Sashe 31
Sirrin Keta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shafar sumar sa yayi sannan yace eh haka ne duk wani taku na tana sane dashi.
Ohh nayi mantuwa ba mutum biyu ba uku ta farko *meeerah* ta biyu *meeeenah*
Ta uku *hindooo*
Meerah mahaifiyar ta ce meenah mahaifiyar bhabhai ce hindooo kuma itace ta asali mhamah meenah da neeerah duk sun mutu tin lokacin tana yarinya qarama da fari iyayen ta suka mutu mahaifiyar ta ta mutu a hannun bhabhai bayan sun samu had'ari da wani lokaci bayan meerah ta barwa bhabhai da meenah amanar ta tareda jaddada had'a su aure bayan sun girma haka shima mahaifin ta be bar duniya ba har saida ya barwa bhabhai da meenah amanar ta tin tana qarama zoben auren ta yake a hannun bhabhai haka kuma sarqar auren ta tana a wuyan ta meenah ta had'a su biyun duka a matsayin y'ay'an ta sai dai itama ba me tsawon kwana bace.. A lokacin da sa"in mutuwa ya riske ta hankalin ta be kwanta ba har sai da bhabhai yayi mata alqawarin ze riqe mhamah amana ze kula da ita fiye da kansa ze so ta fiye da komai sannan kuma baze ta'ba bari ranta ya 'baci ba yayi mata alqawarin samar mata da farin ciki iya qarfin sa har lokacin da ruhin sa zebar gangar jikin sa meenah ta fad'a masa cewa idan har be kula da mhamah ba ya sata farin ciki kuma ya cika alqawarim da ya d'auka ruhin ta baze ta'ba samun salama ba domin itama alqawarin da tayiwa iyayen ta ne ta juya shi akan sa ...
Haka mhamah ta taso a hannun bhabhai ya rene ta kuma ya bata kula sun taso qarqashin kulawar juna sakamakon rashin iyayen su duk da cewar mahaifin sa yana raye amma be damu da ya ya kwana da ya tashi ba saboda matar sa ta riga tayi makircin ta kuma tayi nasarar raba shi da mahaifin sa mhamah kuwa babu inda zata ra'ba taji sanyi sai wajen bhabhai dan kuwa duk da gidan su babban gida ne na mutane da yawa amma kowa baya qaunar su kuma qiyayyar da akewa iyayen su ce ta dawo kansu shi kansa mahaifin mhamah saboda ya auri meeerah wadda ba y'ar qasar su ba shikenan suka tsane itama meeenah ba y'ar qasar bace shiyasa itama aka tsane ta da suka mutu shikenan aka koma tsangwamar su mhamah duk da cewar bhabhai baya ta'buwa saboda zuciyar sa irin ta roooh ce yanzu sai ya qallawa mutum qafa kuma babu wanda ya isa yace ba haka ba suna maruqar shakkar sa yana da matuqar tasiri akansu kuma duk wani asirin su baya kama shi shiyasa yawanci akan mhamah suke juye tsiyar daga baya itama sai ta rikid'a ta zama babu wanda ya isa sun gamu da qaddarori da dama a rayuwa sun sha wahala sun sha baqin ciki kafin su kai ga wannan matsayin..
Wannan ne yasa bhabhai be yarda a 'bata mata rai ba dan kuwa a cewar sa dole ya samawa mahaifiyar sa salama a wajen ubangiji dan kuwa d'aukar Alqawari ba tareda cikawa ba babban sa'bawa Allah ne shiyasa ko da kuwa abbhai ne wanda ya kasance yayanta sai dai shi ya rayu ne a india sai daga baya ya tawo neman d'an uwan sa wanda kullum ake fad'a masa irin dangantakar su sannan kuma shima ya kasance amana ga bhabhai kuma a junan su ma aminta ce,,
Wannan shine dalilin da yasa mhamah ta fita daban a cikin mu,,
Murmushi yayi yace wani abun idan tanayi sai kace ba ruhi d'aya ne a jikinta ba mhamah akwai rigima kawai kabita shine zaman lafiyar ka,
Shiru reetaj tayi tana nazarin lamarin wanda ya matuqar d'aure mata kai.. lallai kuwa yaci suyi komai dan su sata farin ciki dan gujewa 'bacin ranta kuwa gara kaje ka hau tsakiyar titi gingimari ta lamutse ka,,,
Ji tayi ayaan ya kwashe da dariya ta zaro ido tana kallon sa,
Yace amma kin fiye quruciya reeetha wato gara gingimari ta lamutse ki??
Toshe baki tayi tareda cewa ouff... Yalla'bai wai dama na fad'a ne a sarari??
Gira ya d'aga mata tace shikenan na gama haukacewa yanzu da ta jini fa?? Ya zanyi gaskiya wannan surutun nawa yayi yawa ya kamata in dinga yin shiru,,,
Sun kuyar da kai ayaan yayi dan kuwa zuwa yanzu irin tsoron da reetaj takewa mhamah ya fara ta'ba masa zuciya baya jin dad'in hakan,
Katse shi tayi da cewa yauwa yalla'bai yau nazo da abinci na nima tinda ban iya cin naka ba sai dai inga kana ci nima yau nazo da nawa kuma ko dandale baza kaci ba,
Murmushi yayi yace dama ban iya ci ba kici abun ki nima insha shayi na,
Ke'be baki tayi tace ai kuwa yau zaka fara baka iya ci ba ai kuwa indai kana tare dani sai ka iya janyo fulas d'in tayi ta zuba abincin a cikin plate shinkafa da wake taji salak da tumatir da kwakwamba sai wani feleqe take ita ma tazo da abincin ta,,
Tura masa tayi tace yalla'bai kaci ko sau d'aya dan allah ,
Nifa nafi so ka zama kamar ni,
Murmushi yayi yace in nazama kamar ke amma dai banda surutun nan ko?
To in nace dashi fa??
Zakamin iyayi kaci abinci kawai duk wannan abun da kake ci ba abinci bane gara ma ka fara koyon cin abinci na lura kai kamar wani jariri kake ma har yau ba komai ne ka iya ba ince dai mhamah ka ce take saka maka riga ma ???
Eh itace amma dai ke kike min wankan ko??
Zazzaro ido tayo tana cewa wayyooo....
Yalla'bai gida zani,,
Dariya yayi yace babu inda zakije lokaci beyi ba ,
Tashi tayi tace nidai tafiya ta zanyi,,
To shikenan bari in ci abincin naki ki tafiyar ki zan aiko miki da fulas d'in,
Dawowa tayi ta zauna tace a"ah yalla'bai bazan tafi ba kaci a gaba na in gani ko kuma inyi maka d'ura irin ta yara yanzu ,
'Debowa yayi ya kai baki ya fara ci wata muguwar qwarewa yayi ya fara tari,,
A firgice tayo kansa tana cewa Ayaaan!!!!!!!
Cakk ya tsaya ya zuba mata idon sa da suka fara kawo ruwa da mamaki yace wai dama kin san sunana???,
Dafe goshi tayi tace wayyo kayi haquri dan allah na tsorata ne kawai ,
Yace amma kike kirana yalla'bai??
Sun kuyar da kai tayi tace yalla'bai ai girman ka ne,,
Sai lokacin yaci gaba da tarin ruwa ta miqa masa ya kar'ba ya sha cikin sa"a komai ya lafa hannu yasa ze kuma ci tayi saurin janyewa tana cewa..
A"a yalla'bai gaskiya bazaka kuma ci ba gara kaci wanda ka saba ci bazan iya barin wani abu ya cutar da kai ba,,
Turo baki yayi yace nifa sai na ci ko kuma rowa zaki min shikenan ai ,
Tura masa tayi tace a"a ni banida rowa me rowa d'an wuta ne kuma Allah yayi fushi da su banaso kaci abun ka kawai ,
Kar'ba yayi yaci abunsa kai kace wani da yawa ze ci yanda kasan ma ba"a d'ibi abincin ba,
Babu zato babu tsammani taji yace idan na tafi zakiyi kewa ta ???
Cikin rashin fahimta tace yalla'bai ban gane ba fa?? Ina zakaje ?? Meyesa zaka tafi kabarni??
Kamawa tayi reetha mhamah tace in tafi india gobe zan wuce amma in natafi bana so ki damu kuma karki dena zuwa aiki,
Ki zama kamar ni duk wani abu da ya dace kiyi shi kuma ragamar komai daga nan har na dawo tana hannun ki zaki iya yadda nace???
Jikin ta yayi sanyi matuqa hawaye ne ke neman zubowa tayi qoqarin tsayar dasu sannan tace yalla'bai baz...
Zaki iya...
ya katse ta ya qara da cewa cikin sauqi zaki iya dan allah kar kice a'a
Gyad'a kai tayi tace shikenan yalla'bai allah ya tsare ya kare amma dan allah ka dawo da wuri,
Uhm shikenan allah yasa,
Koda ta koma gida duk batada walwala sai wasu y'an hawaye take tunani yayi mata yawa tashiga damuwa sosai,,
*zafafa shida* shine suna da akafi kiran su dashi idan suka had'e guri d'aya ,
Ayaat sithara Ayaana
Roooh Islam Aslam
Sun sha ankon jan riga da farin wando dukan su .
Zaune suke a wajen shaqatawa da yake a cikin gidan yasha kayan alatu kala kala ga shuke shuke da tsirrai ga furanni iri da kala Ayaana tana kwance a jikin Aslam tayi lifff kamar ba ita ba,
Islam yana dariya yace kowa ya tuba dan wuya ba lada ..
Ayaat tace wallahi kuwa kuwa kalli dan allah kamar d'an tsako ya fad'a a mai,,
Kwashewa sukayi da dariya sithara tace nifa yanzu na gano yadda akai har aka kad'e ta ance mata fitina ce ta kai ta taqi yarda ,
Banzar harara ta watsa mata tace qarya kike baki sani ba ni babu wata fitina da nayi ma dan kuji ehe,,
Roooh yace banza budurwar qauye yi mana shiru ko na had'a ki yanzu ,
Tsit tayi dan kuwa duk yawan iskancin ta ko yayi mata yawa bata yiwa roooh tana shakkar sa dan yanzu sai yayi mata illa a banza dan kuwa zuciyar sa bata da ido ,
Kujera sithara ta ja zuwa inda take sannan ta zauna tace bud'e kunnen ki zanyi bayani indai na fad'i ba daidai ba kiyi magana in kuwa daidai ne to kiyi shiru ba buqatar sai kin sa baki.......
Comment and share dan allah🙏🙏🙏
Karku manta da sharhi🥰🥰🥰🥰
https://facebook.com/groups/575599953675542/
*💫💫ANNURI WRITER'S ASS.*💫💫
(Annuri is the best)
*(A.W.A)*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FEViiYLkmiwKIUEZc2PcLD
*SIRRIN QETA*
*Page* *45~46*
*by yar gatan annuri writers*
🎉🎉 *Indo ce..*🎉🎉
*بسم الله الر حمن الحيم*
Kin fita ranar ba tareda kowa ya san ina kika tafi ba bayan kunje wata unguwa kika cewa direba ya ajiye ki koda yace a"a kikai masa bara zana shikuwa dama tsoron ki yake ji sai ya sauke ki kuma kika ce ya tafi ya baki waje idan ya sake ya fad'i inda kika je sai kin 'bata masa rai kuma kar ya sake ya biyo ki,
Haka ya qyale ki ke kuwa kika shirga cikin unguwar da bakisan suwaye suke rayuwa a ciki ba.