa yace yaya da irin wannan aikin gwara kiyi tallan fiyawata a jakshin,
Wata dariyar suka qara sawa reetaj dai ta lura da wasa suka d'auki lamarin ta shiyasa suke tsokanar ta haka ji tayi zuciyar ta ta karaya take idanun ta suka ciko da kwallah juyawa tayi tace ni na tafi gida idan kun gama dariyar gobe mun had'u ,
Huzaifa ne ya dakatar da ita da cewa yaya kiyi haquri ba tsokanar ki muke ba amma ko kin rasa yadda zakiyi ne yaya da in juri ganin kina wannan aikin wallahi gwara inyi duk yadda zanyi in nemo in kawo miki ki tsaya kiji dan Allah karki tafi,
Tsayawa tayi cike da kosawa da abunda ze fad'a dan tasan ba lallai wata maganar arziki bace tin taga kamar duk basu goyi bayan ta akan aikin ba,
Yaya akwai wani dattijo ana kiransa kowa ma yake ?? Yafad'a yana kallon su walid ,
Walid yace ana kiran sa baba dattijo ,
Huzaifa yace yauwa baba dattijo shid'in yana aiki a karkashin wani company shi irin d'an amanar company d'in nan ne ya dad'e yana aiki dasu har ya zamana yana da y'ancin shiga ko ina a ma.aikatar saboda gaskiyar sa da riqon amana shiyasa yasamu wannan matsayin toh ina ganin yaya kawai zamuje neman alfarma wajen sa ,
Idan Allah ya temaka sai yayi miki hanyar shiga companyn sai ki fara aiki Amma sai kinyi addu'ar Allah ya sa ya yarda dan wallahi tsohon nan rigimamme ne first class,,
Walid yace insha Allah duk rigimar sa ma ze yarda kuma da izinin Allah idan muka samu shiga a wajen sa komai ze tafi yadda akeso dan yanada tasiri a company sosai,
Reetaj ta cika da murna da kuma fargaba amma dai murnar tafi yawa cikin fara"a tace Allah yasa dai ya yarda gaskiya nagode da wannan shawarar taku Allah ya bar zumunci , amin suka amsa ,
abdallah yace yaya kuma kina ganin ba matsala idan kika fad'a a gida zaki fara aiki bazasu hanaki ba''''
shiru tayi kafin tace ,
Toh ai babu wanda yake cemin yi babu wanda yake cemin bari duk abunda zanyi ko daidai ko ba daidai ba babu ruwansu ta fad'a kamar zatayi kuka,
Walid yace yaya kije gida Zamu samu muje wajen baba dattijon kawai kije ki rungumi carbi Allah yasa mu samu kanshi cikin sauki ,
Amin ta amsa tana kakalo murmushi,
Komawar tayi ta zauna bakin gado ta zuba tagumi tana tunane tunane ga fargaba fargaba ta farko kuwa itace rashin amincewar baba dattijo ta biyu kuwa itace idan ya amince wane irin mutane zata tarar nan gaba a yayin da tafara aiki zata kira hakan da
*sauyin rayuwa*
Ta had'u da mutane iri da kala amma bata fatan Allah ya sake ya had'a ta da fuskar muhsin a rayuwar ta ta gaba bama shi ba duk wani me irin halin sa ko makamantan sa kar Allah ya had'a ta dasu ,
Kirjinta ne yabada rasssss yayin da ta tuna cewa ashe fah muhsin yace yana aiki ne a wani babban company wanda daka baya ma yace kamfanin yazama mallakin sa tsoro ne ya qara darsuwa a cikin ranta zuciya da bata da qashi ta fara raya mata idan fa ya kasance wannan kamfanin shine na muhsin ?
Lallai kuwa tasan muhsin sai ya gasa mata aya a hannu dan yariga ya fad'a mata duk wani sauran farin cikin da yarage mata a rayuwa shine zeyi silar rushewar sa yayi wannan alqawarin dafe kirji tayi tana furta
*انا لله وانا اليه راجعون*
Kuka ne ya kufce mata ta fara yin sa baji ba gani zuciyar ta tashiga rud'ani ji take kamar tace musu kar suje ta fasa amma wata zuciyar tana danne ta ,
Da daddare su huzaifa suka ziyar ci baba tsoho cikin girmamawa suka gaishe shi ya amsa tareda tambayar su daga ina??
Huzaifa yace eh muna a cikin wannan unguwar ne a can layin dan allah baba dattijo idan babu damuwa neman alfarma mukazo wajen ka,
Shiru yayi yana tunani kafin yace toh inajin ka d'annan ,
Huzaifa yace wato baba akwai wata yayar mu ne da take neman aiki shine muka ce bari muzo neman alfarma wajen ka ko akwai gurbi a kamfanin ku ayi mana hanya idan allah yasa an dace ,
Tsaki baba dattijo yayi yace kai buhun ubanku kunji ni ni sa'an kakan ku ne ? Iyeh? Da zaku zo min da maganar banza maganar wofi kuna qananun yara daku banda fitsara kune zaku nemawa yayar ku aiki ?? Zolaya ta kuka zo yi koh? Marasa mutunci?